← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 82

Sashe 7

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Eatery
in dake cikin hotel
in ya tsiya yayi masu oder breakfast shida Abba, koda ya
arasa gidan kusan goma saura, addua kurum yake aransa Allah yasa Abba ba ya parlour har ya shiga cikin parlourn baiji motsin Abba ba, kan dinning ya qarasa ya aje ledojin da ya taho masu dasu sannan jiki a sanyaye ya nufi
akin barcinsa, kayan jikinsa ya canja ya shirya kansa cikin bakaken Japanese suit, gefen bed ya zauna yana
arin kiran Mamma a waya line busy yaji ana nuna masa miqewa yayi tsaye gamida ficewa a
akin.
#ASMY B ALIYU
#BA(secret Relationship)
#Junaid Dikko
[10/23, 6:11 PM] Asmy B Aliyu: BOYAYYAR ALA
(Secret Relationship)
Asmy b Aliyu
Yana tsaye a
ofar
akin sai da ya fara yin knocking jin shiru yasa ya kama handle
ofar sannan ya tura hango Abba yayi tsaye jikin window da farar jallabiyya ajikinsa yana kare da waya a kunnensa.

Jin qarar bu
ofa ne yasa Abba ya
an waigo, zama Junaid yayi a cikin sofa
akin yana jiran Abba ya gama wayar da yake.

Abba ne ya qaraso gabansa yana miqa masa wayar hannunsa, hannu Junaid yasa ya kar
i wayar tare da karata kunnensa, jin muryar Mamma ne yasa ya gaisheta da respect ta amsa tana tamabayarsa ya yake "Mamma naji muryarki wani iri kamar kina mura."
Murane tun tsakar dare na fara amma zan shiga clinic yanzu shiyasa ban sha magani ba."
Mamma baki da lafiya ki kwanta ki huta mana?

Doctor Hakeem yana gari nasan zai kula da komai."
Junaid ya kalli Abba yana wani dakune fuska yana miqa masa wayar yake fa
Ka fa
a mata tasha magani mura take Abba." Ya
arasa maganar yana miqawa Abba wayar ya ciro tasa wayar dan kiran Abdul-hakeem din, kusan Abdul-hakeem ya zama kamar
an uwa a wajensa, duk da abokinsane
tare sukayi karatu a Oxford University dake England wanda scholarship ya samu qarqashin PTDF da wannan ne har ya taka matsayin da yake a yanzu.

Kasancewar Abdul-hakeem
in ya fito ne daga gidan tallakawa,
hakan ne yasa Junaid dikko yake kaunar Abdul-hakeem
in ganin karatunshi ne a gabanshi duk da Hakeem
in shima ba wai saboda dukiyar Junaid
in suke tare ba, kawai dai sunyi karatu waje
aya ne haka idan yaga Junaid
in yayi ba daidai ba yana basa shawara.

Yanzu ma saboda Junaid
in ne yake aiki da (dikko special hospital) Yai ta
iran wayar Hakeem
in a kashe yasha mamaki sabida Abdul-hakeem
in baya kashe waya dole ya hakura.

Da suka fito falo suna breakfast yana yiwa Abba bayani idan suka koma garin Katsina zai ha
a meeting da duk wanda ke karkashin(Dikko hotels) ku
i sama da miliyan biyar sun fita, wanda ba'a san ta hanyar da suka fita ba Abba ya bashi dama akan yai binciken, shi Junaid dikko yafi zargin Manager
in wurin ne wanda ya kasance abokine ga Ali dikko koma dai menene sai ya gano ta inda ku
in nan suka fita.

A hankali ta turo kofar dakin Mum, lokacin tana tsaye gaban closet
inta tana shirya kayan gugar da aka shigo mata dasu da safen nan ta juyo tana kallon Amaah dikko wacce tayiwa kanta masauki gefen bed
akin Mum dai kallonta kawai take tana kallan Mum
in tace
Mum zan shiga school.

