← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 78 OF 82

Sashe 78

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Ga kazar amarci nan ina fatan bakya buqatar wani abu dan bacci nake so nayi?" Kallonsa kurum take tana ganin yadda ya canja lokaci
aya, wani abu taji yazo ya tsaya mata a kahon zuciya tana jin tsanar Jidda domin tunda ta shiga cikin rayuwar Junaid ta kasa gane kansa.

Murmushi tayi tana kallon sa cike da takaicinsa take fa
in.

"Tun kafin aje ko'ina kafara cin amanata ko?

Jiya a wajen dinner tasa ka fita da ita dan munafurci yanzu ma ankawoni gidanka a matsayin amarya bazata barka ba dan zalunci da shiga hakki?" Ta qarasa maganar so very harsh a muryarta.

"Kin gama?" Ya fa
a yana mata kallon rainin wayau.

Jin taki magana yasa ya juya yabar mata
akin gamida bugo mata
ofar, ledojin da ya kawo mata ta kwasa ta mayar kitchen tasa acikin fridge dan tun kafin taga naman xuciyarta ta shiga tashi. komawarta tayi
aki ta haye kan bed taja duvert ta rufe har fuskarta, bata jima ba ta samu bacci, daga nan bata qara tuna wani Junaid Dikko ba.

Daga Jiddah har Junaid kuwa basuyi wani baccin kirki a wannan daren ba kowa ne da abunda ke cin xurciyarsa, sabanin amarya Khairiyyah baccin ta tayi cikin natsuwa da kwanciyar hankali.

Takwas da mintuna ya shigo
akin Khairiyya cikin shigar brown
in shaddah mai haske yayi kyau sosai acikin kayan ya bita da kallo sai baccinta take cikin natsuwa yayi imani da Allah ko sallar Asuba batayi ba.

Buga pillown da ta
ora kanta akai ya shiga yi, bu
e idonta tayi tana kallonsa ya ha
e rai yana fa
in.

"Malam ki tashi ki shirya karki
ata min lokaci Mamma ta kirani acan zamu ha
u ayi breakfast karfe 10 za'ayi waleema." Da sauri Khairiyyah ta riqo hannunsa tana fa
in.

"Woww kayi kyau sosai mine." Fisge hannunsa yayi daga cikin nata da sauri ya juya yabar mata
akin.

Jawo wayarta tayi ta bu
e data sai da tayi kusan minti ashirin kafin ta miqe ta nufi toilet dan yin wanka.

Tana tsaye a gaban mirror dressing tana
aura dankwalinta cikin atamfar super doguwar rigar da aka yi mata aiki agaban rigar tayi kyau sosai cikin jikinta ya soma fitowa, ta cikin madubi ta kalli
ofar sukayi ido biyu da Junaid ya tsaya ajikin
ofar yayi folding hannunsa kan kirjinsa yana kallonta.

Suna ha
a ta turo masa baki, samun kansa yayi da sakin murmushi da wani irin slow motion ya nufeta ganin yadda tayi kicin-kicin da rai dole yasa shi yayi dariya giving her a hug ya shiga sumbatar cikin wuyanta yana sha
ar dadda
amshin dake fitowa acikin jikinta, ya riqeta sosai a jikinsa yana sauke wata irin ajiyar zuciya.

"Doctor please karka
ata min
aurin
ankwali na!" Ya tsinkayi muryarta a tsakiyar kansa.

Da kyar ya jada baya yana sauqe numafashi suna ha
a ido ta wani juya masa idanunta.

Koda suka fita cikin compound sun samu Khairiyyah tsaye wurin motarsa ta ha
e rai lokaci
aya, yana bu
e motar Khairiyyah ta shige gaban motar dole Jiddah ce ta shiga baya saboda a zauna lafiya.

Dukansu zaman shiru suka zauna a mota daman yana gama parking Jiddah tayi saurin fita daga motar ta nufi entrance
in shiga gidan, da wani shegen kallo Khairiyyah ta bita taja wani irin mummunan tsaki ta juya kan Junaid a fusace da hankalinsa duka yana gun Jiddah yaji tana cewa.

"Wallahi tallahi ko hannun yarinyar nan ka riqa cikin kwanaki na ban yafe ba." Kalaman Khairiyyah ne suka dawo da hankalinsa ya juya yana mata kallon baki da hankali.

