Sashe 66
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana ta tunanin duka meya kawo motocin su gidan kuma a wannan lokacin? fitowa yayi daga motar yazo ya bu
ewa Jiddah motar, kallonsa kurum take tana son ya kalleta ya bata kwarin gwiwa tana son ya kalli cikin idanunta ya tabbatar mata da yana tare da ita koda kowa baya sonta amma yaki kallonta.
Hannunsa da ya miqa mata take ta kallo kafin ta basa hannunta yana riqe da hannunta suka nufi
ofar shiga cikin gidan.
Mutanen dake zaune cikin parlorn yake bi da kallo kafin ya sauke idonsa cikin fuskar Mamma dake ta kallon hannunsa da na Jiddah dake sarqe cikin na juna.
Da sauri Mamma ta sauke kanta
asa daga kansu xuciyarta na wani irin bugawa.
Kowa na Parlon binsu yake da kallo ganin yadda ake kallonsu yasa Jiddah ta kara riqe hannunta cikin na Junaid
in tana jin wani irin tashin hankali.
Tun daga sama har
asa Khairiyyah ke karewa wacce take tareda Junaid kallo zuciyarta ta riga da ta fa
a mata cewa itace wadda yake mata ihu akai cewa ya aura.
Tana mamaki tana qarawa, dame wannan yarinyar ta fita? tozarci dai kam Junaid Dikko ya riga ya gama tozarta, kuma sai dai komai zai faru sai ta dauki fansar abunda suka yi mata daga shi har Jiddan bazata barsu cikin ruwan sanyi ba.
Wasu irin hawaye wanda bata shirya zuwansu ba taji suna rolling cikin fuskarta.....
#ASMY B ALIYU
#Junaid Dikko
#khairiyya
#Jiddah
#Team BA
[10/23, 6:21 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
(Secret Relationship tionship)
*PAID BOOK #500*
Asmy b Aliyu
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
Idanun kowa na akan Jiddah wacce ji take kafafunta na son kasa daukarta.
A hankali ta cire hannunta daga cikin na Junaid Dikko tana jin yadda kafafunta ke wani irin rawa, a kan rug ta durkushe shima Junaid
in a kusa da ita ya zube dan ba zai iya matsawa daga wajanta ba.
Har lokacin Abba ya kasa
auke idonsa akansu cikin kakkausar murya Abban ke tambayar menene sunanta?
"JIDDAH...!!" Junaid ya fa
a in a low tune.
Abba ya kira sunan Jiddah, a hankali ta
ago kanta ta gaishe da Abban sai ma lokacin ta lura daga ita har Junaid
in babu wanda yayi sallama tsakaninsu da suka shigo, haka kuma babu wanda suka gaisar a cikin mutanen da suke zaune a Parlorn.
Da wata irin rawar murya ta gaishe da Abban dan kallo daya ta yiwa Abban duk ta nemi nutsuwarta ta rasa.
"Wannan mutumin da yazo dake yanzu wace irin ALAQA kuke dashi?" Jidda jikinta yana rawa tace.
"Shi
in mijina ne....!" Khairiyyah ta damke hannu
nta a wuri
aya tana jin kalmar na zauna mata a cikin wurare da dama na cikin zuciyarta.
"Yaushe kukayi auren?" Abba ya jeho mata tambayar yana kin dauke ido daga kanta.
"Watanni shida kenan." Ta fa
a muryarta na
an rawa.
Rasa abunda Abba zai
ara cewa yayi dan duk Abdul-hakeem yayi masu bayanin yadda auren su ya kasance, abu
aya ya
oye musu wato auren watanni shidda kadai da Junaid yayi da Jiddah wanda zasu iya rabuwa yau ko gobe.
Abba ya juya kan Khairiyyah for the first time yana kallon yanayinta.
Murmushi Abba ya kirkira yana fa
in.
