Sashe 26
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya fa
a da wata yar iskar voice, mai cike da tsantsar bukatar Jiddah
in "Ina son komai naki meyasa bazaki bani dama ba why Jiddarh?"
"Baka tsoron Allah, baka jin tsoron ha
uwarka da Ubangiji idan nayi maka Allah ya isa zai bika idan nayi maka Allah ya isa ta
a jikina da kake zaita bibiyar rayuwarka Mu'azzam!" Ta fa
a da kalaman da suka ruguza Mu'azzam da sauri ya saketa yanata
arin saita kansa idonsa na wani kankance wa lokaci
aya kuma suka canja kala "Zan aureki Jiddah wallahi zan aureki idan zaki yadda Abba baida matsala nasan Mumy ce matsalarki bazan riqa bari ma ku riqa ha
uwa ba da zata riqa hantararki, da gaske nake ki bani dama Jiddah zan aureki!" Murmushi tayi tana kallonsa ido cikin ido take fa
in."Ni ba yarinyya bace Mu'zzam ina cikin shekara ta goma sha bakwai, ba irin wannan soyayyar kake min ba jikina kakeso!" ta fa
a da wani yanayi a muryarta, tana fa
ar haka ta juya tana share hawayen da bata so su zubo gaban Mu'azzam
in.
Nan ta
au ki basket
inta ta wuce daga kitchen
in, bata tarar da Sareena a parlor ba, nan ta aje basket ta nufi
angaren Sareena
in sai da tayi knocking aka bata izinin shiga ta shiga da siririyar sallama a bakinta Zubaida ce ta amsa tana kallon yanayinta, cikin sanyin murya Jiddah ta kalli Sareena da hankalinta ke kan wayarta haka bata
aga kai ta kalli Jiddah ba.
Jiddah ke fa
in."Aunty nagama komai zan tafi."
Daman sareena tasan Mumy na baiwa Jiddah ku
in adaidaita sahu idan zata koma gida, handbag
inta ta jawo ta ciro 1k ta bata hannu biyu Jiddah tasa ta karba tana yiwa Sareena
in godia har ta juya zata fita Sareena ta tsayar daita ta kirga ku
i a jakanta ta miqawa Jidda tana fa
in "Gashi ki sai kayan shafa, wanda Junaid ya kawo nasan sunfi
arfin ki ba kalarki bane." Shiru Jiddah tayi tana kallon Sareena still batayi yunkurin karbar ku
in ba, Jiddah ta
an girgiza kai tana fa
in "Kawai ki barsu Aunty, ai ina da kayan shafa, wani kallo Sareena tayi mata tana fa
in "Bana son iskanci ki karba Malama."
"Ana so ana wani munafurci, ki kar
a mana."Zuby ta fa
a tana yiwa Jiddah murmushi ita dai yarinyyar ta shiga ranta ba ka
an ba, da hannu biyu ta karbi ku
in tana yiwa Sareena godia "Gobe ki tabbar kin iso da wuri, saura ki barmu da shiga kitchen."Itadai Jiddah batace komai ba tayi masu sallama ta rufe
ofar.
Cikin adaidaita tana ta tsara kalaman da zata fa
awa Ummah akan ku
in nan ta rasa makama, tasan halin Ummah duk yadda zatayi sai tasan ta yadda ku
in nan
suka shigo hannun Jiddah idan kuma tace saurayin Sareena taima rakkkiyya zuwa shopping bata san ya Ummah zata kar
i al'amarin ba.har ta kai gida bata samu mafitar yadda zatayiwa Ummah magana ba. yau
Jikin Umma da sauqi bata ga alamar rashin lafiya tattare daita ba hankalinta ya
an kwanta, can cikin kayanta ta
oye ku
in da bata masan ko nawa bane Sareena ta bata ba sai da ta tanadi bayanin da zatayiwa Ummah kafin ta fitar da ku
in, wanka tayi kamar yadda ta saba, bayan magarib suna zaune da Ummah, sukaji ana bugun gida, Jiddah ce tasa hijab ajikinta taje ta bu
ofar sai da ta tambayi waye taji muryar Faiza sa'annan ta bu
e kofar.
Bin hannun Faiza tayi da kallo yankakken salatif ne acikin tray da take zana duk wani stayles na zanen lalle duk wata flower Faiza tana da baiwar tsarata da fitar daita, tayi fice wajen yiwa mutanen zanen lalle har masu ku
i ke gayyatar ta lalle, lokaci
aya fuskar Jiddah tayi wani irin canjawa, Faiza tayi murmushi ta wani juya ido tana fa
in "Ai yau sai na sakawa wannan farar
afar lalle, macce har macce Amman tace bata son lalle?
To umurnin Ummah ne bazaki dakatar dani ba." Faiza ta fa
a tana kallon Jiddah wanda take hango tashin hankali cikin fuskarta.
"Meyasa Faiza kin san yadda natsani wannan abun.
Sai ki fa
awa Ummah?
Shine dan kina muguwa kikaje kika
auko wasu kayan lalle?"
e baki Faiza tayi tana barin Jidda tsaye a wajen tayi shigewarta cikin gida, rufe gidan tayi yadda ta canja fuska kowa bai
ara bi takan ta ba har akayi sallar isha'i, sukayi sallar tare Faiza ta kama kafarta ta fara manna mata salatif tana fa
in "Zan kwana anan cikin dare sai acire bakiga irin yadda kafanki ke kyau da lalle bane Jiddah?
Ni narasa wane dalili ne dake da zakice bakya son lalle bakiga yadda yake yiwa kafanki kyau ba?" Itadai Jiddah kyale Faiza tayi dan wani haushinta takeji, sai kusan 11 aka gama na kafafuwa kafin a fara na hannu, lokacin Ummah ta dade da yin bacci.
