← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 82

Sashe 65

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"I'm so sorry Mamma." Mamma kuwa ko kallonsa batayi ba, cikin raunin murya ya bu
e baki yayi mata bayanin aurensa da Jiddah, a mugun fusace ta juyo ta katsesa tana fa
in.

"Bana son duk wani bayani naka ka rufe min baki." Lokaci
aya sitiyarin motar yake
arin kwacewa Mamma da wani irin zafin nama Junaid ya riqe sitiyarin da taimakonsa Mamma ta samu tayi parking a gefen hanya.

A tsorace ya fito daga motar ya fito da Mamma,
angaren driver ya bu
e kafin ya backseat ta shiga ya rufe
ofar shi da kansa ya kar
i tukin, lokaci
aya jikinsa yayi sanyi ganin halin da Mamma ta shiga duk kuma a sanadin sa......
#ASMY B ALIYU
#BA(secret Relationship)
#Love, Romance and Destiny
#Junaid Dikko
#khairiyyah
#Jiddah
[10/23, 6:21 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
(The Secret relationship)
*PAID BOOK #500*
Asmy b Aliyu
*Account details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
62..

Har suka
arasa gidan Mamma bata gama dawowa daidai ba, kallon Junaid Dikko kurum takeyi wanda yayi wani irin zuru-zuru da alamun rashin gaskiya suka gama bayanna a tare dashi, dama yana gama parking Mamma bata jira ya bu
e mata marfin motar ba ta bu
e da kanta ta fice daga cikin motar wacce karfin hali kurum Mamman takeyi domin qirjinta yayi mata wani irin nauyi da alamar hawan jininta ne yake son ya tashi.

Ha
e kansa yayi da sitiyarin motar yana sauke numfashi a hankali, bai san kuma taya iyayensa zasu qarbi aurensa da Jiddah ba, bai san ta inda zai fara ba duk da yasan Khairiyyah ta riga ta fa
a musu dan haka yanzu yana tsoron halin da Mamma zata shiga.

Da kallo Abba ya riqa bin ta har ta qarasa cikin Parlon, mum da taga kamar Mamma bata cikin nutsuwarta tayi saurin riqota ta taimaka mata ta zauna kan kujera.

Hankali a tashe mum ke tambayar ta meya sameta ta shigo a haka? dan daga Mum har Abba babu wanda yasan fitar Mamman sai yanzu da suka ganta ta shigo cikin wannan yanayin.

Sallamar Junaid yasa suka
aga kai suna kallonsa, Mum ce ta amsa masa, kallo
aya Abba ya yiwa Junaid ya
auke kansa, lokaci
aya Junaid yasha jinin jikinsa, da wani irin sanyin jiki Junaid ya qaraso cikin Parlon ya gaishe da Mum ta amsa tana binsa da kallo.

Duk a birkice yake haka ya juya ya gaishe da Abba amma kota kan gaisuwarsa bai biba ya cigaba da breakfast
insa.

Sai lokacin Mamma ta fara magana cikin karaya ta kalli Abba ido cikin ido take fa
in.

"Alhaji ka tambayeshi da gaske ne yayi auren sirri ba tare da mun sani ba?

Ka tambayeshi muji da gaske yake bazai auri Khairiyyah ba yaudararta kawai yake?" Mamma ta
arasa maganar da wani irin rawar murya.

Addu'a kawai take a ranta Allah yasa Junaid
in ya
aryata ko zata samu sauqin abunda takeji
aranta.

Shi kuwa tunda maganar nan ta fito ya riga yasan Junaid
in yayi aure a sirrace babu wanda ya sani.

Ya riga ya yadda da maganar Khairiyyah kawai dai Mamma ce bata yadda ba.

Abba ya kalli Junaid ya kira sunansa,
agowa Junaid yayi yana kallon Abba da wani irin expression da yake gani cikin fuskarsa sai da yaji xurciyarsa tayi wani irin dokawa.

"Kaje kazo min da yarinyar da kayi auren sirrin da ita." Ba Junaid Dikko ba har Mamma sai da kalaman Abba suka girgizata.

