← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 68 OF 82

Sashe 68

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Auh Allah Nasiba? to me zai hana yanzu ki ha
a kayanki kawai kibi bayan su?" Tura baki kawai Nasiba tayi ta fice daga Parlon.

Tunda suka shiga babban Parlon gidan Hajiyar Mamma, Hajiya kebin yarinyar da Mamma ta shigo da ita da ido.

Ganin yadda Mamma ta zube akan rug tana gaishe da Hajiya with respect yasa itama Jiddah tayi hakanan.

Hajiya ta amsa tana tambayar ina Mamman ta samu yarinya haka?

Mamma ta kalli Jiddah ta nuna mata wani guest room dake
angaren dama dake cikin parlorn ta fadawa Jiddah ta shiga ciki tayi kwanciyyarta.

Jiddah ta miqe tsaye ta nufi cikin room
in da Mamma ta nuna mata.

Har ta shige daga room
in Hajiya bata daina kallon Jiddah ba, ta juyo fuskarta akan Mamma da yar damuwa a muryarta take fa
in.

"Maman Junaid ina kuma kika samo wannan yarinyyar? ina fatan ba jan magana Junaid
in ya jawo mana ba, dan kuwa kallon farko da nayi mata tamkar mai shigar ciki.

Wallahi nan take zuciyata ta tsinke..." Hajiya ta fa
a cike da karaya a muryar ta.

Sai dai murmushin da ta gani akan fuskar yartata wanda bata ta
a ganin makamancinsa ba yasa jikin Hajiya yayi sanyi lokaci
aya, sai kawai ta riqa bin Mamma da ido.

"Hajiya kishiyarki ce na kawo maki ku gaisa, ita
in matar Junaid ce.!" Shiru Hajiya tayi tamkar a mafarki take kallon Mamma, shirun Hajiya ya tabbatarwa da Mamma karin bayani kurum take so.

Mamma bata
oyewa Hajiya komai ba ta fa
a mata.

Hajiya tace.

"Anya Aliyu Dikko baiyi kuskure ba a wannan hukunci da ya yankewa Junaid? muda ya kamata mu godewa Allah muyi farin ciki Junaid ya dawo hanya sai ya
ara kuma dauko wata hanyar da zatasa ya komawa rayuwarsa ta baya wanda bama fatan hakan?" Ita kanta Mamma hukuncin da Abba ya yankewa Junaid
in na dauke matarsa daga garesa ya dameta musamman da tasan komai na yadda akai auran, sai dai bataga fuskar yiwa Abba korafi ba tasan duk yadda zata yiwa Abba bayani bazai saurareta ba karshe ma zai iya cewa itake daurewa Junaid
in yana yiwa mutane abunda yaga dama.

Mamma ta kalli Hajiya tana fa
in.

"Ni ina ji ajikina har abada Hajiya Junaid bazai komawa rayuwarsa ta baya ba, hukunci ne mahaifinsa ya riga ya masa kuma dole ya kar
i hukuncinsa." Hajiya tace.

"Wannan yarinyyar da kuke taso ku kakkaba masa tunda yace bayaso wai dole ne? ina aka ta
a yin haka fisabillahi? kuna ganin idan kuka ha
asu aure babu wata kura a gaba?

Wallahi nidai da yarinyar nan ta hakura ta samu wani daban tayi aurenta kowa ma ya huta." Wani murmushin takaici Mamma tayi tana kallon mahaifiyarta ta numfasa tana fa
in.

"Hajiya wa zai aureta a haka?

Ai shi da ya
ata komai shi zaije ya gyara komai bakiga yadda uwar yarinyyar nan ta runtse ido tana sakin maganganu a parlor ba duk mutuncin dake tsakanina da Hajiya ikilima bai kamata ta riqa aibanta Junaid a gabana ba.

