Sashe 12
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka Mamma ta tilastawa Abdul-hakeem tsayawa yayi breakfast a cikinsu, badan yaso ba ya tsaya ya yi sabida bazai iya musa mata ba.
Ko a mota zaman shiru suka zauna daga shi har Junaid
in a cikin motar Abdul-hakeem
in suka tafi, har suka isa Police station
in da Fu'ad
in yake, shigowar su yasa Alh.
Bara'u ya
aga kai ya kallesu tun qarfe bakwai yake zaune a reception
in station
in gashi har zuwa lokacin ba'a bashi damar ganin Fu'ad
in ba, kiris ya rage zuciyarsa ta fashe dan tun
azu idonsa na kan
ofa ya
ora
afarsa
aya kan
aya yana jiran yaga waye ya
aure masa yaro tun daren jiya.
Hakeem ya gaisa da d.p.o da ke aiki a wajen shida Junaid
in suka samu kujeru suka zauna kafin d.p.o ya yafito Alh.
Barau ya qaraso,
aga kai yayi yana kallon su Junaid da suka shanya sa a wajen wanda da yayi aure da wuri da yayansa na tsayawa a duniya zai iya haifarsu Junaid
in.
A nutse d.p.o ya shiga yimasa bayanin laifin da ake zargin Fu'ad
in ya yi.
Afusace Alh.
Barau ya buga teburin d.p.o yana huci tamkar mayunwacin zaki yake fa
in.
"Bai ma aikata laifin ba tuhumarsa akeyi." Duk yadda Junaid yake son controlling zuciyarsa kasawa yayi.
Zai yi magana Hakeem ya
aga masa hannu ya kalli d.p.o yayi masa bayanin yadda suke so sannan ya ajaye case
in, sai da aka fito da Fu'ad da yagama fita daga hayacinsa idanunsa sun kumbura saboda naushin da Hakeem
in ya rinqa kai masa, anan d.p.o ya fadawa Alh Barau yadda zayayi ya dauko musu file
in da aka bu
e case
in yayi rubuce-rubuce acikinsa yace Fu'ad
in ya saka hannu, shiru Fu'ad
in yayi banda kallon d.p.o babu abinda yake, Alh.
Barau ya shiga lalla
a Fu'ad
in tamkar shine uban yake fa
in.
"Kaji
an Baba sa hannu uban me ma zakayi da yarinyar data kawoka nan aka canja maka kamanni?" Fu'ad ya qurawa Baban nasa ido tamkar mai son gano wani abu acikin fuskar mahaifinsa, wani irin kallo yake yi masa wanda kwayar idonsa take a juye alamar ransa a
ace yake, ya shiga girgiza kai yana fa
in.
"Ba zan iya saka hannu ba saboda rabuwa da Amaah tamkar rabuwa da nunfashi nane, haka kuma ba abu bane mai sauqi banyi muku alkawari ba, dan haka saka hannun bai da wani amfani." A fusace Hakeem ya riqo wuyan rigarsa yana jin yadda jikinsa ke kadawa da kuma wata irin wutar kishi dake ruruwa cikin zuciyarsa tana mamaye ko'ina na jikinsa.
Da sauri wani
an sanda ya riqesa d.p.o yayiwa Fu'ad tsawa yana fa
in.
"Idan ba so kake ka
ara komawa inda ka fito ba ka saka hannu, mu zaka tsaya yiwa kafiya?" Banda ma d.p.o. yana ganin
an mutuncin Alh Barau ba da yanzu bai sa an garkame masa shi ba yasa anyi masa bugun da ko numfashi bazai iya jaba.
Sai da Alh Barau ya fusata sa'anan Fu'ad ya saka hannu.
Tsaye yake a bakin
ofar shigowa yana kallon duk abunda yake faruwa haka yana ta
arin kwantar da zuciyarsa, banda
an jarida da tuni ya koyawa yaron nan hankali, tagabansu Alh Barau yazo ya wuce da Fu'ad dake wata irin tafiyar
an iska yana bu
e kafa.
