Sashe 27
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sareena ta
ara so gaban Junaid tana kallonsa cikin ido kafin ta sake wani wide smile tana fa
in."Afuwan banyi maka bayani ba kafin kazo daman gwadaka nayi nagani akan ko zaka iya kar
ata a duk yadda nake, shiyasa ranar na tura maka Jiddah, tun daga ranar kuma da ka ha
u kai da Jiddah na gane da gaske kake sai na watsar da komai, sannu da zuwa
araso ka zauna." Sareena ta fa
a da murmushi a fuskarta tana kallon Junaid wanda lokaci
aya ya wani ha
e rai yana mata wani kallon raini tun daga kanta har kasanta, ya rasama cikin matan da zai sakata ba'a ta
a raina masa hankali ba irin na ranar, shi dama tun kallon farko da yayi mata da yanayin muryar Jiddarh ba iri
aya da Sareena ba yasan something is wrong, daman kuma yanzun zuwa yayi ya tabbatar kafin ya
au ki mataki akanta.
Ido cikin ido yake kallon Sareena kafin ya saki wani malalacin murmushi, zagayeta ya shigayi a hankali yana mamakin
arfin halinta.
"Nagode da karramawa da kuma nuna soyayyarki a gareni amman ki sani yarinyyar da kika ha
ani da ita a matsayin ke itace a zuciyata bake ba." Da wani mugun shock Sareena ke kallon sa maganganunsa suka doketa lokaci
aya kuma taji parlorn na dan juya mata "Ko da wasa karki
ara gwada haka akan kowa bama ni ka
ai ba, kina tunanin ban kai matsayin da zakiyi dating
ina ba ne?
Allah sarki nima baki kai wannan matsayin ba, zuciyata Jiddah takeso bake ba!"
Sauran ka
an Sareena ta kai
asa saboda razana tuni hawaye suka fara forming akan fuskarta Junaid ya juya ya koma kan kujerar da yake, ya
auki glass cup yayi sipping juice din ka
an,
an kallonta yayi ga mamaki ta kafesa da ido tamkar me neman wani abu a tare dashi ga kuma hawaye yadda suke gudu akan fuskarta tamkar an kunna famfo, dan Allah ki turomin Jiddarh." Ya fa
a da wani yanayi a fuskarsa, wani mugun ihu Sareena tayi ta juya tamkar mahaukaciya ta nufi cikin gidan, tun a parlor ta birkice tana kwalawa Jiddah
ira wacce har lokacin tana
akin Sareena tana mata gyaran kaya, jin ihun Sareena yasa daga Mumy har Zuby suka fito a wani firgice itama Jiddah kusan a firgice ta fito, yanayin da taga Sareena aciki ne yayi bala'in tsoronta, tsayawa tayi cak, a wani irin mugun haukace Sareena ta
ara so wajen Jiddah ta wani hanka
ata gamida
auketa da wani wawan mari da
ya shiga Jiddah sosai kafin ta wani fisge hannunta zuwa parlorn baki wurin da Junaid yake, duk yadda mumy taso tsayar da Sareena kin saurareta tayi sai dai suka bita a parlorn, sake hankadata tayi gaban Junaid dake riqe da waya yana kallonsu da mamaki acikin fuskarsa, "A kan wannan wulakantatar zaka nemi ka tozartani?" Ta fa
a da ihu a muryarta, daga Mumy har Zuby tsayawa sukayi da mamaki acikin fuskokinsu, da sauri Sareena ta nufi Mumy tana girgizawa Mumy kai tana fa
in "Ki fa
a masa Mumy irin son da nake yi masa tun kafin nagansa a gabana, ki fa
a masa duk saurayin da zanyi sai na fara yi masa jarabawa kafin na amince dashi, dan Allah Mumy ki fa
a masa kar yayi wasa da zuciyata idan ma yaji haushi haka yayi hakuri." Zuby ce tayi
arfin halin kallon Junaid kafin su gaisa take fa
in "Wai meke faruwa ne Junaid?" Kallonta Junaid yayi yana mamakin yadda suka hadddace sunansa a bakinsu har sukayi wasa da nasa emotions
in sa "Nothing, ni wurin Jiddah nazo naji kuma tana wasu maganganun da ban ta
a saninsu ba." Junaid Dikko ya fa
a fuskarsa a
aure, yadda yayi da fuska yasa Zuby tasha jinin jikinta,
an murmushi Mumy ta kirkira ganin yadda Junaid keda wata irin isa da gadara, kawai dan Sareena ta mutu akan sonsa ne da shi har ya isa yazo har cikin parlor gidanta yana nuna mata gadara?
