Sashe 60
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau ma kamar kullum batajin qarfin jikinta ko ka
an karfin hali kurum takeyi, tunda Junaid ya fita da safe yabarta tana kwance a
aki wani irin zazza
i ne ya rufeta haka ya dawo ya tarar da ita duk ta rasa inda zata tsoma kanta.
Ya
auka ma bacci take ya yaye duvert
in da ta dunkule kanta cikinsa yana jan dogayen yatsun kafarta, kamshin turarensa ne ya fara kai mata tun daga hancinta har cikin kwakwalwar kanta, cike da karfin hali ta bu
e idonta tana qallon cikin fuskarsa shima
in kallonta yake tamkar mai son gano wani abu dake cikin fuskarta.
"Baki da lafiya ne?" Ya fa
a cike da kulawa.
Jidda sai
arin tashi zaune take, shi ya taimaka mata ta tashi zaune, da mamaki yake fa
in.
"Ya naji jikinki da zafi baki fa
a min baki da lafiya ba?." Ta dafe goshinta tana fa
in.
"Tun da ka fita zazza
i ya rufeni amman yanxu naji yana sauka." Lokaci
aya tamkar wanda aka tsikara da allura ya riqo hannunta yana kallon fafaren kumbarta da basu da digon lalle ko ka
an.
Wani irin bugawa zuciyarsa ta rinqa yi cike da tashin hankali ya kira sunanta da wani irin tone da taji har tsakiyar kanta.!
Dagowa tayi tana kallonsa ba tare da ya iya fa
ar komai ba ya cigaba da bin kwayar idonta da kallo tamkar mai son hango wani abu acikinsa.
A gigice yake fa
in.
"Watanki nawa baki yi period ba?" Tace.
"Tunda na fara shan maganin da kace na riqa sha na daina yi kuma nayi maka complain kace ba matsala." Hankali a tashe ya sauka daga kan gadon lokaci
aya yaji wata irin zufa na cikasa ta ko'ina, haka yaji iskar
akin nayi masa ka
an, yana ta addu'a a zuciyarsa Allah yasa ba hasasshensa bane zai zama gaskiyya.
Binsa kurum take da kallo ganin yadda ya shiga damuwa lokaci
aya.
Ya qaraso gabanta cikin raunin murya yake fa
in.
"Kin tabbata kina shan maganin da nace ki riqa sha kullum."
aga masa kai tayi alamar eehhh, acan kuma kasan ranta tun ranar da tayi magana da Aunty Rahama taji tana son ta san illar maganin kar tazo ta riqa sha a samu matsala data turawa Aunty Rahama maganin ta WhatsApp ba qaramin shock ta shiga ba da tashin hankali ta rufe Jiddah da fa
a tamkar zata daketa take fa
in.
"Kin san illar wannan maganin da kikesha kuwa?
Jiddah na hana haihuwa fane meke damunki daga ke har Junaid
in da tun kafin ku haihu ma kike tsarin iyali ba tare da kun tabbatar kuna haihuwa ko bakwayi ba.?" Toh me zatafa fadawa Aunty Rahama tasan maganin hana daukar ciki ne tunda Junaid ya fa
a mata tun ranar da zata fara amfani dashi cewa bai shirya haihuwa da ita ba? bai shirya ha
a jini da ita ba.
Taya zata gaya mata ba auren soyayyah suka yi da Junaid Dikko ba auren wucin gadi ne? sai dai bazata iya fadawa Aunty Rahama hakan ba tunda wannan sirrin su ne.
Sosai Aunty Rahama tayi mata fa
a wannan ranar haka tace karta kara sha idan ma ya bata ta aje kar tasha idan sun taru ta zubar a toilet tayi plushing
insu.
Ai kuwa tun daga ranar kam bata
ara sha ba idan sun taru zata watsar dasu a toilet ta bisu da ruwa.
Ko yanzun
in ma bata san meyasa ya tambaya ba.
Ya dubeta har yanzu yana tsaye a wajen tamkar an kafasa.
"Zanje na taho mana da abinci tunda baki girka komai ba."
aga masa kai kurum tayi da sauri ya fice daga
akin.
Tun a mota yake kiran wayar Abdul-hakeem hankali a mugun tashe, sai a kira na biyun ya
aga.
"Dallah sai ayi ta kiran mutum bazai daga ba.!" Junaid ya fa
a a
an kufule.
"Taya zan
auki waya matata tana lebour room.." "Allah ya sauketa lafiya." Junaid ya fa
a a gaggauce kafin ya fara fa
in "An samu matsala Abdul-Hakeem, da gaske yarinyyar nan nada ciki ban san ya zanyi ba.!" Junaid ya fa
a da bayanannan tashin hankali a muryarsa.
"Sai ka yiwa Allah godiya
an ka na halak xaizo duniya." Abdul-hakeem ya fa
a masa sounding so very free.
"Amman kai
an iska ne ka manta yadda aka yi auren kana tunanin Mamma zasu yadda cewa
an halak ne?
Ni yanzu ba wannan ke gabana ba da gaske allura zanyi mata ya fita.!" Salati yaji Abdul-hakeem na saki a hankali.
"Idan ka zubar da wannan cikin zakayi babban dana sani a rayuwarka Junaid dikko, please ka shiga hankalinka naga alamar baka da hankali a tare da kai, sannan babu zuciyar musulunci a kirjinka.
Toh ni dai ba dani za'a raba wannan zunubin ba sai anjima." Kitttt yaji Abdul-Hakeem ya kashe wayar.
