← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 82

Sashe 51

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Finally Allah ya kar
i addu'ar dasu Mamma suka da
e suna yiwa Junaid
in.

Da alama shigowar Jiddah cikin rayuwarsa alkhairi ce a wajan Junaid.

Abdul-Hakeem ya nisa yana fa
in.

"Da alamar lokacin shiryuwarka ne yazo, meyasa baka farin ciki?"Junaid ya saka hannu cikin sumar kansa yana wani hargitsata yake fa
in.

"Idan kuma mun rabu fa ya zanyi? kasan auren mu na wani
an lokaci ne.

Nifa babbar damuwata shine har na fara da nasanin auren yarinyar can Abdul.!" Ya fa
a da wani irin tone da Abdul-Hakeem ya kasa fassara sa.

Abdul-Hakeem bai nuna ko alamar maganar Junaid
in ta shigesa ba yana kallonsa yake fa
in.

"Saboda ta fara isarka koh? saboda jikinta ka siya ko Junaid?!" Girgiza kai Junaid ya shiga yi da wani irin yanayi yake fa
in.

"Babu ko
aya, Kawai dai komai nake sai ta fa
o min arai ina yawan tunata a koda yaushe bana son wannan alakar ta canja zuwa wani iri." Abdul-hakeem yace.

"Amma meyasa bazata canja ba?" Junaid yace.

"Saboda Ni ba zan iya zama da maccen da bana so ba, na auri Jiddah ne saboda kirar jikinta da kuma tausayin halin da mahaifiyarta take ciki, sai kuma zuwa Paris banda wannan babu wani abu." Ka
a kai Abdul-Hakeem ya shiga yi yana cewa.

"Idan da baka sonta bazaka riqa tuno ta har haka ba.

Wannan yana daga cikin alamomin soyayya.!" Wani kallo Junaid
in ke yiwa Abdul-Hakeem yana jin wata irin dariya na kwace masa.!

"So fa kace?

No..

No..

No..

Ni ban ta
a son Jiddah ba, kawai dai komai nata yayi min tana burgeni bancin wannan babu wani abu a tsakanin mu." Murmushin takaici Abdul-Hakeem yayi yana mamakin yanayin Junaid
in.

"Kun shigo cikin wata na hu
u da aure sauranku wata biyu Allah ya kai mu lokacin." Shiru yayi lokaci
aya fuskar Junaid
in ta canja da alamar baiji da
in maganar Abdul-Hakeem
in ba ko ka
an.

A kufule yake fa
in.

"Saboda ka matsu har kirgen watannin auren mu kake yi ko? wai shin in tambayeka mana? ina ruwanka da aurena?" Junaid ya fa
a da kishin da bai san yana dashi ba.

Dan ne dariyar da takeson kwace masa yayi ya kalli Junaid ido cikin ido yake fa
in.

"Ranar da ka saketa na samu matar aure dan bazan bari rayuwarta ta samu tangar
a ba, idan aka yi mata haka an cuceta da wane ido zamu kalli mahaifiyarta? bazan iya kallon wannan abun ba.

Ni a hankali zan koyawa zuciyata sonta mu zauna muyi rayuwar auran mu hankali kwance." A wani irin fusace Junaid Dikko ke fa
in.

"Lallai da ka cika butulu wallahi, matar da na aura na saka zaka aura kai ma?" Wannan karon kishi sosai ya bayyana cikin muryar Junaid
in.

Abdul-Hakeem ya miqe tsaye hannayensa zube cikin aljihun wandonsa yake fa
in.

"Babu haramci acikin auren mu da Jidda.!" Yana fa
a kuwa Abdul-Hakeem Datti ya fice daga parlorn yana yi masa dariyar keta aransa.

Wani irin ciwo da tafasa kirjin Junaid ya shiga yi da gaske idan Abdul-Hakeem Datti ya auri Jiddah zai iya mutuwa.!

Afili yace.

