← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 82

Sashe 61

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai da ya samu
ar natsuwa sannan ya mayar da injection
in da ya ha
a a cikin leda.
akin da Jidda take ya koma ya samu har ta koma bacci, ya dafa kanta babu zazza
i sai ma zufan da take ha
awa, ya gyara mata kwanciyar ta yana ta kallon pink lips
inta da suka
ara zama pink sosai haka kuma sun bushe.

Ya qara mata karfin ac, parlour ya koma ya zauna ya jawo dayan takeaway
in ya shiga cin abinci ba dan yana jin da
isa ba.

Yana zaune a parlor har magriba haka lokaci-lokaci yana shiga ya duba Jiddah still bacci takeyi.

Sai bayan magariba ya tasheta yana jan yatsun
afarta.

A hankali ta bu
e idonta tana qallonsa, ya jawota jikinsa yana tamabayarta meke mata ciwo yanzu?

Ita yanayin jikinta kawai ne bata jin da
in sa.

"Na ha
a miki bathing water a toilet zaki iyayin wankan, ko nayi miki?"
aga masa kai kurum ta iyayi ko magana bata son yi.

Haka ya
auketa zuwa ainahin master bedroom
in da suke amfani dashi, shi ya ha
a mata ruwan wanka ya taimaka mata ta cire kayan jikinta tana kallon yadda yake bin jikinta da kallo.

A hankali ta juya ta fara tafiya cike da karfin hali ganin haka ya riqata ya kaita toilet yana tsaye ta fara wanka daga karshe shi ya taimaka mata ta idar da wankan sai toshe hanci take tana masa complain bata san meyasa bata son jin
amshin shower gel
in da suke amfani dashi ba.

Murmushi kurum yayi mata, wannan qaron a zaune tayi sallar magariba, tana gama sallar ta jingina bayanta da gadon ta lumshe ido tana sauke numfashi.

Turo
ofar
akin yayi ta bu
e ido a hankali tana kallonsa, Lokaci
aya hawaye na cika idonta tana ganin kamar maybe ma mutuwa zatayi
an wannan ciwon da take bata ta
a jin irinsa ba duk tsawon rayuwarta.

Gabaki
aya hankalinta yayi wajen Ummah tana son ganin ta tana san kasancewa a kusa da ita.

Karasowa yayi gabanta yana kallonta ya riqo hannunta yana tamabayarta menene kuma? lokaci
aya ta fashe masa da kuka cikin raunin murya take fa
in.

"Please mu tafi gida gobe dan Allah ina son ganin Ummah na." Ta fa
a da wani irin rauni a muryar ta.

Junaid ya Jawota jikinsa yana buga bayan ta a hankali alamar rarrashi, banda bugawa babu abunda zuciyarsa take shi bai masan ta yadda zai fara yi mata bayanin tana da ciki a jikinta ba.

Sun
auki mintuna a haka ya
agota ya wani harareta yasa hannu yana share hawayen idanunta yake fa
in.

"Ke ko kunya bakyaji katuwa dake ki bare baki kina kuka kina fa
in Ummah zaki?"
an turo baki tayi bata daice komai ba.

"Ya kamata kici wani abu, fa
a min me kike so naje na siwo miki?"
an shiru tayi jin tayi tana sha'awar cin fizzah a yau ita da ma ba ci take ba.

Ko Junaid ya siyo musu sai dai ya canye kayansa.

"Fizzah zan ci." Ta fa
a can kasan makoshi ta kuma gaya masa sunan drink
in da xai ha
o mata dashi.

Yasha mamaki tunda yasan duka babu cimarta acikin abubuwan da ta lissafa masa.

Haka ya fita ya siwo ya kawo mata, pizzah
aya ta dauka ko rabi bataci ba ta fara kakarin amai aman babu komai aciki.

Gabaki
aya Junaid Dikko ya ru
e ya fita hayacinsa, duk a wannan daren basu runtsa ba tun cikin dare wani zazzafan zazza
i ya lullubeta, dan zafin zazzabin shi ya tashi Junaid daga bacci.

Da kansa ya jika
aramin towel a ruwa ya rika shafa mata a jikinta haka ya bata paracetamol tasha babu laifi zazza
in ya
an sauka, haka suka kwana tunda asubar fari ita ta soma bu
e ido jin wata irin matsananciyar yunwar da bata ta
a jin kalarta ba ta addabeta.

Ha
e kanta tayi da guiwa tana jin komai na duniyar na fice mata arai.

Tafi minti goma a haka sa'annan tayi
arin sauka daga kan bed
in duk da jirin da takeji.

Fitsari takeso tayi, cikin qarfin hali take tafiya tana jin
akin na
an juya mata, tamkar a mafarki ya bu
e idonsa ya kalli gefen da take yaji wayam, da sauri ya miqe zaune hangota yayi tana bin bango
akin zuwa toilet da sauri ya sauka daga kan gadon cikin sassarfa ya nufeta yana ri
eta ya sassauta murya yana fa
in meyasa bata tasheshi ba? ita dai batace komai ba haka ya taimaka mata ya kaita toilet ganin yaki tafiya yasa ta turo baki cikin qarfin hali take fa
in.

"Ka tafi mana zan iya kula da kaina." Ya ware idonsa akanta sai kuma ya harareta yana fa
in.

"Ki gama abunda zaki yi mu koma malama.!" Kamar yadda yace sai da ya jirata ta gama fitsarin ta tsaya tayi brush ko a wajen brush
in sai kakarin amai take cike da qarfin hali.

Har kan bed ya kai ta ya zaunar da ita sai numfashi takeja tana saukewa a hankali.

