← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 70 OF 82

Sashe 70

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mami ma bata samu fuskar yiwa daddy ihu ba dan yana cikin mazan da suke da taurin zuciya shi yasa itama ta miqe tabar masa Parlon tana kumbura-kumbura.
akin ta ta nufa ta kira aminiyarta a waya Hajiya Mariya tana fa
a mata irin cin mutuncin da engineer yayi mata wai har yake kiranta da bata bawa Khairiyyah tarbiya mai kyau ba.

Saboda Mami irin matan nan ne da basa riqe sirrin gidansu ko ka
an.

"Wai yau ni Tajo ke fadin yayi da ya sanin aurena Mariya." Hajia Mariya tace.

"Ai yanzu kinga abunda nake so ki fahimta kenan Ikilima, duk wayewarki aikin banza ne tunda bakya bin malaman tsibbo, ke da kina binsu duk haka bata faru dake ba da har Tajo ya isa ko
aga miki yatsa yayi ne." Mami tace.

"Kinga nifa ki daina wahalar da kanki Mariya dan babu shegen bokan da zan zubewa kudina kwana biyu asiri ya karye na kunyata, kema me bin bokan mijin naki ba wai raga miki yake ba kedai abar kaza cikin gashinta, shima zan zuba masa ido na kwana biyu ne ni yasan ba kanwar sala bace." Daga haka tayi sallama da aminiyarta ta.

Kusan kwanaki biyu Junaid bai tako
afarsa gidansu ba, tun Mamma bata damuwa har abun yazo ya fara damunta.

Abba yana kula da ita sai dai ya shareta ya cigaba da lamurran gabansa.

Junaid Dikko ba yaro bane ya san ciwon kansa matsalar Junaid bazata kaisa
asa ba domin hukunci ne ya riga da ya yanke shi.

Sai dai zuciyar uwa mai rauni da saurin yafiya ga
anta yasa ta kasa jurewa.

A cikin kwana biyun nan Jiddah ta sake da
an gidan musamman su Assha kullum yarinyar Amaah Dikko na hannunta mai suna Fatima (sultana).

Sosai yarinyyar ta shiga ran Jiddah duk da itama akwai tata damuwar a can
asan ranta.

Kwana biyu bataga wurgawar Junaid cikin gidan ba, idan tace bata kewar Junaid
in tayi karya.

Kusan sati
aya kenan Junaid yana horata da rashin ganin fuskarsa, bata san meya shiga kan Junaid a wannan lokacin ba.

Haka kuma cikin dare zatai ta juye-juye tana sharar hawaye babu mai lallashi.

Ga kewar mijinta ga feeling
in da takeji a kansa.

Yau Mamma har office ta samu Dr.

Abdul-hakeem bayan sun gaisa take tambayarsa cikin hikima abokinsa yana lafiya?

Dan fushi yake dasu tunda Abba ya yanke hukunci akansa ko nemansu bayayi a waya.

Wannan karon murmushi Abdul-hakeem yayi yana shafa sumar kansa yake fadawa Mamma Junaid yana nan lafiya dan ko jiya suna tare har kusan qarfe 9 na dare.

A zahiri kuma ya boyewa Mamma ne kawai dan Junaid
in har rashin lafiya yayi duk akan kewar Jiddah, har Abdul-hakeem ce masa yayi soyayyar Jiddah ce ke azabtar dashi.

Amma ya qaryata hakan, yace damuwace ke neman kwantar dashi.

Sai dai kuma soyayyar Jiddah ce wacce bai san lokacin da ta fara shigarsa ba.

Abdul-Hakeem ya bashi shawarar yaje ya baiwa Abba hakuri ya karbi laifinsa ya amince ya auri Khairiyyah su bashi matarsa ya daina wahalar da zuciyarsa.

Amma junaid yace bai san zancen ba Jiddah kuma suyi ta riqo Allah yaye masa lalura neman mata ko shekara zai iya yi babu macce a tare dashi.

