← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 79 OF 82

Sashe 79

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da aka fa
a musu kyautar motar da baban Junaid
in yayi mata dukansu washe baki suka yi musamman ma Mami, jiki na rawa ta samu Mamma ta shiga yi mata godiya, Mamma kallon Mami kurum take dan tun abunda tayi mata aranar taja baya-baya da Mamin.

Bayan tafiyar ta wata kawar Mamma Hajiya Sa'a ta dubi Mamma tana fa
in.

"Kin san Allah matar nan harga Allah daman can jinin mu bai ha
u ba saboda mugun girman kanta da kankanbarta, kuma gashi bata da hali ko ka
an, Allah na tuba bayan yaran yanzu da dai ka haifesu ne baka Haifi halinsu ba ina Junaid ina wannan Khairiyyah
in mai idanu tsakiyyar kai? ni yanayinta ma kamar mai shigar ciki haka nake gani.!" Ta fa
a cike da takaici.

Sai da zuciyar Mamma ta tsinke jin furucin Hajiya Sa'a, murmushi Mamma kurum tayi tana fa
in.

"Babu wani shigar ciki kin san an sha hidima an gaji." Tabe baki kawai Hajiya Sa'a tayi bata kara cewa komai akan Khairiyya ba.

Sai bayan magariba an gama komai, wannan karon driver ne ya mayar dasu a gida.

A daren ma sai kusan 9 Junaid ya shigo gidan, kai tsaye
angaren Jiddah ya nufa ya aje mata ledar da ya shigo da ita bai jima
angaren na Jiddah ba ganin kamar tana jin bacci yayi mata sai da safe ya nufi
angaren Khairiyyah.

A parlor ya sameta da wasu irin kayan bacci masu
aukar hankali fuskarta sai walwali take saboda make up daman Khairiyyah da wuya ka raba fuskarta da kwalliya.

Anan kan Centre table ya aje ledar da ya taho da ita, ita dai tana ta chart
inta.

Kai tsaye dakinsa ya nufa dan yin wanka bai jima da shiga ba ta bisa
akin, karar ruwa taji acikin toilet kwanciya tayi akan bed
insa ta cigaba da chart
inta.

Ya jima a toilet kafin ya fito daure da towel a waist
insa, kallo
aya yayi mata ya
auke kansa ya cigaba da goge jikinsa.

Cire towel
in jikinsa yayi ya saka boxer ajikinsa ta wutsiyar ido Khairiyyah ke kallonsa sai matse legs take.

Karasowa yayi ya kalleta yana fa
in.

"Da wani abu ne?

Dan kwanciyya zanyi." Khairiyyah tace.

"Babu wani abu hakkina nazo kar
a tunda kai baka san kawaici ba daman kuma ba imani ne ya isheka ba." Murmushin takaici Junaid yayi yana kallonta yana fa
in.

"Wane hakki kike magana bayan komai na sani a Jikinki?

Me zaki nuna min sabo wanda ban sani ba a tattare da ke?" Kalamansa takeji na ta
a wurare da dama na cikin zuciyarta, daman haka duk wata macce takeji idan bata kai mutuncinta gidan mijinta ba?

Dama haka ne yake faruwa idan ta ballagazar da jikinta? cike da takaicinsa take fa
in.

"Alhamdulillahi tunda tun a waje ka san yadda nake kuma ka cigaba da manne min." A tsawace ya katseta yana fa
in.

"Nasan me? a zero na daukeki a zero nake kallonki kibari duk randa nayi marmarin ki dan kaina sai na nemeki amma banda yau ki fitar min daga
aki ki koma naki
akin ina buqatar hutawa." Kallonsa take hawaye na cika idonta cike da karfin hali take
arin danne hawayen dake son zubo mata, so take ta zageshi ko zata samu sauqin abunda takeji a zuciyarta sai dai yadda taga ya zama so serious yana iya kai mata mari sai kawai ta fice daga
akin duka ta nufi nata
akin da gudu wani irin kuka nazo mata.

