← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 76 OF 82

Sashe 76

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Yayanmu lafiya naji muryarka wani iri?" Amaah ta fa
a a ru
e.

"Ki zo." Ya fa
a yana sauke wayar a ru
e.

Amaaah ta karaso wajen ganin Jiddah a hannunsa tace.

"Innalillahi meya faru Yayan mu? meya sameta?" Yace.

"Bu
e min motarki idan akwai ruwa kibani." Da sauri ta bu
e motar ta fito da bottle water ta bu
e marfin ya kar
a yana xubawa Jiddah acikin fuskarta da ta saki wata irin ajiyar xuciya ba tare da ta bu
e idonta ba.

A back seat ya kwantar da ita ya rufe
ofar ya juya kan Amaah yana fa
in.

"Ki fadawa Mamma Jiddah bata da lafiya zan kaita asibiti." Daga haka ya shige
angaren driver ya yiwa motar key, da wani irin speed yabar wajen.

Ciki Amaah ta koma tana shaidawa Mamma abunda ke faruwa hankali tashe Mamma ke
arin kiran Junaid, sai fa
a take meyesa bazai sanar da ita ba kafin ya
auki Jiddan?

Mum ta dakatar da ita tana fa
in.

"Matarsa ce fa Mamma dan Allah karki kirasa kin manta shima likita ne ina jin zai iya kula da matarsa.

Wannan karon dai dan Allah kibar masa matarsa tunda dai komai daren dadewa dole a bashi abarsa." Shiru Mamma tayi ba dan ranta yaso ba.

Da Khairiyyah ta tambayi Assha ina Junaid?

Sai ta fa
a mata yaje ya kai Jiddah asibiti bata da lafi..

Tun kafin Assha Dikko takai karshe Khairiyyah ta sakar mata wani uban ashar da ya jawo hankalin mutanen wurin.

Kuka khairiyyah keyi wiwi tana jikin Hajiya Mariya kawar Mami dake faman lallashinta.

Mami har wajen Mamma taje ta kare mata magana har tana fa
in Jiddah mayya ce dan taga alamar a hankali har Junaid
in sai ta raba shi da Mamma.

Mamma kallonta kurum take da haka dai aka tashi dinner
in ba cikin da
in rai ba gashi har lokacin Junaid bai kira Mamma ba wacce sai faman duba agogo takeyi.......
#ASMY B ALIYU
#BA (secret Relationship)
#Jiddah
#khairiyyah
#Junaid
[10/23, 6:23 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAKA*
(Secret Relationship)
*PAID BOOK#500*
ASMY B ALIYU
ONLINE BUSSINESS IDEAS CLASS
(DABARUN INGANTA KASUWANCI)
TARE DA DEEJARH BERVER.

DATE :- 10 November 2023
VENUE:- TELEGRAM
PRICE :- N4000
- YADDA ZAKI BUNKASA SANA'ARKI
- YADDA AKE ADANA RIBA.
- DABARUN KASUWANCI
-YADDA AKEWA COSTUMERS.
- SIRRU
AN KASUWANCI
- SAMUN MABIYA A KAFAR SADA ZUMUNTA.

YouTube,IG,TIKTOK.

BAYANI DANGANE DA WASU SANA'OIN...
- YADDA ZAKI FARA SANA'AR CAKEPOPS.
- YADDA ZAKI FARA SANA'AR PANCAKE MIX
-PUFF PUFF MIX
-GARIN DANWAKE
-GARIN KUNUN AYA
-TEA SPICES..
- HAIR GROWTH OIL.

AWO,STICKTERS,LEDA..DA SAURANSU.
kindly pay into:
Deejarh Berver Enterprises
2041774069
Firstbank
SEND YOUR RECIEPT TO 09079274454 ..AFTER PAYMENT
______
*Account Details*
0004157137
Jaiz bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta 08086207764
Katin wayar MTN ta
0704309282 shaidar biya ta 07065283730
Tana farfa
owa ganinta akan bed yasa take
arin miqewa xaune ga wani irin nauyi da taji kanta lokaci
aya yana yi.

Kallon
akin take da mamaki nan take komai ya shiga dawo mata.

