← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 82

Sashe 19

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Thank you." Ya fa
a yana kallonta, salame ta ajesu gefe, ta fice daga room
in dan ganin kamar Junaid
in ya kasa sakewa agabanta.

Sai da ya tabbatar salame ta fice daga room
in baki
aya har ta rufo musu
ofar yasa ya
aga kafa ya qarasa wajen Khairiyyah da bata masan Allah ya aje mutum a dakin ba.

Tana jin ya zauna gafda ita gamida riqo
ayan hannunta marar ciwo.

"How are you feeling now?" Ya fa
a sounding so very care a muryarsa, da sauri ta bu
e idonta a masifance ta wani fisge kanta tana yi masa wani irin kallo mai cike da ma'anoni da dama.

"Meyesa kazo.?

Meya kawoka?

Ko xuwa kayi ka karasani anan? ina son zaman ni
aya Junaid ka fita dan Allah i don't want to see your face." Ta fa
a a haukace tamkar ba itace babu lafiya ba.

Duk yadda yaso ta nutsu kasawa tayi sai ma
arin miqewa tak
e daga kan gadon da nufin tabar masa dakin.

Lokaci
aya ya matseta cikin kirjinsa, fashe masa da kuka tayi mai ta
a xuciya.

Shafa bayanta ya riqayi a hankali tamkar wata karamar yarinya.

"I'm sorry Khairi I didn't mean to hurt you." Tace, "Da gaske kaine? da gaske kai zaka iya ha
a gado da wannan kazamar yarinyar da class
inta bai kai ko kallonka tayi ba?" Ta fa
a da wata irin rawar murya.

"Ya kamata ki saba da wannan halin nawa Khairi kin san bana iya riqe kaina ta wannan
angaren bani da juriya ko ka
an kinfi kowa sanin matsalata." Tace, "Kana da matsala sai muyi aure Junaid me muke jira? zan iya ha
a aurena da karatu indai zaka
auke kai daga kan ko wace shegiya." Ta fa
a cikin shesshekar kuka.

"Wallahi zuciyata zata bugawa muddin ka cigaba da kula wasu matan bani ba..."
*COMPLETE PAID BOOK'S*
Muhabbatil Qalb
Albi (Zuciya ta)
Rafeeq
Waminal hoob
Nida Raheema
#ASMY B ALIYU
OYAYYAR ALA
#Junaid Dikko
#khairiyya
[10/23, 6:12 PM] Asmy B Aliyu: *
OYAYYAR ALA
(The Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
ASMY B ALIYU
*Account details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
19...

A hankali ya sauke glass
in motar yana kallonsu Murjana dake tsaye suna kallonsa.

Ummi ta kirkiri murmushi tana fa
in.

"Ashe kaine?" Murmushi Junaid yayi yana kallon Murjana da take danna waya tamkar babu ita a wajen.

Ummi ta saukar da murya daidai yadda Murjana xataji take fa
in.

"Kefa mutuminki yakebi da kallo Jaana."
an murmushi Murjana tayi tana fa
in.

"Na sani ai." Kallon Junaid tayi suka ha
a ido, kallon da yake yi mata ta riga da tasan ma'anarsa da yake itama
ar hannu ce ta kalli Ummi tana fa
in.

"Na wuce idan Kulsum ta tambaya kawai ki fa
a mata nayi sabon kamu maybe sai da safe mu ha
u." Murjana ta fa
a tana bu
e gaban motar Junaid Dikko tayiwa kanta maxauni.

Itama Ummi juyawa tayi ta shige cikin entrance
in shiga wajen tana mamakin halin maza, ji dai yadda suke soyayya da Khairi tamkar zasu canye kansu shine yanzu zai zagaya wajen wata, ita tana mamakin qarfin halin Khairi yadda take kishin Junaid
in tana nuna nata ne ita
aya babu wata macce agaban Junaid Dikko, daman tana jin haushin Khairi
in Yadda take wani hura musu hanci tana
aga musu shoulder wai ita keda Junaid.