Ficewa daga motar tayi ta buga masa
ofar motar ta nufi cikin gidan a mugun fusace tamkar zata tashi sama.

Dole tasan abun da tayi akan wannan shegiyar Jiddan dan tayi alkawarin sai ta
auki mummunan fansa akanta tunda har ta kawar da tunanin Junaid Dikko daga gareta......
#ASMY B ALIYU
#BA(secret Relationship
#Khairiyyah
#Jiddah
#junaid dikko
[10/23, 6:23 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAKA*
(Secret Relationship)
*PAID BOOK#500*
ASMY B ALIYU
ONLINE BUSSINESS IDEAS CLASS
(DABARUN INGANTA KASUWANCI)
TARE DA DEEJARH BERVER.

DATE :- 10 November 2023
VENUE:- TELEGRAM
PRICE :- N4000
- YADDA ZAKI BUNKASA SANA'ARKI
- YADDA AKE ADANA RIBA.
- DABARUN KASUWANCI
-YADDA AKEWA COSTUMERS.
- SIRRU
AN KASUWANCI
- SAMUN MABIYA A KAFAR SADA ZUMUNTA.

YouTube,IG,TIKTOK.

BAYANI DANGANE DA WASU SANA'OIN...
- YADDA ZAKI FARA SANA'AR CAKEPOPS.
- YADDA ZAKI FARA SANA'AR PANCAKE MIX
-PUFF PUFF MIX
-GARIN DANWAKE
-GARIN KUNUN AYA
-TEA SPICES..
- HAIR GROWTH OIL.

AWO,STICKTERS,LEDA..DA SAURANSU.
kindly pay into:
Deejarh Berver Enterprises
2041774069
Firstbank
SEND YOUR RECIEPT TO 09079274454 ..AFTER PAYMENT
______
*Account Details*
0004157137
Jaiz bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta 08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar biya ta 07065283730*
74.

Da sauri Assha Dikko ta
araso ta wani rungume Jiddah cike da farin cikin ganinta, itama Jiddah rungumeta tayi daidai lokacin itama Khairiyyah ta qaraso cikin parlorn, kallo daya tayi musu ta
auke kanta tana jin wani abu na tsaya mata arai.

Wasa gaske Jiddah tana son kwace komai nata, na farko ta rabata da Junaid Dikko yanzu ma tana
arin shiga tsakaninta da dangin mijinta wanda bazata ta
a yadda da hakan ba.

Tun kafin Jiddah ta shigo cikin rayuwar Junaid taga yadda Assha ke sonta ke rawar
afa akanta saboda Junaid Dikko, amma yanzu duka babu wannan kulawar da tarairayar duka sun mayar dashi wurin Jiddah.

Daga can bayanta taji ana fa
in.

"Aunty Khairi!"
an juyawa tayi dan ganin wacece, Amaah Dikko ce tsaye da Sultana a hannunta,
an murmushi Khairiyyah
in ta kirkira tana fa
in.

"Amaah Dikko how are you?" Murmushi Amaah
in tayi tana fa
in.

"Ina nan lafiya." Mum ce ta fito Jiddah ce ta fara gaishe da Mum sa'annan Khairiyyah, Mum ta amsa musu cike da fara'a sa'annan tayi musu jagoranci zuwa parlorn Abba dan su gaishe sa, Mamma na zaune a parlorn hakama Junaid tunda ta shigo yake kallonta Dukansu suka zauna kan rug suna gaishe da Abba da Mamma with respect suka amsa cike da fara'a,
ar nasiha Abba yayi musu ya baiwa Mamma car keys guda biyu yace ta baiwa kowace nata Allah yayi musu albarka.

Amsawa sukayi da ameen suna yiwa Abba godiya, Mamma ta miqawa kowace nata kafin su miqe dukansu suka nufi cikin dinning area inda zasu yi breakfast.

Amaaah Dikko da Assha Dikko ne tsaye cikin dinning area suna tsara yadda za'a jera komai.

A hankali kowa yaja kujera ya zauna daman Khairiyyah tana ganin Junaid ya zauna taja seat
in kusa dashi ta zauna daga gefen damarsa, Jiddah kuma daman bata yadda ta zauna kusa dasu ba, can kusa da Assha taja tata seat
in sai taji Mum na fa
in itama taje ta zauna kusa da Junaid
in.