A wani irin firgice ta kira Maminta ta riqa rusa mata kuka ta cikin wayar duk ta
aga hankalin Mami kuma ta kasa yiwa mamin bayani sai da Mami ta duddura mata zagi tana fa
in.

"Idan bazata yi magana ba zata aje wayar." Cikin shesshekar kuka take fadawa Mami irin wulakancin da Junaid yayi mata, Mami tana saurarenta har takai karshe.

"Tun kafin akai ko'ina zaki jawowa kanki raini a wajen miji da kishiya? duk wata kissa baki santa ba to ki zauna dan Allah Khairiyyah karki nemarwa kanki yanci." Mami ta fa
a a mugun fusace tana sauke wayar.

Danna kanta tayi acikin pillow ta cigaba da rusa wani irin kuka ji take kamar taje ta kona
akin Junaid kowa ma ya huta bata ta
a jin gorin da yake yi mata ya dameta ba irin wannan lokacin.

Wani irin ciwo zuciyarta keyi mata....
#ASMY B ALIYU
#BA(secret Relationship)
#junaid Dikko
#Jiddah
#khairiyya
[10/23, 6:23 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALA
(Secret Relationship)
*PAID BOOK#500*
ASMY B ALIYU
ONLINE BUSSINESS IDEAS CLASS
(DABARUN INGANTA KASUWANCI)
TARE DA DEEJARH BERVER.

DATE :- 10 November 2023
VENUE:- TELEGRAM
PRICE :- N4000
- YADDA ZAKI BUNKASA SANA'ARKI
- YADDA AKE ADANA RIBA.
- DABARUN KASUWANCI
-YADDA AKEWA COSTUMERS.
- SIRRU
AN KASUWANCI
- SAMUN MABIYA A KAFAR SADA ZUMUNTA.

YouTube,IG,TIKTOK.

BAYANI DANGANE DA WASU SANA'OIN...
- YADDA ZAKI FARA SANA'AR CAKEPOPS.
- YADDA ZAKI FARA SANA'AR PANCAKE MIX
-PUFF PUFF MIX
-GARIN DANWAKE
-GARIN KUNUN AYA
-TEA SPICES..
- HAIR GROWTH OIL.

AWO,STICKTERS,LEDA..DA SAURANSU.
kindly pay into:
Deejarh Berver Enterprises
2041774069
Firstbank
SEND YOUR RECIEPT TO 09079274454 ..AFTER PAYMENT
______
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta 08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 shaidar biya ta 07065283730*
75.

Washe gari Assha Dikko da driver suka kawo musu abun karin kumallo, a part
in Jiddah suka kai kayan karin kumallon, ba yadda Jiddah bata yi ba akan Assha tayi zamanta tace a'ah yau Monday zuwa anjima tana da lecture.

Sai a lokacin itama Jidda ta tuno da tata makarantar wacce insha Allahu ranar Laraba zata fara shiga aji dan har ta kar
o uniform
inta na school of nursing
in.

Tsab sai da tayi cleaning clearing
in gidanta sannan tayi wanka ta zauna tayi breakfast.

Mamma ta kira tayi mata godiyar abincin karin kumallon da aka kawo musu sannan ta fa
a mata da rana basai ta kawo abincin ba zata girka musu.

Albarka Mamma ta riqa saka mata kafin suyi sallama kowa ya katse.

Ummanta ta kira a waya itama sosai suka sha hirar su kafin itama suka katse ta tashi tana
an gyara-gyaran ta.

Har kusan 11 Jidda bataga Junaid ya shigo ba ga breakfast
insu basu
auka ba.

Kiran wayarsa tayi yana
auka yake fa
in.

"Good morning love."
an murmushin tayi tana gaishesa da girmamawa ya amsa yana tamabayarta ta tashi lafiya? ya babyn sa? yau yayi motsi?

Ba tare da ta amsa masa tambayar da yayi mata ba ta fa
a masa ga abincinsu na karin kumallo bai shigo ya
auka ba.

Junaid ya fa
a mata yanzu ya fito daga wanka amma gashi nan xuwa.

