← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 59 OF 82

Sashe 59

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wurin saka zip rigar kamar taso ta matseta sai kokuwa take da saka zip
in.

Gefen bed ta zauna tana jiran Junaid ya gama ya saka mata zip
in.

Ta dawo inda yake sallar ta xauna gafda shi tana juya masa bayanta, farar bra ce ajikinta wadda ta yiwa farar fatarta wani irin kyau da ya kalli bayan nata sai da tsikar jikinsa ya tashi.

Hannu ya kai ya shafa bayan ta, juyawa tayi tana kallon sa tana wani kankance masa idanu, ganin yadda idanunsa suka soma juyewa lokaci
aya yasa tace.

"Ka samun nayi sallah." Maimakon ya sakamata kamar yadda ta buqata sai ya fisgota cikin jikinsa ya juyar da ita ya saka hannunsa a bayanta yana shafawa a hankali yana wani sauke mata numfashinsa.

Cike da karfin hali muryar Jiddah na rawa take fa
in.

"Doctor please banyi sallah ba fa."
Ba tare da ya saurareta ba ya ha
e bakinsa da nata ya shiga yi mata wasu irin hot kisses.

Suna cikin wannan yanayin kuma wayarsa dake kan bed ta fara ringing, dakyar ya miqe tsaye tare da ita ya juyar da ita ya jamata zip
in yana tsokanarta yana fa
in.

"Madam kinyi
iba fa." Har lokacin kiran wayarsa ake.

Ya
akko wayar yaga sunan Khairiyyah, ta wutsiyar ido yake kallon Jiddah hankalinta gabaki
aya yana kan wayar, ya juya mata ido yana fa
in.

"Budurwata ce ta kira." Kalmar budurwa da ya fa
a taji wani abu na dunkulewa yana tsayawa a tsakiyar kirjinta.

A fusace ta juya ta nufi cikin toilet dan Junaid Dikko ya riga ya gama warware alwallar data dauro.

Haka ta bugo
ofar da yasa Junaid ya kalli
ofar yana sakin murmushi shi ka
ai.

Wani irin nisha
i ya tsinci kansa da shi, bai san meyasa yake jin farin ciki ba ganin yadda Jiddah ke kishinsa.

Ya xauna gefen bed ba tare da ya
auki wayar Khairiyyah ba ya tura mata saqon aiki ya riqesa maybe sai dare Amma dai yanzu zai saka a kawo mata lunch.

Saqon bai jima da shiga ba ta dawo masa da amsa wanda korafi yafi yawa aciki.

Jidda ta fito daga toilet
in dauke da sabuwar alwala ko ka
an babu fara'a acikin fuskarta, tazo ta saka hijab duk bata kalli gefen da Junaid
in yake ba ta tada sallarta.

Har ta gama yana zaune yana jiran ta.

Bayan ta gama sallar ta koma kan soofa ta zauna, ganin haka ya koma shima kan soofa
in ya zauna gafda ita har
afadarsu tana gogar ta juna.

Shiru dukansu sukayi na
an lokaci, Junaid
in ne yayi breaking silent
in nasu ya kamo hannunta yana fa
in.

"Duk wannan fushin na menene? me kuma nayi?" A fusace ta fisge hannunta tana jin hawaye na cika idonta lokaci
aya.

Ganin hawaye a idonta ya
aga hankalin Junaid, ya riqota jikinsa yana tambayarta menene?

A kufule take fa
in.

"Ba sai ka nuna min budurwarka ta kiraka a waya ba, ni basai ka nuna min yadda take da muhimmanci a wajenka ba.

Na sani auren watanni shida ya ha
a mu kuma da sun cika zamu rabu, please ka daina yi min maganarta a gabana nima ba rasa mai sona nayi ba ko bayan mun rabu zan samu wanda yafi ka Junaid Dikko..." A fusace ya juya ya kama bakinta yana dallesu da yatsunsa, A gigice Jiddah ke kallonsa lokaci
aya ya haukace mata, a mugun tsawace yake fa
in.

