Sashe 15
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Meya samu yatsan haka?" Shiru tayi masa, miqewa yayi tsaye ya fice daga Parlon, kukanta ta cigaba da yi.
Mota ya koma ya dauko man zafi ya dawo ya riqe yatsan riqon da yayi masa yasa ta saki wani irin ihu gamida riqe masa hannun dake riqe da kafar.
"Wayyo Yaya dan Allah ka saki zafi." Ta fa
a cikin shesshekar kuka, shi kuma gabaki
aya ya gama susucewa ji yake tamkar ciwon ya dawo jikinsa, haka ya daure ya riqa jan yatsan tana riqe da hannunsa tana masa wani irin kuka sai zufa take ha
awa ta ko'ina.
Sai da yaji yatsan ya saki kumburin sannan ya sauka ya saki yatsan yana kara shafa mata man zafin.
Can gefe ta koma ta cigaba da kukanta, shiru ya ratsa a tsakaninsu na kusan minti goma kafin ya kira sunanta a hankali.
agowa tayi tana kallonsa hawaye da majina duk sun
ata mata fuska sai kace ba Amaah dikko ba cikakkiyar matashiya
ar gayu
ar kwalisa.
"Meyasa kikayi abunda kika yi Amatullah?" Muryar da yayi amfani da ita a wurin yi mata magana yasa ta
ago tana zuba masa rinanun idonta.
"Ban sani ba nima Yah Hakeem, tsautsayi da kaddara dan Allah kuyi hakuri na tuba nabi Allah bazan qara maimaita irin wannan kuskuren ba, sannan dan Allah ka baiwa Yaya hakuri kar ayi min auren dole duka-duka shekaruna goma sha takwas fa Yaya Hakeem nayi kankanta da wannan wurin." Ta fa
a tana jin kuka nazo mata.
Kallonta yake ko kiftawa baya yi haka yana mamakin yarintatta da kankantar a fili ya tabbata abunda take fa
a tun daga cikin zuciyarta yake fitowa.
"Idan kuma nine mijin fa ya ya zakiji?" Wannan karon da wani irin shock acikin fusrkarta take kallon Hakeem Datti.
Kallon da take neman qarin bayani acikinsa take yi masa, qarasowa yayi wurinta ya kamo hannunta na dama ya riqe cikin nasa hannun yana kallon yadda hawayenta suka kasa tsayawa.
"Bazan tilastaki ba Amaaah Dikko nazo neman soyayyarki ne wanda bazance miki gata yadda ta fara ba kawai dai na tsinci kaina dumu-dumu ne a cikin soyayyarki, babu mai yi miki auren dole muddin ina duniyar nan sai kin amince za'a daura auren mu." Fisge hannunta tayi daga cikin nasa tana
an jada baya take fa
in.
"No! kai Yayana ne dan Allah karma ka soma, karma ka fara ina da wanda nake so Yaaya aure kuma ba yanzu nake hangowa kaina yin shi ba duka-duka shekaruna nawa?" Hannunta ta ha
e wuri
aya tana fa
in.
"Na rokeka ka fa
awa Abba cewa baxaka kar
i wannan alfarmar ba." Da haka ta miqe tsaye ta nufi kofar, da ido Abdul-hakeem yake kallonta har ta fice daga Parlon gabaki
aya.
Kwantar da kansa yayi jikin kujerar yana jin yadda zuciyarsa ke wani irin bugawa, ya rasa ma wane kalar tunani xaiyi a wannan lokacin.
Kiran Junaid ne ya shigo wayarsa, dauka yayi gamida yin sallama yanayin muryarsa da Junaid
in yaji yasan akwai matsala katse kiran kawai yayi.....
*COMPLETE PAID BOOK'S*
Muhabbatil Qalb
Albi (Zuciya ta)
Rafeeq
Waminal hoob
Nida Raheema
#ASMY B ALIYU
OYAYYAR ALA
#Amaah Dillon
#Hakeem Datti
[10/23, 6:12 PM] Asmy B Aliyu: *
OYAYYAR ALA
(The Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
ASMY B ALIYU
*Account details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
16...
