← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 82

Sashe 39

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Anan suka tsayar da shawarar cewa Jiddah zata fara zuwa a yau ta fara yi mata gyaran jiki Aunty Rahama tace na sati
aya take so ayi mata, ta tattabatar mata da babu matsala ta fa
a mata sunzo a sa'a jiya-jiya kayanta suka iso daga
asar (Sudan) yanzun ma ita da ma'aikatan dake mata aiki sunata ha
a kayan wa
anda sukayi order tana ta fitar musu da nasu, ta tabbatar mata da Insha Allahu zata fitar mata da na Jiddah zatayi mata list
in kayan da kuma price
insu zata tura mata ta WhatsApp.

Aunty Rahama tace tana jira, tasan Aunty Rahama bata da matsala ba tun yau ba tasan ta sosai suke mutunci haka Aunty Rahama tana son kayan matar, dan haka Aunty Rahama tayi farin cikin yadda Junaid yabar mata Jiddah.

Tare sukayi lunch haka Jiddah tana ta
arin sakewa da Aunty Rahama.

Bayan la'asar Aunty Rahama ta dauketa a mota zuwa gidan (Humkum gidan Kamshi) wacce tun acikin compound
in gidanta Jiddah ta fara jin wani
amshin da ta rasa ko na menene ke shiga cikin hancinta.

Kai tsaye cikin gidan suka shiga saboda ta san da zuwansu haka Auntyn Rahama tana yawan zuwa, matar da suka zo wurinta ta tarbesu cikin aminci da farin ciki kafin nan aka cika gabansu da kayan motsa baki dasu fruit da aka yayyanka a gefe, basuyi cikakken minti goma ba matar ta kalli Aunty Rahama da batasan menene sunan matar ba take fa
in.

"Hajiya zan fara aiki zuwa bayan magariba sai ki dawo ku tafi da ita, idan kuma zaki jirata duka baki da matsala." Aunty Rahama ta gya
a kai tana fa
in.

"Zan shiga cikin gari akwai abunda zanyi bayan magariba
in zan dawo sai mu tafi." Aunty Rahama ta shafa kan Jidda tana fa
in ta saki jiki duk abunda matar tace tayi, toh kawai tayi
ari tayi, da haka ta barni tana wucewa matar ta kaini wani guest room wanda rug kawai ne a
akin sai doguwar soofa,
akin dai shima wani
amshi ke fita acikinsa tace ta cire kayanta ta bata sabon zanin atamfa tace ta
ora, tace mata ta tabbatar ta cire komai har pant zata dawo.

Yadda tace nayi ina mamaki ina karawa wannan wane irin gyaran jiki ne haka? bata jima ba ta dawo da wani bowl mai girma ta shimfi
a wata leda a saman rug
in tace ta zauna akai ta durkusa a gabanta ta fara yi mata dilke a ko'ina na jikita da dukkan karfinta, karshe ta bata sauran tace ta saka sauran ajikita a inda bazata iya kai hannunta ba.

Tana fita tayi yadda tace bayan kusan awa
aya ta dawo ta shiga toilet ta ha
a ruwa da hadaddun turarukkan wanka na mallake zuciyar mai gida na
an Sudan, ita ta taya ta ta fara wanke kanta duk da bai da datti.

Daga karshe tabarta tayi wanka koda ta dawo kasa fitowa Jidda tayi daga toilet dan sai da ta kai mata pant da pad
in da zata canja.

Tana ta tsayuwa a toilet ta rasa yadda zata ga jikin Jiddan da taji ya canja mata lokaci
aya wani kamshi taji yana fitowa daga cikin jikinta.

Buga
ofar tayi tana tambayar lafiya? dakyar Jidda ta fa
a mata tana so a dauko mata pant da pad acikin handbag
inta.

Ba'a jimaba ta kawo mata bag
in duka Jidda ta kar
a ta fitar da abinda take bu
ata ta saka, bayan ta fito take tambayarta daman bata sallah?

Jidda tace mata ehhhh, tace "Kenan ba zamuyi turaren tsugunni ba sai kinyi wanka.?" Wannan karon shiru Jidda tayi cike da jin kunya.

Nan ta tambayeta yaushe zata gama?

Ta fa
a mata kwana uku take, ta ce mata babu matsala idan ta gama sai ayi.