"Muna tare kike fa
in wani kato zai sake mallakarki? a gabana saboda baki da kirki Jiddah?" Ta turo baki hawayen azaba na feso mata cikin ido take fa
in.

"Kan me bazan kira wani ba kai ma ba wata kake kira a gabana ba?" Ta qarasa maganar sounding so very jealousy cikin muryar ta.

Zata miqe tsaye ya fisgota ya kankameta cikin jikinsa dukansu zuciyoyinsu bugawa suke.

"Karki qara dan Allah karki qara ambatar wani a gabana matar Junaid, please idan ba haka ba zuciyata zata tarwatse." Ya fa
a still yana riqe da ita.

Itama lamo tayi cikin jikinsa ba tare da ta qara magana ba.

"Kana son kanka da yawa Junaid Dikko." Ta fa
a a kasan ranta.

Ayininin ranar suna manne da junansu, tare suka fita zuwa wani restaurant sukaci abinci daga nan ya kaita wankin kai sai kusan magariba suka dawo hotel
in, sallah kawai yayi hankalinsa gabaki
aya yayi kan Khairiyyah, sai dai kuma bai san ya zai yi da rigimar Jiddah ba, sai dai ya fita harabar hotel
in sannan ya kira Khairiyyah yana fa
a mata ba zai samu dawowa gida ba amman da sassafe zai dawo wani aiki ne ya riqesa.

Sunfi karfin awa
aya suna waya da Khairiyya dan ko ka
an bata kawo yana tare da mace ba tunda yace mata bayada lafiya haka kuma ta yadda dashi bazai mata qarya ba tunda tagani da idanunta ya kasa biya mata buqatarta.

Ta fa
a masa ta samu jirgin da zai tafi Nigeria zuwa qarfe 11 na safe ya shigo da wuri suyi sallama,
dakyar yayi sallama da Khairiyyah ya dauke wayar koda ya koma dakin Jiddah har tayi sallar ishaai tayi wanka kayan bacci mane ajikinta.

Shima kai tsaye toilet
in ya wuce yayi wanka.

Washe gari karfe 8 ya yiwa Jiddah sallama akan ya tafi office sai da yamma zai shigo.

Koda ya tarar da Khairiyyah bacci take yi, kuma yayi imani da Allah batayi sallah ba, idan yace wannan
angaren na Khairiyyah baya
ata masa rai xai yi karya kuma ko ka
an baya son maccen da ba ta da ibadah, shi yasa yake baiwa Jiddah wani irin respect domin tana da addini sosai.

Pillown da ta
ora kanta dashi ya shiga
an bugawa da qarfi, a hankali ta soma bu
e ido ta sauke su cikin fuskarsa ta wani yamutse fuska tana fa
in.

"Bacci ne acikin idanuna mine baka san qarfe nawa na kwanta ba, sai karfe kusan 4 na asuba fa." Ya
an ware idonsa akanta da mamaki yake fa
in.

"Duk kina menene?"
an murmushi tayi chart take da wani saurayin da baifi wata da haduwarsu ba sunansa Sagir Babansa ministern ku
i ne a Abuja mai ci a lokacin, basu ta
a haduwa ba sai dai chart wanda ko a yanayin chart
insu da yanayin kalaman da yake zuba mata tasan gayen xai yi zafi akan gado.

Yanzu ma jirgin Abuja zata sauka dan anan zasu ha
u da Sagir
in.

Jin shiru Junaid yace.

"Ki tashi kiyi sallah toh." Yar miqa tayi ta sauko daga kan bed
in, wanka tayi ta dauro alwala ganin har lokacin Junaid na zaune a
akin ba bu yadda zataki tayi sallah.

Ta shirya
ar qaramar trolley
inta, ya kalleta yana fa
in.

