← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 82

Sashe 17

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Please mana kasan halin Mami fa." "Ohhhhhh Khairi idan baso kike nayi sexx dake cikin motar nan ba ki tafi sai da safe." Yayi maganar in a low tune.

Ta sumbaci gefen fuskarsa gamida fa
in.

"Okay gud night." Da sauri ta fice daga motar, back seat ta bu
e ta kwashi ledojin da yayo mata takeaway tana
aga masa hannu har maigadi ya bu
e masa gate ya fice.

Tana shiga parlorn nasu ta sauke ledojin akan center table wata macce da shekarunta zai kai kusan 45 years da kallo daya zakayi mata kaga fuskar Khairiyya sai dai tafi Khairiyya haske sosai, amman suna dibar kamanni da Khairiyyah ta zauna kusa da mahaifiyarta hajia Ikilima wacce take kira Mami, ta dubi Khairiyyah tana fa
in.

"Sai yanzu kenan?" "Wallahi kuwa Mami duk nagaji tare muke da Junaid." "Shine zaki barsa a waje ba zaki ce ya shigo ba?" "Yama wuce fa Mami yana da wani uzuri yana dai gaisheki sai yazo zuwa gobe." Daga haka Khairiyyah ta kwashi ledojinta ta wuce
angaren ta tana tambayar Mami hope mai aiki ta gyara mata
akin harda ban
akin ta wanke mata.

"Kije ki duba ban sani ba tunda ma kin fa
a mata nasan ta wanke." Abba nagama cin abinci Mamma ta kallesa a nutse tana fa
in.

"Yanzu Abbansu haka za'ayi bikin Amaah baxaka dawo da Rafee'a ba? so kake ka jamana zagi a gari? munyi waya da ita tace idan ta kira baka
auka tayi maka text
in ban hakuri yafi a kirga baka tabayi mata reply ba.

Dan Allah da dai ka duba maganata dan Allah." Mamma ta fa
a tana kwantar da murya.

Shi dai Abba har lokacin baice komai ba sai daga baya Abba ya kalli Mamma yana fa
in ta kira masa Amatullah.

Miqewa Mamma tayi tsaye ta nufi
angaren su dan cika umurnin maigidan ta.

Kamar kullum a
aki ta samu Amatullah Dikko wanda cikin sati
aya ta fice daga hayacinta tayi wani irin rama na ban mamaki, duk da haka Mamma na tare da ita haka zata sakata a gaba sai taci abinci tana rarrashinta da nasiha da
aukar
addara a duk yadda tazo mata.

Haka ta fa
a mata kar ta yadda ta nunawa Abba bata son wannan auren tama godewa Allah Abdul-hakeem
in mutumin kirki ne, daka auri namijin da kakeso qara ka auri namijin dake sonka.

Ganin Mamma a
akin nata yasa ta kalli Mamma "Baki kwanta ba kenan?" Mamma ta fa
a cike da kulawa tana kallon Amaaah
in, "Yanzu nake shirin kwanciya." "Toh kizo Abba na kira." Wani irin faduwa gabanta yayi lokaci
aya ta birkice tunda abun nan ya faru Abba bai kallon inda take ko taje gaishesa baya amsawa haka zata gaji da zama ta fito.

"Ki fito yanzu." Mamma ta fa
a tana bar mata
akin.

Wani irin sanyi jikinta yayi dakyar ta miqe tsaye ta nemi hijab
in da tayi sallah ta saka ta nufi
ofa....
*COMPLETE PAID BOOK'S*
Muhabbatil Qalb
Albi (Zuciya ta)
Rafeeq
Waminal hoob
Nida Raheema
#ASMY B ALIYU
OYAYYAR ALA
#Junaid Dikko
#khairiyya
#Amaah Dikko
[10/23, 6:12 PM] Asmy B Aliyu: *
OYAYYAR ALA
(The Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
ASMY B ALIYU
*Account details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
18...

