← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 82

Sashe 20

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A fusace ta nufi kan bed
in ta shako wuyan Murjana dake kakarin mutuwa, fisgota Junaid yayi ya nufi
ofa da ita tana fisge-fisge tamkar mai cutar jinnu, ya wani wurgata waje tamkar wata kayan wankin ya maida
ofar ya saka mata key.

Kai tsaye toilet ya nufa ba tare da ya kalli Murjana ba, cikin shower ya tsaya ruwa na sauka akansa.

Still xurciyarsa wani irin zafi take haka ta nufi motarta tana tunanin ta hanyar da zata wulakanta Murjana dan sai ta koya mata hankali tunda ta shiga gonarta yau akanta Junaid Dikko ya
aga hannu ya mareta, duk da ba sabon abu bane a wajen ta.

Yadda take tukin motar zaka fahimci bata cikin natsuwarta, wata mota ce a guje kirar marcedez da gudu duk yadda mai motar ke danna mata horn bata jinsa ta tafi duniyar tunani, haka kuma duk yadda yake
arin kauce mata ya kasa controlling sitayrin motar da ya kwace masa.

Ji kawai tayi anyi sama da motarta ta bugi wani abu da batasan ko menene ba....
*COMPLETE PAID BOOK'S*
Muhabbatil Qalb
Albi (Zuciya ta)
Rafeeq
Waminal hoob
Nida Raheema
#ASMY B ALIYU
OYAYYAR ALA
#Junaid Dikko
#khairiyyah
[10/23, 6:13 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALA
(The secret Relationship)
*PAID BOOK#500*
ASMY B ALIYU
*Account Details*
0004157137
Jaiz bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta 08086207764
*Katin Wayar MTN ta 07043079282 Shaidar biya ta 07065283730*
Kusan tare sukayi karin kumallo haka zaman shiru suka zauna a
akin, kowa da abunda ke cin zuciyarsa a
angaren Junaid Dikko, yanata
arin fahimtar da Khairiyyah akan ta yadda bazasuyi aure ba daga ita har iyayensu dan shi bai ta
a yiwa Khairiyyah al
awarin aure ba, sai dai sam ta kasa fahimtarsa.

Wayarsa dake gefensa ne ya ji ta fara ringing, kansa ya
auke daga inda take yakai hannunsa dan ya
au wayar, sai dai kafin ya
auka da sauri Khairiyyah ta rigasa, kallon lambar take da babu suna ajikinta har kuma lokacin ba'a daina nacin
iransa ba rai a
ace ta
aga wayar gamida sakata a handsfree, muryar Murjana ce ke fita acikin wayar
Nayi wanka har na shirya kai nake jira kazo mu tafi ka saukeni a masaukin mu ga Ummi tana jirana, kasan wannan karon shine na farkon zuwana Katsina."
Wani abu taji yana tsaya mata a wuya dakyar ta samu ya wuce, kafin ta lailayowa Murjana ashar ta cikin wayar, sannan ta cigaba cike da kunar rai "Wallahi tallahi Murjana ha
uwar mu bazatai kyau ba sai na nuna maki ke karamar yar iskace sai na koya maki hankali, sai na tabbatar maki da ni
in cikakkiyar bakatsinace."
if ta kashe wayar haka tayi blocking
in number zuciyarta banda tafasa babu abunda takeyi, sai
arin sauka daga kan bed
in take.

Junaid yayi saurin ri
e mata hannu wani kallo ta watsa masa tana fisge hannunta tanajin wani abu na sake taso mata na kishi, dakyar ta sauka daga kan bed
in ta nufi hanyar toilet da ido ya bita sannan yasa hannunsa saman goshinsa, kusan minti goma babu alamar Khairiyyah zata fito, fita yayi yaje ya karbo mata medications
inta a pharmacy, har ya dawo Mami bata dawo ba, lokacin Khairiyyah na kwance akan gado sai dai idonta a lumshe yake kamar mai bacci, yayiwa Salame bayanin yadda zata sha maganin ya fice daga room
in, kai tsaye gida ya koma bai dawo ba sai bayan sallar magrib ya samu yan uwan Mamin Khairiyyah sun cika room
in, Mami ganin sa yasa ta saki fuska ta kar
i basket
in hannunsa, tana yimasa godiya haka ta fada masa Mumy tazo dazun.

Khairiyyah dake shan fruit cikin wani
aramin bowl tana zaune yi tayi kamar bata ganshi ba dan kallo
aya tayi masa ta
auke kai ko ba'a fa
a mata ba tasan yana tare da macce ne kafin yazo, bayan yan uwan Mami sun bar room
in ya qaraso gaban gadon yayi folding hannunsa akan kirjinsa yana kallonta, yakai minti biyar a haka kafin yayi breaking silent da fa
in "Ya jikin?" Murya can ciki ta amsa masa
Da sau
i." Daga haka tayi shiru daman shi ba gwanin magana ba ne haka kuma baiga fuska ba zaman ne yaji ya isheshi shiyasa bai wani jima a hospital
in ba yayi mata sai da safe yana
arin tafiya, sai lokacin ta
aga idanunta tana kare masa kallo
Idan Kaci amanata ban yafeba, idan ka kwana da wata Allah ya isa!

Cak ya tsaya yana kallanta maganganunta
ata masa rai suke, sai dai baice komai ba ya juya yabar mata room
in, dakewa yai ya saita kansa yayiwa su Mami sallama dan maganganun Khairiyyah ba
aramin
ata masa rai sukayi ba karfin halinta yana basa mamaki, haka ya fito zuciyarshi duk ba da
i.