Jin an turo
ofar yasa ta kalli
ofar da sauri, sukayi ido biyu da Junaid Dikko.

Kicin-kicin tayi da rai cike da qarfin hali take
arin sakkowa daga kan bed
in kafin ya qaraso ciki, mug
in dake hannunsa ya aje akan bedside drower zai riqota tayi saurin
aga masa hannu duk da jirin da takeji bai hanata nufar
ofa ba cike da, karfin hali.

Baya ta tafi zata fa
i yayi saurin riqota cikin jikinsa, taurin kanta na bazai daina basa mamaki ba.
arin turasa take da saurin qarfin da ya rage mata sai dai ko gezau bai yi ba, kanta juyawa yake tana jin wani kunci na kara mamaye zuciyarta musamman idan tana gaban Junaid Dikko wani irin haushinsa takeji.

Lokaci
aya ta sakar masa kuka cikin shesshekar kukan take fa
in.

"Nagaji dan Allah doctor ka sauwakkemin aurenka na huta.!" Kuka take mai sosa xuciya da ruhi idan kuma xuciyarta ta hango mata yadda Khairiyyah ta
ora kanta akan kafadarsa sai taji xuciyarta na neman fitowa daga kirjinta, tasan ciwon zuciya na gafda kamata duk a dalilin soyayyar da take yiwa junaid Dikko.

"Meyasa bazaki riqa sassautawa kanki ba? kefa da
i na dake kin cika sakawa ranki damuwar da batayi matsayin da zata karya miki xuciya har haka ba.

Kefa ragguwace tun kafin amarya taxo har kin fara karaya?" Ya fa
a yana kallon cikin fuskarta da har lokacin hawayen takaici take xubarwa da kalaman Junaid
in da suka kara fusatata.

Cikin ihu da tsawa take fa
in.

"Akan me zuciyata zata karaya? akan me zan damu da mutumin da bana so dan zai gayyato wata macce acikin rayuwarsa da dama can tare suke?

Ita ka fara sani kafin ni, ita kake son komai nata tana manne a xuciyarka a koda yaushe nifa?

Auren watannin da zaka yi a
asar waje ka aureni kuma kayi aikin ka gama, jikina kake so yanzu ba wani abun ba, dan haka ka rabu dani na samu lafiya." Runtse idanunsa yayi yana jin saukar kalamanta kamar an zuba masa ruwan zafi.

Riketa yayi yana kallanta da idanunsa da suka fara juyewa yace.

"Taya kike so na fahimtar dake ke ka
ai aka halartawa xuciyata ta so?

Tayaya zan fahimtar dake xuciyata ke kawai takeso Jiddah?

Shin ta wace hanyar kikeso na nuna miki irin soyayyar da xuciyata take yi miki?" Bai qara bata damar qara fa
ar koda kalma
aya bace a wannan daren duka ya amayar mata da zahirin qaunar da yake nuna mata a wannan daren.

Jidda ta yadda soyayyar da Junaid Dikko ke nuna mata ba iya fatar baki kurum ya tsaya ba wannan daren ya qara kafa musu wani irin tarihi da ya kafa musu a
asar Paris.

Duk wani jin haushin da takeji wannan kam acikin xiciyarta komai gogewa yayi sai wani sabon sonsa da taji yana ratsa ruhi da duka gangar jikinta.

Sai bayan da komai ya lafa tana manne acikin jikinsa yana shafa gashin kanta yana fa
a mata kalaman da tunda yazo duniya bai ta
a furtawa kowace macce suba sai Jiddah da ta ciri tuta a cikin mata.

Dukansu bacci suka yi cikin wata irin natsuwa da yasa har jam'in sallar asuba suka rasa.

Da safe Junaid sai tsokanarta yake yi yana fa
in ta rikitashi da kananun koke-koke tana turo baki tana fa
in shima haka.

Ya ware manyyan idonsa akanta yana fa
in.

"Yaushe da yaushe nayi?" Ya fa
a yana
arin riqota xuwa cikin jikinsa.

