← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 82

Sashe 50

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tayi dialing lambar a karo na farko ta ajeta a gefen bed gamida saka wayar a speaker, tana jin ta
auki wayar sai dai har ta gama ringing ba'a
aga ba
ta kara kira a karo na biyu nan ma dai babu amsa.

Yadda take jin zuciyarta na wani irin tafasa idan Jiddah bata
aga kiranta ba komai na iya faruwa da ita kafin gari ya waye.

Wannan karon da ta kira sai aka
aga wayar, cikin sanyayyar muryarta da ta ha
e da baccin da take ta doki cikin kunnan Khairiyyah.

"Hello, Assalamu alaikum!" Ta fa
a kalmomin duka a lokaci
aya.

Jin shiru yasa ta fadar "Wake magana.?" A mugun fusace Khairiyyah ta lailayo mata wani irin ashar da yasa Jiddah dake kwance akan bed lullube cikin duvert yasa ta miqewa zaune da mamaki.

Ba tare da Khairiyyah ta baiwa Jiddah damar yin magana ba ta shiga yanka mata lafiyayyen ashar ta harshen turanci da na Hausa duka a lokaci daya.

Da muryar mamaki Jiddah ke fa
in.

"Lafiya baiwar Allah irin wannan mugun zagin me ya yi zafi? mena yi miki?." Jiddah ta fa
a cikin sanyin muryar da ya qara fusata Khairiyyah fiye da farko.

"Auuu tambayama kike meya faru?

Toh da matar Junaid Dikko ce kike magana.! saboda kina karuwa
ar iska ki rasa wanda zakibi sai mijina?

Nayi miki alkawarin yadda kika sakani bakin cikin ciki sai na sakaki kema bakin cikin fiye da nawa.

Kuma ki shirya karo dani a ko wane lokaci dan sai na koya miki hankali.

Sai na saka an
atar min dake, sai kinyi da kin sanin kwantawa gado
aya da Junaid Dikko!" Saboda tsananin tashin hankali da shiga shock yasa Jiddah ta kashe wayar duka.

Jin ta kashe wayar yasa Khairiyyah ta qara qoqarin kiranta sai dai aka fa
a mata a kashe wayar take.

Wani murmushin takaici Khairiyyah ta saki tana gyada kai da alamar kalaman da tayi amfani dasu sunyi tasiri a zuciyar yarinyar, tun cikin dare ta fara neman ticket na shiga
asar Paris sai dai tayi rashin sa'a babu sai nan da sati
aya tukunna.

Addu'a take Allah yasa har lokacin Junaid ya koma idan kashe yarinyar nan shine karshen abunda zata yi dan ta fita daga rayuwar Junaid Dikko.
asar Paris ba bakuwar zuwanta bace.

Har gidan da Junaid
in yake ta sani yasha tafiya da ita ba sau
aya ba sau biyu ba.

Wannan karon sai ta koyawa Junaid Dikko hankali sai ta nuna masa shi
aramin
an iska ne alkawari ne bai isa ya auri wata mace ba baya ga ita, bazata hanasa neman mata ba saboda tasan abu ne da ba zai ta
a yuyuba.

Ranar kuma da ta zama matarsa bai isa ya qara bin matan bisa titi ba.

Wannan Jiddan ta tsaya mata arai taji ta tsaneta tun kafin ta ganta, kuma kota wane yanayi ne sai ta rabasu tunda akan Jiddah yake rejecting ha
a gado da ita. koda Mami ta shigo da safe gidan wuraren qarfe goma na safe babu kowa a parlorn sai
an aiki ta tambayesu shin a gida Khairiyyah ta kwana? suka bata amsa da ehhhh sai dai tun daren jiya take rufe a
aki basuji motsinta ba.

Mami ta wani zaro ido a tsawace take fa
in.

"Kuma a rasa wanda zaije ya buga mata
ofar yaji lafiyarta idan ma mutuwa tayi baku sani ba saboda babu mai asara acikin ku ko?" Mami ta fa
a a tsawa ce.

