Sashe 62
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ai kafi kowa sanin yarjejeniyar da kayi, so please kawai ka bata takardarta kayi
ari ka cika alkawarin da kuka daukarwa kanku.
Idan ta haihu daga baya sai kazo ka
auki yaronka ko yarinyar ka." Wani irin kallo Junaid
in ke yiwa Andul-Hakeem
in lokaci
aya, sai dai baice komai ba ganin Abdul-hakeem
in na
arin shiga mota yasa Junaid ya dakatar dashi yana fa
in.
"Na fa
a maka yadda take shan wahala a cikin nan kaki yadda acire kuma har yanzu bata san tana da ciki ba ban san ta yadda zan fara yi mata bayani ba." Wannan karon baki bu
e Abdul-hakeem ke kallonsa sai dai yana ta
arin danne dariyar da takeson zo masa." Toh sai ka ha
a da aurenka da Khairiyyah da cikin ka dake jikinta kayi mata bayani ai wannan ba abun damuwa bane." Jin ya ambaci aurensa da Khairiyyah yasa nan take Junaid
in ya dauke wuta tamkar bashi ba, a fusace ya juya ya nufi entrance
in shiga gidan batareda ya kara bi takan Abdul-Hakeem ba.
Shima Abdul-hakeem bai kulasa ba ya shiga motarsa yayi mata key maigadi ya bu
e masa gate ya fice daga gidan.
Anan cikin parlorn ya sameta har ta fara bacci shi bai ta
a ganin laulayin ciki irin na Jiddah ba.
Jin ana
arin daukarta yasa ta
an bu
e ido, ganin Junaid ne yasa ta kara mai da idon nata ta rufe, har bedroom ya kaita, tun kafin suzo yasa daman an kara gyara gidan babu wani datti acikinsa.
Wannan karon gabaki
aya hankalinsa yana kan Mamma haka ya jawowa Jiddah kofa ya
auki car key
insa da Abdul-Hakeem ya taho masa dashi dan shi ya kawo masa motar kwana biyu da suka wuce kafin dawowarsu.
Kai tsaye gidansu ya nufa da sallama ya shiga Parlorn gidan.
Cikin ihun murna Assha Dikko ta nufesa ta wani rungumesa tana dariyar farin ciki.
Cike da fara'a Mum ke fa
in.
"Har ka iso kenan?" Yana riqe da hannun Assha Dikko ya gaisheda Mum, daidai lokacin Mamma ta qaraso cikin falon itama da farin ciki bayyane a fuskarta.
"Yayanmu kayi wanka ka huta zuwa anjima muyi maganar ankon biki, shekaran jiya Aunty Khairiyyah ta kawo mana kala biyu nida Amaaah!" Junaid ya harari Assha saboda sanin halinta da mugun son biki, ya rungume Mamma yana fa
in yayi kewarta.
Yau kuma Mamman
ar kunyar sun motsa ture Junaid
in tayi tana fa
in.
"Wai kai sam baka ganin girmanka ne? kaje ga abinci can akan dining table yana jiranka." Daga haka Mamma ta juya ta nufi kitchen, shi da Assha Dikko suka karasa cikin parlor Yana tamabayarta "Ina babyn Amaaah ne?" Ta fa
a masa suna sama suna bacci.
Daga haka ta shiga serving yayan nata sai sururu take zuba masa.
Junaid bai wani ci abincin sosai ba hankalinsa gabaki
aya yana wurin Jiddah gashi yana son yayi magana da Mamma, "Yayan mu zaka yiwa friends dina su biyu ankon bikin ku dan Allah." Assha Dikko ta fa
a cikin saukar da muryarta, banda harararta babu abunda yake ganin yaci abinci bai ci naman da yawa ba ta kwashe naman ta zuba a plate ta faraci.
Girgiza kai kurum yayi ya mayar da hankalinsa kan wayarsa....
A parlor ya samu Mamma tana magana duk akan shirye-shirye bikinsa, Ba
aramin shan jinin jikinsa yayi ba ya xauna kan kujera yana jiran Mamma ta gama wayar zuciyarsa duk babu da
i.
Bayan ta gama wayar Mamma ta dubesa sai lokacin ta lura da ya
an fa
a musamman a idonsa da taga yayi wani irin zuru-zuru.
"Wani ciwon kayi acan
asar bamu sani ba?" Yaji Mamma ta jeho masa tambayar lokaci
aya.
Da sauri ya kalli Mamma sai kuma ya shiga shafa bead
insa.
"Babu ciwon da nayi Mamma kawai inata kewarku ne." Mamma ta hararesa tana fa
in.
"Ai yanzu ka gan mu xuwa dai gobe ka samu ka shiga wajen Khairiyyah ku gama tsare-tsarenku tunda wani satin za'a shiga hidimar biki." Shiru yayi yana kallon Mamma, nan take yanayin fuskarsa ya canja sai dai bai san me zai fadawa Mamma ba na cewa shi fa bazai yadda ya cuci kansa ba yana ji yana gani, kawai xaije ya fadawa Khairiyyah ido cikin ido tunda ya lura ba ta da hankali ko ka
an.
Sallama ya yiwa Mamma yace zaije ya watsa ruwa.
Kai kurum Mamma ta
aga masa tana binsa da ido har ya fice daga Parlon nata.
Acan kuma
asan ran Mamma hankalinta a
an tashe yake tsoronta Allah kar Junaid ya kunyatasu a gaban iyayen yarinyar nan tana kula da yadda yake ta zillewa rashin son auren nan, dan kullum da fargaba da zullumi take kwana take tashi.
angarensa ya nufa a gurguje yayi wanka ya saka
ananun kaya ajikinsa ya qara ficewa daga gidan.