Da sallama ta shiga parlorn Abbanta banda faduwa babu abunda gabanta keyi, Mamma ce kawai ta amsa sallamar ta
aga kai ta kalli gefen da Abba yake zaune ko kallonta bai yi ba sa'annan fuskar nan tasa a
aure tamkar ba'a ta
a halittar dariya samanta ba.

Sosai jikin Amaaah yayi sanyi fiye da lokuttan baya.

Akan rug ta zauna cikin rawar murya ta gaishe da Abba, still bai kalli inda take ba ballantana tasa ran zai amsa, wani irin rauni taji zuciyarta tayi lokaci
aya ta saukar da kanta
asa hawaye sukayi nasarar zubowa kan fuskarta.

Gyaran murya Abba yayi yana fa
in ta fa
i kayan
akin wacce
asar takeso a siya mata.
ago kanta tayi ta kalli Abbanta hawayen idonta suka kasa tsayawa ga wani abu da yazo ya tsiya mata daidai wajen kirjinta, cikin rawar murya take fa
in.

"Duk wanda ka za
a min daidai ne Abba bani da choice." Ta fa
a cikin rawar murya.

"Zaki iya tafiya." Abba ya fa
a ba tare da ya kalleta ba jiki babu kwari ta fice daga parlorn.

Wani kuka ne taji yana zomata, da gaske auren dole za'ayi mata da Abdul-hakeem, itafa ganin komai take yana gudu tunda har ana maganar kayan
aki.

Washe gari kusan qarfe goma sai ga Mum tayi sallama cikin parlorn, da fara'a Mamma ta tarbeta, ta qaraso cikin parlorn suka gaisa da Mamma ta
ara yi mata godiya dan tasan da
arin Mamma Abba ya sakko ya tura mata saqon gobe ta dawo gidan a fara shirye-shiryen bikin Amaaah, anan ta fa
awa Mamma zata wuce
aki ta huta zuwa anjima zata sauko kasa su tsara yadda bikin Amaaah
in zai kasance.

Mamma tayi mata fatan fitowa lafiya, itama ta shaida mata zataje clinic sai da yamma zata dawo.

Mum tayi mata fatan dawowa lafiya.

Tana haurawa sama
akinta ta bu
e ta aje trolley bag
inta, kai tsaye
akin Amaah Dikko ta nufa ta tura qofar
akin nata, hangota tayi zaune kan stool da towel daure a jikinta da alamar wanka ta fito, karar bu
ofa yasa ta kalli
ofar sukayi ido biyu da Mum
inta bata san lokacin da ta saki cream
in hannunta ba wanda ta dauko da nufin ta shafa ta nufi Mum
in ta wani fa
a jikinta lokaci
aya ta fashe mata da kuka mai ha
e da shessheka Allah kadai yasan irin azabar da tasha na sati
aya rashin Mum
inta kusa da ita.

"Toh ki sakeni mana ko sai kin sa mun kai
asa." Mum ta fa
a cikin kwantar da murya jikinta lokaci
aya yayi sanyi ganin yadda Amatullah
in ta rame lokaci
aya.

Bakin gado Mum ta qarasa ta zauna lokaci
aya Amaah Dikko ta
ora kanta a kafa
ar Mum
in da wata irin murya take fa
in.

"Dan Allah kuyi hakuri Mum ki tayani baiwa Abba hakuri aure xaiyi min, kin san abunda zan aikata da wanda bazan iya aikatawa ba.

Wallahi bana son wannan auren Mum, da gaske bana son Yah Hakeem zuciyata Fu'ad takeso har yanzu." Da sauri Mum ta buge bakin.

"Duk irin wannan
ata miki sunan da yaso yi bazaki daina fadar wannan
an iskan yaron ba? toh ki saurareni da kyau kiji abunda zan fa
a maki.

Kina dai ganin dakyar Abbanku ya hakura na dawo gidan nan, toh ki rufamin asiri ki rufawa kanki asiri ki daina zancen bakya son auren nan, meye laifin Doctor Hakeem da zaki ce bakya son shi?