Bayason wannan shirun na Abdul-hakeem yana raunanta zuciyarsa "Kai kanka ka sani zan iyayin komai dan kare martabar kannena, ka san da wannan zaka iya bada shaida akan hakan, magana
aya ce nasan da wannan zunubina bazai shafi su Amatullah ba, zan kiyaye ina addu'a Allah yaye min bani na sakawa kaina wannan jarabtar ba ina
arin naga na daina." Yana tuki ba tare da ya ko kalli
angaren da Junaid
in yake ba, da wata irin sanyin murya yake fa
in.
"Ka daina cewa zaka daina ka daina
orawa kanka
addarar sonkan da kake nunawa cikin kalar qaddarar ka wanda shi ya kawoka wannan stage
in.
Bakayi latti ba lokaci bai wuce maka ba zaka iya gyara kuskurenka Junaid, kayi aure shine mafita, kayi aure kawai Junaid..!" Cikin cije lips yace fa
in.
"Ba auren ne bana sonyi ba Ina zan samu kamilallar macce?
Nifa haka nake
aukar mata babu mai cikakkiyar martaba a tare da ita, amma me yasa kuke daura min laifin da banawa ba ne?ni ban ta
a danne wata ta karfi da yaji nayi mu'amala da ita ba, ban ta
a samun cikakkiyar macce ba, ni ban masan ma'anar Virgin ba duk kalar su
aya babu wani canji toh Auren me zanyi.?" Wannan karon ya
an fa
a da
aga murya, "Ohh!
Kamilalliya ma kake nema ko? ita kuma Khairiyya ya zakayi da ita?
Kasan dai bazai yuyu ka gama lalata yarinyar mutane ka koma gefe ka cigaba da rayuwa mai da
i ba bazai ta
a faruwa ba." Junaid yace, "Please ka daina kawo zancen Khairiyya acikin maganar aure na, ni bazan iya aurenta ba kaima ka sani." Ya fa
a da dukkan gaskiyarsa da yasa Abdul-hakeem
in ya sakin murmushin gefen baki saboda karfin halin Junaid bazai daina basa mamaki ba.
"A koda yaushe idan kana son auren Amatullah da gaske nake yi ka turo da magabatanka ko zuwa gobe ne.
Baka ta
a fa
a min da bakin kaba, kasan bazan hanaka ba.." Yayi maganar daidai lokacin da Abdul-hakeem yake danna horn a bakin gate
in gidansu Junaid.
Har ya fita daga motar Hakeem baice masa komai ba shima juya motar yayi yabar cikin gidan a karo na biyu maigadi yana wangale masa gate
in.
Kai tsaye part
in iyayensa ya koma da alamar ma yau Abba bazai fita office ba.
Zaune yake cikin parlonsa koda ya shiga yana amsa waya Mamma na gefen sa, zama yayi har Abba ya gama wayar ya juyo yana baiwa Junaid din duka nutsuwarsa, idan Abba yayi irin wannan shirun yasan bayani kawai yake jira.
A natse Junaid ya yiwa Abba bayani kafin ya
ora da fa
in.
"Abba Abdul-hakeem zai turo magabatansa maganar aurensa da Amaah, ashe ya da
e yana sonta fa
a ne kawai bai yi ba." Abba da Mamma suka kalli juna wani irin farin ciki Abba yaji yana cika masa zuciya salati da halaila ya shiga yi aransa kafin ya fara tasbihi a nutse.
Itama Mamma sosai taji da
in wannan al'amari kafin Abba ya kira sunan Junaid
in cikin sanyin murya wanda a duk lokacin da Abba ya kirasa da wannan yanayin yasan maganace mai muhimmanci.
Sauke kai yayi gamida baiwa Abban dukkan natsuwarsa, gefe
aya kuma yana jin yadda zuciyarsa ta canja kalar bugawa nan take.
"Lokaci yayi da za'a fara maganar aurenka da
ar gidan Engr.
