Sashe 25
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yadda yake ta
amar yana da ku
i nima nawa mahaifin na dasu, ni bazan iya wannan ciwon kanka ba.idan namiji ya nemi ya raina min hankali sai na rabu dashi, maza a wurina tamkar riga ne sai wanda naga dama zan saka." Ita dai Zuby kallon
awar tata kurum take acan kasan ranta bataji da
in yadda Sareena ta rabu da Aliyu ba kuma bata ta
a fa
a mata ba "Yanzun ma wani
an wahala ne ya manne min, an kai sati yana damuna daga mistake
in number shikenan wai sunansa Junaidu." Sareena ta fa
a tana daria "Ai ke daga jin sunan kin san babu wani labari, yanzun ma ya nace zaizo gidanmu mu fita shopping kafin nan zan fara gwadasa kafin na kar
esa."
"Gwadawa fa kikace
awata?"
"Yessss jarabawa zanyi masa idan yaci toh nayi maneji idan baici ba kuma sai ya kama gabansa." Sareena kina da matsala!" Sareena ta juya ido tana fa
in "Ke kuma kina da hanzari, nayi plan akan zan sa ka shi su fita da Jiddarh a matsayin nice, idan suka dawo ya tar
eta a yadda take zan kar
i soyayyarsa, amma bama yau ba sai an
an kwana biyu." Baki bu
e Zuby ke kallanta tai shiru, wannan lokacin bata san me zata ce ba shiyasa bata
ara cewa komai ba "Ya naji bakice komai ba?"
"To me zance ko an baki shawara baji xakiyi ba Allah ya bada sa'a." Bayan la'asar Sareena tayi waya da Junaid ta kwatanta masa gidansu dan har ya
araso cikin unguwar tasu sai gashi a bakin gate, ya
ara
iranta tace masa ya jira tana zuwa.
Kallonta kurum Jiddarh keyi gabanta na mugun fa
uwa da kalaman da kunnuwante ke ji "Kin
afa min ido da wannan mayun idon naki, kije yana waje ki samesa a matsayin kece Sareena, zaku fita tare idan kika bada
ofar da zai san bani bace wallahi tallahi sai ranki yafi nawa
aci a gidan nan." Ganin yadda Jidda ke kallanta yasa tace
Dallah!
Wuce ki tafi ki samesa yana jiranki." Juyawa Jiddarh tayi ta nufi
ofar barin parlorn tana jin
afafunta nayi mata wani irin sanyi ga wani tashin hankali da ya mamaye ko ina na zuciyarta, dakyar take iya jan kafafunta.
Tsaye yake bakin motarsa yayi folding hannunsa a kirjinsa yana karewa yanayin unguwar kallo, hangosa jikin mota da Jiddarh tayi ne yasa taji zuciyarta na wani irin matsewa wuri
aya, bata ta
a shiga motar ko wane namiji ba ita hasalima bata ta
a tsayawa tare da namiji ba a gabanta yau itace zata shiga motar saurayi, ji take tamkar ta koma.
Tuno da gargadin Sareena da yanda sana
ar aikin ke taimaka mata ita da Umma yasa taja kafafunta ta
arasa wajen Junaid muryarta na rawa tayi masa sallama, wanda kana fahimtar haka cikin muryarta.
A hankali ya
aga ido ya zuba mata kyawawan oil eye's
insa, yana jin muryarta na dokar masa zuciya, nan danan ya shiga wani yanayi,
an murmushi yayi yana fa
in "Sareenah!" kai kurum ta
aga jikk a sanyaye, Jiddarh tayi
asa da idanta ta kasa kallonsa ganin take suna ha
a ido zai fahimci ba ita bace Sareena, zagayawa yayi ya bu
e mata front seat, wani numfashi mai wahala ta shiga saukewa kafin ta
arasa.
Jin ta take tamkar wani zai tasheta yace mafarki take, har suka
au ki hanya babu mai magana a cikin su, acan kasan ran Junaid yana mamakin ace wannan itace Sareena, yanayin muryarta kawai da ya riqaji ya san tana da class ya kuma zai ga sa
ani a zahiri, wani supertmakert ya kaita wanda ya
an manya kurum ne ke zuwa a wajen, yayi parking motarsa wurin da aka tanada dan parking mota sannan ya kalleta yana kallon yadda ta kankame jikinta wuri
aya, ga sanyin Ac
in motar yadda yake wani irin shiga jikinta, mu
arasa ciki.
Da sauri ta
ago kanta suka ha
a ido sai tayi saurin cire idonta a nasa, muryarta na
an shaking take fa
Ka shiga ka fito xan jira ka."
Dan kefa nazo nan shine zakice bazaki shiga ba."
Please ki fito mu shiga ai ba dadewa zamuyi ba." Kallon wurin ma ya kusan sumar da Jiddarh dan bata ta
a shigowa wannan wajen ba, tunda Allah ya halliceta, bata ma ta
a sanin akwai sa cikin garin Katsina ba, tare suka shiga wajen tana ganin yadda mutane ke kallonta ko irin shigar dake jikinta, ai dole a kalleta batayi kalar shigowa irin wannan wajen ba, ga Junaid Dikko dake tare da ita wanda tayi imani da Allah ko a
afa aka
ora masa ita bazai jata ba, yafi
arfinta ta kowane fanni, ganin babu abunda Jiddarh ta
auka yasa Junaid ya shiga za
ar mata abubuwansu na mata tun daga kan creams zuwa perfumes masu tsadar gaske, mahaukatan ku
i ya kashe mata kafin a biyosu da kayan zuwa mota, back seat ya bu
e aka saka kayan aciki.