"Ka zauna bawan Allah."
Sareena ta wani kalli Jiddarh da ta zama mutum-mutumi a wajen saboda shiga shock, wata shegen tsawa Sareena tayi mata tana fa
in "Ki fita ki jirani a parlor." Da sauri Jiddah ta juya ta nufi
ofar barin parlor da ido Junaid ya bita yana jin wani iri akan wannan Yarinyyar wani gefe tausayinta yafi tasiri a cikin zuciyarsa, shima har ga Allah dan ya bakanta zuciyar Sareena shiyasa yace Jiddah yake ra'ayi ba ita ba, daman kuma har ga Allah bai shigo da nufin soyayya a gidansu Sareena ba, ya dai
auka itama yar hannu ce ganin lokacin da aka bashi lambar da ba daidai ba zaiyi magana da wani ashe lambar Sareena ce ta shiga hannunsa, duk abinda Mumy take cewa kallanta kawai yake dan ba komai ma yake iya maida hankali ya fahimta ba, kalamanta ne suka sa ya dan kalleta
Kayi hakuri ka jira mahaifinta yana hanya, munyi waya ya kusa
ara sowa, tundani duk bayanin da nake yimaka bai gamsar da kai ba, amman tayaya da class
in ka zaka fake da wai
ar aiki kakeso?
Ni nasan abunda Sareena ne tayi maka babu dadi nasan dole ranka ya
aci, amman kana ganin yadda take kuka take baka hakuri wai kace Jiddah kakeso?
Sareena ma fa tafi Jiddah komai da kake magana." Mumy tai maganar tana kallon Junaid da yayi shiru yana danna wayar hannunsa, maganganun Mumy kara
ata masa rai suke, da sanin su kenan Sareena ta raina masa hankali.
Jin
arar horn
in motar mahaifinta yasa ta fita da gudu cikin compound
in gidan mahaifin nata na fitowa daga mota ya nufota da tashin hankali shima yana kasuwa Mumy tayi masa waya akan babu lafiya yayi sauri ya taho gida, ta wani kwantar da kanta jikin mahaifinta ta fashe da kuka mai cin rai "Abba kayi masa magana wai baya sona fa yake fa
a, Abba ka rokesa na tuba na gyara kuskurena Abba, idan ban samu Junaid ba zan iya mutuwa." Abba ya ri
eta ajikinsa daidai lokacin Mumy, ta
ara so itama bata cikin natsuwarta ta kalli maigidan nata tana fa
in."Alhaji kayi wani abu akai kar Sareena ta rasa wannan yaron!
Na lura taurin rai garesa, bakaga yadda nake rarrashinsa ina lallabasa ba." Mumy tai maganar dan tabbas ganin Junaid yasa tasan shine ya dace da Sareena ga kuma san da take mai.
"Ko shi
an gidan wanene dole ya yadda ya amshi soyayyar yata inhar ku
i shine maganin komai a duniya shige mutafi." Alhaji ya fa
a da wani yanayi a muryarsa.
#ASMY B ALIYU
#BA(secret Relationship)
#Sareena
#Junaid Dikko
#Jiddah
[10/23, 6:13 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
(Secret Relationship)
*PAID BOOK#500*
ASMY B ALIYU
*Account Details*
0004157137
Jaiz bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta 08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 shaidar biya ta 07065283730*
28.