Yanzu komai dai yazo karshe tunda har zai aureta Allah ya bada zaman lafiya.
ara ya aureta ma kowa ya huta dan gudun bakin mutane.

Sai wuraren 5 suka yiwa Hajia sallama, da taji Jiddah ta shiga ranta sosai haka ta saka aka siyowa Jiddah kayan kwalam na masu ciki har kasuwa ta aiki mai mata aiki taje ta siyowa Jiddah.

Tun daga kan
ata, yalo, goriba, mitimis,
akau, jarbin malam, da sauran su.

Koda suka shigo gidan babu motar Junaid acikin compound Mamma tasan yayi fushi kafin ya huce sai yayi kwana biyu ta riga da tasan yayi yaji da gidan.

Hankalinta kwance ta riqa hidima da Jiddah cike da kulawa.....
#ASMY B ALIYU
#BA(secret Relationship)
#Jiddah
#Junaid Dikko
[10/23, 6:21 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
(Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
Asmy b Aliyu
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
66.

Cikin bacci ta riqa jin wani irin feelings haka tana jin kamshin turaren Junaid Dikko na shiga cikin hancinta, ta
auka duk mafarkinsa ne da ta sabayi a kwanakkin nan da Junaid
in ke zuwa mata cikin bacci.

Jin wasan bazai kare ba yasa ta bu
e idonta masu cike da bacci suka kankance suka kara shigewa can ciki.

Zaro ido tayi lokacin da taci karo da fuskar Junaid Dikko dake cikin wani irin yanayi, da dukkan karfinta ta shiga
arin cire jikinta dake cikin na Junaid Dikkon dan zuwa lokacin yayi fatali da kayan baccinta babu komai ajikinta, mamaki take ya akayi ya zo nan? kara mannata yayi cikin kirjinsa daidai cikin kunnenta yana shafa fatar kunnenta murya can
asa yake fa
in.

"Nayi kewarki matar Junaid, bazan iya jure rashinki na tsawon lokacin da suka
ibar min ba.!" Ta sake ture shi.

"Doctor please!" Ta fa
a da wani bayannen sauti a muryarta lokaci
aya ta zare jikinta daga cikin nasa.

"Saboda jikina kazo nan nas
ni.

Ina alkawarin mu dai? na
auka aurenmu ya kare tun sati biyu da suka wuce?

Please ka bani takarda ta doctor na kama gabana, ka rabani da wannan auren naka mai cike da kalubale aikinsa, ina jin aure zakayi a kwanan nan right?

And Khairiyyah kakeso kuma ba jikinta kakeso ba dukanta zuciyarka kesonta, yes tana da sa'a, da gaske tana da sa'a." Ta fa
a a hankali tana jin wani abu na karyewa acikin zuciyarta.

Dafe kansa yayi yana jin maganganun Jiddah na kunnasa a wannan lokacin.

Abu biyu ya ha
e masa lokaci
aya ga masifaffiyar kaunarta dake manne a zuciyarsa ga wutar sha'awar kasancewa tare da ita na damunsa a wannan lokacin.

Ya
ago fuskarsa yana kallon fuskarta da hawaye suka taru acikin idanunta lokaci
aya.

"Da gaske Abdul-Hakeem yake yana son Jiddah da dukkan zuciya da ruhi, ya samu bakinsa ya motsa da kyar.

"Ban san ta inda zan yi miki bayani ba, tun daga ranar da na sanki a matsayin yah macce wani abu mai girma ya bu
e acikin zuciyata, ban ta
a jinsa akan kowa ba dan ban ta
a jinsa a dukkan wata
a mace ba da na sani a baya ba sai akan ki Jiddah.

Da gaske nake yi miki, wallahi I really love you wife, I'm fall in love with you!" Ya fa
a yana kallon cikin idanunta har lokacin.

Idan tace kalamansa basu tsayar da bugun xuciyarta na wani
an lokaci ba tayi karya, dan tun daga saman kan ta har babban yatsan kafanta sai da suka motsa, kalaman Junaid
in takeji nayi mata shawagi acikin zuciyarta.

