← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 82

Sashe 57

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Jidda ta karaso gabansa ta dauko
aramin towel a jikin hanger ta shiga goge masa jikinsa, ganin yadda yake wayar yana shawaga
a ya tabbatar mata da Mamma yake wayar dan har ta hadddace sunan Mamma a cikin kanta dan ta lura Junaid yana son Mamma sosai a
an zaman da tayi dashi na watanni hakanan itama ta samu kanta da kaunar Mamma
in duk kuwa da basu ta
a gaisawa ba.

Junaid yayi sallama da Mamma ya jawo Jiddah cikin jikinsa.

"Wayyoni doctor alwala na karta
aci!" Dakyar ya saketa ta taimaka masa ya saka kayansa sai tsiya take masa wa yana abu kamar wani qaramin yaro, ya ta
e baki ya kwaikwayi muryarta yana fa
in.

"Aini yaro ne a wajen ki." Ta hararesa ta saka hijab
inta ta shimfi
a carpet ya tada sallah.

Koda suka gama sallar basu tashi daga inda suke ba azkar suka cigaba da yi har lokacin sallar isha'i.

Bayan sun kammala ne taje ta ha
o masa cooffe ta kawo masa, lokacin ya jawo laptop
insa yana aiki da ita, ta zauna gefensa tana kallon aikin da yake.

Ita ce ta shiga basa coffee
in a hankali kafin tayi masa godiyar da takeso tayi masa duk akan hidimar da yake yi da Ummanta.

Yayi rolling eye's
insa yana fa
in.

"Ina son wannan addu'ar taki dan Allah matar Junaid karki daina yi min kullum ki yi su insha Allah zasu karbu saboda baki da zunuban da nake dasu." Harararsa tayi taci gaba da bashi coffee
in.

Har kusan 10 na dare yana zaune da laptop lokacin har tayi wanka ta saka kayan bacci tana makale dashi ta
ora kanta akan fa
arsa tana kallon aikin da yake yi a cikin laptop.

A haka ta fara jin bacci, ganin kamar tana jin bacci yasa ya rufe laptop
in ya tura gefensa kafin ya
auki matarsa ya nufi gado da ita.

Haka rayuwa ta cigaba da juya musu cikin sati
aya da dawowar Junaid wata irin kulawa suke baiwa junansu ta ban mamaki, ko baya gida suna manne a waya har ya dawo haka idan yana gida duk inda ta
ora
afarta anan yake saukewa, lokaci
aya Junaid Dikko yayi mata wani irin sabo dashi mai wuyar mantawa ta yadda har dukansu suke tunanin ba zasu iya rayuwa ba tare da
ayan su ba.

Ranar litinin yana office
insu sai ga kiran Khairiyya, bai
auka ba saboda suna
arin shiga meeting shi da turawan dake aiki a karkashin sa.

Har kusan sau 3 bai
aga ba sai ga saqonta ya shigo wayarsa cewa tana airport.

Saqon da ya girgiza Junaid Dikko, da mugun shock yake bin sakon da ido, wai Khairiyyah tana cikin
asar Paris, "Taya ya??" Wata zuciya ta tambayeshi.

Kodai wasa take masa kamar yadda kwanaki tace masa zata zo?

Wani irin zufa ya riqa ha
awa lokaci
aya har baturen dake kusa dashi yaga kamar baya cikin nutsuwarsa da harshen turanci yake tambayarsa lafiya dai kou?

Junaid ya miqe tsaye yana masu bayanin zaije gida yanzu matarsa ce babu lafiya a
aga meeting
in sai zuwa qarfe hu
u na yammah.

Da sauri ya fice daga cikin Companyn.

A gigice ya shigarwa Jiddah cikin gidan sai
arin saita kansa yake duk ya ru
e dan kuwa bata ta
a ganinsa a hakan ba.

Itama nan take ta ru
e ta riqosa tana tambayarsa abinda ya faru, duk atutaninta wani abu ne ya samesa.

Ya manta yaddah Jidda tayi bala'in karantarsa da har mamaki abun ke bashi.

Yanzu ma idanunta yake kallo yana hango wani sabon yanayi a cikinsu, ya lura da wannan yanayin kusan wata biyu da suka wuce wato kaunarsa mai girma yake hangowa a cikin idanun Jiddah wanda har hakan ya kasa
oyuwa, shi kam ba ya son wannan yanayin, da gaske ba ya son Jiddah ta fara sonsa.

"Doctor..!" Ta fa
a tana
an girgizasa kamar yana wani tunani.

A firgice yake kallonta kafin yaja hannunta har zuwa
akin baccinsu wanda har lokacin bai yi magana ba.

Ya jawo trolley ya bu
angaren kayansu ya rika zubawa aciki, kallonsa kurum Jiddah keyi gabanta na wani irin bugawa ta fara tunanin kodai Junaid har ya gaji da ita ne tun kafin lokacin rabuwarsu yayi?

Komai da zasu bu
ata ya saka acikin jakar ya rufe ya kalleta itama
in shi take kallo, bayaninsa Kurum take jira ya qaraso gabanta ya
auki hijab
inta na sallah ya saka mata akan kananan kayan jikinta riga da wando.

Har mota ya kai trolley
in ya bu
e mata gaban motar suka fice daga gidan duka.

Da mamaki take bin Junaid
in da kallo ganin wurin da ya kawo su gashi har lokacin yaki yayi mata bayanin komai.

Sai da ya kama musu
akin da zasu sauka sannan ya jawota jikinsa tana jin yadda zuciyarsa ke bugawa itama haka tata zuciyar take bugu.