Ture masa hannu tayi wani baccin suka kara komawa ba shi ya farka ba sai da yaji karar wayarsa a gefen kunnensa, a hankali ya shiga bu
e idonsa Jiddah na manne cikin jikinsa tana baccinta cikin nutsuwa, dakyar ya lalubi wayar ba tare da ya duba suna ba ya
aga gamida yin sallama.

Jin muryar Mamma ta cikin wayar sai da gabansa ya fa
i.

A daburce ya shiga gaishe da Mamma ba tare da ta tsaya sauraren gaisuwarsa ba ta tambayesa ina Jiddah?
an shiru yayi kamar bazai ce komai ba, sai kuma ya shiga kame-kamen da Mamma tasan bashi da gaskiya ko ka
an musamman yadda tasan Junaid
in tamkar yadda ta san yunwar cikinta.

"Minti talatin na baka ka kawo min ita yanzu." Mamma ta fa
a tana sauke wayar.

Ajiyar zuciya ya sauke samun kansa yayi da kurawa fuskar Jiddah ido yadda take sauke numfashi cikin nutsuwa, idan kuma ya tuna nutsuwar da ya samu a dare jiya tare da ita sai yaji wani farin ciki yana cika xurciyarsa.

A hankali ya gyara mata kwanciyarta kusan qarfe 9 na safe lokacin, a gurguje yayi wanka ya shirya kansa cikin milk shadda babu hula akansa ya saka turarruka ya gyara sumar kansa fuskarsa sai wani kyalli take saboda farin cikin da yake tare dashi.

Gefen Jiddah ya koma ya zauna ya cigaba da kallonta ko ka
an baya son ya katse mata baccinta sai dai yana yi yana duba agogon Rolex
in dake
aure acikin damtsen hannunsa, kusan minti talatin da sukayi waya da Mamma ga yunwa yanaji sosai ga mutunniyar tashi har lokacin bata da alamar tashi.

Iskar bakinsa ya shiga hura mata acikin fuskarta yana jan dogayen yatsun kafarta.

Motsi ta soma yi haka baisa ya daina ba sai da ta bu
e idonta tas akansa yana zuba mata murmushinsa mai qarawa fuskarsa wani irin kyau.

Ta tashi xaune tana murza idonta jin babu kaya ajikinta ta wani zaro ido tana kara rufe jikinta da duvert, sai
arin cire duvet
in Junaid keyi, wani irin ihu ta fasa masa da yasa ya saki duvet
in duka yana ware idonsa akanta.

Cikin shagwa
a take fa
in.

"Menene haka dan Allah doctor?" Ta fa
a tana tura masa baki.

Qarasowa yayi gafda fuskarta ya sumbaci gefen fuskarta yana
arin cire duvert
in ta turasa da qarfi ta fashe da kukan shagwa
a tana fa
in ya fita wanka zatayi.

Ganin yadda ta rikice masa ya miqe tsaye ya nufi
ofa, sai da ta tabbatar ya fita sa'annan ta nufi toilet
in, wanka tayi tana tsaye gaban mirror dressing tana shirya kanta sai lokacin take qarewa
akin kallo, ta kalli doguwar rigar da Junaid
in ya fitar mata dashi dan tun jiya Mamma tasa aka kawo mata kayanta harda lefenta da aka ha
a.

Ta turo baki tana
aga hardasu pant ya aje mata, tana tsaka da saka kayan ya shigo gaban madubin ya qaraso ya rungumota ya saka hannayensa kan cikinta yana shafawa a hankali.

"I love You." Ya fa
a sounding so very sweet da yasa Jiddah ta lumshe idonta a hankali.

Ganin yana
arin canja yanayin zuwa wani yasa ta turashi daidai kuma lokacin wayarsa ta fara ringing, sunan yake kallo kafin ya kalli Jiddah,
aga wayar yayi yana miqawa Jiddah ganin mai kiran yasa a tsorace ta kallesa tana girgiza masa kai sauran ka
an ya saki dariya ganin yadda duk tabi ta rikice.
aga wayar yayi yana fadawa Mamma cewa suna hanya kafin ya miqawa Jiddah da tayi tsaye tana kallonsa.

Juyawa yayi yabar dakin yana sakin murmushi a hankali.
Chapter 76 · 0% Book details