Bin wayar yayi da kallo zuciyarsa na mugun tafarfasa lokaci
aya abu biyu ya ha
e masa ga bayyanar cikin Jiddah ga kuma Abdul-Hakeem yana masa wani zancen banza wai kar ya yadda ya zubar da cikin.
Ba tare da tunanin komai ba ya nufi pharmacy ya hado alluran da zai yi wa Jiddah babu tsoro ko fargaba a ransa yasan nan da wasu awanni cikin zai zube, zuwa gobe zata dawo normal shi likita ne zai iya kula da ita harta warke.
Idan kuma ya tuno yadda suka yi da Abdul-hakeem sai yaja wani irin tsaki baya mason tunawa, ya biya restaurant yayi masu order
in takeaway.
Koda ya tarar da ita wannan karon tayi wanka har ta gyara gado tana kwance akan carpet da hijab ajikinta da alamar sallah tayi.
Ya qarasa ya durkusa agabanta ta miqe zaune dakyar tana kallonsa shima
in ita yake kallo yana jin wani abu na zagaye zuciyarsa.
Cike da kulawa yake tamabayarta qarfin jiki ta fa
a masa Alhamdulillahi sai dai tana jin jiri.
Ya
aga kai yana fa
in.
"Harda yunwa muje kici abinci gashi can na sawo mana yana parlor." Da kyar ya taimaka mata ta miqe tsaye baya tayi luuuuuuuu zata fa
i yayi sauri tarota a jikinsa, wannan karon daukarta yayi har zuwa cikin dinning area ya zauna kan kujera ya dorata akan cinyarsa ya shiga bu
e dayan takeaway
in dake dauke da lafiyayyar fride rice with chicken, kamshin abincin kurum da taji yasa zuciyarta tayi wani irin hautsinewa lokaci
aya ta rufe bakinta jin amai na taho mata.
Cike da karfin hali ya riqeta duk kuwa kyankyaminsa da amai.
Ya tuna lokacin idansu Amaah Dikko na rashin lafiya in suka yi amai agabansa har marinsu yake saboda hakan.
Sai gashi yau shine ake
arin yiwa amai ajikinsa ya kasa yin komai sai ma riqe Jiddah da yayi tana ta girgiza masa kai hawaye na tarar mata a ido, jin dagaske Junaid yaki sakin ta kawai ta fizge jikinta ta
arasa cikin toilet
asa ta nufa dake cikin parlor, tun kafin ta
arasa cikin toilet
in ta dur
ushe a wajen ta riqa yin amai na abincin jiya da sukaci da daddare.
Junaid ya qaraso yana ganin yadda ta gama galabaita lokaci
aya ta fice daga hayacinta, yana riqe da ita har tagama ya taimaka mata ta wanke jikinta.
Yana riqe da ita ya dawo da ita cikin
akin kan bed ya kwantar da ita ya koma toilet
in ya gyara wajen ya dawo wajenta da sauri sai fitar da numfashi take dakyar kamar nunfashin zai tsaya.
Junaid ya rasa abunda ke damunsa tun kafin aje ko'ina anfara da wannan ba
ara acire cikin ba itama ta huta.
Kitchen ya wuce ya
ora ruwan zafi ya ha
a mata ruwan lipton ya kawo mata.
Tun kafin taga meke cikin tea cup
in ta fara girgiza masa kai tana rufe bakinta jikinta na kadawa.
"Please ka tafi dashi bana son tea." Ya zauna kusa da ita cikin rarrashi yake fa
in.
"Ba tea bane ba Lipton ne ki daure kisha sai nayi miki allura." Jin tayi shiru yasa ya kai cup
in bakinta dakyar tasha rabi ta fa
a masa ya isa.
Junaid ya gyara mata kwanciyyarta ya miqe tsaye da cup tea
in a hannunsa ya fice daga room
in.
Anan cikin parlorn ya fara ha
a allurar da xaiyi mata yana jin ransa duk babu da
i yana jin kansa wani iri....
#ASMY B ALIYU
#BA(secret Relationship)
#Junaid Dikko
#Jiddah
[10/23, 6:17 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
(The Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
Asmy b Aliyu
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
58..
Wayarsa ce ta soma ringing ya aje injection
in da ya ha
a, kallon wayar ya riga yi Abdul-hakeem ne mai kira har wayar ta gama ringing bai samu damar
agawa ba sai ga wani kiran ya shigo, dagawa yayi ba tare da yayi magana ba.
Acan
angaren ya fa
a masa Amaah Dikko ta haihu an samu
a mace.
Jin komai yayi nasa ya tsaya jin yadda muryar Abdul-hakeem ke fita cikin tsantsan farin ciki shi gashi a gefe yana
arin salwantar da nasa jinin tun kafin yazo duniya.
Junaid ya sauke numfashi yana fa
in.
"Allah ya rayata akan Sunnah." Abdul-Hakeem ya amsa da Amin, kafin ya
ora da fa
in.
"Naji muryarka wani iri are You ok?"
an shiru Junaid
in ya yi hakan yasa Abdul-Hakeem cewa.
"Dan Allah karka zubar da cikin nan baka sani ba ko shine qarshen
an da zaka haifa a duniya.
Please
anka nawa ka zubar a titi Junaid?
Meyasa baka tsoron Allah ne?" A wannan karon kalaman Abdul-Hakeem ba
aramin ruguza Junaid Dikko suka yi ba, ba tare da yace komai ba ya katse kiran.
Komawa yayi kan kujera ya jingina bayansa ya lumshe ido yaji numfashinsa na wani irin seizing ga maganganun Abdul-Hakeem dake masa yawo cikin kansa.
Dafe kansa yayi kawai yayi shiru domin yana buqatar yaji shi shiru na
an wani lokaci.