Nan ta busar mata da gashinta da hand dryer, ta dauko kaskon turaren wuta ta kama gashin kan tana turara mata akai.

Bayan ta gama ta ha
a wani ta bata babban mayafi na jiki tace ta tsaya aciki na minti goma.

A ranar dai Jidda taga abubuwa ganin komai take tamkar a film.

Suna gamawa ta zuba mata fresh milk da bata san hadin da aka yi mata ba, ta sha, ta bata wani tsimi still tace ta shanye na sanyi ne zai taimaka mata dan matan yanzu mafi yawan su suna
auke da cutar infection ajikinsu ba tare da iyaye sun kula ba suyi ta banka musu maganin mata ba tare da sun san akwai sanyi manne dasu ba.

Tace bazata bata maganin mata da yawa ba na sanyi zai fi yawa but zata ha
a mata ta tafi dasu gidan miji.

Bayan kwana biyu tace tayi amfani dasu.

Tambayar da ta bawa Jidda mamaki itace wai auren soyayya ne ko ha
a zu aka yi?

Jidda ta rasa me zata fa
a mata sai da ta
ara maimaita tambayar cikin rawar murya Jidda tace mata "Auren soyayya ne." Wani irin wide smile ta saki tana fa
in.

"Okay zamu riqa lecture a kullum kanwata ta yadda zaki kula da maigidanki musamman a gadon aurenku yadda zaki riqa faranta ransa.

"Amma fa sai kin daure
anwata kin cire kunya dan mazan mu na hausawa sai kana yi kana zama
an iska kana cire kunya zaku iya rayuwa shi yasa matan bariki ke kama mazajen auren mu idan bamu yi ba." Ita dai Jiddah ba wani fahimtar duka maganganunta tayi ba, taya zata fahimtar da matar dake tsaye a gabanta cewar aurenta da Junaid Dikko ba mai daurewa bane ba su dena wahalar da kansu?

Sai dai ko kafin tayi maganar matar ta dubeta tace
auki wayarki ta shiga message.

"Hop kin iya rubuta harshen turanci da na hausa dan duka ina bukatar ko wane
angaren naji in kin iya?." Jidda ta samu kanta da
aga mata ka, matar tayi murmushi tana fa
in.

"Hajiya Rahama tace mijinki yayi tafiya zai dawo bayan angama Right?"
aga mata kai Jidda tayi alamar ehhhh.

"Toh mu fara da wannan Jiddah." Ta fa
a tana murmushi.

"I want you thinking of me, I want your eye's of Me, I want your hand's of me, I want all of you, I miss you so much my sugar boo.. !" Sai da ta tabbatar da Jiddah ta tura sannan ta barta.

Ta da
e tana karanta kalaman tamkar zata nutse dan kunya ita kunya ma takeji wani iri takeji sosai... .
_Fatan Alkhairi matar Junaid.!_
#ASMY B ALIYU
#BA(secret Relationship)
#Love, Romance,and Destiny
#Team J Square.
[10/23, 6:15 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAKA*
(Secret Relationship)
*PAID BOOK#500*
ASMY B ALIYU
INA KUKE MATA....INA NUFIN MATAN DA SUKA AMSA SUNANSU NA MATA, MATA MASU AJI MASU GYARAN KANSU, KUZO DAKU NAKE MAGANA NASAN KUN YARDA DA KANKU KUMA ZAKU KASANCE ABOKANAN TAFIYA, *HUMKAN GIDAN GIDAN
AMSHI* TAZO MAKU DA KAYAYYAKIN DA ZASU SAKE KANKARO MAKU KIMA DA DARAJARKU TA CIKAKKIN MATA, KAYAN DA ZASU SAKA FARASHIN MUTUNTAKARKU
AUKAKA A IDANUWAN MAZAJENKU, HMMMM WATA MIYAR FA SAI A MAKWAFTA HAJJAJU DOMIN KUWA A GIDAN *HUMKAM GIDAN
AMSHI* KA
AI ZAKI IYA SAMUN ABUBUWA KALA-KALA DA ZASU CANCAREKI A DUK INDA KIKA SHIGA KIRI
A JIN KANKI DABAN SABODA YANDA KIKAYI ZARRA ACIKIN
AN UWANKI MATA, KAMA DAGA KAN *HA
IYAR ZUMARMU* DA MUKAYIWA LA
ANI DA *MAI CIZO* SABODA YANDA TAKE
WANTALO SOYAYYA GA ZUCIYAR MAIGIDA, GA KUMA *SPECIAL HA
IN AMARE* DA MUKE FARA SHIRYASU ANA SAKA RANAR BIKI SABODA SAKA MALLAKAR ZUCIYAR ANGO DA KUMA SAKE
AUKAKA JIN ALFAHARINSA, BAYAN NAN MUN TANADI SINADARIN MU NA MUSAMMAN DOMIN JIN DA
IN MA'AURATA DA MUKAYIWA LA
ANI DA *HARBI GADO*
CANCARAKWAI KENAN!

