Sashe 18
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Idan muka shiga nasan ba zama zakayi ba kawai kayi tafiyar ka idan aka tashi sai na kira ka." "Amman me kika fa
a min? da na kaiki basai na dawo ba, meyesa kike da magana biyu ne?
Ko kina nufin
aya na dare zan biyo titi nazo
aukar ki?"
afadarsa ta dafa ta saukar da muryarta tana fa
in.
"Kai da
i na dakai zafin kai, kawai muje guest house
inka sai mu kwana acan wallahi gidan su Kulsum ko'ina mutane ne, jiya ma hotel muka kama
aki nida su Murjana." Ganin yadda motoci ke parking a wajen yasa yayi parking gefe.
"Kin san idan ban kwana gida ba Mamma bazata ji da
i ba." "Kenan ba'a can zaka kwana ba?" "Zan baku key sai ku riqa kwana a gidan har agama hidimar bikin." "Nida waye zaka baiwa key
in?" "Keda kawayen naki." Ya fa
a sounding so free a muryarsa.
"A gidan naka zan kai friends
ina?
No kawai kabarsa mu cigaba da manage a hotel
in." Ganin da gaske tayi fushi yasa yayi saurin riko hannunta ya damke cikin nasa hannun.
"Ke da
i na dake bakya bin komai a sannu nan take xaki hau fushi da zuciya.
Bani da lokaci ne Khairi munata shirye-shiryen bikin Amaah Dikko, duk yadda zan miki bayani bazaki gane ba." Narke masa idanunta tayi.
"Tunda muka fara hidimar bikin nan kullum uzuri kake kawo min, Toh ka tsaya agama dinner mana." Da sauri ya shiga girgiza mata kai yana fa
in.
"Kin san bana son wannan hayaniyar." "Yanzu sai yaushe? gobe zakazo da safe sai mu ha
u?
I really miss you." Ta fa
a da shagwa
a a muryarta.
A hankali ya shafi hancinta yana fa
in.
"Tamkar da gaske, ko yanzu muyi a mota ne?" Dage masa shoulder tayi tana wani girgiza kai take fa
in.
"No zaka
ata min make up.
Gobe dai." Ta fa
a tana kallonsa, "Make up yafini kenan?" "Kaima kasan bazai ta
a finka ba, Kulsum ce ya kamata ace ina wajen, kaga su Mami na wajen nasan kuma za'a riqa nemana." "Shikenan babu damuwa a sha biki lafiya, banda rawa dan Allah." Murmushi kurum tayi gamida
aga masa kai, sai da yaga shigarta sa'annan ya juya kan motar daidai lokacin da mai adaidaita sahu ya sauke su Murjana sukabi motar da kallo lokaci
aya ganin kamar motar suke kallo yasa ya rage gudun motar gamida
arasowa gafdasu....
*COMPLETE PAID BOOK'S*
Muhabbatil Qalb
Albi (Zuciya ta)
Rafeeq
Waminal hoob
Nida Raheema
#ASMY B ALIYU
OYAYYAR ALA
#Khairiyya
#Junaid Dikko
[10/23, 6:12 PM] Asmy B Aliyu: *
OYAYYAR ALA
(The Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
ASMY B ALIYU
*Account details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
20...
Yadda yabar Murjana haka ya sameta yana kallonta yana fa
in.
"Tashi muje na saukeki wajen dinner
in." Tace.
"Na zata fa anan zamu kwana, goshi na har ya fara ciwo sabida wannan mahaukaciyar yarinyyar." Ta fa
a sounding so pissed up a muryar ta.
Zai yi magana wayarsa ta fara ringing yana mamakin waye zai kirasa yanzun nan, sunan Mamin Khairiyyah ne ya fito a wayar, sai da zuciyarsa ta canja kalar bugawa ya
an kalli Murjana sai kuma ya fice daga room
in yana kara wayar a kunnensa.
