← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 82

Sashe 33

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Kibi komai a hankali babu abunda zai faru babu abunda yafi karfin addu'a." Numfashi Mamma ta saki tana sakin labulen da ta dage.

Bin ta kurum Abba yake da ido har tazo ta zauna gefen bed
in.

Murmushi Abba ya saki yana fa
in.

"Kin gansa yanzu hankalinki ya kwanta ko? yanzun zaki yi lokaci na?" Murmushi Mamma tayi tana
auke idonta akan Abba.

Shi kuwa Junaid sai da yazo kwanciya bacci sannan ya kira wayar da ya damkawa Jiddah wacce ainahin layinsa ne na glo acikin wayar babu wanda yasan da layin dan bai fiye amfani dashi ba.

Har ya fitar da ran zata
auki wayar tana gaf da katsewa ta dauka cikin sanyayyar muryarta tayi masa sallama.

Lumshe idonsa yayi yana mai
ara manna pillow cikin kirjinsa kafin ya amsa sallamarta, jin muryarta kurum na saukar masa da wata irin kasala.

"Baki yi bacci ba?" Ya fa
a cikin wata irin extra care da bai san yana iya nunawa ko wace macce ba bayaga Khairiyyah.
aga masa kai tayi tamkar yana ganinta shima kamar yana kallon lokacin da ta
aga masa kai.

Yana mamakin wai itace ta zama matar aurensa kuma halalinsa sai yadda yaga dama xai yi da jikinta wanda za'a rubuta masa babu zunubi aciki, ya kwanta da ita a lokacin da yakeso a duk lokacin da yaga dama, duk da ya dauki alkawarin bazai kulata ba sai a
asar Paris wanda acan zai fanshi duka amarcin sa.

Amman wata zuciyar tana fa
a masa ba zai iya ba.

"Idan bazaki bu
e baki kiyi min magana ba zamu yi fa
a Jiddah!'' Ya fa
a da wani irin yanayi a muryarsa yadda yake kiran sunanta yana sakata jin wani iri, gefen hijab
inta ta shiga wasa dashi bata san mai zatace masa ba kuma bata son Ummah taji tana waya duk da tasha magani kafin ta kwanta kuma tasan maganin na saka bacci sai dai rashin yadda bata saba dashi ba tafi zabar yin shiru akan tayi magana dan bata san me zata fa
a masa ba.

"Bani labarin rayuwarki Jiddah.!" Ya fa
a a hankali, shiru tayi masa na kusan minti biyu kafin cikin sanyin murya take fa
in.

"Bacci nakeji." Yanayin kalamanta ya tabbatar masa da qarya take yi.

"Ki jirani yanzun gani nan zuwa sai kiyi baccin ajikina acikin mota babu mai cewa dan me?

Ummah kuma nasan bacci take.

"Jin haka yasa wani irin tsoro ya shigeta cikin rawar murya take roqonsa ba sai yazo ba, tana mamakin yadda yake sakin magana babu ruwansa da yadda zatajin nauyin wa
annan kalaman nasa, da gaske suna sakata jin wani iri.

Badan taso ba ta shiga basa tarihi rayuwarta tana yi tana sakin hammar bacci da alamar baccin takeji da gaske.

"Ki kwanta kiyi bacci mafarki na kawai zakiyi." Tana dai jinsa bata iya cemasa komai ba, tana jin lokacin da ya mannawa wayar kiss zata iya rantsewa da Allah ta ji haka tun daga tsakiyyar kanta har kan
an yatsan kafanta, wani fitsari-fitsari taji tana ji dan haka tana sauke wayar toilet ta nufa.

Shima a bangaren Junaid
in kusan haka ne, gabaki
aya muryar Jiddah
in tagama dagula duk wani lissafi nasa yana riqe da wandonsa ya nufi toilet wayar da sukayi yasa tilas yayi wani wankan kafin ya fito ya kwanta wanda baccin nasa ma duka mafarkan Jiddah ne aciki masu wuyar fassarawa, acikinsu yana ganin yaran da suka zagayesu dashi da Jiddah
in wai yaransu ne.

