Sashe 54
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da wani irin mugun tashin hankali yake kallonta ya rarrafo zuwa gareta da wata irin murya da ba kowa Junaid Dikko ke yiwa magana da ita ba banda ita kanta Jiddah.
Nan ya fara rarrashinta yana ta taimaka masa bata san irin azabar da yasha na tsayin sati
aya shi ka
ai ba, yasan yadda ya rayu acikin sati
aya Allah kawai yake rike dashi ba dabararsa ba.
A fusace Jiddah ke fa
in.
"Ita matar taka fa da kaje Nigeria ba ta baka ba? dan Allah dan Annabi doctor ka rabu dani bana son ganinka wallahi.
Dan kayi auren yarjejeniya da ni ba yana nufin na zama kashin jikin kowa ba.." Ta
arasa maganar cikin shesshekar kuka.....
#ASMY B ALIYU
#BA(Secret Relationship)
#Love,Romance, and Destiny
#JiddahJunaid
#Team JSQUARE
[10/23, 6:17 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
(The Secret relationship)
*PAID BOOK #500*
Asmy b Aliyu
*Account details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
Duk yadda Junaid yaso samun Jiddah a wannan daren a cikin yanayin da yake a yanzu amma taki yadda ta bashi dama karshe da yaga yana neman illata rayuwarsa karfi ya saka mata ba dan yaso ba sai dan samun salama daga abinda yake ji.
Aikuwa ta wahala a hannun Junaid Dikkon, daga karshe da ya samu natsuwar da yake bukata ya rungumeta cikin jikinsa ya fara rarrashi da ban baki yana yi mata kalaman sanyayya zuciya.
Daga nan ya qara da fa
in tabbacin cewa itace mace ta farko da ya fara aura a cikin rayuwarsu, ya tabbatar mata cewa basu tabayin aure da Khairiyyah ba budurwarsa ce kawai amma ba matarsa ba ce.
Kalaman Junaid na cewa basu ta
a yin aure da Khairiyyah ba ya
an sanyayya zuciyar Jiddah ka
an hakan yasa tayi lamo a cikin kirjinsa tana sauke wani irin numfashi mai
auke da zazza
i.
Shi kansa Junaid ya tsorata ganin yadda jikinta ya
auki zafi a lokaci
aya.
Daukarta yayi dukanta ya kai toilet ya ha
a mata ruwan wanka, dakyar ta samu tayi wankan shi ya mayar da ita har kan bed ya shiga goge mata jikinta ya nemo mata rigar bacci ya taimaka mata ta saka.
Da kansa ya nufi kitchen ya ha
a mata tea ya dawo
auke da mug a hannunsa, sai da ya tabbatar ya huce yadda zata iya sha sannan ya fara bata da kansa cike da kulawa.
Sai da ta gama sha ya bata paracetamol yace zuwa wayewar gari idan jikin bai sauka ba zaije pharmacy ya siyo allurai yai mata.
Babu laifi bayan ta sha tea da paracetamol
in ta koma ta kwanta, sai da ya tabbatar ta kwanta sannan shima ya nufi toilet
in.
Wanka yayi koda ya fito bacci ya fara daukarta ya.
Jawota cikin jikinsa ya yi yana shafa sumar kanta a hankali.
Nutsuwar da ya kwana biyu bai samu ba yaji ya sameta a yanzu da ya yi gatarin samun Jiddah duk da bata basa ha
in kai ba.
Shi ka
ai ya riqa murmushi wanda shima da haka baccin ya dauke sa.
Dukansu sun rasa jami'n sallar asuba saboda gajiyar da sukayi da kuma rashin kwanciya da wuri.
Jiddah ce ma ta fara farkawa taga yadda Junaid ya wani ya kanainayeta tamkar wacce zata gudu.
Ta kalli kyakkyawar fuskarsa yadda yayi mata wani irin kyau acikin baccin da yake.
