Sashe 2
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Assha Dikko, ta washe baki tana fa
in."Yaaya kaine?Nikam nayi sati ban ganka ba." Ta
arasa maganar sounding so very happy, shima murmushi ya mayar mata ya
araso cikin dinning area
in, Assha ta miqe tsaye taja masa kujerar dake kusa datata ya zauna ya gaisheda Abba da mamma sa'annan ya gaisheda step mum dinsa, sa'annan kannensa guda biyu mata suka gaishesa.
Assha ta shiga serving
insa da white rice da fish source wanda yaji kayan ha
i, shiru kakeji banda karar cokulla babu abunda ke tashi, suna gamawa lokacin an fara
iran sallar Isha'i massalaci ya wuce shida Abba.
#ASMY B ALIYU
#BA(secret Relationship)
#love, Romance and Destiny
#Junaid Dikko
[10/23, 6:11 PM] Asmy B Aliyu: BOYAYYAR ALA
(Secret relationship)
FREE PAGE
Asmy b Aliyu
Bayan fitowarsu daga massalaci ne Abba ke sanar dashi zasu shiga Abuja jibi akwai meeting din da zasuyi acan, kuma Abba bazai iya shi
aya ba sai da Junaid
in, nan danan wani irin zufa Junaid
in ya riqa ha
awa lokaci
aya.
Kuma ya tabbatar gida
aya zasu kwana da Abba, tunda acan Abujan ma suna da gida, taya zai iya kwana biyu batareda macce ba?
Abinda ya fara zuwa kanshi kenan, suna tafe har suka qaraso cikin gida, Abba nayi masa zancen muhimmanci meeting
in a wajensa.
Gaba
aya shi dai dai Junaid jin Abba kurum yake a wannan lokacin badan yana fahimtar me Abban ke nufi ba, suna shiga sallama yayi wa Abba ko part
in Mamma bai samu komawa ba ya nufi nasa part
in sa, shi gaba
aya hanyar da zai zille tafia da Abba kawai yake nema.
Har yayi shirin kwanciyya barci wayarsa dake gefensa ta fara ring, Mamma ce mai
iran nasa,
agawa yayi a hankali gami da yin sallama cikin sanyi murya, tambayar farko da Mamma tayi masa shine meke damunsa dan jin muryarsa wani iri, shiru yayiwa Mamma na kusan sakan goma
Karka yimin miskilanci Junaid tell me meke damunka?" Tamkar wanda akayiwa duka yake fa
Abuja zamu shiga jibi nida Abba,
an murmushi Mamma tayi wanda yana jin sautin murmushin nata ta cikin wayar
Kaine magajinsa Junaid dole ka riqa taimaka masa da wasu abubuwa
arfin Abbanka ya ragu yanzu.
Ya mutse fuska ya shigayi tamkar Mamma na agabansa yake fa
Toh ya barni na wakilcesa mana Mammah ba dole sai yaje ba." Aran Mamamh tace ja iri saboda kaje ka sheki ayarka ko?
Allah ya shirya min kai Junaid. idan tace kaddarar Junaid bata damunta zatayi qarya idan tace kaddarar Junaid tana hanata barci ana din ma
aryar zatayi, a duk safiyar Allah har fargabar take yaron nata yafita batasan yaran mutane nawa ya lalata ba, kalar qaddarar tasa nayi mata wani irin nauyi a kirji
Ka tabbata kayi shafa
i da wutri kafin ka kwanta?
Mamma ta fa
a cike da kulawa
Insha Allahu Mamma, ki kula da kanki ina kaunarki fiye da komai a duniya." Murmushi Kurum Mamma tayi gamida sau
e wayar,
iran Khairiyya ne ya shigo a wayar tashi tamkar bazai
aga ba dan fushi yake da ita sosai akan wani vedio nata da ta saka a duka kafafen sada zumunta, wanda tsaraici ne zallah a cikinsa, wata irin ajiyar zuciya ta shiga saukewa jin ya
aga wayar "Mine meyasa kake azabtar da zuciya tane?
So nawa xan baka hakuri akan wannan vedio
in, kuma kaje ka duba tun ranar da naga ranka ya
aci naje na gogesu duka." Still kin magana yayi, tamkar zatayi kuka take fa
in "Dan Allah kayi min magana idan ba so kake nayi hauka ba."
"Khairiyya zan kashe wayar idan kin gama barci zanyi," ya fa
a da wani yanayi mai tattare da fushi a muryarsa, me zanyi ka yadda dani dan Allah."kittttt taji ya katse wayar, kashe wayar yayi duka bayason takura yasan nacin khairiyya bazata daina
iransa ba,
Shi kuma still fushi yake da ita sai ya gaji dan kansa sa'annan zai sauko,wani murmushi yayi wanda iyakarsa a fatar bakinsa "Tayaya Mamma take hango masa khairiyya zata zama matar aurensa har ta zama uwar yayansa tayaya?
A kullum tambayar da yake yawan yiwa kansa kenan, da gaske yana bukatar aure cikin rayuwarsa kodan Mamman sa ko zai samu zunubban da yake manne dasu zasu rage.
Washe gari bai tashi ba sai wuraren qarfe 11 na safe, ya na tashi kai tsaye toilet ya nufa dan yin wanka, daman daga shi sai boxer ne ajikiinsa dan baya kwana da kaya ajikiinsa, idan kaga Junaid Dikko da pyjamas a jikinsa to a parlornsa yake yana aiki da laptop ko zai shiga cikin gidansu da kuma ya fito zai ciresu, komai sanyi baya kwana da kaya ajikiinsa, a hankali ya saki shower ajikinsa tururin ruwan zafi na shiga cikin jikinsa, kasancewar lokacin hunturu ne.