Lokacin da Junaid ya fa
i haka Abdul-hakeem fashewa da dariya yayi a fusace Junaid ke fa
in.

"Kana ganin kamar bazan iya bane?

Wai meka daukeni ne ko na mamajo ne?

Toh ka zuba ido kasha kallo wannan karon zan ba kowa mamaki, shima Abba saboda yasan bana iya rayuwa sai da mace wallahi zan basu mamaki." "Murmushi me kake Abdul?" Mamma ta fa
a tana kallon Dr.

Abdul-Hakeem.

Da mamaki yana shafa kansa yake fa
in.

"Babu komai Mamma." Mamma ta miqe tsaye ta bar office
in tunda har lafiyar Junaid
in kalau hankalinta ya kwanta.

A kwana na takwas ne kusan qarfe goma sha
aya na rana ya shigo gidan wannan qaron bai zo da mota ba akan kabu-kabu ya taho sai da yayi waya da Amaah Dikko ta tabbatar masa da Abba ya tafi Abuja a yau, Mamma kuma ta shiga clinic itama Mum bata nan shi yasa yazo gidan.

Kai tsaye
angaren Mamma ya nufa
an aiki sai gaishesa suke bai ko tsaya ya karbi gaisuwarsu ba,
akin Mamma ya fara shiga babu kowa a
akin.

Kusa da
akin Mamma ya bu
e nan take
amshin matarsa na kusan kwana takwas da yayi kewa ya daki hancinsa.

Kwance take cikin natsuwa kayan bacci ne ajikinta riga da wando, wandon iyakarsa gwiwa, sosai tayi masa kyau a baccin ga fuskarta da ta qara cika.

Samun kansa yayi da fitar da wayarsa ya saita camerar wayar ya
auketa Pic.

Sai da ya sakawa
ofar
akin key yabar key
in a jikin
ofar sannan ya cire kayan jikinsa ya hau kan bed
in ya jawota cikin jikinsa yana shinshinar dogon gashinta tamkar wani tsohon maye, jikinsa babu inda baya rawa bai san yayi matuqar kewarta ba sai yanzu da yake manne da ita a jikinsa.

Still ko motsin kirki batayi saboda bacci, shi kam yana mamakin nauyin baccinta a yau.

Murmushi yayi a hankali ya sumbaci gefen fuskarta kafin ya
ora hannunsa kan shafaffen cikinta...
#ASMY B ALIYU
#secret Relationship
#Junaid Dikko
#Khairiyya
#TEAM BA
[10/23, 6:21 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
(Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
Asmy b Aliyu
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
67..

Kusan tare motarsa da ta Mamma ta karaso cikin clinic
in saboda azababben gudun da yayi akan hanya.

Da sauri ya fito daga motarsa ya nufi motar Mamma, kallo
aya zakayi masa kasan baya cikin natsuwarsa, haka ya bu
e back seat ya
auki Jiddah da ta da
e da fita daga hayacinta.

Da gudu ya nufi cikin clinic
in Mamma na biye dashi a baya.

Kai tsaye office
insa ya nufa da ita, mamma ce ta shiga yi masa bayanin komai.

Yanzu kam abu na farko yana bukatar allurar da zai tsayar da jinin dake fita daga jikin Jiddah kafin aje ga yin scanning, bai san minti nawa kawo allurar zai d'aukesa ba.

Waya yayi da Dr.

Shakur ya fa
a masa ga kalar allurar da yake so ko za'a sameta cikin pharmacy
in dake cikin clinic
in?

Dr Shakur ya tabbatar masa da ba za'a rasa ba dan baifi sati biyu ba da aka kawo masu drugs da injection tun daga kasar India, anan ya fadawa Mamma zaije ya kar
o injection
in da zai tsayar da jinin dake zuba.

Da ido Kurum Mamma ke binsa har ya fice daga office
in zuciyar Mamma na buguwa addu'a take Allah ya tsayar da cikin jikin Jiddah.