Da ya tashi daga baccin da safe dafe kansa yayi da yake faman yi masa ciwo idan kuma ya tuna da mafarkin da yayi ajiya sai ya
auka mafarkin bazai ta
a zama gaskiya ba dan bai ta
a hangowa kansa yara shi da Jiddah ba, kaddarar inuwa
aya na watanni shidda zai ha
asu da kuma lokaci ya cika zai sallameta.

Kafin nan yana da plan
in da zai yi akan tsarin iyali saboda gudun matsalar da idan ta auku bai san taya zai fara gyaranta ba.

Yau tunanin son ganin Jiddah yaki barin zuciyarsa koda ya dawo daga massalaci sallar asuba sai da ya kira wayarta a kashe.

Gani yake tamkar bazai iya kai yammah ba bai sakata a idanunsa ba, shi kansa mamakin kansa yake tamkar wanda akai ma tsafi kan wannan yarinyar da komai yake ita take fado masa arai.

Yana gama karin kumallo Mamma ta dubesa duban tsanaki take fa
in.

"Baxaka lallaba Khairiyyah ba a daura aurenku kafin ka tafi.?" wanann karon kallon Mamma yake a tsanake yasan mai take hangowa batasan shi tuni ya
aukar kansa mataki ba dan haka ma auren Khairiyyah ba wai yana gabansa bane ba dan bai ta
a hangosu a karkashin innuwar aure
aya ba.

Kawai dai shi abunda ya sani bazai ta
a auren maccen da ya sani akan titi ba sai idan zanen kaddararsa ne auren Khairiyyah, yasan ko sun zauna acikin innuwar aure bazasuyi farin ciki ba, dan yasan farin cikin bamai dorewa bane.

Bai san kuma da yaren da zai fahimtar da Mamma ba, Khairiyyah ita ya kamata ta yiwa iyayen nasu wannan bayanin amma taki basa ha
in kai yaga alamar da gaske ta shiryawa aurensa ta kowace irin hanya, shi yasa ya zuba mata ido kwana biyu
in nan ko
aga kiranta bayayi duk iyayen nasu basu san wannan sirrin a tsakaninsu ba.

Jin yayi shiru kamar ma ya tafi duniyar tunani yasa Mamma kiran sunansa, a
an daburce yake kallon Mamma yanayinsa da Mamma ke kallo yasa tasan duk yadda aka yi Junaid bai da gaskiya akwai abunda yake
oye mata.

Koma dai menene idan Allah ya matsi bakinsa zai fa
a mata.

"Bari na shirya ka saukeni clinic."
agawa Mamma kai kurum yayi ta nufi hanyar bangaren ta, numafshi ya shiga saukewa duk lokacin da Mamma tayi masa zancen aurensa da Khairiyyah neman natsuwarsa yake ya rasa.

Text ne ya shigo wayarsa, sakon daga Jiddah ne, wanda saqon an basu takardar sallama ne take sanar dashi.

Dialling lambar yayi ta
aga da sallama tana gaishesa.

"Bazan amsa ba meyasa zaki kashe wayarki?" Tace, "Ban san na kashe ba ina daukowa na ganta a kashe." Yace, "Ya Ummah? kuna bukatar wani abu ne? ko nazo na kaiku gida?" Jidda tace, "Mun samu adaidaita zata
arasa damu mungode da dawainiya." Yace, "Alright ki turo min da address
in unguwarku idan na samu sararin aiki a office zanzo da wuri mu fita ki fa
awa Ummah." Wannan karon
aga masa kai tayi ba tare da tayi magana ba.

Yana mamakin kuma ta yadda yake gane
aga masa kai tayi, murmushi yayi wanda Jiddah tana jinsa ta cikin kunnuwanta yana fa
in.

"Miskilar matata.!" Tsintar kanta tayi da yin murmushi.