Saukar da kai Jummai tayi tana baiwa Mami hakuri da ta cire
an mitsitsin mayafin jikinta da handbag
inta ta nufi
angaren Khairiyyah da shi.

Da sauri
ayyaba mai kula da
angaren Mamin ta kwashi kayan da Mamin ta
ar ta nufi
angaren Mami dasu.

A hankali Mami ke buga
ofar tana kiran Khairiyyah cikin rarrashi, jin muryar Mamin nata yasa ta sauko daga kan bed
in a hankali dan ko ka
an babu qarfi ajikinta, tun daren jiya take tare da zazza
i da matsanancin ciwon kai.

A tsorace ce Mami ke kallon
arta ta ganin yadda idanunta suka yi sukutum saboda kukan da ta kwana tana yi har wani kumbura saman idon nata yayi.

A hankali Mami ta riqota jikinta hankali tashe take tambayarta menene?

"Meya sameki haka?" Mami ta fa
a hankali a tashe taja Khairiyyah ta zaunar da ita a gefen bed.

Rungumeta Khairiyya tayi sosai sai lokacin taji wani kuka na kwace mata.

"Wai menene kin sakani a gaba kina min kuka kina
aga min hankali?" Murya can ciki Khairiyya ke fa
in.

"Ban da lafiya Mami tun daren jiya." "Dan baki da lafiya shine zaki rufe
aki wani abu ya sameki ki jamin abun fa
a wajen mahaifin ki?

Shi Junaid
in yasan baki da lafiya ne?" Wani takaici ya
ara rufe mata xuciya da Mami ta kira mata sunan Junaid xuciyarta ciwo take.

"Bani wayarki." Ko magana bata son yi saboda yadda kanta ke wani irin ciwo.

Ta miqawa Mami wayar.

Dialling number Junaid Dikko tayi amma har tagama ringing bai
aga ba.

Mami ta
ara kira har ta katse bai
auka ba.

Nan fa Mami ta juya tana kallon Khairiyyah da mamaki cikin fuskar ta take fa
in.

"Kunyi fa
a da Junaid din ne?" Tace.

"Ba fa
an da muka yi me kika gani Mami?" Mami tace.

"Naga ina ta kiransa bai
aga ba." A bakin
ofar
akin Khairiyyah Mami ke kwalawa
ayyaba kira, babu jimawa
ayyaba ta bayyana gaban Mami.

"Ki dauko min wayata a cikin jakar da na shigo da ita." Daga haka
ayyaba ta juya dan cika umurnin Mami.

Bata jima ba ta dawo dauke da wayar a hannunta.

Mami tayi dialling lambar Junaid acikin tata wayar, tana gaf da tsinkewa Junaid Dikko ya
aga da sallama da kuma girmamawa a muryarsa yana gaishe da Mamin.

Mami ta amsa tana tambayarsa gida da Mamma, ya amsa da alhamdulillahi.

"Idan baka komai kazo ka duba Khairiyyah ta kwana da zazza
i." Junaid ya fa
a mata Insha Allah xai shigo.

Da haka Mami ta sauke wayar nan ta tabbatar fa
a suka yi da Junaid
in.

Mami ta miqe tsaye tana fa
in.

"Ki tashi ki watsa ruwa kafin ya iso.

Ni wallahi kina bani mamaki, a ce kina mace har mace amma ki zauna namiji kamar Junaid yana tamaula da rayuwarki.

Idan kin auresa ban san kuma ya zata kasance miki ba tunda na lura ke shashasha ce baki da juriya ko ka
an akan wannan yaron." Mami ta qarasa xancen cike da jin haushinta tabar mata
akin.

Ta da
e a xaune a bakin gado ko ka
an bata so Mami ta kira mata Junaid ba dan ko kaunar ganinsa bata son yi yanxu.

Mamma tana kallon yadda yake breakfast tamkar wani mai cutar ciwo cikin bakinsa.

