Sashe 8
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta sanyo kanta cikin parlorn shikuma ya saka nasa kan zai fito sukaci karo da juna, dan ja da baya yayi itama taja da baya ta
aga kanta tana kallon sa, yana sanye ne cikin shadda milk kansa babu hula kusan lokaci
aya suka saki murmushi, duk da yanayin da zuciyarta ke ciki
Amaah Dikko." Ya fa
a wearing a loverly smile shimfi
e akan fuskarsa.
Yanayinta kawai ya tabbatar masa daga makaranta ta fito, kwana biyu ko gaisuwa babu daman nine ke
iran naki idan ban
ira ba ke bakya ta
a tunanin ki
irani, ta
an shagwabe fuska tana kallon Abdul-hakeem Datti yadda ya tsaya a gabanta tamkar ya maidata ciki dan so, bai ta
a son wani a rayuwarsa ba baya ga iyayensa wanda bai bude idonsa da saninsu ba, kusan rayuwarsa a hannun baffansa yayi ta, abu
aya zai iyacewa kasancewarsa acikin zuri'a dikko family yawan ganin Amatullah Dikko a koda yaushe ya saka masa zazzafar kaunar Yarinyyar, wasu lokuttan yakan karyata kansa da haka kasancewar yasan da a kauye ne da yanzu yana da sa'an Amaah dikko tunda can auren wuri suke, kusan a idonsa Yarinyyar ta girma, bai ta
a fa
awa kowa wannan sirrin ba dan ko abokinsa Junaid da suke raba damuwarsu a tare bai ta
a sanin wanann sirrin na nasa ba dan bai ta
a furtawa ba, yasha jin yadda Junaid Dikko ke ririta kannen nasa, yasha jin sa yana fa
in kannensa bazasu kula kowa ba sai sun gama karatun jami'a hasalima shi zai zaba masu mazajen Aure, sanda yaji haka bai san sanda ya
aga kai ya kalli Junaid Dikko ba tuni ya harbo jirgin abokin nasa
"Meyasa kake gudun duk wata hanyar da zata
a kannenka?
Amman kuma kai kake
ata kannen wasu?
Ko kana tunanin zunubbanka bazasu shafi kannenka ba Junaid?
Lokaci yayi da zaka dawo hankalinka,
annenka girma suke kullum qara tasawa suke,
zunubinka yana zagaye dasu, idan aure shine maganin matsalarka kayi auren ka samu zunubbanka su rage."
A duk lokacin da Hakeem ya
auko masa irin wannan zancen ji yake tamkar zuciyarsa zata rabe gida biyu, idan kuma wani ya ta
a masa kannensa fa?
Dan tsaf zan iya kai karshen rayuwar duk wanda yayi kuskuren ta
a kanne na.
"Yaaya Hakeem." Kalamanta ne suka dawo dashi daga tunanin sa,
age mata gira yayi alamar yana jinta
Oh nikam sau wawa nake kiranka dan Allah amman duk sanda muka ha
u sai kayi min gorin bana kira."
anxu dai na yadda kina
irana, ya makarantar ya kuma karatu akwai da
i?
Samarin ki kuma nawa?"
Wannan karon zuba masa idanunta tayi tana
an waresu akansa, ta
an turo baki a hankali take fa
Wannan tambayoyi sunyi yawa, gaskiyya zan amsa maka biyu mubar
aya."
Tacigaba da kallanshi tana cewa
Makaranta Alhmdullahi, karatu kuma da sau
i, kasan mu sabon shigane sai a hankali." Ta qarasa maganar cikin sanyi muryarta dake narkar da zuciyar Abdul-hakeem,
"Baki isa ba duka zaki amsa min." Sai ta nufi cikin parlorn tana waiwayensa tana fa
Zuwa wani lokacin Yaaya." Da wani kallo ya bita har ta bacewa ganinsa.