"Karki damu Khairiyyah ko Junaid yayi aure dole ne zai yadda ya aureki wannan alkawari ne, kuma Insha Allah jibi za'a
aura aurenku daga baya sai ayi maganar biki kafin tarewa ta biyo baya." Ya juya kan Mamma da har lokacin shock
in auren Junaid
in bai gama sakinta ba." Kin yi shiru baki ce komai ba?" Tun kafin Mamma tayi magana Junaid ya bu
e bakinsa da yayi masa mugun nauyi yana fa
in.
"Abba babu fa aure tsakanin mu da Khairiyyah ita ta san da haka tana yaudarar kanta ne kurum." Wannan karon kowa da mamaki yake kallon Junaid
in, Mami suka ji tayi wata shewa tana fa
in.
"Saboda ka gama lalata min rayuwar yarinya tun atiti ko?
Saboda ka riga ka kar
i PRIDE
inta shine dan bakada kunya kake fa
ar bazata aureta ba? toh wallahi tallahi baka isa ba, haka zaka yadda ka aureta kai in banda kaddara da kuma halin
an yau me Khairiyya zatayi da mutum mai neman mata irin ka.?
Me zata yi da ragin wasu matan? kai har abun alfahari ne auren miji irinka.?" "Stop it Mami.!" Khairiyyah ta fa
a tana katse mahaifiyar tata, wani shegen kallo Mamin keyi mata tana fa
in.
"Saboda na fa
i abunda kanin ubanki yayi miki ko?" A fusace Junaid ya miqe tsaye bai ta
a jin kansa cikin tozarci kamar wannan lokacin ba, musamman ma a gaban Jiddah da bata san kalar rayuwarsa ba, cikin
aga murya da zafin rai ya kalli Mami idon cikin ido yake fa
in.
"Ga
ar taki nan ki tambayeta maza nawa ta sani kafin ni? ki tambayeta kiji ita tasan a empty na sameta saboda yarki kafin ni dama can tasan wasu mazan." Ya kalli mahaifinsa cikin rawar murya yake fa
in.
"Kasan hukuncin irin wannan auren Abba, kuma ko na auri Khairiyyah bazamu yi farin ciki da junan mu ba." Juyawa yayi da wani irin yanayi ya nufi Jiddah da taji ta nemi jinta da gani na wucin gadi ta rasa.
Hannu yasa da nufi ya
ago ta tayi saurin kaucewa tana girgiza masa kai hawaye kwance cikin idanunta.
"Ina kake tunanin zakaje da ita don ubanka?" Abba ya fa
a sounding so very harsh a muryarsa.
Abba ya kalli Mum yamata umurnin taje da Jiddah cikin gida.
Miqewa Jiddah tayi hawayen idanunta sun kasa tsayawa ga kirjinta da yayi mata wani irin mugun nauyi.
Da kallo Junaid ya bisu har suka fice daga Parlon sai lokacin Abba ya juya kan Junaid da har lokacin yaki yadda ya zauna saboda yadda yaga an
auke masa mata.
"Aurenka da Khairiyyah babu fashi, kafin nan zatayi istibra'i duk ranar da tayi da sati
aya za'a
aura muku aure, idan kuma kaki bin umurnina wannan lokacin sai dai ka nemi wani uban bani ba." Sannan ya kalli Mamma yana fa
in.
"Zamu zauna da matarsa na wata biyu a gidan nan ku bata
aki, sannan ko kusa da ita ban yadda yaje ba idan ya canja zan iya bashi matarsa su tare a can nasu gidan.
Idan kuma bai canja ba yayi ta zama babu mata matan banza kuma kar Allah yasa ya daina ya cigaba da bibiyarsu.
Daga yau iyakarsa cikin parlon gidan nan ban yadda ya wuce parlor acikin gidan nan ba, kuma wallahi duk ranar da Junaid ya karya min doka a gidan nan zakuga
acin raina dukan ku." Daga haka Abba yabar parlorn ransa a mugun
ace.