Ba dan taso ba taja seat gefen hagunsa ta zauna, Assha tayi sarving
in kowa.

Shiru ne ya biyo baya banda karar cokulla babu abunda ke tashi, daman Khairiyyah ana zuba abincin taji zuciyarta na wani irin hargitsewa musamman aroma
in abincin da ta shaqa haka ta riqa juya abincin gabanta ranta duk a dakule tamkar zatayi amai haka ta riqaji.

A hankali ya cire takalmin
afarsa ya dora
afarsa akan ta Jiddah yana massaging
inta.

Kallonsa tayi da sauri ganin kamar bashi ma yake yi ba haka ya nuna.

Anutse yake breakfast
insa, Mamma da taga Khairiyyah har lokacin babu abunda ta ta
a da mamaki take fa
in "Ya ya aka yi ne Khairiyyah bakici komai ba?" Gabanta na faduwa ta kirkiri murmushi kafin ta fadawa Mamma cewa tana bu
atar ha
awa da ruwan lipton ne.

Assha ce ta miqe tsaye tace bari ta ha
o mata.

Duka iyayen sun riga
an tashi duk da Junaid ya gama nashi breakfast
in kawai kin tashi yayi har lokacin yana ta tsokanar Jiddah ta
ashin table kuma yaki
auke
afarsa akan tata
afar.

Da mamaki Khairiyyah ke kallonsa ganin yaki tashi sai kallon side
in da Jiddah take yake yi.

Ha
e rai tayi lokaci
aya tana jin wani abu yana mata yawo a cikin rai.

Mi
ewa tsaye Jiddah tayi zata bar wajan, lokaci
aya Junaid ya wani fisgota ya zaunar da ita kan cinyarsa, cikin fa
a yake fa
in ya lura yanzu bata son cin abinci so take ta kashe masa yaro da alamar ya manta su Amaah dake zaune a wurin.

Bakin ciki tamkar zai kashe Khairiyyah a fusace ta
auki abincin dake gaban Jiddah tayi jifa dashi a bango ya tarwatse.

Sai lokacin Junaid ya dubi Khairiyyah da mugun mamaki da wannan damar Jiddah ta samu ta sulale tabar wajen hakama su Amaaah, "Khairiyyah what's the meaning of this manners?" Wani shegen kallo ta watsa masa tana fa
in "Ohhhhhh har tambaya ta ma kake cin amana kiri-kiri ko kunya bakaji agaban kannenka Junaid.?" Har zai bu
e baki yayi magana sukaji muryar Assha Dikko ta na fa
in khairiyyah taje Mamma na jiranta.

Wani kallo ta yiwa Junaid a mugun hasale tabar wajen.

Ummi tayi shiru tana kallon Khairiyyah da har lokacin walima yayi ranta a mugun
ace yake.

"Kin san Allah Ummi ko kashe yarinyar nan ina iyayi, haba agaban kannensa fa ya zaunar da ita akan cinyoyinsa saboda tsabar iskanci da jaraba irinta Junaid." Ummi tace.

"Toh wai ke duk kina aikin menene ina jin agidanki ya kwana?" Khairiyya tace.

"Dan a gidana ya kwana uban me yayi min? duk jarabarsa kasa nemana yayi a dakinsa ya kwana nima haka.

Ni ina da gajiya a tare dani duk da ina son kasancewa tare dashi yana fita daman bacci nayi. wallahi yau da wani irin feelings na tashi, amman mutumin nan tun da naje gidansa ko rungumata ya kasa yi.

Amman ki barsa xuwa daren yau duk wannan iskancin nashi saukesa xaiyi, ita kuma so nake na nutsu na samu hukuncin da ya dace daidai da abunda ta aikata da kanta zata tsani auren Junaid, da kanta zata saka kafarta tabar cikin gidan Junaid Dikko saboda shi
in nawa ne." Ta karasa maganar cikin
acin rai.

Haka dai aka gama walima Ummah tazo da matar kawu da kuma su Nasiba sai Khairiyyah da danginta suma sunzo.
Chapter 78 · 0% Book details