Junaid ya
ago ya sumbaci goshinta ya riqe mata fuska na
an wani lokaci, sai kuma ya saki murmushi ya ware mata idonsa yana fa
in.

"A hotel zamu zauna na kwana biyu ki shirya kar
a ta ina son kasancewa dake na kwana biyu, ina son wannan yanayin ya zauna min acikin zuciyata ko bayan bama tare sai na riqa tunawa dake." Ya riqe hannunta cikin sanyin murya yake ci gaba da fa
in.

"Kin san na damu dake ko?" Dakyar ta
aga masa kai yace.

"Toh ki kula da kanki dan Allah, idan kina bukatar wani abu ki kirani zan kirasu na fa
a musu." Yana kaiwa nan ya juya ya nufi kofa da sauri yana
aga mata hannu alamar bye-bye.

A kan soofa ta zube tanaji har cikin jikinta akwai matsala Junaid kawai yana
oye matane.....
#ASMY B ALIYU
#BA (secret Relationship)
#Love, Romance 'and destiny
#JiddahJunaid
#Khairiyyah
[10/23, 6:17 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
(The Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
Asmy b Aliyu
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
Ta cakumi wuyan rigarsa tana kallonsa cikin ido da ido ta yadda kai kana kallonta kasan bata cikin nutsuwarta.

Soyayyarta take nema cikin idanunsa tana ganin tamkar babu ita, tana girgiza masa kai a haukace da wani irin raunin murya take fa
in.

"Karka yi min haka dan Allah, please karka gujeni..!" Lokaci
aya ya cire hannunta a wuyan rigarsa da ta ri
e, a tsawace yake fa
in "Wai kin sha wani abu ne kafin kizo?

Baki da hankali ne Khairi?" Kinga Khairiyyah kibarni dan Allah ki barni bana son magana ki koma
aki ki kwanta." Ya fa
a da wani yanayi a muryarsa.

"Saboda kana tare da Jiddah shi yasa kake wulakantani?" Jin sunan Jiddah a bakinta yasa ya
ago a hargitse yake kallonta, ta
aga masa kai tana sakin wani murmushi mai ciwo.

"Kodai kabar yarinyar nan kamar yadda kake barin duk wasu matan da alaqar titi ta ha
aku.

Ko kuma wallahi kasan halina ba sai na tsaya yi maka sharhi ba.

Kayi gaggawar sallamarta daga cikin rayuwarka, ko kuma sai na kunna mata masifar da bala'in da bazata iya kashewa ba.

Nasan kuna
asar nan tare kana tare da yarinyar nan acikin gidan nan na sani ina da hujja dan naga pant da bra
inta a toilet ta shanya su daga ita har kai kun manta baku kwashe su ba, kuma dama tunda na sanyo kaina cikin parlorn kamshin da naji yanayi nasan macce na cikin gidan nan tana abinda take so.

Karka manta aure zamuyi wannan lokacin ka yadda ko karka yadda nagaji da raba gado da matan bisa titi.

Wannan karon idan kaki bin umurnina wallahi sai na kira Mamma a waya na fa
a mata BOYAYYAR ALA
AR dake tsakanin mu da kai, dan wannan karon bazanji tsoron komai ba zan fa
a mata a fasa kwan kowa yaji shi." A haka Khairiyyah ta tsallake Junaid Dikko cikin wani irin yanayi, shi kuwa maganganunta ko ka
an basu
aga masa hankali ba dan yasan barazana ce kawai kuma ya saba fuskantar fiye da wannan indai a wajan Khairiyya ne.

Ta kira Mamma ta fa
a mata
OYAYYAR ALAQArsu shi yafi
aga masa hankali.

Da wane ido zai kara kallon Mamma idan taji cewar har Khairiyya ya sani tun a waje? shi dai abunda ya sani komai zai faru ba zai auri Khairiyyah ba, mezata bashi idan ya aureta bayan yasan komai tun akan titi?

Mekuma yayi saura da zata ru
e shi?

Runtse ido yayi yana jin kansa na masa ciwo ga tunanin Jiddah da ya addabi xurciyarsa baya tsoron Khairiyyah da duk wani tashin hankalinta da yanzu xai fice yabar mata gidan duka taci kanta.

Mamman sa kawai yakeji idan ta kira ta fa
a mata fa ina ya tafi?

Yasan halin iyayensa tamkar yunwar cikinsa, duk ranar kuma da Khairiyyah ta fa
awa Mamma
OYAYYAR ALA
AR nan tasu yasan daga ranar Khairiyya zata zama matar aurensa dan yasan iyayensa basa son zalunci kuma yadda suka san halinsa komai Khairiyyah zata gaya musu tsaf zasu yadda tunda bashi da kyakkyawar shaida ta wannan
angaren a gurin su.

Zai lalla
a Khairiyyah kawai har su rabu lafiya, sannan zai san duk yadda zai yi tabar
asar nan a cikin kwana biyu.

Har kusan sha biyu da rabi agogon dake can
asar ya buga Jiddah na zaune akan soofa tana kallon
ofa tamkar ta bu
e ido taga Junaid Dikko bayyane acikin
akin haka takeji.

Ta kira wayarsa babu adadi ana fa
a mata cewa a kashe take.

Ba
aramin abu bane zaisa Junaid ya kashe wayarsa ba tasan akwai dalili yana da dalilin kashe wayar.

Toh amma meyasa bai fa
a mata ba tun farko yadda hankalinta zai kwanta? meyasa zai kawota hotel ya aje wajen da batasan kowa ba dama a gidansa ne ta saba da gidan kuma akwai maigadi.

Sai wuraren 4 na asuba ta samu bacci ya
auketa wanda duk na wahala ne kuma a mugun tsorace take.
Chapter 57 · 0% Book details