← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 82

Sashe 4

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Meye laifin Junaid dan yana kula da yayanki?" Wata Daria takaici Mum tayi tana fa
in "Tarbiyah kake
ira Aliyu?Wanda bai iya baiwa kansa tarbiyya ba shine kake tunanin ya baiwa wasu tarbiyya?"
"Rafee'a!" Abba,ya kira sunanta da wani irin tone
Idan kina son kanki da arziki ki fita daga cikin lamarin Junaid da
ana?

Kuma ki daina saka masu ido a kan lamarinsu yanzu ne zai fara, ke kuma Amaah." Ya juya kan Amaah rai a
ace yake fa
in "Idan baki canja hali ba a duk hukuncin da Junaid ya yanke akanki karki ga laifin kowa kiga laifin kanki." A fusace Abba yabar dinning
in Mamma, ta
aga kai tabi mai gidan nata da kallo, cikin rawar murya Amaah ta soma baiwa Junaid hakuri "Dan Allah Yaya kayi hakuri wallahi bazan sake ba, kayi hakuri ka ba ni car key
in motana." Ya kalleta ido cikin ido yake fa
in "Na haramta maki fita da mota na wani dan lokaci driverna yana nan shi zai ri
a kaiki makaranta yana
auko ki ke a duk inda zaki shiga cikin garin Katsina ban amince kija mota ba."
"Saboda kina shasha hakuri zaki basa a cuceki ki zauna kina basa hakuri sai kace wani ubanki?

Driver bazai din ga kaita makaranta ba sai ta riqa zuwa da tawa motar."
Wani kallo Junaid ya riqa bin Mum dashi, ya juya kan Amaah Dikko yana fa
in "Daga ranar da kika
au ki mota da sunan shiga makaranta ki tabbata kinyi zuwa na karshe a makaranta Jami'a." Wani marayan kuka Amaah ta fashe dashi haka Mum taja hannunta zuwa part
inta dama tun da aka fara hayaniya Assha ta sulale tabar wajen dan ko ka
an bata son abunda Mum
in tasu take yiwa junaid.

Kallon da Mamma take yi masa ne yasa ya miqe tsaye, a natse ta
ira sunansa babu musu ya koma ya zauna tun kafin Mamma tayi magana yasan me zata fa
a ji yayi zuciyarsa na ha
e wa wuri
aya...
#ASMY B ALIYU
# BA. (secret
Relationship)
#love, Romance and Destiny
#Junaid Dikko
#Khairiyyah
[10/23, 6:11 PM] Asmy B Aliyu: BOYAYYAR ALA
(Secret relationship)
FREE PAGE.

Asmy b Aliyu
Kusan cin karo sukayi da sauri Amaah Dikko taja da baya tare da zaro ido, bata ta
a tunanin Junaid Dikko yana gida a irin wannan lokacin ba, tun daga kanta har zuwa kafafunta yakebi da kallo, Atamfar super wax ce ajikinta wanda aka yi mata
inkin fitted gown ajikinta wanda ya lafe cikin jikinta haka rigar ta
an dage mata, har ana hango sar
afar da ta sa ka a
afarta ta daban, idonsa suka sau
a a kan sarqar kafarta ta, ya sha ganin sarqa a kafafun kadangarun bariki yana ganin kyanta ga mata, wanda yayi al
awarin matar aurensa zatayi masa kwaliyya dashi acikin gidansu kawai idan zasu fita baya buqata, a wani irin haukace ya
ago kansa yana kallon Amaah Dikko wacce take kan
ame jikin kofa da
an qaramin veil
inta(Chantilly) wanda ta
ora akan kafa
a, ya tsaida idonsa cikin fuskarta tamkar mai son gano wani abu, ganin wani mugun haske da ta qarayi har farin nata yaso yayi yawa kuma yana kashe ido, ga kananun pimples da suka fara taruwa a fuskarta da alama tana using da mayyukkan dake qara haske fata, tana ganin Junaid ya saka hannu a wandonsa yana
arin ciro belt din jikinsa ta zubara ta yar da qaramar handbag
inta ta juya ta koma cikin Parlon da gudu tana kwalawa Mamma
ira da mum
inta, daman Mamma na kitchen Mum dake sama ta riqa jin ihun Amaah wacce yanzun nan tayi mata sallama akan zata shiga school, da sauri take saukowa kan stairs
in tuni Amaah Dikko tayiwa kanta ma
oya bayan Mamma, still Junaid dikko bai fasa binta ba
"Metayi da safiyan nan zaka wani ciro belt irin ga jaka ka samu?