Baki bu
e Mum
in ke kallonta "Dan zaki shiga skull sai akace ki saka hijab dama da hijab kika saba zuwa makaranta?"
To ya zanyi?

Mum kin manta yadda yaya Junaid yace idan na kara karya
aya daga cikin rules
in da ya kafamin cireni a makarantama za'ayi?

Kuma Abba ya yadda kina gani agabansa amma baice komai ba?

Ke kuma dan kina shasha sai kibi yadda yakeso shi gasa ubanki kou?

Mum ta fa
a a fusace tamkar zata kaiwa Amaah
in mari "Kin san yadda nakeson karatuna Mum Right?

Ni bana son wani abu ya ta
a min karatuna idan na shiga school zan riqa saka mayafi, ga shinanan ma a bag
ina." Ta fa
a tana xuge zip
in jakar tana nunawa Mum
an qaramin mayafin da ta
auko mai shige da kalar kayan jikinta, dan takaici sai Mum
in tayi shiru bata qara magana ba ta cigaba da gyaran kayanta "Please mum." Amaah ta fa
a da wani yanayi a muryarta
auki car key ga shinan akan mirror dressing."
Drivern Yah Junaid yana waje yana jirana." Wani irin kallo Mum
in ke bin Amaah dashi yadda taga yar ta ta canza lokaci
aya duka saboda dokokin
Junaid dikko na banza"Mum sai na dawo.

Da haka Amaah ta nufi
ofa ta fice daga room
in bata jira mai Mum
in zata sake fa
a ba ta fito suka wuce school.

Suna zaune da Rufy kusan qarfe biyu na rana, Rufy na kallonta tana fa
Ya zakiyi da zuwa birthday
in Fu'ad dan naga wannan yayan naki zafin kansa yayi yawa." Tamkar Amaah zatayi kuka take kallan Rufy tace "Ban san yadda zanyi ba Rufy ke kin san qarfe shidda na yammah kawai muke a waje, a duk inda muke ka'idar gidanmu ne haka, ina ga kawai zan fadawa Fu'ad ya hakura bazan samu zuwa ba dan da gaske bazan iya ha
a karatuna da kowa ba Rufy, ina kaunar karatuna bazan so wani abu ya ta
amin karatuna ba, dan daga ranar da Junaid dikko yasan muna dating da Fu'ad nasan tawa ta qare."
"Kina nufin ba zaki je ba kenan?

Amman kin san Fu'ad bazaiji dadi ba kou?" Rufy ta qarasa maganar da rashin jin da
i a muryarta "Kawai ki fa
awa Mum nasan bazata hanaki ba, nasan birthday party
in nan iyakarsa an dade idan an kai 10, dan Allah be a gud girl Amaah."
Itadai Amaah jin Rufy kawai take dan bata gamsu ba, ganin wayarta ta soma ringing ne yasa ta fiddota cikin bag
inta sunan Fu'ad ke yawo a jikin screen
in wayar,
auka tayi ya fa
a mata gashi ya shigo cikin school yana mota yana jiranta, ita kuma ta fa
a masa tana zuwa "Karkije ki fusata sa kin san bayada hankali ko ka
an Amaah" Rufy tai maganar tana kallanta, ita kanta a tsorace take da Fu'ad
in duk da tana yiwa Fu'ad
in soyayyar da bata san lokacin da ta fara ba, sai dai wani irin mugun tsoronsa da takeji, sanadinsa ko mazan ajinsu bata kulawa saboda mugun kishin Fu'ad idan kuma wani ya kulata a cikin school
in ko yayi mata magana a ranar tashin hankali za'ayi acikin makarantar, ko maza yaga suna kulata a social media suna liking
in posting
inta anan zai ri
a mata bala'i ya
ora laifin akanta yace ita take kulasu.