Eatery ya nufa kai tsaye ya yiwa Jiddah takeaway yanata addu'ar Allah yasa ta samu taci abinci dan har lokacin ba cin abinci take sosai ba duk lokacin da taci sai tayi amai.
Da sallama ya shiga cikin parlorn bata parlorn sai qarar Ac dake aiki, ya aje takeaway
in a kan centre table.
Bedroom ya wuce kai tsaye daidai lokacin ta fito daga wanka daure da
aramin towel a kugunta ya shiga karewa halittar jikinta kallo lokaci
aya.
Ta ha
e rai tana turo masa baki ganinsa tsaye a
akin haka sai kallanta yake yi.
Karasawa yayi gafda ita ya jawota jikinsa ya zura kansa cikin wuyanta ya saka hannayensa duka biyu akan mararta ya lumshe idonsa a hankali jin kamshin shower gel yana fitowa daga cikin jikinta.
Jin yana son sauya zancen yasa tabar jikinsa da sauri dan harga Allah bata son Junaid
in yace zai nemeta yanzu tsoro takeji, ta nemi dalili ta rasa.
Rabon dasu ha
a gado tunda ta fara wannan ciwon ba kalar magiyar da Junaid
in baya mata karshe sai ta fashe masa da kuka.
Zai hakura kawai ya kyaleta wanda shi ka
ai yasan kalar azabar da yakesha, gashi tunda ya aureta ita ka
ai yake sha'awar tarayya da ita tamkar anyi masa magani.
Jidda ta fitar da wata doguwar riga kalar ash samfarin
asar Oman da mayafinta, agurguje ta shirya ganin har lokacin Junaid bai bar
akin ba.
Rigar ba
aramin kyau yayi mata ba ga wani irin haske da tayi sosai.
Yana zaune kan bed yana ta kallonta ita tayi breaking silent
in da fa
in.
"Yaushe zamuje wajen Umman? ina son naganta." Ta fa
a wannan lokacin da rawar murya, ita kanta bata san meyesa duk hankalinta a tashe yake ba
, tasan kowane lokaci Junaid
in zai iya bata takardar sakinta bata san kuma yadda zata tunkari Ummah da takardar sakin ba.
Sai dai har lokacin ko a fuska bata nuna masa tana jin tsoron rabuwarsu ba tunda shima har lokacin bata ta
a ganinsa ya
aga hankalinsa akan rabuwar tasu ba.
Ya miqe tsaye hannayensa zube cikin aljihun wandonsa ya juya ya nufi
ofa kafin ya juyo a hankali ya sauke idonsa cikin nata.
auke idonta tayi daga cikin nasa.
"Ki dauki kayanki sai kije ki yiwa Ummah kwanaki biyu." Wani irin murmushi ta riqayi ya juya yabar
akin zai bar Jiddah ta zauna da Ummah na kwana biyu kafin abubuwa su warware masa dan bai ta
a hango rabuwarsu ba yana fa
a ne kawai a iya fatar bakinsa kurum.
Bata jima ba ta fito da
ar madaidaiciyar trolley harda tsarabar da ta yiwa Ummah da kuma Nasiba dake zaune a wajen Umman ta ta
ar wajen kawu Audu.
Junaid ya bu
e takeaway
in da yayi mata, alala ce mai ha
e da source
in kifi.
Ya yiwa Jidda kyau sosai a ido ta zauna gefensa ta
an fara tsakura a hankali takai loma
aya bakinta jin tayi mata daidai ta soma ci.
Bata da
e tana ci ba ta ture alalen jin zuciyarta na hargitse mata lokaci
aya, da alamar dai amai ta ke so tayi.
Junaid yana ganin yadda ta rufe baki ganin haka yasa ya jawota jikinsa yana
an shafa bayanta.
Sam baya son aman nan ko ka
an saboda baya son ta zauna babu komai a cikinta.
Jin da gaske aman zaizo yasa ta fisge jikinta daga cikin nasa cike da qarfin hali ta nufi
aki da gudu.
A bakin shiga toilet ta ringa yin aman sosai duk tagama galabaita, yana riqe da ita har tagama yana faman yi mata sannu.
Shi ya gyara wurin da taimakonsa ta gyara jikinta tana brush sai wani
arin aman take.
A fusace ya riqe brush
in yana fa
in ta barshi haka mana tana ganin zata kara yin wani aman taki denawa.
Anan kasan rug ta kwanta tana sauke numfashi jikinta yayi bala'in yin weak duk tagama galabaita.
Sai kusan 5 ya samu ta dawo normal sa'anann suka fita zuwa gidan Ummah.
Sai da ya biya store ya siyi kayan abinci kamar yadda ya saba indai zaije wajen Ummah.
A bakin hanya taga mai gya
a tacewa Junaid tana so dole yayi parking motar ya siya mata wanda tun a motar ta fara
arar gya
ar tana ci.
A hankali ta
an saci kallonsa suna ha
a ido yace.
"Karki min amai a mota." Ta turo masa baki, murmushi kurum yayi ya
auke kansa ya cigaba da tukinsa.
#ASMY B ALIYU
#BA(secret Relationship)
#love,Romance and Destiny
#Junaid Dikko
#Jiddah
[10/23, 6:17 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
(Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
Asmy b Aliyu
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
60...
Wani irin loverly smile ta riqa saki ganinsa a
ofar gidansu da aka canja masa fasali duk layin babu gidan da ya kaisa kyau.
Da wani irin farin ciki take
arin balle marfin motar lokaci
aya Junaid ya dannawa duka kofofin lock, a
an tsorace take kallonsa ta wani kankance ido tana kallonsa cike da fushi.
Junaid ya kwantar da kansa cikin seat
in motar yana kallonta kafin yace.
"Baiwar Allah haka zaki tafi har na tsayin kwana biyu kibarni ina wahala?