Yana jikin motarsa yaga Junaid na tahowa cikin parking lot
in, karasowa yayi gaban Hakeem
in yana karewa yanayinsa kallo.
"What's wrong with you?"Junaid ya fa
a yana kallon Hakeem
in wanda duk yadda yaso
oye damuwarsa sai da Junaid
in ya gano hakan.
"Nothing, meka gani?" Hakeem ya fa
a yana
arin bu
e murfin motar, haka kuma yana
arin ganin bai
ara ha
a ido da Junaid Dikko ba.
"Abdul-hakeem"Junaid ya kirasa a nutse.
"Muyi magana zuwa gobe gida nakeson na tafi." Ya fa
a yana
arin shiga mota.
Da sauri Junaid ya riqe murfin motar.
"Ko ka gaya min me yarinyar nan ta fa
a maka har yanayinka ya canja, ko kuma jikinta ya gaya mata kafin ta sanar da ni da bakinta?" Wannan karon Hakeem kallon Junaid yayi ido cikin ido ya kuma san zai aikata dan haka yake fa
in.
"Tace akwai wanda takeso Please karka takura mata." Wani kallo yaga Junaid din yayi masa lokaci
aya ya juya ya nufi entrance
in shiga gidan.
Shima Hakeem tada motar yayi, horn yayiwa maigadi ya bu
e masa gate ya fice daga cikin gidan.
Tunda ya sh
iga Parlor kai tsaye part dinsu Amaah ya nufa da wani irin qarfi ya tura kofar room
in nata, dama Hakeem na fitowa itama ta fice da gudu.
Kwance take akan bed tayi rufda ciki tana wani irin kuka mai sosa rai, jin yadda aka turo
ofar
akin nata yasa ta razana tayi saurin miqewa zaune.
Yanayin da taga Junaid yasa ta shiga matse jikinta tana jada baya.
Taku
aya ya karasa gaban gadon nata ya
ora
afarsa
aya akan bed
in kusancinta da Junaid Dikko taji tamkar zata shide yadda ya wani tsareta da manyyan idonsa babu inda jikinta baya rawa.
"Mekika fa
awa Abdul-hakeem da yazo wajenki?" Cikin rawar murya take fa
in.
"Dan Allah Yaya kayi hakuri ni bana son Yaya Hakeem." Ta fa
a hawaye na zuba a idon ta.
Mamakin karfin halinta kawai ya keyi, juyawa kawai yayi yabar
akin dan idan ya cigaba da magana zai iya saka mata hannu a jikinta.
Har kusan kwanaki biyu babu mai walwala a gidan musamman Amaaah da abun duniya yayi mata yawa, Junaid har office ya samu Hakeem yayi masa maganar ya tura magabatansa idan har yana son Amaah Dikko da gaske kar kalamanta su wani razanasa saboda Daddy yanata maganar.
"Idan kaine a matsayina ya zakaji ka zauna da maccen da bata sonka?" Yatsine fuska Junaid yayi yasa hannunsa cikin sumar kansa yana suquezzing
inta yana kallon yadda Hakeem ke kallonsa alamar shi yake jira.
Gira
aya Junaid ya dage masa yana fa
in.
"Kai a tunaninka akwai maccen da zata wahalar dani ne?.
Ai ba za'a yi taba, meye amfaninsa? a gadon kawai suke da amfani idan ta sakamin gardama zan danne ta ne kawai ta qarfi na amshi hakkin, Ko kana tunanin zan saka mata ido ne saboda kawai bata sona?" Hakeem yace." Kai a tunaninka wannan shine zaman auren?" Junaid yace.
"Toh meye idan bashi ba?." Shiru kawai Hakeem ya yiwa Junaid bai qara cewa komai ba, dan da alamar Junaid
in baisan menene asalin so ba.
A ranar Hakeem ya samu Baffansa da maganar, sosai Baffan nasa yayi farin ciki.