Sun kama hanya sai dai ba mai magana, da shirun ya ishi Junaid ya kalleta yana fa
Kinyi shiru tamkar baki ta
a sani na ba, da sauri Jiddarh ta shiga wasa da kasan hijab
inta cikin sanyi murya da rauni take fa
Kayi hakuri ban san me zance ba.
Murmushi kurum Junaid Dikko yayi tare da maida hankalinsa kan tukin da yake, acan
asan ransa yana mamakin ya akayi yaji muryar Sareena da wannan ba iri
aya bane?
Ko dai Sareenar raina masa hankali tayi?
Ko kuma dan wancan a waya ne?
Har suka
araso gidan zuciyar Junaid cike da wasi-wasi da kuma tambayoyi kala-kala.
#ASMY B ALIYU
#BA(secret Relationship)
#sareena
#junaid Dikko
#Jiddah
[10/23, 6:13 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
(Secret Relationship)
*PAID BOOK#500*
ASMY B ALIYU
*Account Details*
0004157137
Jaiz bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta 08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 shaidar biya ta 07065283730*
Yana tsaye ajikin motar ya
ora bayansa akai, kallon Jiddarh kurum yake yana karewa 1yanayinta kallo, ya miqa mata ledojin shopping,hannu biyu tasa ta qarba murya can
asa take fa
in "Nagode." Batareda ta kallesa ba.
Wani yanayi yakeji a muryarta wanda yakeji yana ta
a masa zuciya "No, nine da godiya duk da fitar namu bai wani jima ba, yaushe zan dawo muyi fita na musamman."
an dagowa tayi tana kallonsa still murmushi ya
i barin kyakkyawar fuskarsa "Duk lokacin da na samu lokaci zanzo mu fita."
aga masa kai kurum tayi cikin sanyin murya take fa
in "Sai anjima," juyawa tayi ta tunkari gate
in gidan, tana jin kafafunta sunyi mata wani irin nauyi, sai da ta kai minti biyar da shiga, ya doshi gate
in gidan, knocking karamar
ofa yayi maigadi ya leqo.
Ganin Junaid yasa maigida ya bu
e karamar kofar da fara'a ya fito yana fa
in."Yalai
ai ashe kaine ka dawo sannu da zuwa." Maigadi ya fa
a da respect yana saukar da kansa
asa duk da a haife zai haifi Junaid
an shiru Junaid yayi yana juya tambayar da zaiyiwa mai gadin "Baba daman tambayarka zanyi dan Allah." Da sauri baba ya kallesa yana washe baki yake fa
in "Toh ina jinka maigida Allah yasa na sani." Zuba hannunsa yayi acikin aljihun wandonsa kafin ya nisa ya
ora da fa
in "Wacece wannan wacce muka fita da ita?" shi kansa besan meyasa zuciyarsa ke
aryata akan ba Sareena bace "Wai wannan?"
aga kai kurum Junaid yayi yana son jin amsar da maigadi zai basa " Jiddarh ne sunanta itace sabuwar
ar aikin gidan nan batayi sati biyu da zuwa ba, tana da kirki sosai Jiddah sai dai tana cin ba
ar azaba ga mutanen gidan nan musamman Sareena." Maigadin ya nisa ya cigaba da fa
in "A wajen yaron gidan nan ne kawai take samu sassauci koshi na tabbata da ya samu abinda yakeso shikenan ya gama da ita, mu da muka sanshi duk haka yake lalata yan aikin gidan." Shi dai Junaid kallonsa kawai yake yana mamakin
arfin halinsa daga tambaya sai ya karkace kai yana basa labarin da bai tambayesa ba, dubu biyar ya ciro cikin wallet
insa ya damkawa maigadin yana fa
in ya gode da haka ya juya zuwa mota maigadin yana zuba masa godia tamkar zaiyi masa sujud.
Tana shiga da sauri Sareena ta kar
i ledojin da Jiddah ta shigo dasu da mamaki tana zazzage kayan, bin kayan kawai Zuby keyi da ido itama Sareena shock ne ya bayyane a fuskarta duk da still bata yadda da Junaidun da take waya dashi bane yayiwa Jiddah wannan siyayyar, tana riqe da wani turare tana jujjuya kwalbar turaren a hannunta, wacce zai kai kimanin dubu saba'in, kallo
aya zakayi mata kasan jikinta yayi matuqar sanyi, a hankali Sareena tamkar mai ra
a take fa
in "
awata kinga abunda nake ganin kuwa?
Wannan siyayyar fa zatayi dubu
ari biyu." Zuby ta kwa
e baki "Yanzun dai tunda kin yadda ba matsiyaci bane?
Karki
ara tura masa wannan Yarinyyar."
"A ina kuma?
Ai daga yau ko fuskarsa bazata
ara gani ba."
"Better !" Zuby ta fa
a tana danna wayar hannunta, ganin duka Sareena tana mayar da kayan cikin leda "Ya kamata ki
i bar mata kayan shafar, tunda ita ta amso."
"Haba
awata, ai wannan kayan sunfi karfinta ke bakiga kalarta ba?" Sareena ta fa
a da wani yanayi a muryata, Zuby tace "Bance ki bata duka ba Sareena ki dai
i bar mata ko babu yawa.."
"Zan bata dubu hamsin sai tasiya wasu kayan dan wa
annan ba kalarta bane." Shiru kawai Zuby tayi bata
ara cewa komai ba har Jiddah tayi shirin tafia gida Mumy bata dawowa ba, tana cikin kitchen tana ha
a abincin da zata tafi dashi gida taji an rungumeta ta baya, ya saka hannunsa ya matsa breast
inta, hankalinta ne yai mugun tashi ga kamshin da taji jikinshi nayi yasa ta gane ko wanene, duk yadda taso ta kwace kanta ta kasa wani irin bakin ciki taji yana lullube mata zuciya
I miss You!