Mamma ta samu a parlor wacce shigowar Abdul-hakeem ce ta fito da ita parlorn, yazo ne ya kawo mata drugs dan har lokacin wata irin mura ke damunta mai zafin gaske, Amaah ta gaisheda Mamma wacce ta bita da ido tana kallon yadda idonta suka dan fa
a "Lafiyan ki dai kou?" Mamma ta fa
a cike da kulawa tana kallon Amaah "Kaina ke ciwo." "Kije kiyi wanka kici abinci kisha magani Allah ya qara sau
i." Ta amsawa Mamma da Ameen ta miqe tsaye ta nufi part
in su, kai tsaye
akinta ta nufa tun a mota take
iran wayar Fu'ad amma a kashe har wani zazza
i-zaza
i taji yana
arin rufeta lokaci
aya, kayan jikinta ta
an rage, kai tsaye toilet ta fa
a dan yin wanka, tana fitowa ta fa
a gado.
Har bayan magrib tana ta kwanciya a
aki kuma har lokacin wayar Fu'ad a kashe ta rasa inda zata tsoma ranta dan taji sanyi ko abinci kasa ci tayi, daman idan suna fa
a da Fu'ad kasa samun sukuni take watarana har dasu rashin lafiya, kusan soyayyar tasu rabinta fa
a ne a cikinta, kuma duka fadan da zasuyi Fu'ad ne marar gaskiyya sai dai ita ta sau
a ta basa hakuri, ko shi yayi mata laifi bazai ta
a bata hakuri ba.Kai tsaye ya fa
a mata shi bazai iya baiwa macce hakuri dan yana sonta ba.
Turo
ofar room
in nata da akayi ne yasa ta qara manna kanta jikin pillow duk da ba barci take ba, tana son zama ita
aya, jin Mum ta
ira sunanta ne yasa ta
an bu
e idonta da suka
ance, Mum ta zauna a gefen bed tana kallon Amaah
in da wani yanayi da take hangowa acikin fuskarta, itama Mum
in dawowar ta kenan fita tayi
ar kawarta ce zatayi aure to sune manyyan iyaye a wajen "Lafia kikazo kika kwanta a
aki?
Assha tace tun da kika dawo makaranta baki zauna parlour ba meke damunki?" Hawaye taji suna cika idonta a hankali, kirjinta har wani zafi taji yanayi mata.
Duk yadda taso Mum karta ga hawayenta kasa riqesu tayi, baki bu
e Mum ke kallon Amaah har zata bu
e baki tayi magana da sauri Amaah ta shige jikin Mum
in gamida fashe da kuka mai ciwo wanda ke fitowa daga can kasan zuciyarta.
Mum ce ta
agota a ru
e tana fa
in "Wai laifiyan ki da bazakiyi min magana ba?"
Mum ta
an yi maganar a fusace "Mum daman Rufy zatayi birthday jibi shine na fa
a mata gida baza'a barni ba shine tayi fushi." Shiru Mum
in tayi kafin tace "Saboda sakarci kan wannan maganar zaki zo ki wani
aga hankalinki?
Wai meyasa kike abun wa waye?Jibi idan kika shiga school
in sai ki kwana a hostel wajen Rufaidah
in kuyi party
inku a natse.
Ni nasan yadda zanyiwa Abbanku bayani." Wani sanyi Amaah taji aranta duk da tana jin qaryar da tayi tana danne mata kirji "Sai ki tashi ki fito kici abinci ga
inkunan ku na Anko da na karbo maku wajen Salma tace ranar Friday za'a saka ranar da ake dinner." Kusan tare suka fice
akin da Mum kai tsaye kitchen ta nufa, sai a lokacin ta dawo hankalinta, tasan tana jin yunwa, text tayi ma Fu'ad na ban hakuri akan zataje birthday
insa_Dan Allah ka
irani bazan iya barci ba idan banji muryarka ba._ Har kusan qarfe 10 tana tsammanin jiran
iran Fu'ad
in dialling lambarsa tayi ta shiga sai dai line busy ake danna mata, kusan minti talatin ta qara gwada kiran still line busy, nan take zuciyarta ta bata da wata yake waya tura wayar tayi
ashin pillow tana jin wani abu na zagaye xuciyarta lokaci
aya, gaskiyyar Rufy ne da take fa
in Fu'ad yana da yammata sosai wanda suka fita wayewa da bariki idan zata waye ta kwato Fu'ad
in hannunsu toh, idan kuma zata zuba idone sai a tafi a haka, dan tana ganin kalar rayuwar da Fu'ad
in yake so ko ta
ata yayi yanzu nan zata fara complain bancin yanzu kai ya waye......