Kashe wayar tayi tana jin wani iri a ranta jin yace ya fito daga wanka, tasan soyayyarsu kawai suka sha shida Khairiyyah ita tana nan sai raba idanuwa take kamar wacce ta yiwa sarki karya.

A parlor ya sameta tana duba wani littafi, a bakin
ofar shigowa ya tsaya ya har
e hannayensa akan kirjinsa yana kallonta tamkar yau ne ya fara ganinta.

Tasan me yake nufi dan haka aje littafin hannunta tayi kan hannun kujera ta nufesa tana sakin wani irin murmushi.

Tun kafin ta karaso ya bu
e mata hannayensa tana zuwa ta kwantar da kanta cikin jikinsa tana sha
ar kamshin turaren dake fitowa daga cikin jikinsa.

Sun
auki tsayin mintuna a haka kafin ta sake shi taja hannunsa zuwa wajan dining area.

Warmers
in da Mamma ta kawo musu abinci ta nuna masa, kai tsaye yaja seat ya zauna yana fa
in ta zuba masa nasa anan yaci Khairiyyah bacci take idan ya gama zai kai mata nata can
aki.

Haka Jidda tayi ta zuba masa wanda zai ci tabar sauran.

Kusan rabin abincin ita ta ciyar da Junaid har ta kammala, da kyar ya tashi ya koma part
in Khairiyyah yana jin wani irin
acin rai ya shiga.

Jin warin dake tashi a parlorn yasa ya shiga bin parlorn da kallo, ledar da ya shigo mata da ita daren jiya ta gasasshen nama da fura ne aciki da alamar furar ce a wajan, ya bu
e ledar yaga ya yi tsami sai tashi yake yi,
aukar ledar yayi yaje ya saka cikin shara dan yasan ya da
e da bugawa.

Afusace ya nufi
akin Khairiyyah ransa a mugun
ace, ya iskota da kayan bacci ajikinta da alamar tashinta kenan sai dai waya take.

Duk da taji shigowarsa amma ta cigaba da yin wayarta kawai ba tare da tabi ko ta kansa ba.

Ganin haka yasa shima be damu da wayar da take yi ba yace.

"Saboda baki da mutunci baki da kunya na siyo abu shine zaki wulakanta saboda almuzzaranci baki san darajarsa ba ko?

Toh bari kiji na gaya miki, dole ki gyara bana son almuzzaranci idan ba haka ba wallahi tallahi ranki sai yafi nawa
aci a gidan nan kinji na gaya miki." Kashe wayar tayi tana watsa masa wani shegen kallo kafin ta mike tsaye.

Shegewarta tayi toilet gamida bugo
ofar da alama hargagin da ya yi mata bai shige ta ba, shima juyawa yayi ya fice daga
akin ransa a mugun
ace, shi dai wallahi tallahi iyayensa sun gama cutar dashi tunda suka ha
asa zaman aure da Khairiyyah wacce tunda tazo gidan nan bakinsa bai huta ba.

Mutane nawa ne suka yi rayuwar bariki kuma suka tsallake suka auri salihan mata suka zauna lafiya, amma shi an ha
a shi da ala
ai bada ban ma wani abu ba da yace iyayen nasa basa son shi basa kaunarsa tunda suka ha
asa zaman aure da Khairiyyah tunda ta rainasa bata ganin girmansa saboda ta riga ta gama sanin kalarsa tun a titi.

Ficewa yayi daga gidan duka yana jin komai na cikin gidan yana masa zafi.

Gida ya biya ya gaishe da su Mamma sannan ya wuce clinic wurin Abdul-Hakeem.

Acan ya zauna ya riqa yiwa Abdul-Hakeem
in korafi akan Khairiyyah cewa shi wallahi tallahi ya gaji ya kusa tsinka igiyoyin aurensa akan ta.

Kallonsa kawai Abdul-Hakeem yayi gamida ta
e bakinsa ba tare da yace uffan ba..
Chapter 79 · 0% Book details