← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 82

Sashe 81

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Tunda muka yi aure bai ta
a kwana a
akina ba Mamma, tunda aka kaini gidansa bamu ta
a ha
a gado da shi ba kullum cikin hantararta yake da yi min gori, akwai ranar da na kai kaina
akinsa wanda sai da na yi da nasanin zuwa saboda maganganun da ya yi ta jifana dasu.!" Tunda ta bu
e baki ta fara yiwa Mamma bayanin halin da suke ciki Junaid ya saukar da kansa
asa, bai ta
a jin kunyar Mamma ba sai a irin wannan lokacin, tabbas Khairiyyah ta riga da ta cucesa.

"Haka ne abinda ta fa
a ko kana da ja?" Mamma ta tambayesa tana tsaresa da idon ta.

Ransa gabaki
aya ya gama
aci akan abinda Khairiyya ta fa
a, a mugun hasale yake kallon Mamma idonsa sun riga sun juye
acin rai ya bayyana akan fuskarsa yace.

"Mamma ciki ne a jikinta taya zan kwanta da ita?

Tunda na kula naki biye mata haka kawai tazo ta kakkaba min cikin da banawa ba.

Na godewa Allah ma da yasa yanzu tazo ta gaya miki da bakinta cewa babu abinda ya shiga tsakaninmu." Ya
arasa maganar yana wani irin huci da zai nuna maka cewa zuciyarsa tana cikin ra
i.

Ba
aramin girgizasu kalaman Junaid
in suka yi ba daga Mamma har Khairiyyah.

Cikin fashewa da kuka da borin kunya Khairiyya ta shiga rantse-rantse gabanta na mugun fa
uwa take fa
in.

"Wallahi tallahi Mamma sharri yayi min, lallai ma Junaid ni zaka yiwa sharri?" Cikin wani irin
acin rai yace.

"Ki kalli cikin idona ki
aryata kalamaina?

Toh karki manta ni likita ne, tun ranar da aka kawoki gidana washe gari na tabbatar da kina da shigar ciki na shareki dan kar kije ki zubar ace bani da gaskiya.

Amma tunda kin tonawa kanki asiri shikenan dama bana son ya zama ni na kawo fitinar.

Kuma saboda ke
ar akuya ce la'ananniyya zaki yadda a daura mana aure bayan kin san akwai cikin wani can ajikinki saboda kina jahila ko?" "Junaid stop it...!" Mamma ta fa
a tana daka masa wata irin tsawa.

Babu inda baya rawa ajikin Mamma saboda shiga tashin hankalin da bata ta
a hasasoshi cikin rayuwarta ba sai kokuwa take da numafashinta.

Ganin haka yasa Junaid
in ya nufi wajan Mamma yana son ya riqota dan yaga kamar tana neman fita daga hayyacinta.

A mugun fusace ta buge masa hannu tana dafe da kirjinta take fa
in.

"Karka ta
a ni.!" Da razana a fuskarsa yake kallon Mamma wacce ta kalli Khairiyyah cikin dakiya tana fa
in.

"Da gaske kina da ciki ko baki da shi Khairiyyah?" Lokaci
aya Khairiyyah ta kankance ido tana fa
in.

"Ni sharri yayi min Mamma babu wani ciki da nake dashi." Duk tabi ta daburce zuciyarta na rawa.

A fusace ya nufeta Mamma ta daka masa tsawa tana fa
in.

"Idan ka ta
ata zan tsine maka albarka Junaid, wallahi ka fita a idona." Ji yayi komai nasa ya tsaya cak jin furucin Mamma a garesa.

Anan Mamma ta barsu a daki ta koma ta
akko hijab tana fitowa ta kalli Khairiyyah da Junaid tana fa
in su tashi suje asibiti.

Kalmar asibiti da Mamma ta ambata yasa Khairiyyah taji cikinta na wani irin juyawa, shikenan Mamma zata gano tana da shigar ciki ita kam ta shiga uku bata son abinda zai rabata da Junaid Dikko.