"Ya dai bari idan ya aureni sai ayi haka."Amaah ta fa
a ma Rufy a wani lokaci can baya, Rufy batace komai ba sai ta ta
e baki ta
auke kai aranta take fa
in, mudai je zuwa Yarinyya indai Fu'ad ne duk wannan taurin kan naki zai sauke maki shi, haka zai ja ra'ayinki dan har lokacin Rufy kallon shasha take yiwa Amaah gata dai da kalar waye sai dai da suka zauna na
an lokaci zaka san babu wata wayewa a tareda ita.
Ssi kusan 12 ya
ira dan har barci ya fara
aukarta karar wayarta ya tasheta Fu'ad ne mai
iran,
auka tayi ba tareda tayi magana ba dan har lokacin zuciyarta wani zafi-zafi take yimata "Bakiyi barci ba?" Ya tambaye ta can kasan makoshi "Har na fara kai ka tasheni, dawa kake waya Fu
ad?" Tayi tambayar da sanyi a muryarta
Da Jawad ne." Tasan karya yake yimata sai dai bata qara tada zancen ba sai cewa tai
Baka ga saqona ba?"
Yes nagani...."
Toh baka ce komai ba ko baka farin ciki?"
Inayi sosai finally zaki ha
u da manyan friends
ina."
"Uhm....
ai ta iya fa
a, hira ya riqa yimata sama-sama har sai da ya fara jin saukar numfashinta alamun bacci sannan ya katse wayar.
Washe gari da
arfinta ta tashi tamkar babu abunda ya faru ko da suka ha
u school da Rufy ta fa
a mata yadda sukayi da Mum daria kawai Rufy tayi tana fa
in "Da kyau yar gidana da alamar kin fara shigowa gari." Murmushi kawai tayiwa Rufaida a gefe kuma tana tunanin me zata siyawa Fu'ad a matsayin birthday gift
insa, sai kusan 4 suka ha
u dashi fitowarsa kenan daga lecture daman ita yau 12 kawai suke da lecture shi ta tsaya jira, ta kwantar da kanta jikin seat na motar tana kallon cikin idanunsa "Yunwa kakeji Fu'ad kaga yadda kayi wani zuru-zuru?" Murmushinsa na gefen baki ya sakar mata ya tada motar yana fa
in "Muje muci abinci."
Gida taso tafiya amma sanin halinsa yasa tayi shiru bata qara fa
in komai ba.
#ASMY B ALIYU
#BA(secret Relationship)
#Amaah Dikko
#Hakeem Datti
#Fu'ad
[10/23, 6:11 PM] Asmy B Aliyu: BOYAYYAR ALAQA
(Secret Relationship)
Asmy b Aliyu
Da kansa ya shiga restaurant yabarta a mota sanin halin Amaah
in ya dawo da kusan ledojin biyu a hannunsa, back seat ya bu
e ya saka ledojin, makaranta suka koma kusan a cikin motar sukaci abincin, duk yadda Fu'ad yaso ya sauketa a gida kin yadda tayi tace masa driver zaizo ya
auketa, sannan ta fa
a masa gobe zatazo hostel sai yazo ya
auketa anan
in.
Ya rigata wucewa itama bata da
e ba driver yazo daukarta, koda ta koma gida ta samu su Abba sun dawo ta yiwa Abba sannu da zuwa da kuma Yaya Junaid dake zaune cikin parlorn Mamma yana danna wayar hannunsa.