Sallama yayi mata, jin yanayin muryar Mami kadai yasa ya fara jin kansa cikin wani irin yanayi.
"Mami meya faru?" Yayi maganar cikin raunin murya.
"Junaid kazo asibiti yanzun nan Khairiya ce." Ta fa
a kuka yana kwacewa Mamin, zuciyarsa yaji tayi masa wani irin nauyi dakyar yayi jarumtar fa
in.
"Wane Asibiti ne?" Fa
a masa sunan Asibitin tayi ya fa
a mata yana zuwa.
Sauke wayar yayi yana addu'ar ko menene yazo da sauqi,
akin ya koma yana kallon Murjana yace.
"Zan tafi idan baki tashi zuwa ba." Ya dauko bandir
in Naira dubu guda biyu ya aje mata, da sauri ya fice daga room
in ko waiwaye beyi ba.
Duk yadda Murjana take tsayar dashi kasawa tayi ganin har ya fice daga dakin.
Yanayinsa ka
ai ya tabbatar mata daba lafiya ba,
aukar ku
in tayi tana jujjuyasu a hannunta, ko a haka Junaid yabarta ya biya ta, dan bata ta
a haduwa da namiji wanda ya iya sarrafa macce a gado ba irin Junaid Dikko, shi kam wata irin baiwa ce dashi ta ban mamaki, bata ki kullum ta kasance a tare shi inhar zai bata kalar wannan da
in da duk duniya babu namijin da ya jiyar da ita haka.
Yana shiga reception
in asibitin wajen ya fito da wayar ya kira Mami, tana
agawa ta fa
a masa suna emagency.
Mami na ganin Junaid ta taresa ta wani riqesa tana kuka mai tsayawa arai, kukan Mami ba
aramin dagula masa lissafi yake ba, ko ka
an bayason jin kukan macce musamman na babba.
"Mami komai zai zama daidai ki fa
a min meya samu Khairiyyah ya aka yi tazo asibiti?" A nutse Mami ta fa
a masa hadari sukayi ita da wata motar, shi wancan ma ya da
e da rasuwa, Khairiyyah dai ce a hannun likitoci bata cikin hankalinta, haka kuma likitoci basa bari azo inda take.
Mami ta qarasa maganar wani kuka nazo mata.
Shiru kawai Junaid yayi amman kallo
aya zakayi masa kasan baya cikin kwanciyar hankali, yasan duk laifin nasa ne.
Yanzu idan kuma Mami taji shine yake son kashe mata yah fa?kishin Khairiyyah kam har ya daina bashi mamaki.
Suna a tsaitsaye kowa da abinda ke damun xurciyarsa wani doctor ya fito daga room
in da aka kai Khairiyya, da sauri suka nufesa lokaci
aya Junaid ya kalli likitan ya basa hannu suka gaisa, har zai yi magana likitan yace.
"She's out of danger.!" Ajiyar zuciya ya sauke, haka ma Mami itama kafin likitan yace su biyosa office, buguwa kawai ce tayi akai sai kuma hannunta na dama da ya gwafce, "Yanzu dai mun mata allurar bacci ta samu bacci." Daga nan doctor ya rubuta drugs
in da xata bukata ya fa
a musu koda safe za'a iya kawowa tunda dare yayi yanzun, allurar da sukayi mata zata riqeta har zuwa safe.
Har kusan qarfe 4 na asuba suna tare da Khairiyyah daga shi har Mami babu wanda ya iyayin bacci acikinsu, sai da aka kira sallar Asubah ya nufi massalacin dake cikin asibitin yayi sallah.
Yana fitowa daga massalacin kiran Mamma ya shigo wayarsa,
agawa yayi tare da yin sallama cikin sanyin murya Mamma ta amsa tana tamabayarsa taji muryarsa wani iri ina ya kwana a daren jiya?
Yana jin yadda muryar Mamma ke karyewa lokaci
aya.