Har kusan awa
aya yana tsaye akan Jiddah yasa anyi takardar scanning cikin yana nan sai dai ta zubar da jini sosai wanda dole sai da aka kara saka mata wani jinin.

Sai a lokacin Mamma ta kira Abba a waya ta fa
a masa, shima addu'ar Allah ya baiwa Jiddah lafiya yayi.

Junaid ya yiwa Mamma bayanin dole Jiddah tana bukatar bedrest dan ya tsorata da jinin data zubar.

Sai lokacin Mamma tayi karfin halin fa
in Junaid ya kira Ummah a waya ya sanar da ita halin da Jiddan take ciki.

Ya fito daga ward
in da aka kwantar da Jiddah suka kusan cin karo da Abdul-hakeem da ya bu
e ido yana kallon Junaid
in da yayi wani irin zuru-zuru lokaci
aya.

Cike da damuwa Abdul-Hakeem ke tambayarsa ya jikin nata? ya fa
a masa da sauki.

Abdul-hakeem na kara kallon yanayinsa yake fa
in.

"Amman meya jawo mata hakan?" Zuciyar Junaid yaji tana tsalle jin yadda Abdul-hakeem ya jeho masa tambaya lokaci
aya.
an kallonsa yayi sai kuma ya
auke kansa yana fa
in.

"Ikon Allah!" Cikin rashin yadda yake cewa.

"Badai har yanxu baka son cikin jikin Jiddah ba?" Abdul-Hakeem ya fa
a da wani yanayi a muryarsa da yasa Junaid
in ya bisa da wani irin kallo.

Juyawa yayi kawai ya fice daga cikin ward
in duka dan bashi da kwarin gwiwar yiwa Abdul-Hakeem kowanne irin bayani, yanxu damuwar da yake ciki tafi
arfin tunaninsa.

Office
insa ya koma ya zauna sai lokacin ya kira Ummah a waya da respect a muryarsa ya gaisheta ta amsa tana tambayarsa yaya yake?

Ya amsa da yana lafiya.

Shiru ne ya
an biyo baya kafin ya danne abunda yakeji ya yiwa Ummah bayanin suna asibiti tare da Jiddah bata da lafiya.

Salati Ummah ta shigayi ta cikin wayar a gefe
aya tana tunanin kar dai ace cikin jikinta ya samu matsala? dan tunda tazo gidan ta lura da Jiddah tana dauke da yaron ciki.

"Ummah zanzo na daukeki yanxu sai ki duba ta." Umma tace.

"Ba sai kazo ba Junaid zanzo da mai adaidaita sahu." Da sauri ya katse Ummah yana fa
in.

"Ina hanya Umma ni menene amfani na? ki jirani ganinan zuwa." Miqewa tsaye yayi ya
auki car key ya kara ficewa daga office
in, sai da zai shiga mota ya kalli kayan dake jikinsa tree quarter ne a jikinsa kuma bazai iya jewa Ummah a haka ba.

Agurguje ya koma gida ya saka kaptan a jikinsa, koda yaje Ummah har ta shirya ganin Nasiba har ta shirya abinci cikin basket ya fadawa Ummah an kai abinci daga can gida dole Nasiba ta aje basket din ta kalli Ummah tana fa
in.

"Dan Allah Ummah zan biki naje na duba jikinta." Ba yadda Ummah ta iya dole tace ta saka hijab
in ta dauko key
in gidan.

Haka suka nufi asibiti dukansu Ummah ta gaisa da Mamma tana tambayarta me jiki, Mamma ta fa
a mata da sauqi cikin jikinta ne yazo da tangarda.

Umma tayi mata addu'ar samun lafiya.

Har bayan magariba suna asibitin, haka Mum ma tazo itada su Assha zuwa lokacin har Jiddah ta farka sai sannu kowa keyi mata.

Da Mamma tace me zata ci?babu abunda yazo mata arai sai koko dan shi ka
ai takeso tasha a lokacin.
Chapter 70 · 0% Book details