Waini yaushe xakayi xuciya ka daina shiga sabgar
ana Junaid Dikko?" Mum tayi maganar so pissed up.

Wani irin fisgota yayi a bayan Mamma, saukar belt taji a bayanta, a fusace Namma, ke fa
in "Wai meke damunka?

Me tayi maka??" Mamma ta jeho masa tambayoyin lokaci
aya rai a bace, shima rai a
ace yake fa
in "Kalli da shigar da za ta je makaranta tamkar ba yar musulmi ba kalli shegen mayafin da ta saka Mamma?

Kalli
afanta sarqa ne ta
ora ki kalli face
inta yadda ta canja Mamma?

Duk farin da take dashi bata godewa Allah ba sai tayi bleaching dan tana yar iska?" ya fa
a a tsawace.

Wata daria Mum, ta fashe dashi tana tafa hannayenta tana ganin qarfin hali wai Junaid ke fa
in wasu yan iskane "Muje ki tattara mayukkun da kike shafawa ki kwasosu duka, haka duk wata tsinannar sutura da kike sakawa ki tabbata kin fito dasu yau
in nan."
A tsorace Amaaah ta juya ta nufi stairs sai famar hawaye take tana tsinewa Junaid Dikko aranta, wannan takur
a har ina?

Itama Mum tama kasa magana sabida bakin ciki dan duk ihun da zatayiwa Junaid bazai saurareta ba, ita kanta tana
an shakkarsa.

Kallo
aya zakayiwa
akin kaga
akin
ar gata babu abunda Babu a dakin, tun daga Tv , fridge, a tsorace ta qarasa gaban mirror ta kwaso duka mayukkan da take using dasu, hannu Junaid ya saka ya
au ki daya ya shiga dubawa "Ki jawo
aya daga cikin trolley
inkin ki zuba." Babu musu tayi yadda yace dan har lokacin zafin belt
in da ya zuba mata bai gama sakinta ba, haka ya sakata a gaba ta fitar da duk wani sutura da tayi
inkin banza, haka ya tattara duka veils
inta ya zuba acikin bag din.

Ya kalleta yace ta
au ki wasu kayan ta shiga bedroom ta canjasu yanzun nan babu musu tayi yadda yace, still yana tsaye yana jiranta ta fito ta saka rigar da ta cire cikin bag
in tamkar zatayi kuka ganin duka rabin suturarta Junaid Dikko ya kwashe, wani mayafin ta
auko zata saka, wani mugun kallo yayi mata yace "Daga yau daga yanzun nan na haramta maki saka mayafi idan zaki school hijab." Tamkar zatayi kuka duka hijab dinta babu
ananu har qasa suke sallah kawai take dasu "Bani car key din motarki?" Ya fa
a fuska a
aure, miqa masa tayi tuni hawaye sun fara zuba cikin fuskarta da haka ya sakata gaba still har lokacin Mamma da Mum na cikin parlorn ganin Junaid Dikko ya fita da trolley
aya, a fusace Mum ta qaraso tana kallon Amaah tun daga sama har kasa ranta yayi balain
aci, a mugun tsawace take fa
in "Gidan ubanwa zaki tafi da wannan hijab
in ba makaranta zakije ba?" Tuni Amaah Dikko ta kasa riqe kukanta ta fashe da kuka take fa
in "Yaaya ya hanani saka mayafi."
"A saboda yana ubanki ?

