Sashe 40
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Maganganun duk rabi Jidda bata
auka, shin ya zata iya tsayawa a gaban Junaid Dikko tana yi masa wannan maganganun haka gatsau? gani take kamar da wuya duk da tasan a yadda take ganin takunsa zai so tayi irin yadda ake gaya mata amma ba zata iya ba.
Sai bayan isha'i sannan Aunty Rahama ta dawo,(Humkum) ta basu
aramar bag tace duka turarukkan Jiddah ne aciki ko wane ta rubuta mata yadda zata amfani dashi, daga yau duk wani turare da take using ta ajesa a gefe ta riqa amfani da wanda ta
ata.
Haka kuma ta fa
awa Aunty Rahamar gobe ta kawo ta ko zuwa 12 na rana ne akwai alot of things da xata koya mata saboda Jiddah ta shiga ranta sosai ganin farko da tayi mata, daman Jiddah sai idan bata shiga ga wuri ba nan take take zama fovourite
in mutum.
Kafin tayi mata maganar waya tace ya kamata ta riqa waya babba.
Aunty Rahama tace babu matsala za'a siya mata.
Haka suka koma gida.
Washe gari Jiddah ta kira Ummah a waya Nasiba ce ta
auka suka gaisa kafin ta ha
ata da Ummah, tambayar farko da tayiwa Ummah shine ya jikinta? batajin wani ciwo a jikinta? idan tana ji tayi mata magana.
Murmushi kurum Ummah tayi, murmushin da Jiddah taji har cikin zuciyarta kewar Ummah na zagaye ko'ina a zuciyarta.
Itama Ummah dauriya kawai take yi kafin tace.
"Ya maigidan naki?" Tace, "Ya tafi aiki Ummah." Ita kanta tayi mamakin
aryar da ta gillara nan take, acan kuma kasan ranta har ga Allah bata son Ummah tasan Junaid ya barta a Kano na sati
aya tasan Ummah zata saka damuwa a ranta tayi tunanin wani abun daban.
Hira sukayi sosai da Ummah kafin ta sauke wayar.
Koda Aunty Rahama ta tashi daga bacci Jiddah da mai aikin Aunty Rahama sun gyara ko'ina na gidan, mai aikin tana fadawa Aunty Rahama cewa Jiddah ce ta tayata ha
a breakfast.
Aunty Rahama tayiwa Jiddah fa
an aikin da tayi tana cemata wayace mata ana so amarya ta riqa motsa jiki ta wahala ta rufa mata asiri a wajan Junaid.
Murmushi kurum Jiddah tayi tare sukayi breakfast tana jin Aunty Rahama
in na waya da maigidanta karshe ta koma kan
an ta.
Jidda najin tana fa
in akwai abunda ya tsayar da ita sai wani satin zata shigo Abuja, da haka ta kashe wayar ta kalleta tana fa
in.
"Junaid ya kiraki kuwa?" Girgiza mata kai tayi, hakan yasa tayi mamaki dan cikin dare jirginsu ya sauka ya kamata ace ya kira amman zata kirasa ta fa
awa Jiddah ta shirya zuwa 12 zata sauketa wurin mai gyaran jikin.
Koda Jiddah ta koma
aki kwanciya ta koma tayi sai dai bata koma bacci ba tana gudun ta koma baccin ta makara. 12 nayi Hajiya Rahama ta shigo cikin
akin Jiddah ta gama shirin ta cikin atamfar super Holland
inkin doguwar rigar kalar maroon da ratsin baki ajikin atamfar, aran Aunty Rahama take fa
in.
"Masha Allah." Bata san Jiddah na da kyau ba sai yanzu da ta tsaya tayi mata kallon tsaf domin ba nan take ake gane Jiddah nada kyau ba sai mutum ya nutsu sosai.
Aikuwa sai kamshi ke tashi a
akin, murmushi Aunty Rahama tayi tana fa
in.