Hakeem fa ya tara duk wasu qualities da attributes da ake bu
ata a tare dashi, ki godewa Allah iya doctor Hakeem Abban ya za
a miki a matsayin mijin aure, ki cigaba da addu'a Allah ya za
a miki abunda yafi zaman alkhairi." "Da gaske Mum kema kina son auren nan?" Amaah Dikko ta fa
a hawaye na forming a fuskarta.

"Toh tunda ubanki naso ya ya zanyi?

Wai kina ma cin abinci kuwa??" Mum ta fa
a tana kallon fuskarta.

Amaaah tayi shiru.

"Yanzu zanje nayi wanka na qara hutawa da yamma idan Mamma ta dawo daga clinic zamu tattauna maganar bikin ki, kunyi maganar yadda zaku tsara bikinku ne keda Hakeem din?" Girgizawa Mum kai kurum tayi ko magana bata sonyi kirjinta har wani zafi-zafi yake yi mata, ko maganar aurenta da Doctor Hakeem bata son ana yi mata zuciya da gangar jikinta duka suna wajen Fu'ad gashi kullum sai ya kirata bata dauka saqo ma kullum sai ya tura mata bata ta
a bu
ewa ba ballantana ta basa amsa.

Bayan magarib da Mamma ta dawo suka zauna da Mum anan Mamma ke fa
in zatayi waya da wata Chief Deejarh berverh dake zaune a garin Kano babu abunda bata ha
awa na kayan gyara masu kyau da inganci uwa uba salon girke-girke na gargajiya dana
an gayu.

Mum tace zata kula da
angaren gyaran jiki, dan haka su ka
ai sukayi tattauanawarsu kafin Mum ta kira
an uwanta ta shaida musu auren Amaaah nan da sati uku.

Hajiya ma fa
a ta hauyi akan wannan wane irin aure ne, ta baiwa Hajiyan hakuri akan Abba yasa lokacin sai da ya saka aka sanar dasu..

Agogon Rolex
in dake daure a hannunsa yake kallo karfe goma harda minti goma a sama, kusan minti ashirin ya
auka a bakin shop
in da ake yiwa Khairiyyah kwaliyya dan yau ake dinner
in bikin Kulsum.

Har ya
auki waya da nufin ya kirata sai gashi ta fito sanye take da riga da skirt na lace kalar pink da ratsin fari ajikinsa hakama head
in kanta pink ne, hango motarsa yasa ta nufi motar ta bu
e frontseat ta shiga ta zauna gamida maida marfin motar ta rufe, ha
e hannayenta wuri
aya tayi alamar ban hakuri dan tasan yata jira ta sosai kuma tasan bason jira yake ba.

"Ina sauran kawayen naki ba tare zamu wuce dasu ba?" Lokaci
aya mood
inta ya canja dan ta lura tunda Junaid
in ya kawo mata saqo jiya gidansu Kulsum, Murjana kawar Kulsum keyiwa Junaid
in wata kankaba.

Haka taga Junaid
in na wani biye mata, ba tare da ta kallesa ba take fa
in.

"Kawai mu tafi zasu zo daga baya." Ba tare da ya qara cewa komai ba ya tada motar gamida harbata kan titi.

Kiran Murjana ne ya shigo wayarta,
agawa tayi daga can
angaren Murjana ke fa
in.

"Ya muka fito mukaga babu motar Junaid babu alamarku ba dai tafiya kuka yi ba?" "Tafiya mukayi kin san baya son jira ko a adaidaita zaku iya tara ki taho." Shiru Murjana tayi kafin tace.

"Amman ke kikace shi zai kaimu." "Toh yanzu kuma mun tafi zaki iya kiran naki saurayin ya kaiki ai ba abun jin zafi bane." Kashe wayar kawai Murjana tayi ba tare da ta yiwa Khairiyyah magana ba.
Chapter 17 · 0% Book details