"Toh wama zai saketa har ya ganta ya aura?" Yayi maganar tamkar wani zautacce, mai makon ya samu shawara mai kyau a wajen Abdul-Hakeem kamar yadda ya saba bashi wannan karon ya
ata komai ya barsa da tashin hankali har imagination yake hango Abdul-Hakeem Datti da Jiddah akan gado
aya a matsayin ma'aurata yake yi.

Kayan jikinsa ya cire ya nufi toilet ya tsaya a shower ruwanta na dukansa.

Wani irin zafi kirjinsa keyi bai ta
a jin mugun
acin rai ba irin wannan lokacin.

Assha Dikko ta rakosu har mota da basket
in da suka yi guzurin abincin dare dashi, Assha sai tsiya take yiwa Amaah akan ta fiye ci duk lokacin da tazo gida sai tayi guzurin abinci.

A fusace Amaah Dikko ke fa
in.

"Idan ke kike siya ko ke kike girkawa dan Allah dan Annabi daga yau idan nazo karki bani Assha.!" Abdul-Hakeem ya kalli Assha yana fa
in.

"Sai da safe Assha dikko karki fusata min mata kafin mukai gida na kasa gane mata." Assha ta wani kwabe baki tana fa
in.

"Daman na da
e da sanin tsoron matarka kake yi Yaya Abdul-Hakeem." Abdul-Hakeem yayi dariya yana fa
in.

"Na dai ji na yadda Allah ya baki miji wanda zai riqa jin tsoronki kamar mijin Amatullah Dikko." Dan takaici Assha bata qara tankasu ba daga matar har mijin ta juya zuwa cikin gida daman daga matar har mijin shigarwa juna suke babu mai son yaga anga laifin wani....

Sam Junaid bai san maganar Abdul-hakeem zata hanasa sukuni ba sai da yazo kwanciya ya nemi baccin da yakeji ya rasa, har lokacin maganganun da Abdul-Hakeem da ya fa
a masa sun kasa barinsa.

Kiran da Khairiyyah tayi masa ya kai sau biyar babu wanda ya samu
agawa aciki.

Haushin kowa da komai yakeji abun duniya ya taru yayi masa yawa.

Gashi kuma har lokacin wayar Jiddah a kashe take.

Washe gari karfe takwas na safe yana zaune a falon Abbansa yana fa
a masa gobe yake so ya bar Katsina.

Abba yayi masa fatan sauka lafiya.

Tare suka yi karin kumallo shi da Abba, haka shi ya kai Abba office da tashi motar ya fadawa Abba zaije (Dikko special hospital)Ya dawo.

Addu'ar Allah ya tsare hanya yayi masa, kafin ya isa wajen Abdul-hakeem.

Sai da ya kira Khairiyyah maganar farko da korafinta ta fara akan ina yabar wayarsa bai
aga kiranta ba?

Ya fa
a mata shi ya da
e da yin bacci a wannan lokacin ga kansa yana masa ciwo.

Basu jima suna wayar ba ya fa
a mata zaije yaga Abdul-hakeem idan ya dawo zai kirata, da haka ya sauke wayar.

Abdul-hakeem bai yi wani mamakin ganin Junaid
in a cikin office dinsa ba, sai da ya gama da duka marassala lafiyar da zai duba ya fuskanci Junaid da har lokacin fuskarsa babu wata walwala.

Gyaran murya Junaid
in yayi yana fadawa Abdul-hakeem
in gidansu Jiddah yake so a canja fasalin sa duka daga gobe yake so a fara aikin kafin nan yana son ya rakasa wajen Ummah yai mata bayani zai bar ragamar kula da komai a hannunsa gobe yake tunanin komawa
asar Paris dan dauriya kawai yake da rashin jin Jiddah a waya.

Kamar yadda Junaid
in yace da yammah sukaje har gidansu Jiddah Ummah tayi masu tarba ta musamman, anan Abdul-hakeem ya fadawa Ummah komai na yadda Junaid yace.
an shiru Ummah tayi kafin ta kalli Abdul-Hakeem ido cikin ido haka kwarjinin Ummah ya yiwa Abdul-hakeem yawa dole ya saukar da kansa
asa.

