Sashe 45
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun daga lokacin kuma bata kara sanin inda take ba, duk kukan da Junaid ya riqa yi mata bata ma san yana yi ba.
Wasu irin alkawarukka ya riqa yi mata a cikin wannan daren wanda birnin Paris kawai ne bai mallaka mata shi ba. (Tsare mutunci da martaba yana da matukar muhimmanci a wajan
a mace, ki tsare kanki da mutuncin kanki dan ki tsira a duniya da gobe qiyama).
Wannan daren ya kafa masa babban tarihin da bazai ta
a gogewa a cikin zuciyarsa ba.
Dukan su a wannan daren basu qara sanin a inda suke ba daga shi har ita somewa suka yi, sai wuraren qarfe biyar yaji wani irin sanyi na shiga tun daga cikin kansa har cikin kunnuwansa zuwa cikin gangar jikinsa, ga wani irin zafi da jikinsa yayi radau da alamar zazza
i ya gama lullube ko'ina na jikinsa.
Dafe kansa yayi da yayi masa wani irin nauyi still idonsa a rufe suke numfashi ma dakyar yakeja kafin ya soma tuno abunda ya sakasa shiga wannan yanayin.
Tamkar an tsunkulesa yayi wani irin bu
e idonsa da sauri yana jan numfashi yana qoqarin miqewa zaune duk da jikinsa da yaji babu qarfi ko ka
an.
Haka dai ya daure ya miqe ya hangi Jiddah acan karshen gado ta takure kanta waje
aya, dafe kansa yayi xurciyarsa na wani irin harbawa da sauri ya matsa kusa da ita yana kai hannunsa kan fuskarta zafin zazzabin dake fitowa cikin jikinta yasa ya janye hannunsa da sauri haka kuma ya kai hannunsa kan hancinta ya tabbatar da tana numfashi.
A daddafe ya sauka daga kan bed
in yana dafa bango ya shiga bathroom ya ha
a ruwan wanka komai karfin hali yake zazzabin yaci qarfinsa sosai sai dai bata tashi yake ba ta Jiddah yake a wannan lokacin, hoton abunda ya faru daren Jia ya fara wurga masa cikin fuskarsa.
Samun kansa yayi da sakin murmushi a hankali.
"(this moment stay in my heart forever)" Ya fa
a yana dafe zuciyarsa da yaji tana wani irin bugawa da sauri da sauri, bai ta
a tsintar kansa cikin farin ciki irin wannan daren mai
auke da tarin ni'momi a wurinsa, Jiddah ta bashi farin cikin da babu wanda ya ta
a basa kwatantacinsa, shin dame zai sakawa wannan yarinyar?
A gurguje yayi wanka ya qara ha
a wani ruwan.
Wankan ya fito
aure da towel ya tsane jikinsa ya samu zazzabin jikinsa ya
an sauka saboda wankan da yayi.
Samun kansa yayi da
aga Jiddah dukanta ya kaita toilet ya sakata cikin bahon wanka, wata irin ajiyar zuciya Jiddah ta sauke kafin jikinta duka ya fara motsi. dakyar ta bu
e idonta jin wata azaba.
Duk yadda taso ta motsa jikinta kasawa tayi Junaid yafi minti talatin yana yi mata wanka abunda bai ta
a yi ba.
Banda hawaye babu abunda ke zubowa daga idanun Jiddah.
Rarrashi da ban baki babu irin wanda Junaid ba yi mata ba har ya koma abun tausayi saboda shiga damuwa.
Shiru Jiddah babu magana sai da tazo miqewa taji ta kasa taka kafarta duka wani irin radadi taji yana fitowa tun daga cikin
afar har zuwa tsakiyar kanta.
Wata irin qara ta saki gamida komawa zata zauna da sauri Junaid ya riqota zuwa jikinsa, wannan qaron batayi
arin hanasa ba yadda takejin qafarta tana yi mata wani irin zugi.
Ji tayi Junaid ya
aga ta sama a hankali ya zaunar da ita bakin gado tamkar wata sauraniya.
Still jikinta akwai zafi sosai lips dinta da face
inta duka sunyi wani irin ja saboda kuka, idanunta sun qara shigewa ciki.
Tsayawa yayi agabanta da qaramin towel a hannunsa ya shiga tsane ruwan kanta.
Wata irin special kulawa Junaid Dikko ke bata cikin awa
aya ya ha
a mata tea, dakyar tasha saboda aman da taji yana zomata gashi bazata iya taka
afar ba, sai
arin miqewa tsaye take.
Sai a lokacin Junaid ya kai idonsa kan saman kafarta xuwa yatsun kafarta da suka
an kumbura, da alamar taji ciwo a qafar.
Hankali a tashe ya kamo
afar.
Runtse idonta tayi wasu zazzafan hawayen azaba na saukar mata.
ago
afar yayi ta sakar masa wani irin kuka mai ta
a xuciya da ruhi, bata san lokacin da ta riqe kafa
unsa ba.
Targade ne ta samu a kafanta, da gaske kuma ya tausayawa Jiddah shi kansa yasan bai bita a sannu ba.
Shima lamarin a sabo yazo masa shi yasa ya fita hayacinsa, ji yake tamkar ya mai data ciki, wani irin tausayinta yaji yana cika masa lungu da saqo na zuciyarsa, yana ganin yadda ta rufe bakinta da hannunta kafin ta rinka yin wani irin amai yana riqe da ita har ta gama
ata masa jiki da nata jikin.
Sai da tagama sannan ya kaita toilet ya qara yi mata wani wankan, shima yayi a gurguje.