"Mamma bana tare da macce believe me daga massalaci na fito a asibiti na kwana." Ya fa
a cikin raunin murya xai iya rantsewa Mamma ajiyar zuciya take saukewa wannan lokacin.
"Waye babu lafiya?" Yace, "Mamma Khairiyyah ce ta samu accident a daren jiya muna tare da Mami." Salati Mamma ta hauyi tana fa
in.
"Hope da sauki?
Ya Khairiyyah
in?" Yace, "Da sauki Mamma tana bacci yanzu zan karaso gida nayi wanka sai na taho musu da abunda zasu yi breakfast dashi." Daga haka ya yiwa Mamma sallama ya sauke wayar, ya samu Mami xaune akan sallayar da sallama ya shiga room
in ya kalli gadon da Khairiyyah take kwance ya dauke ido ya gaishe da Mami ta amsa tana
orawa da fa
in yaje gida haka ya huta itama yanzu zatayi waya da Salame mai aikinta tazo ta tsaya tare da Khairiyyah xataje gida tayi wanka.
Yace, "Xan tafi Mami amman xan taho da breakfast." Godiya Mami tayi masa daga haka ya fice daga room
in yana jawowa Mami qofar.
Koda ya koma gida kai tsaye part
insa ya wuce sai da yayi wanka kusan qarfe bakwai da rabi sannan ya nufi part
in Mamma, a kitchen ya sameta da
an aiki da kuma Mum suna ha
a breakfast, a bakin
ofar ya tsaya Mamma ta
aga kai tana kallonsa, gaishesu yayi Mum ta
ora da fa
in.
"Ya mai jikin?" Ya fa
a mata da sauqi dan wannan karon jikin Mum yayi sanyi tun abunda ya faru da Amatullah ta
an rage jin haushi Junaid dan da ba dan shi ba da yanzu an lalata mata rayuwar yarinya.
Daga haka ya juya ya koma cikin Parlon ya zauna, bai jima da zama ba Mamma ta fito tana kallonsa take fa
in.
"Bazaka shiga ku gaisa da Abban ku ba? da safe da ya dawo daga masjid na fa
a masa abunda ya faru da Khairiyyah
in." Junaid yace, "Na dauka yana bacci ne." Mamma tace, "No ina jin bai koma bacci ba ka shiga ku gaisa." Daga haka ya nufi part
in Abba.
Da sallama ya shiga parlon Abba ya zauna kan kujera mai cin mutum biyu, Abba dake zaune akan rug yana jan casbaha ya kusan minti goma xaune a parlorn kafin Abba ya gama azkar
in da yake ya gaishe da Abban, Abba ya amsa cike da kulawa yana tamabayarsa jikin Khairiyyah, nan ya fa
a masa da sauqi.
Abba yayi addu'ar Allah ya bata lafiya, ya
an jima a parlorn Abba sai ga Mum ta shigo da murmushi take fa
in.
"An gama breakfast gana su Khairiyyah can an saka ta cikin basket." Godiya yayi ya miqe tsaye ya fadawa Abba xaije ya kai masu breakfast ya dawo.
Fatan sauka lafiya yayi masa, koda ya koma kitchen komai an saka masa cikin basket, sallama ya yiwa Mamma ta fa
a masa ya gaisheda Khairiyya tana mata sannu, idan zata fita clinic xuwa anjima zata biya ta duba ta.
Salame ya samu a wajen Khairiyyah ya sameta salame na bata tea dake cikin mug, Salame kawai ce ta amsa sallamarsa Khairiyyah bata ko kalli inda yake ba, kallon salame Khairiyyah tayi tana fa
in ta qoshi da tea
in ta aje zuwa anjima.
Da haka salame ta aje mug
in ta kalleta tace.
"Kina bukatar wani abu?." Kai kurum Khairiyya ta girgiza gamida lumshe ido, shi dai har lokacin yana tsaye a bakin kofa duk jikinsa yayi sanyi Salame ce tayi qarfin halin kar
ar basket
in hannunsa.