Sashe 67
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mamma kam bata ta
a sanin Junaid ya girmi tunaninta ba sai yanzu, ita dai ko ka
an bata yadda haka kawai Junaid zai ga Jiddah yace yana so ba tunda babu soyayya a tsakaninsu, tasan da wani abun da yaron nasu ke
oyewa, haka ta rufe Jiddah da fa
a tamkar zata daketa kan meyasa zatayi wasa da rayuwarta har haka ya gama morar jikinta ya mayar da ita qaramar bazawara tunda ba sonta yake ba? duk da ta fa
awa Mamma dalilin auren nasa da ta yadda dan ta ceto rayuwar mahaifiyarta ne, mamma ta gyada kai ta shiga bata labarin rayuwar Junaid
in tun daga haihuwarsa har komai na rayuwarsa bata
oyewa Jiddah ba da ta ha
e kai da gwiwa tana kuka.
Tausayi da haushin Junaid
in duka suka taru suka lullube mata xuciya.
Mamma ta kalli Jiddah tana fa
in.
"Ina jin saboda ke Junaid ya daina bin mata saboda tun ba yau ba kusan watanni uku da suka wuce naga ya canja ina jin kuma saboda auren ki ne ya canja sa." Mamman ta riqo hannun Jiddah ta riqe cikin nata hannu ta saukar da murya tana fa
in.
"Dan Allah Jiddah kar jin kaddarar Junaid tasa ki
i zama dashi a matsayin miji, kar maganar aurensa da Khairiyyah yasa kiji ba zaki rayu dashi ba, ni na tabbatar Junaid yana sonki sai dai ya kasa kwantar da hankalinsa ya gano sonki ne yake yi.
Ni na fa
a miki Junaid bazai iya rabuwa dake ba bazai iya sakinki ba kece ainahin kaddarar Junaid, Jidda kice kika canjasa daga baki xuwa fari, nasan kema kina sonsa right?" Wannan karon da sauri Jiddah ke kallon Mamma still hawayen idonta sun kasa tsayawa.
Ta rasa meyasa Mamma tayi saurin fahimtar tana son Junaid Dikko.
Nan taji Mamma ta cigaba da fa
in.
"Kar mu nuna son kan mu dayawa Junaid mubarsa ya auri Khairiyyah ko zai gyara barnar da ya aikata a baya, dan Allah dan Annabi kar wannan ya dameki nasan kishi halartaccen abune dole zakiji babu da
i.
Amman na maki alkawarin bazan ta
a bari Junaid ya wulakantaki ba dan kece sanadin shiryuwarsa.
Sa'annan kuma zuwa anjima zamuje gidan mahaifiyarki ki kwaso kayanki karki taba nuna mata wai auren da kuka yi dan ki ceci rayuwarta ne, yadda kika
oye ki cigaba da
oye mata kinji ko? shi kuma mijin naki ki cigaba da wasa da hankalinsa ki matsa masa akan takardar sakinki anan zamu gane yana sonki ko aka sin haka.
Jidda komai rintsi karki ta
a barin Junaid ya gano kina sonsa kinji ko Dota?" Mamma ta fa
a tana dafa shoulder
in Jiddah.
aga kai Jiddah kurum tayi jikinta yayi sanyi kalau bata ta
a tunanin zata samu kar
uwa a wajen mahaifiyar Junaid har haka ba duk da laifin da Junaid
in yayi mata.
Anan Mamma ta shiga hidima da ita farin cikinta yana
an bayyana ganin da gaske akwai cikin Junaid ajikin Jiddah kuma na halak.
Tasa a cikin zuciyarta anjima har wajen Hajiyarta zasuje ta ganta tasan sai tafi kowa jin da
in ganin matar junaid din.....
#ASMY B ALIYU
#secret Relationship
#Junaid Dikko
#Jidda
#Khairiyya
#Team BA
[10/23, 6:21 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
( Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
Asmy b Aliyu
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
A hankali ta soma bu
e idonta tana karanto addu'ar tashi daga bacci, bu
e idonta tayi tas gabaki
aya jikinta ya mutu saboda baccin da tayi, sai lokacin ta tuna a inda take da sauri ta miqe xaune tana bin
akin Mamma da ido.