Samun kanta tayi da saka tafin hannunta gefen fuskarsa tana shafawa a hankali, ji tayi an riqe hannunta ta wani kalar zaro ido cikin tashin hankali take
arin cire hannunta daga cikin na Junaid da ya riqe, a hankali ya manna mata light kiss akan hannun yana fa
in.
"Meyasa kike shafa min fuska?" Jidda ta wani turo baki yadda yara keyi cikin shagwa
ar da yake so ta shiga fa
in.
"Da wane ido kaga ina ta
a maka fuska.?" Dariya yayi yana fa
in.
"Da idona mana, ki kalli cikin idona ki fa
a min baki kalleni ba kuma baki ta
a min fuska ba." Ta sauka daga kan gadon da sauri ta nufi
ofar toilet, da ido ya bita yana ganin yadda hips
inta suka kara cika.
Tana cikin wanka ya shigo toilet
in, Jidda tamkar zata nutse saboda kunya.
Cikin shagwa
a take fa
in.
"Ni dai dan Allah ka fita kaje naka
akin kayi wankan ka acan." Junaid ya bu
e ido yana cewa.
"Haka kawai? akan me zan fita?
Kawai matar nan zaki haramta min kallon hakkina." Jikin sink ya nufa ya fara yin brush, itama agurguje ta gama wankan dan ba
aramin aikin Junaid bane ya nemeta a toilet
in.
Jin tayi ya fisgota cikin jikinsa da hannu
aya ya cire boxer
in jikinsa da
ayan hannun yasa da wani irin sauri ta rufe idonta numfashinta na wani irin fisga, Junaid ya tsaya a bayanta ya sakalo da kansa cikin wuyanta ya saka duka hannayensa biyu ya matsa albarkatun kirjinta.
arar azaba ta sakar masa, cikin rawar murya take fa
in.
"Doctor mun makara sallah fa please let go." Da wata irin murya yake fa
in.
"Hakkina da na da
e zaki bani a cikin toilet
in nan, ko kin manta daren jiya kin wahalar dani?" Ya fa
a yana sake hargitsa ta.
Duk yadda Jidda taso ta share Junaid wannan karon bai bata
ofar da zataki kulashi ba musamman yadda yake sarrafa gangar jikinta, nan da nan sai ta fara yi masa kukan da
i wanda a take ta gigice ta shiga taya mijin nata abinda yake so.
Ita kanta bata san tayi kewarsa ba sai a yanzu a wannan yanayin da taga zallar kaunar da Junaid Dikko ke nuna mata, cikin ru
ewa da gigicewa ya shiga sambatu yana fa
a mata kalaman da zuciyarta ta kusan narkewa saboda jin su.
A ranta take fa
in.
"Ina ma a cikin hayacinka kake fa
a min wa
annan kalaman Junaid." Hawaye taji suna sauka akan fuskarta, a hankali hawayen da suka gigita duk wata nutsuwar Junaid Dikko, cike da kasala ya riqe kafadunta yana tamabayarta dalilin zubar hawayen ta,
aga kai tayi ta kallesa still hawaye na sauka akan fuskarta, wani irin murmushi take yi masa cikin rawar murya ta riqe hannayensa duka biyu tana cewa.
"Ko sau
aya ne ka fa
a min kana sona a cikin hankalinka, Allah da gaske ina son jin wannan kalmar a bakinka Please.." Ta fa
a muryarta na kadawa.
A wani irin firgice yake kallonta zuciyarsa na mugun rawa ya shiga girgiza mata kai, haka lokaci
aya ya cire hannayensa daga cikin nata.
Jidda ta
ara tsaresa da idanunta dake gigita duk wata natsuwar Junaid Dikko.
Wani irin murmushi tayi masa, murmushin da bata ta
a yi masa kalarsa ba ta furta.
"Na gode." A hankali ta juya ta tsaya a gaban shower ruwa na sauka a cikin jikinta.