Bata ta
a kawowa kanta zata samesu haka cikin sauqi ba ga mutum mai daraja irin Junaid Dikko.

Lokaci
aya ta fashe da dariya hawaye na sakkowa daga cikin idonta a hankali take cewa.

"Kace min ba gaskiya bane ba Junaid, please karka karyamin zuciyata.

Please kacemin ba kai ka fa
a ba na sani baxaka ta
a furta kana sona acikin hankalinka ba.

Ka fa
a ne kawai dan ka samu jikina na sani jikina kake so, Khairiyyah ce a zuciyarka na sani." A tsawace ya dawo gabanta yana fa
in.

"Ina miki maganar abun dake zuciyata kina min maganar wata Khairiyyah? na ta
a yi miki wannan kalar wasan ne? baki san irin azabar da na sha ba kafin na samu furta miki wa
annan kalaman ba." Jiddah ta girgiza kai ta kallesa ido cikin ido take fa
in.

"Ka makara, da gaske ka makara dan ni ban ta
a sonka ba Junaid Dikko, kuma bazan fara a yanzu ba ka sawwake min wannan auren, kayi
ari ka cika alkawarin mu da har ya kawo mu zuwa wannan stage
in." Wannan karon kallonta yake yana tunanin kamar tasha wani abu dan bai ta
a tunanin Jiddah da ya sani watanni shida a baya ba zata iya rejecting
insa har haka ba. kalamanta sun ruguzasa wai bata son sa, wata dariya ya fashe da ita wacce bata da alaka da farin ciki yace.

"Kin san bazaki soni ba har karshen rayuwarki saboda me zaki jani cikin soyayyarki da zurfi har haka? shigowarki cikin rayuwata komai ya canja min.

Bazan miki karya ba dan ki amince dani rabona da macce tun kafin aurenmu." Kalamansa ciwon zuciya suke sakata bata san ta damu da Junaid Dikko ba bata san tana kishinsa har haka ba sai da taji tarihin rayuwar da yayi a baya.

"Karka ce min har Khairiyyah ka daina ta
awa baxaka iya barinta ba na sani.

Karka ce min saboda ni ka canja?

Ka dena kula duk wasu kazamai." Kallonta kawai yake wani irin tsoro na yawo a zuciyarsa, da gaske tsoron rasata yake a cikin rayuwarsa." Kamo hannunta yayi ya damke cikin nasa hannun yana cewa.

"Ki kalli cikin kwayar idanuna na wani
an lokaci matar Junaid.!" Girgiza masa kai take alamar bazata iya ba.

"No kawai mu rabu doctor na fison rabuwarmu akan zama tare da kai." Kalaman Jiddah kona masa rai suke, tun kafin ya tafasa bai ta
a tunanin tana da wayau har haka ba, bai san waya canjata ba cikin kankanin lokaci.

Ya kalleta a fusace yake fa
in.

"Ke ki bani hakkina kafin ayi rabuwar.." Zata bu
e baki tayi magana yayi saurin rufe bakinsa da nata.

Jidda kam har wani tafasa zuciyar ta keyi da gaske wannan karon bata son ya kusanceta karfi ta riqa sawa tana turasa.

Dambe suka farayi tana turasa yana kara riqota, da yake karfin ba
aya ba ne nan take jikinta yayi wani irin laushi ta sakar masa jikinta yayi yadda yaga dama dashi.

A wannan karon yadda Junaid Dikko ke using
inta har wani ciwo taji mararta nayi mata, wahalar da yasha na kwana takwas sai da ya saukesata akan Jiddah.

Kwance kurum take tana kallon pup hawaye na fita ta gefen fuskarta ga wani irin ciwon mara da takeji ko yatsan kafarta bata iya
agawa.
Chapter 68 · 0% Book details