"Mu tafi tunda kin shirya." Jiddah ta saka mayafinta akai ta
auki handbag
inta tabi bayan Aunty Rahama.
Ita tayi driving
insu har zuwa (Humkum gidan Kamshi) tana sauketa tace zuwa anjima zata dawo idan bata dawo ba ma zata turo driver ya
auketa, Jidda tayi mata fatan sauka lafiya ta nufi entrance
in shiga gidan ita kuma Hajiya Rahama ta juya kan motar daman bata shiga ciki ba a kofar gida ta tsaya.
Cikin dare jirginsu ya sauka a
asar Paris sai da yayi sallar asuba ya koma bacci bai tashi ba sai wuraren 11 kamar yadda agogon can ya nuna.
Wanka yayi ya
auki wayar da ya kashe tun cikin jirgi sai yanxu ya kunna wayar, sakwanni nata shigowa baibi takan ko
aya ba yayi serching hotel mafi kusa da unguwar da yake yayi order
in breakfast, ya kira Mamma a waya suka gaisa yana mata complain bacci yayi ya gaji ne amma yanzu yayi order
in abincin da zaici for breakfast har ya fara kewarta tun kafin aje ko'ina da kewar abincin ta.
Dariya kawai Mamma tayi ta fa
a masa tana clinic idan ta koma gida zata kirasa da haka sukayi sallama ya kira Abba ma suka tattauna akan yadda zai yi aiki ya fadawa Abba cewa sunsa meeting karfe hudu kafin yayi sallama da Abba yaga saqon Assha Dikko tana tamabayarsa sun isa lafiya? kiranta yayi itama basu da
e ba yayi mata sallama.
Tamkar a mafarki yaga sakon Jiddah sai dai bai kai ga budawa ba yana mamaki yana qarawa.
Wani irin dokawa zuciyarsa tayi lokacin da yaci karo da saqon ya karanta sakon a fili yafi sau goma a zuciyarsa ma yaita karantawa, gabaki
aya sai yake tunanin by mistake ta turoshi tunda babu soyayya a tsakaninsu contract marriage ne bai wani mai da hankali akan saqon ba yaji ana danna door bell yasan mai aikatan hotel
in da yayi order ne, daga shi sai boxer ajikinsa ya sauka
asa, daman gidan up stairs ne dakuna biyu a sama sai parlor
aya a
asa da kitchen mai ha
e da store sai kuma guest room.
A natse ya gama breakfast
insa ya kira wayar Jiddah sai da tayi ringing ta katse ya
ara kira sa'annan ta
auka.
Sanyayyar muryarta ce ta daki kunnensa sai da yaji yanayin jikinsa ya canja lokaci
aya.
Gaishesa tayi da respect sai da yaja numfashi sa'annan ya amsa ya
ora da fa
in ya take? ta fa
a masa Alhmdullahi, kafin suyi shiru na kusan sakan talatin saboda dukansu ba sabawa sukayi ba kara shi idan miskilancin nasa basa saman kansa yana
an janta da hira ita ce ma bata sakewa dashi.
Kasa daurewa yayi sai da ya tambayeta wane irin saqo ne ta tura masa?
Aikuwa Jidda bata ta
a jin kunyar kanta irin wannan lokacin, ji take tamkar ta katse wayar, to me zata fa
a masa ita kuwa? ko fa
a masa zata yi Aunty Rahama ta kawo ta wurin mai gyaran jiki tace ta tura masa haka ake yiwa miji?
"Jiddah kina kan layin kuwa?" Jin shirun yayi yawa, nan take ta ru
e ta rasa ma me zata ce, karshe sai ta kashe wayar ta wani dafe zuciyarta da taji tana harbawa da wani irin gudu.
Sunan Allah take kira aranta tana tunanin kan wannan saqon bazata kara kallon Junaid Dikko ido cikin ido ba.