Ganin yanayinsu lokacin da suka fito kurum ya tabbatarwa da Jiddah babu lafiya musamman da taga Junaid ya fito cikin Parlon Mamma cikin wani irin yanayi da bata ta
a ganinsa a cikinsa ba.

Ficewa sukai bayan sun ce musu bari suje su dawo.

Har office
in Mamma suka nufa da kanta tasa Khairiyyah tayi fitsari da tayi wani irin zuru-zuru ta bada shi a lab da kanta ta ciri jininta shima ta bayar sai jiran result har lokacin Junaid yana a office
in Mamma yana jin duka duniya tana yi masa zafi.

Har bayan kusan awa
aya tunda Khairiyyah take a rayuwarta bata ta
a jin ta shiga tashin hankali irin wannan ba, koda aka kawo result office
in Mamma ta miqawa Khairiyyah da taji hankalinta ya kara tashi, wannan karon tana bukatar zagayawa ban
aki dan kalar tashin hankalin da take ciki bazai faduba.

Girgizawa Mamma kai ta shiga yi alamar bazata iya ba cike da karfin hali Mamma ke fa
in ta kar
a ta fara dubawa sai ta basu. hankali a tashe Khairiyyah ta kar
a ta warware takardar, tun kafin ta kai karshe ta yarda takardar
asa jikinta yana rawa.

Mamma ce ta dauki takardar zuciyarta na wani irin tsinkewa addu'a take Allah yasa ba gaskiya bane, addu'a take Allah yasa babu ciki ajikin Khairiyyah.

Sai dai mummunan ganin da tayi yasa ta saki takardar result
in itama a
asa, a mugun fusace Junaid Dikko ya karasa ya
auki takardar ya soma bin result
in da idanunsa.

Wani irin murmushin takaici ya saki ya ninke takardar ya miqawa Khairiyyah da taki ta kar
a, tsawar da yayi mata ne yasa ta kar
i takardar tana kasa ha
a ido dashi taji yana cewa.

"Kin ce karya nake miki ko?

Toh ai nasan wannan takardar ba zata yi miki karya ba Khairiyyah.

Naji da
i da kika tonawa kanki asiri tun kafin aje ko'ina, watau zaman zina kike so mu riqayi ni dake ko bayan wanda mukai a baya?

Nasan kinki fa
a ne kina son muyi rayuwar aure daga karshe ki kakkabamin yaron da ba nawa ba.

Toh Allah ya fiki can ki haifawa wani shegen bani ba.

Kuma kije na sakeki saki uku daman kuma babu aure a tsakanin mu dake, na sake jaddada miki sakin ne dan nasan zaki fi fahimtarsa." Kalaman Junaid takeji suna yi mata yawo cikin kunnenta kafin su samu wurin zama a can cikin tsakiyar zuciyarta dauke da wani irin ciwo mai girma.

Wata irin dariya ta fashe da ita wacce ko ka
an babu wani farin ciki acikinta, ga hawaye na zubar mata tamkar an kunna ruwan famfo.

Cikin karfin hali da ya ha
u da zafin rai take cewa.

"Da gaske shegu kake gudu a haifa maka acikin zuri'arka Junaid Dikko?

Toh bari kaji na gaya maka, insha Allahu shegu ne zasu shigo cikin zuri'arka su mamaye ka kana ji kana gani zaka yi ta rainon su, ohhh ka
auka
an da ka dinga haikewa su iyayen su zini sukai?

Ina maka addu'ar yadda ka lalata rayuwa ta da ta sauran yara mata
an wasu kai ma Junaid Dikko sai an maka ko akan kanwarki ko akan matarka ko a kan
an da zaka haifa.

Wallahi Junaid Insha Allahu yadda ka sakani bakin ciki sai ka
ana fiye da abunda naji, kuma Allah ya isa tsakani na da kai mugu.!" Khairiyyah ta fa
a tana
aukar handbag
inta tana ficewa daga cikin office
in duka.