Gabaki
aya mood
inta ya canja tana mamakin wannan irin bacci da take ko'ina ta zauna sai tayi bacci.
Anan kuma ta tuna da Ummah gashi wayarta ta barota a gida ba tayiwa Ummah bayanin komai ba duk da tasan suna tare da Junaid.
Amman kuma sai takejin kamar bata kyauta ba, tana jin kamar tayi rashin kunya.
Gyaran kan gadon Mamma ta shiga yi, tana cikin gyara gadon aka turo
ofar
akin, Assha Dikko ce
auke da sallama a bakinta.
Ta kalli Jiddah da itama ita take kallo, tayi murmushi tana fa
in.
"Sannu da tashi matar Yayan mu ga abinci Mamma tace a kawo maki." Da haka Assha ta aje abincin dake cikin tray
in.
Kan rug
in dake tsakiyar
akin.
A hankali Jiddah ke fa
in ta gode zatayi sallah kafin taci abincin.
Mamma ce ta shigo
akin cike da kulawa take kallon Jiddah da tayi saurin saukar da kanta
asa.
Nan Assha ke fadawa Mamma wai tana son tayi sallah kafin taci abinci.
Mamma ta nuna mata toilet ta juya a hankali ta nufi
ofar toilet da sauri Assha ta kalli Mamma tana fa
in.
"Mamma matar Yayan mu tana da kyau tubarkalla." Murmushi Mamma kawai tayi ta shimfi
awa Jiddah sallaya ta kuma barin dakin.
Jiddah ta gama sallah ta jingina bayanta jin bed
in dake cikin
akin, tayi nisa cikin tunanin da take wanda duk akan Junaid Dikko ne, idan ta tuna zai auri Khairiyyah sai jikinta yayi mugun sanyi.
Shigowar Mamma yasa tayi saurin tashi zaune, da mamaki Mamma ke fa
in.
"Ke kici abincin mana Jiddah, ki saki jikinki dan Allah nan ma
in gidanku ne, kici abinci xuwa anjima sai muje can wurin Ummanki ki kwaso kayanki." Warmer
in dan wake Jiddah ta bu
e da sai tiriri yake dauke da kayan ha
in sa a gefe, nan da nan yawunta taji ya tsinke lokaci
aya ta dibi ka
an dan tana gudun tayi amai, ga kuma tamarind drink a gefe.
Nan ta somaci a hankali spoon 3 tayi ta dakata koda tana jin amai jin shiru har na kusan minti biyar yasa ta cigaba da ci kuma ba
aramin da
i yayi mata ba.
Mamma ta dubeta tana fa
in.
"Ba zaki kara BA?" Girgizawa Mamma kai tayi cikin sanyin murya take fadawa Mamma idan taci dayawa tana iya yin amai.
Murmushi kurum Mamma tayi tana fa
in toh bara a aje mata xuwa anjima da yamma sai taci idan tana so.
Kamar yadda Mamma ta fa
a wuraren qarfe 3 sukabar gidan dan har lokacin Jiddah taki sakin jikinta hankalinta gabaki
aya yana wajen Umman ta, akai-akai kuma Junaid yana fa
o mata arai duk da yadda takejin haushinsa aranta.
Akan idon Junaid Mamma da Jiddah suka fice daga gidan yana zaune cikin balcony yake hango fitarsu a mota.
Tunani ya shiga yi ina kuma Mamma zataje da Jiddah? ya kira Jiddah yafi sau ashirin a waya bata
aga ba kiran da yayi ne na karshe Ummah ta
aga, jin muryar Ummah yasa ya
an daburce cike da kunya yake gaishe da Ummah kafin ya fa
a mata daman sunata neman wayar ne sun zata ko ta fa
i.
