← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 82

Sashe 47

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai kusan 1 ta tashi daga baccin, babu laifi ba zafi ajikinta zazzabin da takeji ya sauka sai dai har yanzu babu qarfin jiki sosai.

Babu kowa a
akin, lokacin tayi
arin tashi zaune ta dafe kanta, dai-dai lokacin Junaid ya turo
ofar
akin sanye cikin wandon tree qauter ajikinsa da bakar shirt jikinsa, yana ganin ta zaune da sauri ya nufi kan bed
in ya haura tare da janyota jikinsa cike da kulawa yake tambayarta shin babu inda ke yi mata ciwo ajikinta ne?
aga masa kai kurum tayi cike da kunyar Junaid
in, haka lokaci
aya take
arin zame jikinta daga nasa.

Ya
an kalleta yaja guntun hancinta cikin whisper yake fa
in.

"Ni kike yiwa yanga?" Ita dai bata ko kallesa ba.

Ya gya
a kai ya sauka daga kan bed
in, toilet
insa ya nufa kai tsaye ruwan wanka ya ha
a mata a gefe ya ha
a mata wani ya zuba salt acikin ya dawo yayi tsaye yana kallonta.

Ganin haka yasa ta sauka daga kan bed
in a hankali dan har lokacin kafarta baigama dawowa dai-dai ba.

So take ya fita tayi wankanta ko taje nata
akin tayi ganin yadda ya tsaya agabanta yasa ta
an kallesa, girarsa duka biyu ya
age mata.

Tayi saurin
auke kanta zata yi magana taji ya dauketa ya nufi hanyar bathroom
in da ita.

Bata shiga tashin hankali ba sai da taga Junaid Dikko yana
arin cire rigar jikinta, da sauri ta ri
e hannunsa tana fiddo idonta duka a waje, wanda ta kusan baiwa Junaid
in dariya, sai dai bai yi dariyar ba murmushi yayi wanda ya yiwa Jiddah kyau sosai.

Sai ta turo baki tana riqe da hannunsa da muryar shagwa
arta mai
assara duk wata ga
a dake aiki acikin jikin Junaid Dikko take fa
in.

"Ka fita zanyi wankan da kaina.!" A ranta take fa
in.

"Ko na farko da kayi min bana cikin hayacina ne.

Juyawa kawai Junaid yayi ba tare da ya
ara fa
ar komai ba ya fice daga toilet
in duka.

Wata boyayyar ajiyar zuciya ta sauke har ta saukar da rigar ta
asa taji ya bude
ofar ya shiga.
ara ta saki tana
arin zubewa
asa, ya fa
a mata ruwan da ya zuba mata salt aciki ta zauna koda na minti goma sha biyar ne.

Sannan ya mayarda
ofar ya rufe ta harari
ofar tana wani yamutse fuska.

Kamar yadda yace mata tayi hakan tayi sai gashi ta samu sauqin wankan da tayi ta dauro alwala.
an tura
ofar toilet
in tayi tana karewa
akin kallo ganin baya ciki yasa ta fito ta kalli gefen bed har ya fitar mata da kayan da zata saka,
aga bingilar rigar da ya fito mata ta body hook wacce iyakar ta kan cinyoyinta kalar red saman rigar kuma a bu
e, a ranta take fa
in.

"Taya zata zauna da wannan rigar agaban Junaid Dikko?

Ita kam ai bazata iya ba sam, ta
auki hijab
inta ta
ora akan towel
in dake jikinta, tana da traditonal kaya acikin trolley
in da tazo dasu.

Kai tsaye
akinta ta nufa a hankali take tafiya saboda
afar ta.

Kusan cin karo suka yi da Junaid Dikko dake
auke da babban tray a hannunsa, ya aje tray
in a
asan rug da sauri ya
araso wajenta yana tamabayarta me za'a
auko mata?

Tace.

"Kayana zan saka.!" Da mamaki yake kallonta kafin yace wannan rigar da na
auko miki fa?" Jidda ta girgiza kai take fa
in.

"Sallah nakeso nayi." Ya riqo hannunta ya zaunar da ita gefen bed yace ta jirasa ya kwaso mata sauran kayan.

Daga haka ya nufi
ofa baijira mai zata
ara fa
a ba.

Da kallo kurum ta bishi, trolleys
inta ya kwaso mata duka ya aje a
akin sa ya dawo ya
auko kayan shafanta ya jera a kan mirror dressing
insa.

Ita dai banda binsa da kallo babu abunda take yi, ganin haka yasa ya aje trolley
in akan gadon ya zuge zip
in ya harde hannunsa a kirjinsa yana kallonta suna ha
a ido ya wani
age mata gira da sauri ta
auke kanta, so take ya fita ta saka kayanta cikin natsuwa shi kuma kamar yasan abunda ke ranta ya koma cikin soofa yayi kwanciyar sa yana mamakin kunyarta, shi kam da gaske ba ya son wannan kunyarta ta yayi yawa, da gaske tana cutarsa da wannan kunyar tata dan ba haka Khairiyyah keyi masa ba ita da bama muharramarsa ba tana cire kaya agabansa sai ita da ya biya sadaki aka shaida daurin aurensu zata riqa
oye masa jikinta.

Ya zata duk wata kunyarta ya cireta a daren jiya, sai yaga akasin haka.

Wata rigar material ta ciro cikin kayan da Junaid
in ya bada aka
inka mata
da zasu taho, ta ciro ta kalar purple da ratsin marron ajikinta, ta gefen ido take ta kallonsa taga bashi da alamar tashi ya fita, tamkar zatayi kuka ganin lokacin sallah nata wucewa yasa ta miqe tsaye tana jefa kafarta ta nufi
ofar toilet, da ido ya bita wani
acin rai yaji yana ziyartarsa lokaci
aya har tasa hannu zata kama handling
ofar taji an wani juyo da ita dukanta.