Tajudeen, lokaci yana tafiya Junaid ko a gidanka ne zata iya
arasa karatun ta." Wata zufa wanda bai ma ta
a sanin da zamanta ba yaji tana sauka cikin jikinsa tamkar an zuba masa ruwan sanyi, karfin hali yayi ya saita kansa ya
oye duk wani firgicin dake tare dashi ya adana abunsa na wani
an lokaci ya
aga kai ya kalli Abba yana fa
in.
"Munyi magana tuntuni Abba watanni takwas suka rage mata tagama sai ayi maganar auren mu, bana son na shiga hakkinta kuma zan jirata har ta kammala." Abba ya kalli Mamma da ta zubawa Junaid ido tun farkon fara zancensa yana fa
in.
"Kinga wannan yaron ko? a kullum akayi masa maganar aure da uzurin da zai kawo mana." Mamma ta girgiza kai da wani irin sanyi murya da bai tabaji a wurin Mamma ba take fa
in.
"Karka
atawa
ar mutane lokaci Junaid, karka yaudari
ar mutane ka tabbatar da ka cika wannan alkawarin." Wannan karon tamkar an zubawa Junaid Dikko ruwan
ara acikin jikinsa haka yake jin saukar kalaman Mamma, wayarsa dake cikin aljihun wandonsa ce ta cecisa daga iyayen nasa, fita yayi daga Parlon yana kara wayar a kunnensa, bai dawo hankalinsa ba sai da yaji muryar Khairiya a cikin kunnansa.
"Baka jina ne baby inata magana?" Numfashin da yake riqe dashi ya shiga fitarwa a hankali, "Ya kike yau babu lecture ne?" Ya fa
a cikin sanyi muryarsa ba tare da ta amsa sa ba take fa
in.
"Albishirinka?" Yace, "Goro." Ta sake cewa, "Fari ko jaa?" Yace, "Fari." Tace, "Gobe zan shigo Katsina mun samu hutu na kusan wata guda, kuma za'a fara bikin gidan
ar wajen sistern Mami wato Kulsum ka tunata?" Kai tsaye part
insa ya nufa yana jin yadda Khairiyyah ke zuba masa surutun yadda tayi kewar komai nasa.
Can kuma wani tunani yake na daban akan yadda zai yi da Khairiyyah, lokaci yayi da iyayensu zasu san ba ya yiwa Khairiyyah soyayyar aure, kuma bai ta
a hangota ba a matsayin matar auren saba, zai fa
a mata idan tana da wanda takeso ta fitar dashi ayi maganar aurenta su daina
atawa kansu lokaci akan abunda suka san ko a mafarki ba zai faru ba.
Duk surutun da Khairiyyah keyi masa baya ma fahimtarsa, wani numfashi ya dauke yana fa
in.
"I will talk to you latter Khairi zanyi shirin fita zuwa office na makara." Da haka ya samu ya sauke wayarsa, wanka ya sakeyi yayi shirin zuwa office, wannan karon bai yi shigar suit ba manyan kaya ne ajikinsa light blue
in yadi wanda yai masa mugun kyau.
Kai tsaye wajen aiki ya nufa yana zaune a office saqon Abdul-hakeem ya shigo wayarsa.
"NA GODE.." Ya rubuta masa da manyya haruffa, murmushi kurum Junaid
in yayi gamida tura masa.
"Am sorry." Ba'a jimaba Abdul-hakeem ya sake rubutu masa "Please ka tambayar min izini wajen Abba kafin magabata na suzo ya kamata nazo na zauna da Amatullah qara aji ra'ayinta." Wannan karo dialling lambar Abdul-hakeem
in yayi dan bai san meyesa yaki ya kirasa yana yi masa magana ta turo saqo ba.
Kusan kira biyu yana yi masa bai
aga ba sai sake turo masa sako ya yi.
"Ka daina kirana dan Allah." Ya qara rubuta masa "Ka nemar min alfarma kawai wajen Abba." Daga haka Junaid bai kara kulasa ba ya aje wayar ya cigaba da ayyukan dake gabansa.