Kallonta yake yana karantar yanayinta kafin ya
arasa ya tsaya a gabanta ruwan na dukansu duka su biyun.
Baya son irin kallon da take binsa dashi yana jin kansa wani iri.
Bashi da zabi illah na ha
e bakinsa da nata ya shiga yi mata wani irin hot kisses, haka suka rika faranta ran junansu tamkar zasu canye juna.
Bayan sunyi wanka shi ya jasu jam'i, ganin har kusan qarfe takawas da rabi ya dubeta yana fa
in.
"Ko nayi waya akawo mana abincin karin kumallo naga kin gaji da yawa? duk da dai tun daga ranar da na fara dandana girkinki na abinci duk wani restaurant ya daina yi min da
i Jiddah.
Hakika kina da baiwar da ba kowace mace keda irinta ba.
Allah ya baki farin ciki kamar yadda kike sakani farin ciki." Murmushi kurum Jiddah tayi a ranta tana fa
in.
"Kai ne farin cikina, duk ranar da baka cikin rayuwata ban san taya rayuwa zata zo min ba saboda har fargabar kwanakkin rabuwar mu nake yi dan bana son suzo da wuri, na fison su kara tsayi yadda zan ciga da kasancewa tare da kai." Ta miqe tsaye ta cire hijab
in jikinta tana fa
in.
"No ka bani awa
aya nayi mana simple breakfast."
aga mata kai da murmushi a tasa fuskar.
Tana ficewa daga
akin bayan fitarta ya koma kan bed ya jawo wayarsa dake a kashe tun jiya ya kunna.
Sakonni ne sukai ta shigo masa ciki harda na Khairiyya.
Ya kira Abba suka gaisa yana tambayarsa gajiyar jirgi.
Ya amsa da Alhamdulillahi.
Sun da
e suna magana da Abba kafin suyi sallama.
Mamma ya kira itama suka gaisa karshe ya kira Khairiyyah yaji layin busy sai ya aje wayar a gefe ya tsunduma duniyar tunani yana ta tunanin ranar da babu Jiddah cikin rayuwarsa bai san ya zai karbi rayuwa ba saboda shi fa duk wasu matan bisa titi sun daina burgesa, sun daina bashi sha'awa.
Shi kawai matar Junaid ce kawai yake son kasancewa da ita cikin kowane irin hali.
Har fargabar matsowar kwanakin rabuwarsu yake yi.
Yana cikin wannan tunanin Khairiyyah ta kirasa ya
aga suka gaisa tana masa shagwa
a shine yayi tafiyarsa maimakon yazo suyi sallamar karshe.
Kafin ya yi magana yaji tace.
"Da safe nan zanzo gidanku saboda nima jirgin karfe takwas nabi zuwa Lagos.
Allah duk laifinka ne mine.!" Junaid yace.
"Naji na kar
i laifina." Hira ce ta riqa yi masa har bai san lokaci ya tafi ba sai da yaga Jiddah ta turo
ofar dakin.
A firgice ya cire wayar daga kan kunnensa, kallo
aya zakayi masa kasan bashi da gaskiya ko ka
an.
Khairiyya nata magana taji shiru karshe kuma wayar ya katse duka.
"Nagama ha
a breakfast ka taso muje kayi."Jiddah ta fa
a tana
arin danna abunda ya danne mata kirji, yanayin yadda ya nuna kamar bashi da gaskiya.
Nan take zuciyar Jiddah ta raya mata da Khairiyyah yake waya.
Ya sauko daga kan bed
in ya wani riko kugunta murya can ciki yake fa
in.
"Allah yai miki albarka wife." A ranta ta amsa da ameen sai dai a fili bata ce komai ba.
Zai kara wata maganar kiran Khairiyya ya shigo wayarsa, ya
an kalli Jiddah sai tayi saurin dauke kanta ta nufi
ofa kawai ta fice daga
akin.