Junaid ya xauna gefenta yana shafa bayanta a hankali sai da ya tabbatar numafashinta ya dawo dai dai ya kalleta yana fa
in.

"Are you alright?"
aga masa kai tayi ta miqe xaune cikin sanyin murya ta dubi Junaid
in da shima duka hankalinsa na kanta tace.

"Yunwa nakeji."
an bu
e ido yayi sai kuma ya tambayeta me zata ci?

Bu
e masa hannu tayi duka biyun alamar itama bata sani ba.

"Na ha
a miki tea?" Sunan tea kurum da ya kira mata taji xuciyarta na wani irin juyawa, da sauri ta shiga girgiza masa kai, ya langabe kai cikin fuskar tausayi ya wani tallabe chin
insa da hannu biyu yana fa
in.

"Toh matar Junaid me zakici dan Allah.?" Yadda yayi kamar wani yaron goye yasa ta saki murmushi.

"Zan sha kayan fruit." Ya
aga kai ya miqe tsaye yana fa
in ta jirasa akwaisu a fridge bara yaje ya kawo mata.

Ko minti goma baiyi ba ya dawo
auke da madaidaicin tray a hannunsa ta leqa tray
in, apple ne da banana sai kuma tufa ta
auki apple
aya ta soma ci a hankali jin zuciyarta bata tashi ba yasa ta soma cin apple
in da sauri da sauri.

Shi dai kallonta kurum yake da sun ha
a ido sai ta wani shagwabe fuska ta tura masa baki.
aya kawai taci taji ta koshi tana son tasha ruwa sai dai kuma bata so tayi amai ko ka
an shi yasa ma ta hakura da ruwan kawai Komawa tayi ta kwanta a hankali tana sauke numfashi, ko minti goma batayi da kwanciya ba bacci ya dauketa duk da Junaid yasan ana gafda kiran sallar Asubah.

Yana riqe da ita ajikinsa ya kai hannunsa daidai wurin shafaffen cikinta yana shafawa a hankali tunani ne fal aransa idan kuma ya tuna yadda sukayi da Abdul-hakeem sai yaji komai nasa ya tsaya.

Idan yabar cikin nan ajikin Jiddah yacewa Mamma me?

Yasan iyayensa bazasu ta
a kar
ar Jiddah a matsayin surukarsu ba koda yabar igiyoyin aurensu.

Shi kam da gaske yana tausayin Jiddah tayi kankanta da
aukar ciki yanxu rana
aya ji yadda ta zabge ta fita hayacinsa, idan yabar mata wannan cikin ajikinta haka zatayi ta wahala, idan yabarta ta haihu tare dashi yaso kansa da yawa.

Duk da har yanzu baya jin farin ciki ko akasin haka akan cikin dake jikin jiddan.

Washe gari da safe ma da amai ta farka duk ta gama galabaita jikinta yayi wani irin saki tunda ba wani abinci kirki take ci ba, har breakfast Junaid Dikko yayo musu order, bu
e abinci kurum da yayi kamshin aroma
in da ya shiga hancinta kurum yasa ta rikice masa lokaci
aya babu shiri ya ture breakfast
in gefe.

Da kansa ya fita zuwa wani pharmacy ya kar
o mata maganin rage yin amai da wanda kuma saka cin abincin dan yaga rashin cin abincin nata ba
aramin damunsa yake ba.

Toh haka Jiddah ta rika fama har na kusan sati
aya, babu laifi tana
an cin abinci amman fa tana yin amai har lokacin, da haka dai suka tattaro suka dawo Nigeria.

Ranar da suka iso Abdul-hakeem ne yaje ya daukosu a airport, a hanya sai tsokanar Jiddah yake ita dai har lokacin ba tace komai ba.

Dama akwai gidan da daddy ya gina masa dake cikin g.r.a can yace Abdul-hakeem ya saukesu, Jiddah tana jinsu zuciyarta na wani irin bugawa dan tasan yanzun nan Junaid zai bata takardar sakin ta, ita kam bata san ya zata fara rayuwa ba tare da Junaid Dikko ba, dan kuwa watanni shida kurum da sukayi a tare wata irin shakuwa ce a tsakaninsu tamkar sunyi shekara goma da sanin junansu.

Tayi nisa a tunanin da take taga Junaid ya bu
e back seat
angaren da take da alamar sun iso ta kallesa ganin yana miqa mata hannunsa, ta kalli gefen da Abdul-Hakeem yake sai taga ya da
e da fita daga motar.

Hannunta ta
ora cikin na Junaid
in tana jin wani sanyi na shigarta lokaci
aya.....
#ASMY B ALIYU
#BA(Secret Relationship)
#Love , Romance and Destiny
#Junaid Dikko
#Jiddah
[10/23, 6:17 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
( Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
Asmy b Aliyu
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
59.

Har cikin parlorn gidan ya kaita wanda ta shiga bi da kallo babu abunda babu acikin Parlon na more rayuwa, gidan yayi matuqar yi mata kyau ya fa
a mata ta shiga ciki xai yi sallama da Abdul-Hakeem ta
aga masa kai ya juya ya fice daga Parlon.

A parking space ya samu Abdul-hakeem ya jingina bayansa da motarsa yana karewa cikin compound
in kallo.

Har Junaid ya karaso wajensa yana kallon mood
insa da ya canja lokaci
aya, jin Abdul-Hakeem
in yaki magana yasa ya kalli Abdul-Hakeem suna ha
a ido da Abdul-Hakeem yace "Malam kaki magana clinic xan wuce fa." Junaid yace "Ya zanyi da yarinyar nan?"
an bu
e ido Abdul-Hakeem yayi yana fa
in.

"Kamar ya ya xaka yi da yarinyar nan?
Chapter 61 · 0% Book details