← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 82

Sashe 28

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Naga ta yadda zaki samu wannan yaron ni zo ki barmin gida kafin na illata maki fuska." Mumy ta fisge hannunta tamkar wata mahaukaciya ta wani jata har cikin compound na gidan, ma'aikatan gidan suka tsaya cirko-cirko suna kallon Mumy wacce tuni maigadi ya bu
aramar
ofa, Mumy ta wani wurga Jiddah waje ta zaro mata ido tana fa
in "A duk ranar da na ha
u da fuskarki sai na konata sai nasa an wulakantaki." Mumy ta kalli maigadi tace "Rufemin gida karka bar yarinyar nan ta kara zuwa nan, idan ba haka ba kaima zaka rasa aikinka." Fuuuuuuu Mumy ta juya ta koma ciki jin yadda Sareena ke wani irin ihun da ya
agawa Mumy hankali, komai na parlorn sai da Sareena ta ruguzasa Alh.

Sadi na riqe daita tana kuka mai ta
a zuciya da gangar jiki Abba "Abba ka taimakeni zuciyata Abba, ban ta
a yiwa wani soyayyar da nake yiwa Junaid ba, ka taimakeni na samesa."Dukansu zama sukayi suna jimami.

Junaid Dikko daga nesa yana zaune cikin mota yaga yadda aka hanka
o Jiddarh daman yasan
arshenta korata zasuyi bazasu ta
a bari ta zauna a
ashin su ba yadda aka wurgota a wulakance yafi komai yimasa ciwo wannan wane irin mutanene suna treating mutane tamkar dabbobi?

A hankali ta miqe tsaye ta kakka
e jikinta da ya lalace da
asa ta fara tafia a hankali ko sisi bata dashi tasan ko giyar wake tasha bazata fara tafia a kasa ba daga wannan unguwar zuwa tasu unguwar, Junaid lokaci
aya yayiwa motarsa key yabi bayanta, jin mota a bayanta yasa ta
ara
aga
afa gashi layin babu yawaitar mutane a wajen, horn ya shiga danna mata haka baisa ta tsaya ba ganin da gaske bazata tsaya ba ya tsayar da motar ya fito ya nufeta yana kwala mata
ira, cak ta tsaya jin an
ira sunanta dayai ba tareda ta juyo ba,
arasowa yayi yana kallon fuskarta yadda tayi wani irin ja alamar tayi kuka sosai, ganinsa yasa tayi mugun ha
e rai tana kallonsa da mamaki, zaiyi magana tayi saurin dakatar dashi ta hanyar
aga masa hannu "Dan Allah kabarni kabarni!" Ta fa
a da wani yanayi a muryarta, juyawa tayi yayi saurin fincikota cike da tsiwa take fa
Baka jin Hausa ne?"
"Naji ina zaki a haka?

Ki barni na sauke
i a gida."
"Bana bukatar taimakonka." Ta fa
a cikin ihu da tsiwa a muryarta, bai kulata ba ya shiga jan hannunta sai tirjewa take tana mamakin karfin halinsa, lokaci
aya ta fisge hannunta cikin nasa, bana bukatar taimakon ka, bu
e motar yayi ya
auko wallet
insa ya bu
e ya ciro ku
in da shi kansa bai san nawa bane ya damka mata acikin hannunta, ya juya ya koma motar ya tada motar da wani irin gudu, da ido tabi motar tana jin hawaye na cika mata ido lokaci
aya.

Junaid tu
i yake kawai, yanayinta ne ke gilma masa a cikin idanunsa jinta yake tamkar Assha dikko, yasan Mammah zata
auketa yasan Mamman sa da tausayi, da girmama
an Adam inda matsalar take idan Mamma, ta gansu tare zata sa ayar tambaya akansa, da gaske yana son ya taimaki rayuwar Jiddarh ta kowace irin hanyace bai san ta inda zai fara ba, tuni ya manta da matsalar Sareena a lokacin dan ya dade da goge lambarta a wayarsa gamida blocking
inta, gabaki
aya mood
insa ya canja a lokacin, tunda ya zauna cikin parlorn na Mamma take kallon yanayin sa bata daice komai ba ta kawo masa fruit acikin bowl tana lura dashi ko rabi bai shaba ya aje, Mamma tayi gyaran murya da sauri ya
ago yana kallon Mamma "Meke damunka?" Mamma ta fa
a cike da kulawa a muryarta
an murmushi ya kirkira yana fa
in "Mamah me kika gani?

Kawai nagaji ne aikin office yayi min yawa babu Hutu."
"Yaushe ne tafiarka
asar paris?

Naji Abbanku na fa
in nan da sati biyu." Shiru kawai Junaid yayi har ga Allah bayason tafiar nan har wata shidda Abbansa ya turasa xaiyi wani aiki ne da wasu turawa zasu ha
a contract dashi na tsayin watanni shidda, shi har harga
Allah watannin yakeji sunyi masa girma akansa yasan zai samu mata acan duk kalar da yakeso sai dai inda matsalar take basu da test ko ka
an matan Nigeria sunfi su komai.

Ya rasa hanyar da zaiyiwa mahaifinsa bayani a tura wani yaje a maimakon sa, har gida da komai sunada acan.