Ganin kiransa yasa ta riqa zaro ido tana saka yatsanta akan bakinta tamkar yadda yara keyi kafin tace.
"Wayyo ni me zance masa?" maganganun Aunty mai gyaran jiki sunan da ta saka mata kenan suka riqa dawo mata,ita komai ganinsa take tamkar a mafarki Junaid ba saurayinta bane taya zata riqa yi masa wa
annan abubuwan? da sauri ta
auki wayar, tambayar dai ya sake maimaitawa me saqonta ke nufi.? dakyar ta daure cikin shagwa
a take fa
in.
"Kawai nayi ra'ayin tura maka ne ko bai yi ba?."!
Yadda tayi maganar ya riqa jin tsikar jikinsa na tashi tamkar ba Jiddah ba, ji yadda take kashe masa murya, shi kam ya shiga uku ai wannan salon nata cikin kankanin lokaci zai birkitar dashi.
Jin shiru yasa ta kara kallon wayar ashe ya da
e da kashe wayar bata sani ba,
an ajiyar zuciya ta sauke tana ganin kamar bazata iya cigaba da yiwa Junaid irin wa
annan abubuwan ba.
Ji kawai tayi Humkum gidan
amshi na cewa.
"Yau zamuyi magana akan shagwaba, kin san duk namiji yana son macce mai shegen shawagaba da ko magana zaki yi masa ya riqa son yaga kina yi kamar zaki yi kuka bawai ki riqa yiwa namiji magana gatsau ba no manners, As I always say namiji tamkar jariri yake duk yadda kika tafiyar dashi haka zai riqa abinki.
Ki kula da menene weak point
insa musamman a abincinsa da kuma gadon aurenku, ta wannan weakpoint
in nasa zaki riqa jansa.
Haka a fannin zamantakewa ki lura da abunda yake so da wanda baya so.
Meke sakasa farin ciki meke bakanta ransa, Jiddah ina son naji good news nan bada jimawa ba, so nake mijinki ya ninninka soyayyar da yake yi miki a gidan aurenku.
Dan Allah karki bani kunya ta wannan
angaren."
aga kai kurum Jiddah ta shiga yi tamkar kadangaruwa, idan kuma ta tuno yadda suka yi da Junaid Dikko a waya sai taji jikinta yayi sanyi musamman idan ta tuna yadda ya kashe wayarsa.
Kenan yaji haushin ta? sai ta samu kanta da rashin jin da
i, sai dai bata nunawa Aunty komai ba.
Haka ta riqa bata shawarwari qarshe yau tace waya zata kira Junaid Dikko tana masa kananun kukan shagwa
a akan tayi kewarsa ba ka
an ba, daren jiya duka akan mafarkansa ne.
Wannan karon sai da Aunty taga razana kwance akan fuskar Jiddah, ta dafa kanta tana rarrashi da ban baki tana cewa sai ta cire kunya ta kai zuciyarta nesa kafin akai ga cin nasara.
Haka ta sakata gaba sai da ta kira Junaid Dikko, ya da
e yana kallon kiran nata zuciyarsa bugawa kawai take a duk lokacin da ya tuna yadda Jiddah tayi masa shagwa
ar nan a waya komai na cikin kansa kwacewa yake.
Ya tuna da ya kashe wayar ya da
e yana kokuwa da numfashinsa kafin ya kai hannunsa jikin boxer
in dake jikinsa yana jin yadda ya canja kala lokaci
aya saboda yadda ta riqa yi masa shagwaba a waya ta kashe duka jikinsa d
a kalamanta.
Ya da
e yana kallon wayar bai san me zata
ara fa
a masa ba, har wanka yayi yana mamakin yadda
aramar yarinya keson ta birkita dukkan tunaninsa.
Ganin bata fasa kira ba yasa ya
auka da sauri tana jin yadda muryarsa bata fitowa sosai.
Cikin shagwa