Banda mita babu abunda Jidda keyi tana fa
in."Ita wannan lallen zai hanata yin barci.
Washe gari sai yaba kyan kunshin Jiddah Ummah keyi ita dai Jiddah batace komai ba tayi shirin tafia aiki tayiwa Ummah sallama.
Yau kusan sati
aya kenan da ha
uwarta da Junaid Dikko, har lokacin kuma Sareena suna waya dashi suna chart tana ta damunsa yaushe zaizo, ya fa
a mata baya ma
asar idan ya dawo zai shigo su gaisa, yanzu wata irin kulawa Sareena ke baiwa Junaid ko bai nemeta ba ita zata nemesa, data matsa masa da yaushe xaizo sai yace aiki yayi masa yau, har lokacin kuma Zuby bata koma ba, har cewa Zuby tayi "Kina ganin Junaid
in nan da gaske yake Zuby?"
"Yace ayyuka sunyi masa yawa, sai ki zuba masa ido kiga iya gudun ruwansa, wai yaushe ma kika fara baiwa Junaid
din muhimmanci haka." Shiru kawai Sareena zatayiwa Zuby dan tasan magana ta fa
a mata, ana haka yace xaizo cikin weekend murna a wurin Sareena ba'a magana har Abba yasan da matsayin Junaid a wajen Sareena..
#ASMY B ALIYU
#BA(secret Relationship)
#Jiddah
#Sareena
#Junaid Dikko
[10/23, 6:13 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
(Secret Relationship)
*PAID BOOK#500*
ASMY B ALIYU
*Account Details*
0004157137
Jaiz bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta 08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 shaidar biya ta 07065283730*
Yadda Sareena ta tsara kwaliyya yasa Zuby ta riqa binta da ido a duk inda ta
ora kafarta, kayan da ta fitar sun kai kala hamsin gaba
aya ta rasa wanda xata saka ajikinta na tarbar Junaid Dikko,
arshe dai Zuby ce ta za
ar mata wani material kalar red da ratsin goal ajikinta.
Jiddah ce ta zauna tana gyara kayan da Sareena ta gama watsarwa a tsakiyyar room
inta tana mamakin wai wannan duk kayan mutum
aya ne, dan ko rabin kayan Sareena bata fito dasu ba, tana cikin ninke kayan Sareena ta shigo ta kalli Jiddah tana fa
in "Jeki ki shigo da bakona ki saukeshi a parlorn baki, ki tabbatar kin kawo masa kayan motsa baki nima yanzu zan fito." Sareena ta
arasa maganar da
oki a muryarta tana barin room
in, miqewa Jiddah tayi daman da hijab ajikinta, hango motarsa tayi cikin compound na gidan,
arasawa tayi gaban motar tunda ya hangota yake kallonta ya
asa
auke idanshi, har ta
araso inda yake, fitowa yayi da murmushi a fuskarsa yana kallonta, sai dai bata yadda har lokacin ta kallesa ba cikin sanyin murya ta gaisheshi ya amsa still da murmushi a fuskarsa yake fa
Hope bakiyi fushi ba?
Naga fuskarki ta koma wani iri.
Wannan karon Jiddah gaba tayi ba tareda ta
ara kallonsa ba barantana ya saka ran zata amsa.
Bayanta yabi yana qarewa parlorn da aka
awata da kujeru, turarensa damunta yake sai ta riqa jin zuciyarta na wani irin rawa, ko Mu'azzam dake saka turare bai kai turaren Junaid ba.
Tun kafin ta isa wajensa turarensa ya fara saukar mata cikin hanci, tana mamakin wannan wane irin turarene mai kama waje lokaci
aya, bata mantawa kayan da ta fita tareda Junaid din ta wankesu still kamshin turaren Junaid Dikko yana manne dasu, a nan tsaye tabarsa kusan cin karo sukayi da Sareena, jada baya tayi cikin saukar da murya da kai take fa
in."Ya shigo bara na kawo masa abun motsa baki." Haka Jiddah tace kawai ta nufi kitchen da sauri daman ta riga da ta ha
a abubuwan da zata kai masa cikin tray
aukar tray
in tayi ta koma parlorn har lokacin da Junaid ya zauna da kuma lokacin da Sareena ta shigo sau
aya ya kalleta ya
auke kansa yana danna wayar hannunsa, har zuwa dawowar Jiddah cikin parlorn babu mai magana a tsakaninsu, lokaci
aya jikin Sareena yayi sanyi ganin yadda Junaid yayi mata tamkar ma bai ta
a saninta a duniya ba, Jiddah ta qarasa kusa dashi ta sauke tray agabansa ta durkusa ta dauki glass cup tana jin yadda kamshin turarensa ke shigarta tana jin yadda hannunta ke rawa, dakyar ta saita kanta ta zuba masa coconut juice, amsa yayi yana murmushi gamida fa
in "Nagode." Still idonsa na kanta da sauri ta miqe tsaye ta nufi
ofa duk wannan abun dake faruwa Sareena na kallonsu dan irin kallon da taga Junaid nayiwa Jiddah yasa jikinta yayi wani mugun sanyi, murya Junaid ce ta dawo daita hayacinta, glass cup
in hannunsa ya aje da mamaki ya miqe tsaye yana
iran Jiddah da "Sareena!" Cak Jiddah ta tsaya zuciyarta na mugun harbawa duk da haka saita kanta tayi ta juyo tana fa
in."Sunana Jiddah ga Aunty Sareena can zaune." Da haka ta juya ta fice daga parlorn da mugun sauri.