Sallah ya gabatar ya samu ya bata maganin zazza
i tana bukatar ya dubata sai dai baida komai na dubata a gidan dole sai ya fita ya siyo, har man zafin da zaija kafarta dashi sai ya nemo.
Suna idar da yin sallah ya fa
a mata zaije ya dawo, wannan karon dakinsa ya mayar da ita ya rufe mata jikinta da duvert ganin har lokacin bata daina rawar sanyi ba, tun a wurin wanka ya lura da ba qaramin rauni ya yiwa Jiddah ba tana bukatar yayi mata
inki.
asar Paris ya santa sosai bai sha wahalar samo abubuwan da yake buqata ba, har breakfast ya tsaya a wani eatery ya siya musu.
Sai kusan qarfe 8:30 ya shigo gidan.
Har lokacin kuma bacci take wanda ya tabbatar na wahala ne ba wai dan tana jin da
in yinsa ba.
Yana riqe da
afar ta da tayi wani irin kumbura alamar tayi targa
e a hankali ya
auki man zafin da ya karbo a pharmacy ya rika shafa mata har cikin yatsun kafarta a hankali gudun karta tashi, kafin ya fara jan duka
afar, azabar da taji cikin bacci yasa ta wani irin bu
e idonta a gigice haka lokaci
aya tana
arin fisge
afar ta daga hannun Junaid.
Ji yake tamkar ciwon ya dawo masa, wani irin kuka ta riqa rera masa batare da ya saki kafar ba.
Sai da ya tabbatar ta dawo daidai ya saki
afar yana bin zanen jan lallen da Aunty Rahama ta kaita aka yi mata wanda yayi masa kyau sosai, sai bakin da aka saka ka
an acikinsa.
Ha
e fuskarsa yayi da tata hawayenta na sauka akan fuskarsa a hankali.
"Am sorry." Ya fa
a sounding so very romantic.
Samun kanta tayi da maqe masa kafada still hawayen na rolling a cikin fuskarta sosai tayi masa kyau yadda tayi tamkar wata
ar shekara uku, yana son macce mai shagwa
a a rayuwarsa wannan taci uwar Khairiyyah a shagwa
a.
Ashe akwai macen da tafi Khairiyyah iya shagwa
a?
"Open ur eye's wife!" Shi kansa sai da yaji kalmar wata iri a bakinsa.
aga masa kafa
ar tayi, jin bakinsa gaf da nata haka numfashinsu na ha
ewa waje
aya yasa ta bu
e idonta da sauri suka ha
a ido sai
arin janye fuskarta take daga cikin tasa zuciyarta na tsananin bugawa yadda Junaid
in ke kallonta kamar zai canyeta dan da gaske yana son komai na yarinyar nan.
"Ya rabbi yarinyar nan zata kasheni da raina.!" Ya fa
a a can kasan maqoshinsa.
Samun kansa yayi da
ora bakinsa a nata ya shiga kissing
inta babu kakkautawa tamkar bai ta
a kissing
in ko wace mace ba a duk tsawon rayuwarsa.
Sai da yaji yana neman rasa control
insa duka sannan ya saketa ya koma gefe yana sauke numfashi yana jin yadda jikinsa ya canja lokaci
aya......
#ASMY B ALIYU
#secret Relationship
#Jiddahjunaid
#TEAM JSQUARE
[10/23, 6:16 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
(Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
Asmy b Aliyu
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
Da kyar yabari tabar jikinsa saboda ta lura idan ta biye masa ba zai barta tayi sallar ba, ta samu da kyar ta lalla
a ta shiga toilet tayo sabuwar alwala.
A zaune tayi sallah dan har lokacin bata gama dawowa daidai ba saboda bata iya tsayuwa.
Koda ta gama sallah Junaid ya shigo musu da abincin da bata san inda ya samesa ba tafi tunanin fita yayi yaje ya siyo musu.
Nan ya zuba iya wanda zai iyaci ya faraci ba dan ta saba da cin abincin qasar ba ta faraci itama.
A gefe
aya tana ta tunanin waya da Ummah. bayan sun kammala cin abinci ta sha drugs
inta tamkar yasan abun dake ranta ya kar
i wayarta ya saka lambar Ummah a tashi ya kira mata ita dama Ummah na
auka ya bar mata room
in.
Sosai suka gaisa da ummah ta tambayeta ya yanayin jikinta?
Umma ta fa
a mata Alhmdullahi tana ta samun sauki.
A nan Ummah ta tambayeta ina Junaid
in? kuma taje gidan iyayensa kuwa?
Jidda ta fa
awa Ummah ya
an fita.
Sai da Ummah ta qara maimaita tambayarta akan sunje wurin iyayen Junaid
in kuwa?
Shiru Jiddah tayi kamar bazatayi magana ba ta fa
awa Ummah cewa sun shiga Jia.
Sannan Ummah taji hankalinta ya kwanta.
Sun da
e suna waya kafin suyi sallama, hotonsa dake gaban wayar ta qurawa ido, sanye yake cikin bakaken suit yana tsaye wajen mota yayi kyau sosai a hoton.
Aje wayar tayi.
Har dare Junaid na tare da ita motsi ka
an zai cemata menene?
Iya karta ta girgiza masa kai alamar babu komai.
Da dare haka ya fita nemo masu abinci, sai da suka yi shirin bacci hankalinta ya tashi yanayinsu na jiya ya soma dawo mata shi yasa tana fitowa daga wankan da ya sakata mata dokar cewa tare zasu riqayi dan ta rage kunyarsa daman suna fitowa ta saka kayan bacci ta koma kan soofa tayi kwanciyyarta hardasu juya baya.