Kusan kwanan Khairiyyah 3 a asibiti kafin su bata sallama, cikin kwana 3
in nan kullum yana zirga-zirgar zuwa asibiti duba Khairiyyah duk da bata wani sakewa dashi still dai tana fushi dashi tun wannan rannan, shima kuma bai wani maida hankali gun lala
ata ba.

Cikin haka aka fara hidimar bikin Amaah Dikko gashi babban abokin ango kuma babban yayan amarya, daga Mamma har Mum sun dage sai gyaran amarya suke daga ta ciki har ta waje, wasu irin itatuwa Mamma ke bata wanda sai tayi kuka kafin tasha gwarama naman tana daurewa taci hakan, duk da test
insa sam baya mata da
i a baki gashi sau biyu Abdul-hakeem yazo tun da aka sa ka rana yazo yayi mata maganar yadda bikinsu zai kasance, a lokacin ta
aga kai tai ta kallesa tun daga kasa har sama kafin tace "Auren gata da so shine ake marmarin wani abun burgewar da zai qayatar da mutane wannan kuma kaga auren dole ne yaya Abdul dama ka daina wahalar da kanka ba abunda zai sa na canja ko bayan aurenmu, ban ta
a yimaka soyayyar Aure ba." Ya dubeta a lokacin yana kissima abubuwa da dama akanta yana mamakin yadda take surutu, shi baya cikin mazan nan da ake fa
i irin na novels ko na movies idan aka ha
asu aure zasu sakawa mata ido saboda matan basa sonsu ko su basa son matan ai al
awari ne ya
auka daga ranar da Amaah dikko ta zama matar aurensa babu wannan hijab a tsakaninsu zai shayar da ita mamaki dan wannan bakin surutun shiru xaiyi.

An kawo lefe nagani na fa
a daga
angaren Abdul-hakeem haka mutanen dikko sai yaba kayan lefen suke.

A hankali Rufaidah ta turo kofar
akin na Amaah, har kusan qarfe goma tana kwance tana sharar bacci ga wacce zata mata lalle har ta kai awa
aya da isowa amma bata tashi ba, gefen pillown da tayi matashi dashi ta shiga bugawa a hankali Amaah ta bu
e idonta wanda suke cike da bacci tana kallon Rufy wacce ke tsaye mata a kai, ware mata ido tayi tana fadin "Malama ke kawai ake jira kina
atawa mutane lokaci ko kin manta karfe hu
u za'ayi waleema?"
"Waini yaushe nace ina son wani zanen lalle dan Allah kubarni da kafafuna a haka mana.

Amaah tai maganar tana
ara gyara kwanciya.

Rufaidah zatayi magana Mum ta turo
ofar room
in shiru kawai Amaah tayi,
Rufaida tayi daria tana fa
in "Yawwa Mum gwara da kika shigo." Tamkar Amaah zatayi kuka take fa
in "Wai Mum ba tun jiya na fa
a bana son lallen nan ba?

Dan Allah ku bar lalen nan."
Zauna bara na nemo yayanku a waya.

Da saurin Amaah ta diro daga kan bed ta nufi toilet, daria Rufaidah tayi
Ni nama manta yah Junaid na nan muka tsaya wahalar bakin mu.

Da karfe hudu akayi waleema ango yazo da Friends
insa akayi pictures fuskar nan ta Amaah Dikko a murtuke babu inda tayi dariya, haka washe gari assabar aka
aura auren Amaah Dikko da Abdul-Hakeem akan sadaki naira dubu
ari biyu, tunda Amaah taji an
aura aurenta take kuka tamkar ranta zai fita.

Bayan sallar la'asar
aya daga cikin yan uwan Abba dake Dikko sukayi mata nasiha mai ta
a zuciya da ruhi, jikinta ya sake yin sanyi zasu koma ciki sukaji labarin Junaid Dikko yace basai dare yayi ba kawai akai amarya, haka aka jera matoci wurin kai amarya tamkar wata yar shugaban kasa, wani irin zazza
i ne ya rufeta lokaci
aya, tana tare da su Rufy da
ar yayar Mum
inta Zahra har bayan sallar magrib, kamar daga sama suka juyo muryar Junaid Dikko a parlorn yana fa
in "Su fito ya mayar dasu gida."
Kafin su fito ya kalli Hakeem wanda tun bayan
aura aure yaga mood
insa ya canja "Saura dan Allah ka zuba wa yarinyyar nan ido tayi ta zuba maka rashin kunya baka gurje bakin
ar banza ba, kuma ka tsaya sanyi kai da sadakin ka."
Shi dai Abdul-hakeem baice komai ba zama yayi cikin kujera yana cire rufafaffin talkamin
afarsa, fitar su Rufaidah daga gidan yasa taji wani mugun tashin hankali ya rufeta har ta gaji da yin kuka kwance tayi a
aki ko kayan da aka kawota dasu batayi
arin ragesu ba bare kuma tayi tunanin wanka.

Kusan qarfe tara ya tura
ofar
akin nata da
an karamin tray a hannunsa, a can tsakiyyar gado ya hangota ta takure kanta waje
aya, akan rug ya aje tray
in ya
arasa gaban gadon yana
iran sunanta a hankali, jajjayen idanunta ta
ago ta zuba masa cike da tsiwa take fa
in "Meye ruwanka dani?
Chapter 20 · 0% Book details