Kusan minti talatin da fara dinner
in Kulsum ta kalli Ummi da mamaki tana fa
in.

"Wai ina Murjana tun
azu banganta ba." Kulsum ta fa
a da fuskar damuwa, Ita dai Khairiyyah danna wayar hannunta kurum take tamkar babu ita a wurin.
an murmushi Ummi tayi tana kallon yadda Khairi ta wani tsare gida tana mamakin girman kanta a duka
an uwan Kulsum babu wanda baya sake musu sai Khairi da iyakaci su gaisa shikenan ko hira bata xaunawa suyi da ita.

"Wallahi muna gaf da shigowa ni yama kuke ce masa?

Junaid koma waye oho?

So ya
auketa a mota sun fita." Da sauri Kulsum ta kalli Khairiyyah da ta tsaya da danna wayar jinta da ganinta taji ya dauke na wucin gadi.

Duk da bata ko kalli su Kulsum ba amman kallo
aya zakayi mata xaka ga shock da tsananin mamaki kwance a fuskarta, miqewa tsaye Khairiyyah tayi still bata kalli inda suke ba da sauri Kulsum ta riqe mata hannu cikin rawar murya da tashin hankali take fa
in.

"Where are you going Khairiyyah?" A mugun fusace Khairiyyah ta fisge hannunta tana yiwa Kulsum wani irin kallo mai
auke da ma'anoni da dama.

Juyawa tayi ta fice daga wajen, kai tsaye wajen Maminta ta nufa dake tare da sauran friends
inta.

Duk yadda taso saita kanta kasawa tayi wani
an corridor ta tsaya tana jan numfashi tamkar wata mai Asmath hawaye ne suka fara gudu akan fuskarta, share hawaye idonta ta shiga yi da tissue dakyar ta saita kanta.

"Mami ina car key
in ki?" Khairi ta fa
a da damuwa a muryar ta.

"Ina kuma zakije ba'a tashi ba fa?." Gida zan koma Mami cikina ke juya min." Cike da kulawa Mami ke fa
in.

"Ba'a kwai toilet a cikin gurin nan ba? meyasa bazaki using
aya daga cikin toilet nasu ba?" "Mami kin san ba kowa ne toilet nake iya using ba." "Amman kin san Daddy bai san tukin dare koh?" "Mami please ni ba yarinya bace zan iya kula da kaina." "Fine, idan kinje ki kirani."
aga mata kai kurum Khairiyya tayi tana ficewa daga hall
in xuwa cikin parking lot.

Yau kam ko ita ko Murjana sai tayi data sanin kula Junaid.

Wajan sha biyu saura tayi horn a guest house
in Junaid Dikko yadda ake horn ya gigita maigadi har ya fara bacci ya leko ta karamar
ofa da mamaki yana qarewa motar kallo dan yasan ogansa na ciki kuma bai sanar dashi wani zaizo ba.

A fusace Khairiyyah ta fito daga motar cikin harshen turanci take zagin maigadin me yake kallo da baizo ya bu
e mata gate ba, nan take baccin dake idon maigadin ya wartsake ya shaidawa Khairiyyah kowa ya kwanta ne, komawa yayi ya bu
e get
in duk da a haife zai iya haifar Khairiyya amman yasan bata da mutunci ko ka
an, aransa yake fa
in "Hala taji labarin yana tare da wata shine tazo yasan yau akwai tashin hankali kenan.

Door bell ta shiga dannawa xuciyarta na bala'in tafasa, Murjana tana jikin Junaid Dikko bacin komai ya lafa Junaid na shafa gashin kanta yake fa
in.

"Ya aka yi kika san ina bukata? naga kinyi saurin shiga mota ba tare da nayi miki bayani ba?"
an murmushi Murjana tayi tana wasa da jikinsa take fa
in.

"Ta cikin idonka na fahimta." Suna Cikin wannan yanayin sukaji ana danna door bell, yanayin yadda ake danna sa ne ya baiwa Junaid mamaki.