Tana kallon Junaid
in da mamaki baice komai ba ya dawo da ita cikin
akin ya kama hijab
in jikinta zai cire ta wani dafe hannunsa tana kallonsa a tsorace gabanta na wani irin bugawa, baiko saurari yanayinta ba da irin tsoron dake kwance akan fuskarta ya cire hijab
in duka.

Rau rau tayi da kanunun idanunta tana rufe saman kirjinta, hannu ya kai saman towel
in da rawar murya take fa
in.

"Please !" Duk ta daburce masa.

Wannan karon cikin idonta yake kallo still hannunsa na kan towel
in dake jikinta, bu
ar bakinsa yake fa
in.

"Idan kina son mu shirya acikin gidan nan ki daina yi min irin wannan kananun kunyar banaso." Ya fa
a sounding so very serious, bai saurareta ba ya warware towel
in duka ya yadda shi a kasa.

Jidda tamkar zata nutse cikin
asa saboda wata irin kunyar Junaid da tazo ta lullubeta.

Ya kalleta ido cikin ido yana fa
in.

"Saka kayan kiyi sallah." Da haka ya saketa ya koma kan soofa ya zauna ya shiga danna wayar hannunsa yana jin yadda wani irin yanayi da wata fitinanniyar sha'awar Jiddah
in tana saukar masa lokaci
aya.

Ko shi maye ne, ko shi
in marar imani ne bai kamata ya kara neman yarinyar nan ba yanzu ganin irin bakar azabar da taci a daren jiya a hannunsa.

Jikinta banda rawa babu abunda yake yi, haka ta riqa
arin saka kayanta shi dai baice komai ba ya har
e hannunsa akan kirjinsa yana kallonta babu inda baya enjoying na halittar jikinta.

Sai qoqarin jan zip
in doguwar rigarta take saboda ru
ewa babu cream
in da ta shafa ajikinta ganin yadda Junaid Dikko ke binta da manyyun idonsa.

A hankali ya qaraso gabanta yaja stool ya zaunar da ita ya dauki cream
in da yake using ya fara shafa mata, wani irin damke hannunta tayi jin yadda tsikar jikinta ke wani irin tashi.

Tsaf ya gama shafa mata cream
in, ya
auki hand dryer
in da ta fitar da Aunty Rahama ta sako mata cikin kayanta ya
auka ya fara busar da bakar sumar kanta mai kama data larabawa ta nuna masa mayukkan da zai shafa mata na kai wanda suna cikin products na (Humkum gidan Kamshi) somewa kawai ne Junaid bai yi ba saboda kamshin dake fitowa daga cikin sumar kanta.

Dagata yayi ya miqar da ita tsaye nan take idonsa ya juye gaban Jiddah ya rika faduwa da sauri ta
auki hijab da niyar tada sallah ya riqe hannun, a tsorace take kallonsa ya jata har gaban bed ya xauna ya dorata kan cinyarsa ya fara shinshinar tun daga tsakiyyar kanta har cikin wuyanta yana sauke wani irin numfashi.

Dafe shoulder
insa Jiddah tayi duka biyu tana mutsu-mutsun sauka, riqe waist
inta yayi sosai ya ha
e fuskarta da tashi yana sauke mata numfashinsa mai zafi cikin fuskarta.

Hannunta ya laluba ya saka a tsakiyar cinyoyinsa, da sauri ta janye hannun gabanta na mugun bugawa.

Da sauri ya riqe hannun nata da wata shegiyar murya yake fa
in.

"Touch it love please.!" Ya fa
a can
asan maqoshi lokaci
aya jikin Jiddah ya fara shaking tamkar mai jin sanyi tana ji tana ganin Junaid ya
ara kai hannunta inda ko a mafarki bata ta
a tunanin zata kai ba, lokaci
aya ya ha
e bakinsa da nata......

BOYAYYA ALA
A is 500
Account Details
0004157137
Jaiz bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta 08086207764
Katin wayar MTN ta 07043079282 shaidar biya ta 07065283730
#ASMY B ALIYU
#B.A(Secret Relationship)
#JIddahjunaid
#TEAM JSQUARE
[10/23, 6:16 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
(The Secret relationship)
*PAID BOOK #500*
Asmy b Aliyu
*Account details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
Bai barta ba sai da ya tabbatarta ya samu natsuwar da yake buqata, kusan tare suka yi wanka suka fito
aure da towel a kugunsu.

Jiddah da take ta
arin saka kaya ajikinta sai complain take yiwa Junaid
in ita haka Allah ya yi ta kyankyamin zama hotel take.

Ya qaraso gabanta yana taimaka mata tana saka doguwar rigar dake jikinta
irar kasar Turkish mai maballai ajikin rigar.

Sosai Junaid ya riqeta ajikinsa ta subbaci kirjinsa da yake kwance da gashi ya wani kankameta sosai tamkar wanda aka ce rabasu za'a yi, itama kankamesa tayi zuciyoyinsu na bugawa kusan lokaci
aya suke sauke ajiyar zuciya.

Ganin da gaske Junaid kara
ata mata wanka xai yi a karo na biyu ta sakesa da sauri ta juya ta
auki hangbag
inta dake ajiye akan bedside drower ta baro masa bedroom
in.

Parlor ta dawo ta zauna tana jiransa ganin karfi da yaji yana son mayar da ita jarababbiya dan wata rana da kanta take kai kanta garesa.
Chapter 47 · 0% Book details