Shiru Junaid
in yayi tamkar an dasa shi a wajan.

Tsawar Abba ce ta dawo dashi hankalinsa yaji yana sake cewa.

"Nace kaje kazo min da yarinyar, na baka nan da awa
aya ka kawo min ita cikin gidan nan." Cikin rawar murya Mamma ke fa
in.

"Mekake fa
i haka Alhaji? daga gidansa nake fa kuma ni banga alamar wata macce a gidan ba." Abba ya ta
e baki.

"Ko bata gidansa shi yasan inda ya kai ta." Abban ya fa
a sounding so very harsh a muryarsa.

Kallon Junaid kawai Mamma keyi ga jikinta da yayi mugun sanyi lokaci
aya.

A sanyayye Junaid ya miqe tsaye ya nufi hanyar barin parlorn xuciyarsa na mugun bugawa.

Tsoro ya kamashi dan yanayin Abba ya matukar bashi tsoro yana gudun kar fushin da suke yi dashi ya shafi Jidda.

Sam ba zai ji da
i ba idan har hukuncin Abba akansa ya hau kan Jiddah.

Shi
aya ya yi musu laifi dan haka shi zasu yiwa koma menene.

Yana fita ya kira number Abdul-hakeem, bata jima tana ringing ba ya
auka, jin yanayin muryar Junaid kurum yasan da matsala.

Tambayarsa yayi yana gida ko yana clinic?

Abdul-Hakeem ya fa
a masa yana gida yau yana off.

Kashe wayar kawai Junaid yayi ya taka motar xuwa gidan Abdul-hakeem da wani irin tashin hankali wanda ba zai fadu ba.

Kallonsa kawai Abdul-hakeem yake dan tunda ya shigo da kusan minti biyar a Parlon nasa yake zaune ba tare da yayi magana ba, amman kana ganin fuskarsa zaka gane bayyanannen tashin hankalin cikin fuskarsa.

" ka sani a gaba kayi shiru, dan Allah dan Annabi ka bu
e baki kayi min magana duk kabi ka
aga min hankali ko wani abu ne ya samu Jiddah? ko cikin jikin nata ka zubar kamar yadda kake so?" Duka Abdul-Hakeem
in ya jeho masa tambayoyin lokaci
aya.

Da idonsa da suka kada suka canja kala yake kallon Abdul-Hakeem dakyar ya bu
e baki ya fara yiwa Abdul-hakeem bayanin komai har fa
an su da Khairiyyah har zuwa kan su Mamma da suka san da aurensa da Jidda. kallonsa kawai Abdul-hakeem yake da mugun mamaki kafin yace.

"Tun farkon wannan rigimar nake hango maka tun kafin auren Jiddah amma ka rufe ido kace kai kaji ka gani zaka iya kula da komai.

Toh yanzu menene abun yi?" Junaid cikin damuwa yake cewa.

"Abdul ka fa
a min tukunna ya zanyi da Mamma saboda tafi kowa shiga shock akan wannan maganar.

Kaga nifa bana jin Khairiyyah da gaske komai zai faru bazan aureta ba." Shi dai Abdul-Hakeem shiru yayi har Junaid ya gama maganar da zai yi ya sake
aukar mota ya fice daga gidan.

Yana fita sai ga kiran Abban Junaid ya shigo a wayar, Abdul-hakeem
in, wani irin faduwa gabansa yayi dakyar ya samu nutsuwar
aga wayar Abba, ya gaishesa with respect Abba ya amsa kafin yace idan yana kusa yazo gida yanzu yana nemansa.

Abdul-Hakeem ya fa
awa Abba cewa gashi nan zuwa.

Tun kafin yaje ya riga da yasan kiran da Abba keyi masa.

Da wane ido zai kalli Abba da Mamma?

Wannan karon yayi da yasanin beyewa Junaid da ya yi, yasan ko ya ya ne sai iyayen Junaid
in sunji haushinsa, sai sun masa wani kallon kamar bai kyauta musu ba duk da yasan auren da Junaid
in ya yi bawai na haramun bane ba.