Alhaji Sadi ya shigo ciki yana sake jin bazai bari a tozarta
ar lelensa ba, hannu ya mi
awa Junaid suka gaisa, ba tare da ya sakeshi ba yace
Zan baka tun daga miyalan
aya har miliyan ashirin inhar zaka sadaukarwa da Sareena soyayyarka, zan iya yin komai dan farin cikin yarana dan sune rayuwata sune duniyata!" Kallonsa Junaid Dikko yake yana juya maganganunsa aransa, hannunsa ya zare yana kallon Alhaji Sadi ido cikin ido kafin ya saki wani miskilin murmushi tare da fa
Ko biliyan
ari basu isa su siye soyayyar Junaid Aliyu Dikko ba!!" With so much shock kowa ke kallonsa jin sunan da ya ambata na mahaifinsa, wanda dukansu wun san sunan mahaifinsa yayi fice cikin Nigeria da kasar baki daya.
Idan za'a lissafo masu ku
in Nigeria sunansa zai iya fitowa daga ciki, tuni Alhaji Sadi ya cire hular kansa wani irin zufa na keto masa ta ko'ina tun da yake a rayuwarsa bai ta
a shiga kwatan kwacin tashin hankalin da yake jin sa kamar na yanzun ba, ya juya ya nufi
ofa ko waiwaye ganin yadda kowa ke cike da mamaki Junaid Dikko yana fitowa cikin parlorn sukayi ido biyu dashi da Jiddarh tana ra
e a jikin kujera, kallo
aya zakayi mata kasan tana cikin tashin hankali bai san meyasa yakejin tausayinta ba, bai san meyasa ganinta cikin wannan yanayin yana ta
a masa zuciya da gaske yana son ya taimaketa, yana son ta daina wannan aikin tattaki yayi zuwa gabanta duk takun da yake jinsa take har can kasan zuciyarta runtse ido tayi cikin rawar murya da wani sanyin a muryarta take fa
in."Please karka zo kusa dani." Sai da ya
ara so gaf da ita ya tsaya yana jin yadda take sau
e ajiyar zuciya still idanunta a rufe, ki bani lambar wayarki zan
iraki bu
e ido tayi tana kallonsa take fa
in." Dan Allah ka tafi karka jamin wata matsalar dan Allah." Ta fa
a hawaye na zubo mata, tana ha
e masa hannunta waje
aya, har zai bu
e baki yayi magana yaji takun tafia a bayansa juyawa yayi sukayi ido biyu da Mumy dake tsaye tana kallonsu tayi wani mugun ha
e rai shima ha
e ran yayi kai tsaye ya fice daga parlorn, wani mugun kallo Mumy ta bisa dashi tana jin wani abu na tsaya mata a wuya, kafin ta juya kan Jiddah dake ra
e jikin kujera, Sareena ce ta fito a fusace ta wani fisgo Jiddah ta shiga dukanta tamkar Allah ya aikota tun Jiddarh na hakuri har ta tura Sareena da ta tafi baya zata fa
i Zuby ce tayi saurin tareta "Ni zaki tura don ubanki?" Sareena ta fa
a tana huci tana wani fisge riqon da zuby tayi mata "Ni bani da lokacin saurayinki baya gabana ke soyayya ke gabanki kina da gata kina da komai, ni kuwa ciwon mahaifiyata ne agabana.
Wani tas kakeji Mumy ta
auke Jiddah da mari "Ke har kina da
arfin halin bu
e baki kiyi magana?
Kin san ko
an gidan waye wannan yaron?
Ali Dikko ake fa
a maki babu shakka akwai abunda kika yi masa akwai abunda kika zuba masa a lemo yasha shiyasa ya haukace akanki yanzu-yanzu, tunda da Sareena yake waya, daita yake chart, yadda kika saka
a ta ta rasa farin cikinta kema haka zaki rasa farin cikin ki.