Tun da ta fito daga hostel
gabanta ke mugun faduwa, yau bata san da wacce rigimar Fu'ad yazo ba, addu'a take Allah yasa har su rabu bazai
aga mata hankali ba, bu
e gaban motar tayi ta zauna, gabanta babu abunda yake sai faduwa idan tana gaban Fu'ad manta kanta take, dogayen fingers
inta ta shiga ja, zaman shiru ya ratsa a tsakaninsu kafin Fu'ad
in ya riqo hannunta, tana
arin janyewa ya zuba mata idonsa masu
assara ta, idan akwai abunda ta tsana acikin halayyar Fu'ad to bai wuce yawan ta
ata da yake ba, tayi masifa har ta gaji.

"Kin gaji ne?" Ta
aga kai tana kallonsa sai ya dage mata gira
aya still dai yana riqe da hannunta "Ko muje kici abinci idan yunwa kikeji?" Girgiza kai tayi dakyar ta bu
e baki tana jin yadda muryarta ke wani har
ewa jin yadda harshenta yayi mata wani irin nauyi, a hankali ta zare hannunta cikin nasa hannunsa
Daman maganar birthday party
inka ne, gida baza'a barni ba Fu'ad." Ta fa
a da wani yanayi a muryarta tana ganin yadda ya zuba mata fusatattun idanunsa "Kice min Wasa kike Amaah?"
aga kai ta shigayi hawaye na cika idonta "Wallahi baza'a barni ba Fu'ad kasan ka'idar gidanmu." Kallonta yake sama da kasa kafin ya lashe busassun lips
insa "Daga ranar da kika
i attending birthday party
ina daga ranar munyi breakup a tsakanin mu." A wani irin firgice Amaah ke kallon Fu'ad bakinta na rawa bata ta
a tunanin zai yanke hukunci kalar wannan ba
A saboda wannan zaka yanke alaqar dake tsakaninmu Fu'ad?

Da gaske zaka iya rayuwa babu ni?" Ta fa
a tuni hawaye suka fara forming cikin fiskarta, samun kanta tayi da
alle marfin motar ta fice daga motar, lokaci
aya hanyar hostel ta nufa da sauri Fu'ad ya kwantar da kansa cikin seat
in motar yana
arin control
in anger dinsa.

Yana son Amaah dikko da dukkan zuciya da ruhi ta yadda baki zai iya furtawa ba, amma ya take neman ta wulakanta masa soyayya a gaban friends
insa?

Rai a
ace ya tada mota a fusace yabar cikin makaranta dan gwara yaje ya nemi wani abun da zai sha ya bugar masa da wannan bakin yanayin da Amaah dikko ta bar masa lokaci
aya.

Ganin yadda Amaah ta fa
o dakin yasa tasan sunyi halin nasu tasan Fu'ad shine babban weakness
in Amaah dikko ta kuma tabbata yadda take haukan sonsa baya mata wannan kalar son, dan yana da wasu yammatan a gefe sannan kalar su Fu'ad ba irin na macce
aya bane, ta zubawa Amaah ido wacce ke famar zubar hawaye "To me kuma ya ha
o ku?"
"Daga kawai
nace bazan je birthday
insa ba wai sai dai mu rabu, ban ta
a tunanin Fu'ad zai iya fa
a min haka ba Rufy?" Amaah ta fa
a muryarta na wani irin shaking.

Rufy ta ta
e baki "Kema dai kin san halinsa ba hankali ne da Fu'ad ba kuma kin san zai iya, kawai shawarar da zan baki kiyi
ari kije koda na awa
aya ne." kwanciya Amaah tayi akan bed
in Rufy tana ta tunanin inda zata fara.
#ASMY B ALIYU
#BA(Secret Relationship)
#Amaah Dikko
#Fu'ad
#Rufy
[10/23, 6:11 PM] Asmy B Aliyu: BOYAYYAR ALA
(Secret Relationship)
FREE PAGE
Asmy b Aliyu
9...
Chapter 7 · 0% Book details