Sai a lokacin Junaid ya nufi wurin Mamman sa hankalinsa a mugun tashe shi fa bai fahimci maganganun da Abba keyi ba saboda wannan hukuncin da Abba yayi masa bazai iya
aukarsa ba na hanasa matarsa, idan an hanashi ya ake so yayi da rayuwarsa? tun da ya auri Jiddah duka ya daina kula duk wasu matan bisa titi, tunda ya aureta suka daina burgesa meyasa Abba zai masa irin wannan horon da yafi auren Khairiyyah ciwo a wajensa?
Da sauri ya riqe kafafun Mamma gagam yana fa
in.
"Mamma kina ganin abunda Abba ke shirin yi min?
Mamma ko Abba zai yi min kowane horo banda na hanani matata, Mamma kun san lalaurata ina kuke so na tsoma rayuwata da auren wacce bata san ciwon kanta ba zaku barni koda rashin matata a tare dani?
Wallahi Mamma Jidda ce rufin asirin duk wani asiri nawa." Mamma ko kallonsa batayi ba ballantana yasa ran zata kula sa.
A hankali aka watse aka bar Parlon aka barsu.
"Please kiyi min magana Mamma dan Allah dan Annabi." Miqewa Mamma tayi tabar masa parlor tana jin kirjinta yayi mata wani irin nauyi. anan kan kujerar dake cikin parlorn ya zube yana wani dafe kansa, duk bai so aka yi wa
annan maganganun agaban Jiddah ba, bai san da wane ido zai kalli Jiddah yayi mata bayani ba, yanxu ta riga da tasan ko shi wanene, ga
aramin ciki jikinta tsoronsa Allah kar taje ta sa abun aranta cikin jikinta ya samu matsala.
Wani irin tsoro ne wanda bai ta
a sanin kalarsa ba yaji yazo ya rufesa lokaci
aya, ga wani irin mugun zazza
i da yaji yana jin kamar zai kamasa.
Mami na driving tana kallon yanayin Khairiyyah
in yadda ya canja lokaci
aya.
"Ai kinga
ara da na fa
awa mahaifan nasa gaskiya dan bai isa yaci bulus ba yayi ka
an yace ba zai aureki ba wallahi." A tsiwace Khairiyyah ke fa
in.
"Gashi nan kin
ata komai hankalinki ya kwanta, Mami yanzu kin sa an
ara jan auren a banza a wofi, wai waya sakaki kiyi wa
annan maganganu ne Mami?" Khairiyyah ta fa
a tana fashewa da kukan bakin ciki mai sosa rai tana hango nisan watannin da ake cewa tayi.
Duk ta
auki laifin komai ta
ora akan Maminta, ita kam da ta sani dama basuje gidansu Junaid
in ba gashi nan Maminta ta
ata komai.
Baki bu
e Mami ke kallon ta tace.
"Gatan da nayi miki shine kike fa
in na cuceki?" A masifance take ci gaba da fa
in.
"Keda banyi haka ba kina ganin mahaifan nasa zasu hankalto ne har kuyi aure? yadda kika ga suna mugun sonsa kina ganin tunda aka zauna uwarsa babu abunda tace tamkar babu ita cikin parlorn?" Ita dai Khairiyyah banza ta yiwa Maminta tana ganin duk ita ta dagula mata komai.
Har suka kai gida babu mai magana a tsakaninsu daman kuma gobe Abban Khairiyyah
in zai shigo garin Katsina.
Yadda Mamma ta tsare Jiddah da ido yasa tayi saurin saukar da kanta kasa, haka hawaye na cika mata idonta lokaci
aya kwarjinin matar da tausayinta ya rufe zuciyar Jiddah gabaki
aya.
A lokacin Mamma duk ta gama jin bayanin yadda auren Junaid yazo shida Jiddah dan babu abunda Jiddah ta
oyewa Mamma tunda tamabayarta tayi.