Yafi awa
aya a toilet
in sai kace wanda zai canja fata .ya fito
aure da qaramin towel a waist
insa sai kuma wani akansa da yake tsane gashin kansa dashi wanda ya cika masa kai asalin gashin hausawa, wanda sabida mayyunka masu tsada da yake shafa ma kan yasa ya nanna
e ya koma kamar na larabawa.
Asali su
Aliyu Dikko haifaffen garin Dikko ne dake cikin jahar Katsina, matan aurensa guda biyu uwar gidansa mai sunan Hajiya larai Dikko, yaro
aya Allah ya mallaka masu a duniya wato Junaid Dikko, daganan haihuwar ta tsaya masu kusan shekaru talatin da bakwai babu asibitin da basu shiga ba amman ko wane asibiti abu
aya ake fa
a masu daga uwar har uban lafiarsu kalau, a haka Abba ya auri Hajiya Rafia itakuma asalin yar Bauchi ce, suna da ya'ya biyu a tsakaninsu Amatullah itace yarsu ta farko mai shekaru goma sha bakwai a duniya yanzu ne ta shiga jami'a aji na farko a jami'a, babu yadda Mum batayi ba da Alhaji dikko ya kai Amaah
asashen waje tayi karatu har ya yadda Junaid Dikko ya
ata komai, anan yake fa
awa mahaifin nasu macce ce idan ta tsallaka ta tafi waye zai kula da tarbiyarta??
Bakaramin ciwo Mum taji ba daga ita har Amaah, gashi dama wasu kawayenta da sukayi secondary school a tare kasancewar iyayensu nada hali duk
asashen waje aka turasu karatu, a karo na biyu Mum ta qara neman alfarma a wajen Abba, akan yabar Amaah
in taje Bauchi tayi karatu tunda iyayen Mum
in na a raye sai ta zauna a gidansu, bu
ar bakin Abba a lokacin yake sanar da ita Junaid ya riga da ya samar mata gurbin karatu a (Umar Musa Yar'adua) haka Amaah ta hakura ba dan taso ba ta fara karatu inda take karantar (Accounting) daman can jininsa bai wani ha
u da Amatullah ba, tsanani yake yimata a duk inda zata shiga security ne a tare da ita har a makaranta.
Sosai abun ke damun mum akwai ranar da ta kasa hakuri ta kalli cikin idon Junaid
in tana fa
in an fa
a maka yadda kake
an iska haka kowa yake
an iska?
Sannan ba ta fatar zunubin Junaid Dikko ya shafi
anta yabari idan ya tara nasa
an sai su raba zununbin a tare, Mammah na gun lokacin a tsaye bata san lokacin da hawaye suka fara Rolling akan fuskarta ba tun daga kurciyarsu har girmansu basu aikata wani abun da zai mannewa Junaid Dikko ba, basu ta
a aikata wani zunubi na sa
on Allah ba daga ita har Aliyu Dikko, kawai dai sunyi imani da Allah qaddarar Junaid
in ce a haka suna masa addu'a a kullum ba tareda sun gaji ba dan sunyi fa
a sunyi hantara abun ya faskara tun Junaid na
oyewa iyayensa halinsa har abun yazo ya bayyana.
"Meyasa bazakayi aure ba Junaid idan mata kakeso Allah ya baka ikon ka aje macce har hudu a karkashin kulawarka, meyasa sai mata kazamai?
Matan bisa titi kana jin zaka yiwa Allah wayau ne na taka tsantsan da kakeyi da Rayuwar naka kannen?
Kasan kannen mutane nawa ka
ata ka san iyaye nawa kasa bakin ciki akan lalacewar
ansu?" Ya
aga kai ya kalli Mamman sa a lokaci wani irin abu ta ke hangowa cikin idanun Junaid Dikko
Da gaske ina son na bari Mamma, ke shaida ce da nace zan bari koda na sati
aya ne sai na yi zazza
i, kuma Mammah matan nan da ake magana akan su bani ke kawo su ba da kakafunsu suke zuwa, ni babu maccen da na taba samu a Virgin a empty suke kawo kansu." A lokacin Mamma ta
aga kai tana kallon yaron nata tana mamakin rashin ta idon Junaid.
Aysha Dikko yanzu ne take ss 2 a secondary school, itace kuma fav sis
in Junaid Dikko bayaga Mamma da Abbansa, Assha Dikko itace mutum ta ukku wacce yafiso a rayuwarsa.
Gabaki
aya karatun Junaid Dikko a Oxford University yayi sa degree na farko da na biyu, degree na farko under business Administration yayisa sai digree sa na biyu medical science, sabida Mamman sa wacce itama a
angaren lafia ta karanta (political science) Tana aiki da (Dikko special hospital) ko ka
an Junaid Dikko baya da ra'ayin business da
arfi da yaji mahaifinsa ya turasa cikinsa, tunda shi ka
ai ne
a namiji tal wanda ya mallaka a duniya, Aliyu Dikko yana
aya daga cikin masu ku
in Nigeria wanda sukayi suna yana da kamfanonin da bai san adadinsu ba anan gida Nigeria da kasashen ketare, yana da gidajen manfetur, gas, plaza's, hotel's, Companyn sai da motoci da machine.
Yafi
arfi akan kasuwanci fiye da likitanci, Amman duk da haka shine family doctor na Dikko's family.