AR UWA KE DAGA JIN WANNAN HA
IN KINSAN IDAN BA AGIDAN
AMSHIN HUMKAM BA BABU INDA ZAKI SAMU DON ITA
IN FA GWANACE, KAWAI KU SHIGA DAGA CIKI ZAKU TABBATAR DA HAKAN, BA'A NAN KA
AI TA TSAYA BA HAJIYA SAI DA TAYI MAKU TANADIN *TURARUKKAN MANYAN MATA MA'AURATA* DON SAMA MAKU CIKAKKIYAR NATSUWA A GIDAJEN AURENKU DA IRIN SIHIRTACCEN
AMAHINSU DAKAN NARKAR DA ZUCIYAR MAIGIDA YA KASA FITA, GA KUMA *SHU'UMAR HUMRAH* TA MUSAMMAN DA TAYI MAKU TANADI MAI SUNA DAGA NI SAI KAI MIJINA DA ZATA RI
A RIKIRKITA DUKA TUNANIN MAIGIDA IDAN YANA TARE DAKE, HAR YAU DAI *HUMKAM GIDAN
AMSHI* BASU BARKU A HAKA BA SAI DA SUKAYI LIN
AYA A DUNIYAR NAGARTA CIN MAGUNGUNAN DA ZASU SAMA MAKU WARAKA GA MAFIYA MATSALTSALUN DA SUKA ADDABI MA'AURATA HAR MA DA
AN MATA SUKA SAMO MAKU *ORIGINAL INFECTION KILLER* NASAN DAI KO BAN FA
A BA KINSAN WANNAN MAGANI GANGARIYA NE DA ZAI YI YA
I DA DUK WATA CUTA DATA SHAFI:
CIWON MARA
FARIN RUWA
URAJE
DRYNESS
LOW LIBIDO
IRRIGULAR PERIOD
ABNORMAL DISCHARGE
MILD INFERTILITY
VIGINAL ODOUR
OVERIAN CYSTS
FABROID E.T.C
Wannan maganin duka zai sama maku waraka daga wu
annan cuwurwukan da yardar Allah, kuma zaku samu duka wu
annan kayan a *HUMKAM GIDAN
AMSHI* bisa farashi mai sau
i da kuma girmamawa domin ita
in mai
aramci ce ga abokannan kasuwanci da kuma mutuntawa, ga mai bu
atar kayanmu sai ya tuntu
emu ta wannan lambar kai tsaye +2348132506044.

HUMKAM GIDAN
AMSHI na maraba da masu sayen
aya ko sari.
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
Wata irin kunya tazo ta lullube Jiddah ganin yadda mai mata gyaran jikin ke kallon saqon da ta turawa Junaid Dikko a waya wearing a big smile kwance akan fuskarta.

"Ya kamata har babbar waya ace kina dashi gaskiya dan abubuwan da zan koya miki zaifi
aukar hankalin shi a babban waya, kuma kema zaifi maki sauqi.

Amma dai babu komai idan Hajiya tazo zanyi mata bayani, dan Allah ni dai ki saki jikinki dani kuma ki riqe duk abubuwan da zan koya miki cikin kanki dan naga kanki na saurin
aukar abubuwa, sai kinyi hakuri kin cire kunya dan na lura kina da kunya sosai, idan kuma ana maganar miji duk cire wata kunya ake a aje gefe." Haka ta sata gaba ta riqa bata sharwari akan zamantakewar Aure.
Chapter 39 · 0% Book details