Har kofar gidansu Jiddah yayi parking
in motarsa, sai da yayi kusan minti goma acikin motar duk bashi da natsuwa, sai lokacin yayi qarfin halin kiran wayar Jiddah daman kamar jira take cikin shagwa
a ta
auki wayar tana masa korafin meyasa zai wani kashe wayarsa bai san yadda tayi kewarsa ba? wannan lokacin zuciyar Junaid
in bugawa take da wani irin yanayi marar misiltawa.

Jin yanayin muryarsa yasa Jiddah saurin tambayarsa ko bashi da lafiya ne taji muryarsa wani iri? nan take ta ru
e, dakyar ya fa
a mata ta fito gashi a
ofar gida.

Daga haka ya sauke wayar ya
ora kansa akan sitiyarin motar xuciyarsa na cigaba da tsananin bugawa.

Yana ta hango yadda fuskar Mamma ke gilma masa mai
auke da wani yanayi, bai san kuma taya zai mata bayani ba.

Jiddah ta kalli Ummah dake zaune a parlor itama Ummah kallonta take ganin yadda ta fito da hijab har
asa.

"Ummah daman doctor ne yazo yana waje." Jinjina kai tayi.

"To kije ki shigo dashi mana." Ummah ta fa
a tana kallon Jiddah.
aga kai kurum Jiddah tayi tabar Parlon da sauri, frontseat ta zaga ta shiga har ta shiga motar ta rufe bai
ago kansa ba abun da ya kara rikita Jiddah kenan.

Hannunta ta kai kan kafadarsa ta kira sunansa da
an qarfi, Junaid ya
ago ya zuba mata idanunsa da suka yi wani irin rinewa suka kankance masa lokaci
aya.

Sai da gaban Jiddah ya buga dan bata ta
a ganinsa a haka ba.

Rungumesa tayi sosai duka zuciyoyinsu na bugawa kusan a tare haka kowa da abunda yake tunani, ita Jiddah tana ganinsa ta fara tunanin ko yazo ne ya bata takardar sakinta?

A hankali hawayenta ke sauka cikin kirjinsa, dagota yayi yana kallonta da mamaki.
e fuskokinsu yayi a wuri
aya suna jin sukar numfashi junansu kusan a tare, jikinsa ne ya fara wani irin tsuma a lokaci
aya ya ha
e bakinsu waje
aya yana ri
e da kanta.

Sunfi minti goma a haka kafin ya saketa a hankali ya yiwa motar key ba tare da ya kalleta ba suka bar layin gidan su Jiddan.

Sai da suka hau titi ya mata bayanin zai kaita gidan iyayensa.

Ba tare da ya kalleta ba ya cigaba da tukinsa.

Ita kuwa wani irin yamutsewa cikin Jiddah ya shiga yi lokaci
aya tana maimaita gidan iyayensa.

Ko shi yasa Junaid
in ya shiga wannan halin lokaci
aya.

Tunani ta fara yi, ko dai iyayen nasa basa sonta shi yasa bai ta
a ha
asu ba?

A wannan lokacin babu irin tunanin da Jiddah bata yi ba kafin ta zubawa titi ido kirjinta na ci gaba da bugawa gashi rashin walwalar Junaid duk ya karye mata gwiwa.

Tunda suka shigo unguwar take bin unguwar da kallo har zuwa inda Junaid ya tsayar da motarsa sai kallon gate
in gidan takeyi, babu jimawa maigadi ya bu
e musu
aton gate
in gidan.

Har Junaid ya gama parking bata motsa daga inda take ba.

Wani irin rauni zuciyarta tayi tun daga kallon gidansu Junaid
in ta raina ajinta tasan da cewa dole ma iyayensa su raba wannan auren dan yafi qarfinta ta kowace hanya.

Kallon motar Abdul-Hakeem yake dake cikin parking lot sai kuma motar Khairiyyah duk a cikin gidan su.
Chapter 65 · 0% Book details