Ya rasa meke damunsa a kullum da safe idan ya dawo massalaci sai yayi waya da Jiddah sa
anin yau da wayarta a kashe tun safe bata saba kashe masa waya ba shi yasa abun ya tsaya masa arai tamkar wani marar lafiya. kiran da yayi mata bazai kirgu ba, amman abu
aya ake fa
a masa wayar a kashe.

Mamma tana kula da yanayinsa tun shigowarsa sai dai bata ce komai ba tunda bai bu
e baki ya fa
a mata damuwarsa ba bazata tambaya ba dan Junaid
in ba yaro bane da kullum idan taga damuwa a tare dashi itake fara tambaya.

Ya miqe tsaye yana kallon Mamma yake fa
in zaije ya dawo.

A natse Mamma ke fa
in.

"Idan ka samu lokaci ka shiga koda yamma ka gaishe da Hajiya tana ta tambayarka tunda ba damuwa da ita kayi ba.." Ya ware idonsa akan Mamma yana fa
in.

"Ita ta fa
a miki haka Mamma?" Harara Mamma ta bisa da ita, ya juya da sassarfa ya nufi
ofar barin parlorn.

Mamma ta bisa da addu'ar shiriya da nisanta daga sharrin shai
an da kuma zina.

Kai tsaye gidansu Khairiyyah ya nufa bai samu kowa a parlorn ba, mai'aiki taje ta fadawa Khairiyyah Junaid ya iso yana so ya shigo ya duba ta.

Khairiyya har lokacin tana kwance ta fadawa
ar aikin taje ta shigo dashi kafin nan ta tambayi Mami.

Ta fa
a mata Mami tace bacci xatayi kar wanda ya tashe ta, Khairiyyah ta gyada kai alamar gamsuwa
ayyaba ta juya ta koma parlorn dan yiwa Junaid
in iso.....
#ASMY B ALIYU
#BA (secret Relationship)
#Love,Romance and Destiny
#khairiyyah
#junaid
#Jiddah
[10/23, 6:16 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
(The Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
Asmy b Aliyu
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
Junaid ya riqe kansa har lokacin ya kasa yiwa Abdul-Hakeem bayanin matsalarsa, shi kansa jinsa yake a wani iri yana jin kamar bashi ba, tunda ya auri Jiddah duk wasu matan bisa titi suka daina bashi sha'awa even Khairiyyah.

Ji yake tamkar tsafi ko asiri yau duk yadda yaso farantawa Khairiyya kasawa yayi.

Haka yayi iya
arinsa abun yaci tura tamkar an saka igiya an dauresa tamau ne haka yaji.

Abdul-Hakeem ya duba agogon hannunsa yana kallon yadda lokaci ke tafiya kusan mintuna goma a xaune Junaid yaki magana, kuma kallo
aya zaka yiwa yanayinsa kasan yana cikin damuwa.

Abdul-Hakeem ya sauke numfashi yana fa
in.

"Kayi magana dan Allah na
auki matata mu tafi dare yanayi." Junaid ya kulu ya hararesa yana fa
in.

"Nasan kana da mata ba sai ka tuna min ba karka manta nima inada tawa matar a gefe ba matan bisa titi ba ne." Murmushi kurum Abdul-hakeem Datti yayi yana karantar yanayin Junaid din, kafin Junaid
in ya fara magana da wata irin murya.

"Ban san meke damuna ba tunda na auri yarinyyar nan gabaki
aya matan bisa titi sun daina bani sha'awa, ban san meyasa ba har haka ya fara jazamin matsala a wajen Khairiyyah, ni kuma ba haka naga wasu mazan nayi ba suna da matan aure suna neman wasu matan,meyasa tunda na aureta komai ya canja?" Ya fa
a yana kallon Abdul-Hakeem
in da shima yake kallonsa.

"Anzo wurin..!" Abdul-hakeem ya fa
a can
asan makoshi haka yana jin wani irin farin ciki yana cika masa xuciya.
Chapter 50 · 0% Book details