Maza cire shegen hijab
in nan tunda ke ba dangin su malam shehu bace."
"Ke wuce muje na saukeki a makaranta kina
ata min lokaci!" Junaid Dikko ya fa
a a mugun tsawace, a wani kalar razane Amaah Dikko ta juya tabi bayansa, with so much shock Mum kebin Junaid da Amaah da kallo har suka fice daga falon, a wani irin haukace ta nufi bedroom
inta wayarta ta
auka ta shiga
iran Abba, banda tafasa babu abunda zuciyarta keyi.

Abba yana
aga wayar ta fara da fa
in "Aliyu zanyi maka wata tambaya??" shi kansa Abba sai da yaji wani iri bazai iya tuna wane lokaci Mum ta
ira sunansa kai tsaye ba "Ina jinki ai kunne ke ji." A kufule take fa
in"Da ni da kai muka haifi su Amaah ko Junaid dikko ya haifa mana su?"
"Meya faru Rafee'a?" Duk da Abba yasan kwanan zance a fusace ta shiga yi wa Abba bayanin abunda ya faru, idan na dawo gida zamuyi magana Rafee'a "Yanzu akwai aikin da nake." Ba tare da Abba ya qara bata damar yin magana ba ya sauke wayar gefen bed Mum ta koma ta zauna ta
au ki
afa
aya ta
ora a
aya tana wani irin girgizawa me zatayi ta kun ta tawa Junaid?

Me zatayi masa yayi zuciya ya fita sabgar
anta yadda tasan Junaid Ali Dikko da shegiyar zuciya bata yi tunanin duk maganganun da take yaba masa zai iya zuciya yabar kula
anta, tunda ta sansa haka yake tamkar mahaifinsa da shegiyar xuciya da bakar kafiya babu wanda ya isa ya tankwasa su akan ra'ayinsu watarana ma har yafi mahaifinsa.

Har cikin makarantar ya kaita idonta har sun kumbura sabida kuka, yanzun ta ina zata fara shiga school?

Da hijab har kasa ai sai ta zama abun daria da kaskantarwa ita addu'ar ta ma
aya Allah yasa Fu'ad bai shigo ba.

Ya kashe motar ya kalleta fuskarsa babu wani walwala da wani precious acikin fuskarsa wanda ke gigita kannensa, a natse yake fa
in "Wannan ya zama ranar na farko na qarshe da zaki fita da mayafi zuwa makaranta." A duk ranar da na kamaki da mummunan shiga da sunan zuwa makaranta na rantse da Allah kin gama zuwa jami'a har abada." Kalmar data gigita Amaah Dikko kenan gyada kansa yayi yana kara tsareta da idonsa alamar da gaske yake, tuni hawaye suka fara taruwa a idanunta
"Idan an tashi ki
irani zanzo na daukeki daga nan zamuje ki zabi wasu kayan akai wajen mai
inkin."
aga kai ta shigayi kurum tamkar wacce akayiwa shegen duka, sai da ya bata izini ta fice daga motar tana daga tsaye har yabar wajen, da gudu ta koma bayan bishiya ta fashe da wani irin kukan bakin ciki, wayarta ta ciro ta shiga
iran wayar Rufaida.

Ta na
auka cikin rawar murya take fa
in "Kina hostel?" Daga can bangaren Rufy ke fa
in "Yanaji muryarki wani iri baki da lafiya ne?"
"Ki amsa ni Rufy dan Allah."
"Ina hostel." Kashe wayar tayi ta maida cikin jaka, miqewa tayi tsaye tana rufe rabin fuskarta da hijab ta fara tafia a hankali zuwa hostel wajen Rufy.
Chapter 4 · 0% Book details