Jin takun tafiyar Mamma murya can kasa yake fa
in.

"Zan kiraki anjima." Yana fa
in haka ya sauke wayar ganin Mamma ta karaso cikin parlor yasa ya miqe tsaye ya kar
i jakar hannunta da kansa ya bu
e mata back seat ta zauna ya mayar da kofar ya rufe horn ya dannawa maigadi ya taso da gudu yana wangale masu gate yana masu fatan sauka lafiya.

Har office ya raka Mamma ma'aikatan dake aiki cikin wajen sai gasheda Mamma suke nursee
in wajen sai gaishe da Junaid Dikko suke, wata nurse Nuwaira ce ta karaso da fara'a tana yiwa Mamma sannu da zuwa ta mayar da fuskarta kan Junaid Dikko da fara'a take fa
in.

"Yau Mamma tare
kike da doctor?

Ya kwana biyu bai shigo ba.

Doctor ina wuni?" Nurse Nuwaira ta fa
a da farin ciki a muryarta da alamar taji da
in ganinsa, ya amsa babu yabo babu fallasa ya baiwa Mamma side hug ya juya ya fice daga office
in, Mamma tana ganin yadda Nuwaira
in ta bisa da idanunta har sai da Mamma tayi mata maganar files
in da aka tara na duba marassa lafiya akan ta kawo mata su.

Cike da jin kunya nurse Nuwaira ta sosa kai ta juya tabar offlin
in.

Da kallo Mamma ta bita tana mamakin yadda wasu matan basu da kamun kai sannan tana yiwa junaid addu'ar shiriya shi da duka
an musulmin dake duniya......
*COMPLETE PAID BOOK'S*
Muhabbatil Qalb
Albi (Zuciya ta)
Rafeeq
Waminal hoob
Nida Raheema
#ASMY B ALIYU
#secret Relationship
#love,Romance,and destiny
#Team J Square
[10/23, 6:15 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
(The Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
Asmy b Aliyu
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
33..

Sai qoqarin riqe kansa yake gashi yana jin fitar numfashinta mai
umi akan fuskarsa, jin numfashinta na barazanar daukewa saboda kusancinsu yasa babu shiri ta shiga bu
e idanunta.

Kallon idonta Junaid Dikko yake da wani irin yanayi da yake hangowa a cikinsu, wani irin bugawa zuciyarsa ta shiga yi da sauri da sauri dan wani irin kyau yaga idanun nata sunyi masa, bai ta
a ganin kananun idanuwa masu kyau ba tamkar yadda yake kallon na Jiddah, yanzu kam yana kwatanta yadda idan aka shafa masu kwalli zasu fi haka kyau saboda yanzu sun rine sun kara shigewa ciki saboda kukan da take yawan yi.

"Bakya farin ciki da wannan auren ne Jiddah?" Kalaman Junaid Dikko suka shiga cikin kunnuwanta still ya mata rumfa da duka hannayensa biyu ta yadda ba yadda za'ayi ta iya guje masa.

"Meyasa idan na kira bakya dauka?" Ya qara jeho mata wata tambayar.

"Baki san igiyoyin aurene dake daure akanki bane? baki san muhimmancin aure bane ko a musulunci?." Wannan karon ya fa
a da
an kwantar da murya, so take tace ya matsa mata ta shaki Iskar da take bukata tana ta
arin kokawa da numfashinta duk akan Junaid Dikko da ya tsaya a gabanta wanda yake matsayin mijinta a yanxu da ko a mafarki bata ta
a hango ma kanta haka ba.

"Banda nutsuwar waya da kai, Please kabarni ina so na zauna sai muyi maganar a nutse." Ta fa
a muryarta na
an rawa ganin kamar yanayin Junaid
in ya canja, lokaci
aya taji
ayan hannunsa akan kafadarta ya tallabo, da sauri ta kallesa tana jin gashin dake jikinta na miqewa.

A hankali cikin rawar murya ta kara fa
in.
Chapter 33 · 0% Book details