Washe gari da Baffan Hakeem da wani abokinsa suka samu Abba har gida, sosai Abba yayi farin ciki suka tsara komai shi da wani abokinsa, Abba ya nemi alfarmar bikin da komai a saka a wata
aya, inhar Hakeem
in bai da wata matsala.
Baffan yace zai samu Abdul-hakeem da zancen duk yadda sukayi zai shaidawa Abba a waya.
Da Baffa ya samu Hakeem da zancen yace babu komai daman gidansa ya riga da ya gama gininsa, ku
i kuma ba matsalarsa bace, haka ya yiwa uwargidan Baffa transfer ku
i ta account
inta wato Hajjo har Naira miliyan 3 akan a ha
a masa kayan lefe, shima Baffan nasa ya saka nasa gudunmuwar kusan dubu
ari biyu ya baiwa Abdul-hakeem
in akan ya qara yayi hidima.
Da kyar Abdul-hakeem ya kar
a, dan sanin Baffan nasa ba wani qarfi ne dashi ba, shima yana taimaka musu da
an abunda yake samu wurin aiki da kuma albashinsa.
Mutane da sukaji a dangi sunyi mamaki sosai ganin Abdul-hakeem din inda ya nemo aure wasu suna ganin kamar kwadayi ne ya kaisa auren
ar masu ku
i, wasu kuma sai suke ganin ga
an mariqinsa zai tsallake yaje wani wajen ya nemi aure, masu tayasa murna nayi masu bakin ciki nayi.
"Wai Hajjo da gaske Yaya Hakeem ne xaiyi aure?" Amaani ta fa
a tana kallon wacce ta kira da Hajjo dan kallo
aya zakayi mata kaga mahaifiyar Amaani yadda suke
ibar kama.
"Yo ga zahiri kina gani har ya tura ku
in da za'a ha
a masa lefe, ai na taya Abdul-hakeem murna wallahi da matar da zai aura dan babu wanda bazai so Abdul-hakeem a matsayin suriki ba, kinga duk yadda nake fa
a maki ki riqa kulasa ko zaisa ya fara sonki kika nacewa wannan Sadiq din." Amaani ta yatsina fuska.
"Ni bana son auren zumuncin Hajjo, ban ta
a hangowa kaina yinsa ba." "Allah yasa mu dace." Hajjo ta fa
a Amanee ta amsa da ameen.
Tun a office yake ta ganin kiran Khairiyyah aiki yayi masa yawa bai samu kiranta ba sai da yana hanyar dawowa gida.
"Sai yanxu kaga damar kirana kenan?" Khairiyyah ta fa
a da jin haushi a muryar ta.
A gajiye yake ko magana bayason yi wanka yake bukata.
"Khairiyyah ina kan hanyar komawa gida tun safe ina office sai yanxu na fito." Maganar
aya ce office.
"Wai kai baka da aiki ne a rayuwarka sai zaman office? nasan kana da right
in da zaka fita a duk inda kakeso babu mai tsayar dakai kai kake saka kanka aikin nan, tunda nazo bakada lokaci na tunda nazo garin nan ko gidan mu bakaje ba kullum Mami tambayarka take, nima sai da nagaji na sameka a guest house naka, gabaki
aya ka canja." Wannan qorafin ya saba jin fiye da haka indai Khairiyyah ce.
"Zanzo da anjima na gaishe da Mamma, tunda nazo banje na gaisheta ba.
Ko zaka zo ka kaini?" "Khairiyya kina da mota why not kizo da
anki kar na
ata maki lokaci ki dinga complain." "Owk Allah ya huta gajia." Ta fa
a kit tana kashe wayar.
Shima sauke wayar yayi da haka ya qarasa gida.
Kai tsaye part
insa ya wuce wanka yakeso yayi kafin yaci abinci, sai da yayi wanka ya shirya cikin kayan shan iska sannan ya kira wayar Mamma, tana
agawa yace ta saka mai aiki ta kawo masa abinci.