A hankali ya cire Murjana daga jikinsa ya sauko ya nemi gajeran wandonsa ya saka, xura slippers yayi a
afarsa ya nufi
ofar yana yiwa Murjana magana akan ta bari ya duba.

Kai kurum Murjana ta
aga masa ya fice.

Bayan ya bu
ofar ya tsaya yana kallonta da mugun shock bayyane cikin fuskarsa.

Tun daga sama har
asa take kare masa kallo wani abu taji yana tsaya mata a wuya haka yayi tsaye, kallonsa take wanda yake cike da fassara ta
angare daban-daban.

"Khairi.. !" Ya fa
a da
an rawar murya dan bai ta
a tunanin zata zo ba.

Yadda ya tare
ofar yasa ta
anyi murmushi ta ware masa ido.

"Yau kuma ni zaka hana shiga acikin gidanka?" Da rawar murya yake fa
in.

"Meya kawoki daidai wannan lokacin Khairiyyah?" "Kai nake bukata shi yasa nazo." Ta fa
a tana kallon reaction
insa.

A hankali ya bata hanya sai da ta shigo ya mayar da
ofar ya rufe, ganin tana
arin nufar stairs yayi saurin fisgota cikin jikinsa, kallonsa take da mamaki.

"Mu qarasa sama mana." Bai kulata ba ya fara kaiwa fuskarta kiss, duk da yanayin da ta fara shiga bai hana tayi jarumtar tsayar dashi ba, taja hannunsa tana fa
in.

"Mu
arasa ciki."
an tsayawa yayi "Me kuma ya faru?" "Why not a parlor Khairi?

Please yau a dinning area nake so muyi." Ya fa
a yana
arin daukarta.

Saurin dakatar dashi tayi zuciyarta na mugun tafasa ta nufi stairs da wani irin gudu tamkar mahaukaciya, duk yadda Junaid ke kwala mata kira bata ko sauraresa ba, jin yadda aka buga kofar room
in ya razana Murjana dake kwance zindir haihuwar uwarta tana chart sukayi ido biyu da khairiyyah dake kallonta, wani kalar zaro ido Murjana tayi da sauri ta rarumi bedshirt tana rufe jikinta, daidai lokacin Junaid Dikko ya
araso cikin
akin, duk yadda yake yiwa Khairiyyah magana bata sauraresa ba, kai tsaye gaban mirror dressing ta nufa turarrukan Junaid
in ta
auki kwalba
aya ta jefawa Murjana ita.

Murjana ta saki ihu ta janye kwalbar ta doki kan bed
in, Khairiyya bata daina
aukar duk abinda ta samu tana cillasa wajen Murjana da ta ru
e lokaci
aya tana kallon Khairiyya tamkar marar hankali.

Da mugun fushi Junaid Dikko ya wani dakawa Khairiyyah tsawa. kallonsa take ido cikin ido take fa
in.

"Har kana da karfin halin yi min magana Mr.

Junaid Dikko? karka yi min magana bani da lokacin ka yanzu kabari na koyawa yarinyyar nan hankali kafin na dawo kanka." A fusace ta
aga wata kwalbar turare ta saita tsakiyyar goshin Murjana da take
arin kaucewa cikin rashin sa'a kwalbar ta daki tsakiyyar goshinta, wani irin ihu Murjana ta fasa tana dafe goshinta tana ganin kamar Khairiyyah
in ta samu tabin a hankali.

A fusace ya fisgota ya wanke ta da mari, kallonsa take tana dafe da fuskarta, ya fito mata da manyyan idonsa wanda suka kada suka canja kala lokaci
aya yake fa
in.

"Ke baki isa ki hanani yin rayuwata yadda nakeso ba, ki shiga hankalinki Khairi bana son hauka, kuma ki zo ki fita." Ya fa
a yana daka mata tsawa.
Chapter 19 · 0% Book details