Ummah ta fa
a masa a gida ta barta da haka yayiwa Ummah sallama ya sauke wayar.
Haka Jiddah ta riqa yiwa Mamma kwatancen unguwarsu har suka zo
ofar gidan nasu, da kanta ta yiwa Mamma jagoranci har zuwa cikin Parlon Ummah.
Babu kowa a parlor sai Nasiba dake yanka alayahu tana kallon tashar da
in kowa.
Mamma ta xauna akan kujera Nasiba ta gaisheda Mamma, ta amsa cike da fara'a.
"Nasiba ina Ummah?" Jiddah ta fa
a tana kallon Nasibar.
"Ta shiga ban
aki da haka Jiddah ta shiga kitchen ta daukowa mamma,ruwa da lemu wanda Junaid ya siyo musu.
Umma tayi mata sannu kai tsaye bedroom
in Ummah ta shiga ta zauna gefen gado tana jiran fitowar Ummah.
Tunda Ummah ta fito daga toilet take kallon Jiddah wacce ta yi mata bayanin tare suka taho da mahaifiyar Junaid.
Umma ta fita parlor da walwala sosai a fuskarta, suka shiga gaisawa da Mamma kafin Ummah ta
ora da fa
in.
"Allah ya tsara sai yanzu zamuga juna duk da Junaid
in ya mana bayanin bakwa kasar." A ran Mamma tana yiwa junaid addu'ar shiriya watau karyar da yayi wa mahaifiyar yarinyar nan kenan.
Kafin Mamma ta kirkiri murmushi tana fa
in.
"Hakane daman zuwa nayi mugaisa dake da kuma maganar tarewar Jiddah saboda mahaifin Junaid
in yace abarsa nan da wata biyu kafin a idar da gama gyaran gidan ya yanke shawarar zata zauna tare da mu kafin a gama." Ummah tace.
"Babu komai Allah ya nuna mana idan angama sai a sanar damu ayi mata jeren
aki, Allah yayi albarka munata ganin
awainiyar da yaron nan keyi damu
Allah dai ya qara arziki mai albarka Hajiya." Ummah ta
arasa maganar tana matsar kwallar farin ciki.
Murmushi kurum Mamma keyi tana fa
in.
"Babu komai." Ummah ta shiga dakinta ta tarar da Jiddah ta fito daga wanka daga ita sai towel ta kwanta anan kan carpet har ta fara sana'arta ta wato bacci.
Da mamaki Ummah ke kallonta kafin ta shiga tashinta cikin fa
a take fa
in.
"Wannan wane irin sakarci ne ke kuma?
Ya anata jiranki ki shirya ku tafi kinbar mata a parlor tana zaman jiranki?" Jiddah kaya kawai ta saka ajikinta ta ha
a kayanta da tazo dasu cikin
aramar trolley ta fita parlor, Mamma na kallon yanayinta tasan bacci tayi.
Ummah ta ha
awa Mamma kaya su daddawa da kuka, kubewa da su barkono.
Sosai Mamma tayi farin ciki sai godiya take yiwa Ummah.
Jiddah ta rungume Ummah tace nan da kwana biyu zata zo ta ganta.
Da haka suka yiwa Ummah sallama Nasiba da ta raka su Jiddah har bakin mota da trolley
in Jiddah ta kaya 5k Mamma ta kirgo cikin handbag
inta ta baiwa Nasiba data washe baki tana zubawa Mamma godiya.
Ta dawo gida da murna tana nunawa Ummah ku
in.
"Wallahi Ummah Aunty Jiddah ba
aramin sa'a tayi ba a rayuwarta, tab ji yadda mijinta ke sonta ga kuma mahaifiyarsa a gefe bakiga da motar da suka zoba wallahi, kuma Maman Yaya Junaid
in itake tuka motar.
Ni wallahi Ummah nan bada dadewa ba gidan Aunty Jiddah zan koma." Nasiba ta fa
a sounding so very serious a muryarta.
Umma ta riqe baki tana fa