Cikin sanyin murya Ummah ta fara fa
in.

"Me zai hana abar gyaran gidan nan Junaid? hidimar zata yi maka yawa, ko a hakama dawainiyyar da kake yi damu mungode Allah ya biyaka da aljanna ya saka maka da Alkhairi ya baka zuri'a masu yawa masu albarka." Da Ameen Junaid
in ya amsa yana jin kalmar karshe da Ummah ta fa
a tana yi masa wani irin nauyi a kirji.

Su Junaid basu bar Ummah ba sai da suka shawo kanta dakyar dan har sai da Junaid ya fita ya kira kawu a wayarsa, haka sun yanke shawarar Ummah zata zauna a gidan kawu kafin a gama ginin nata.

Haka Junaid ya fadawa Ummah duk kayan amfanin dake cikin gidan ta kyautar dasu idan angama xai zuba mata sabbi.

Addu'a Ummah kawai ke bin Junaid da shi bata san me zata saka masa dashi ba.

Sai wuraren qarfe biyar Junaid yaje gidansu Khairiyyah shima bai jima ba ya dawo har yayi mata sallama akan gobe zai koma
asar Paris.

Da kallo kawai take binsa aranta take fa
in.

"Munafuki!" Sai dai ko a fuska bata nuna masa komai ba.

Da daddare yana
angaren Mamma take yi masa zancen kayan lefensa, ruwa yake sha nan take ya shiga tari da karfi.

Mamma sai sannu da take yi masa kafin ya samu tarin ya lafa masa Mamma ta cigaba da fa
in.

"Na fara za
ar wasu a wajen Mamansu Amaah, an kawo mata atamfo
fi kwanan nan a shagonta ita da kanta ta turo min su ta Wahtsapp ta fa
a min sababbin fitowa ne suna da kyau." Gabaki
aya yanayin Junaid
in ya canja.

Ya dubi Mamma a natse yace a fara shirya lefen nan da watanni biyu idan ya dawo gida sai ayi maganar kai lefen da saka rana.

Ba
aramin da
i Mamma taji aranta ba haka fuskarta bayyane da farin cikin da yasa Junaid xurciyarsa ta wani irin tsinkewa.

Bai san meyasa Mamma kejin aurensa da Khairiyyah ba kamar akwai farin ciki acikin aurensu.

Ya miqe tsaye ya yiwa Mamma sai da safe yana fa
a mata zaije ya kwanta da wuri.

Mamma tayi masa addu'ar su kwana lafiya.

Da wani irin tashin hankali da sanyin jiki Junaid Dikko ya fice daga
angaren Mamma.
#ASMY B ALIYU
#BA.(secret Relationship)
#Love,Romance and Destiny
#Junaiddikko#Khairiya
[10/23, 6:16 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
(The Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
Asmy b Aliyu
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
Gabaki
aya kamshin turaren Junaid Dikko ya gama cika
akin na Khairiyya, sanye take da wata bingilar rigar shan iska wacce ta zauna adaidai cinyoyinta, haka da gangan ta tsiri wannan shigar sabida taga reaction
in Junaid Dikkon.

Kwance take kan doguwar kujera soofa da waya a hannunta.

Ya da
e yana kallonta kafin ya qaraso wajen ta, daidai wurin qafafunta ya zauna ya kira sunanta murya can
asa.

Shi kansa yasan a daren jiya yayi mata laifi, haka kuma yana mamakin yadda Khairiyyah ke ta
a shi amma baiji wani abu ko wani sha'awarta ba.

Abun yayi matuqar bashi mamaki gamida daure masa kai.

Sunanta da ya kira a karo na biyu yasa ta janye idonta dake cikin wayar ta dubesa, yana ganin yadda idonta suka kumbura alamar kuka tayi.
Chapter 51 · 0% Book details