Daga Mamma har Junaid aka rasa samun mai kwarin gwiwar tsayar da ita, kuma kalaman Khairiyyah ba
aramin dukansa suka yi ba.

Ko kallan inda yake batayi ba domin kalaman da aka jefe shi da su a gabanta sunyi matu
ar karyawa mamma , zuciya.

Tayi tafiyarta ba tare data kara bi tanksu ba .Haka Mamma ta dauke masa kai na kwana biyu, rayuwar ta yiwa Junaid zafi a wurin Jiddah kawai yake samun sassauci......
#ASMY B ALIYU
#BA (secret Relationship)
#Junaid Dikko
#Jidda
#Khairiyya
#Team JJlove circle
[10/23, 6:26 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAKA*
(Secret Relationship)
*PAID BOOK#500*
ASMY B ALIYU
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta 08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 shaidar biya ta 07065283730*
77.
_*EPILOGUE*_
kalaman Khairiyyah na ba
ar addu'ar da tayi masa sun kasa barinsa sukuni. indai ya kalli cikin jikin Jidda sai yaji wani tsoro da tashin hankali sun bayyana a garesa, ga wani masifaffan so da kaunar abinda yake cikin Jiddan yana sake zagaye masa zuciya.

Cikin Jiddah nada wata biyar aka yi mata scanning anan aka gano
an biyu ne ajikinta, tun acikin office
in Junaid ya
auki Jiddah ya fashe da dariyar farin ciki yana zagaye office
in nasa da ita jin zata haifa masa twins.

Hankali a tashe Jiddah ta kwantar da kanta ajikin Junaid ta fashe masa kukan da ya
aga hankalinsa, a tsorace ya zaunar da ita yana tambayarta menene? cikin kukan shagwa
a take fa
in.

"Ance maka
an biyu ne shine kake wani murna?

Kasan idan na haifo
an biyu mutuwa zan yi amma kai murna ma kake yi ko?

Ni dai bazan iya haifarsu ba ka yafe min tunda biyu ne nasan ba zamu sake ganin juna ba." Junaid ya qara rungume matarsa yana sakin wata irin dariyar farin ciki yake fa
in.

"Na yadda a raba love ke kiyi nakudar
aya sai ni kuma nayi ta
ayan shikenan an raba." Ta hararashi ya
aga mata girarsa da haka ya samu ya kashe rigimar da take shirin yi masa..
*BAYAN SHEKARU GOMA*
Jiddah ce ta fito cikin parlor tana kwalawa Hajja kira yarinyar da take bin
an biyun da ta haifa a farko, kiranta take yi da karfi domin yarinya ce wacce bazata wuce shekara uku ba a duniya itace kuma taci sunan Mamma shine suke kiranta da Hajja.

Junaid ka
ai ta sama a parlor da jaridar dially trust a hannunsa da farin glass a idonsa ta qaraso cikin Parlon tana fa
in.

"Doctor wai ina yarinyar nan ta shiga ne na
auka kuna tare fa?." Junaid ya
an kalleta tare da cewa.

"Ahhh ni kam tunda na zauna parlorn nan banganta ba." Da sauri Jiddah ta zaro ido gabanta na faduwa kai tsaye hanyar kitchen ta nufa shikenan tana can tana yi mata wata
arnar, sai dai babu kowa a kitchen
in saboda yau Nannyn su bata gida tun jiya suna gidan Umma ita da
an biyunta Shureem da Sudais, tun da suka yi hutu suka ce su gidan Ummah zasu su yi mata sati
aya daga can zasu wuce gidan Mamma shi yasa ma Jiddah ta ha
asu da Nanny
in su dan tasan Ummah kawai bazata iya da hidimarsu ba dan tuni Nasiba ta samu mijinta tayi aurenta.

Da sauri Jiddah ta fito daga kitchen
in zuciyarta na harbawa take fa
in.
Chapter 81 · 0% Book details