"Ki sauko kiyi breakfast." Suna breakfast
in tana bashi labari shi dai danna wayarsa kurum yake yi.

Karfe goma ta matsawa Junaid su tafi airport zata jira acan gashi bata da ikon kiran Sagir a waya sai dai suna musayar sakwanni ta wayar.

"Sai dai na saukeki na tafi bazan iya zaunawa a airport har na awa
aya ba." Sai a lokacin ta lura da kayan jikinsa ba wanda ya fita dasu bane jiya, ta tsaresa da ido tana fa
in.

"Amman bada wannan kayan ka fita jiya ba ko?" Jin tambayartata ba qaramin ru
ewa Junaid yayi ba, sai dai ko a fuska bai nuna ba ya
auki trolley
inta zuwa mota yana fa
in.

A office nayi wanka kuma ina da kayan sakawa a can." Duk yadda Khairiyyah taso su ha
a ido kin yadda yayi dan gani yake kamar zata gano qarya yake.....
#ASMY B ALIYU
#BA(secret Relationship)
#khairiyyah
#Junaid Dikko
#jiddah
[10/23, 6:17 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
(The Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
Asmy b Aliyu
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
57.

Ta wani rungumeshi cikin shawaga
a take fa
in.

"Zan yi kewarka mine, saukin ta ma auran mu sauran watanni biyu!" Jin ta ambaci aure yasa ya fito da ita daga cikin jikinsa ya kirkiri murmushin dole ya dora kan fuskarsa, shifa harga Allah baya hangowa kansa auren Khairiyyah ko a cikin mafarki bare a fili.

Da kyar ta barshi ya tafi tana nuna masa yadda zata yi missing
insa.

Ana fara kiran sunaye ta kirasa a waya ta fa
a masa jirginsu zai
aga, wata sallamar suka sake yi yana jin farin ciki a zuciyarsa sa'annan suka sauke wayar.

Tunda Khairiyyah ta tafi wani sabon shafin shakuwa ya
ara
allewa tsakanin Jiddah da Junaid Dikko, kullum suna manne da junansu basu shiga tashin hankali ba musanman Jiddah da taga Junaid ya fara shirye-shiryen komawarsu gida Nigeria wanda yayi daidai da sauran sati biyu su cika watanni shidda cif da auren su.

Jiddah har tafi Junaid shiga tashin hankali duk da shima a
angarensa cikin kwana biyun nan ya nemi duk wani farin ciki nashi da walwalarsa ya rasa.

Idan kuma ya tuna saura kwanakki
alilan aurensu da Jiddah yazo karshe sai tashin hankali ya
ara ninkuwa acikin zuciyarsa da kuma tsananin damuwa duk da yana ta
arin
oye hakan a wajen Jiddah.

A can gida Nigeria kuwa tun satin da ya wuce aka kai lefe gidansu Khairiyyah, satin da zai dawo a satin za'a fara shirye-shiryen biki dan tun wancan watan da ya wuce Khairiyyah tayi graduating Junaid har bikin graduation
inta yaje a can Niger.

Abdullhakeem ya bashi shawara kawai ya auri Khairiyyah kamar yadda su Mamma keso kodan ya kawar D duk wani shakku dake cikin zuciyar su.

Sai dai a
angarensa jin Abdul-hakeem kawai yake yi dan idan ya dawo Nigeria zaije har gida ya samu Khairiyyah da zancen Ita ya kamata ta sanar da iyayen su cewa bai ta
a yi mata alkawarin aure ba kuma ba zai canja ra'ayinsa saboda ita ba.

Cikin kwanakkin nan Jiddah rashin lafiya takeyi a tsaitsaye kwanakkin da take jin fargabar rabuwarta da Junaid Dikko rabuwa ta tasan ta har abadah ce.

Shi kuma a kwanakin ne yake kara neman kusancinta dashi.

Har fargaba take garin Allah ya waye tana ganin kwanakin rabuwarsu na sake matsowa.
Chapter 59 · 0% Book details