Yasan babban contract ne zasu samu shiyasa ma mahaifin nasa ya dage akan shi zai tafi, jin yayi shiru Mamma ta
ora da fa
in "Ina jin kafin ka tafi a tsayar da maganar aurenku da Khairiyyah zan nemi alfarma kafin watanni shidda ta zama matarka." Cikin wani irin sauri ya
ago idonsa yana kallon Mamma, itama Mamma tasan halin yaron nata shiyasa ba
aramin damuwa ta shiga ba yakamata dai ayi auren kowa ma ya huta shima ya samu ya natsu a waje
aya, cikin rawar murya yake fa
in "Mamma ban ta
a jin fa Khairiyyah zata zama matata ba, ban ta
a yimata al
awarin aure ba Mamma!" With shock Mamma ke kallonsa shima sai lokacin yasan subutar baki yayi "Kana nufin tun farko mu kake yaudara kenan Junaid?Ko dai kasan yarinyyar nan tun a titi shine kake gudun aurenta?

Ba dai ka kar
i pride
in nata ba itama?" Ji yayi maganganun Mamma na ta
asa ta kowane
angare "To inhar da gaske baka lalata masu yarinyya ba dole ka yadda ka aureta Junaid, itace zabina!" Mamma ta fa
a da fushin da Junaid bai ta
a ganin tayisa ba duk yadda yaso yayiwa Mamma bayani kin saurarensa tayi karshe ma tabar masa parlorn.

Hannu yasa ya riqe kansa yayi dake famar yimasa ciwo, komai nasa tsayawa yayi baisan taya zai warware wannan matsalar ba, duk ya
au ki laifin ya
orawa Khairiyyah dan da bata nace masa ba da ta fito da wani can gefe tayi aurenta da yanzu kowa ya huta amma gashi nan yanxu akanta yana son shiga matsala dole ne ya nemarwa kansa solution kafin komai ya wargaje masa,
iran Abdul-hakeem yayi a waya yaji inda yake idan yana clinic ya samesa acan ko gidansa ne ma zai iya cimmasa, jin murya Junaid kawai ya tabbatarwa da Abdul-hakeem
in babu lafiya "Ina clinic amman yanxu zan tafi zamu fita da Madam."
"Ka jirani a clinic
in gani nan zuwa." Da haka Junaid ya sauke wayar
ara
aukar motar yayi ya nufi Dikko special hospital.
#ASMY B ALIYU
#BA(secret Relationship)
#Juniad Dikko
#sareena
#Jiddah
[10/23, 6:13 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
( Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
ASMY B ALIYU
*Account Details*
0004157137
Jaiz bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta 08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar biya 07065283730*
29.....

Kallonsa kurum Abdul-hakeem yake dan ya rasa wane kalar tunani xai yi akan Junaid Dikko.

Ganin yadda Junaid fuskarsa ta zama wani iri yasa Abdul-Hakeem ya saki murmushi yana fa
in.

"Ko ka
an wannan fuskar bata yi maka kyau , bakaga yadda ka zama wani iri ba wallahi, dan Allah kayi hakuri ka auri Khairiyyah a haka tunda har Mamma tayi rantsuwa a hankali zaku saba da juna." Da sauri Junaid ya shiga girgiza kai yana bin Abul-Hakeem
in da wani irin kallo." Idan shawara zaka bani kabani kawai malam amma banda ta auren Khairiyyah dan da gaske bazan aureta ba komai zai faru.!

Ni ina da wata shawara zan yadda kawai a saka ranar biki kafin lokacin na samarwa kaina solution, Khairiyyah ko zancen bata so ina mata na rasa meya shiga kanta.

Kafin nan zan samu wata muje da ita
asar da zanje dan har ga Allah matan
asar basu da wani test ko ka
an." Abdul-Hakeem yace
Baka jin tsoron Allah, kai yanzu da macen banza zaka tare a wata
asar har na kusan watannin shida tamkar wata matarka?

Yanzu idan kuma Allah ya
auki ranka ya ya zakayi?" Junaid yace
Naji toh kabani shawarar ya zanyi.?" Abdul-Hakeem yace
Na baka shawara tun maganar mu ta farko kayi hakuri ka kar
i Khairiyyah a matsayin abokiyyar rayuwarka kawai." A fusace Junaid Dikko ya miqe tsaye yana fa
in.

"Kunata fa
ar na auri Khairiyyah idan na aureta me zata bani?

Ko a titi meta bani?

Kaga malam idan ka samu wata mafitar ka sanar dani idan kuma ba'a samu ba shawarar da zuciyata ta bani ita zanbi." Daga haka Junaid Dikko yabar office
in Abdul-Hakeem a mugun fusace, gabaki
aya ransa a
ace yake, bai tabbatar da mahaifan nasa da gaske suke a maganar aurensa da Khairiyyah ba sai bayan kammala cin abincin dare mahaifinsa ya sanar dashi gobe zai tura magabatansa a tsayar da aurensa da Khairiyyah.

Wannan karon kar ku hango fuskar Junaid Dikko, haka baiga fuskar da zai yi wa iyayen nasa musu ba daga uwar har uban.

Haka ya kwana cikin kunci da damuwa.

Da daddare
iran da Khairiyyah tayi masa ya kai goma babu wanda ya
auka.

Karfe goma na safe Mamma ta fito ta samu Mum a parlor suna shirye-shiryen
ora girkin rana ita da
an aiki kasancewar itake da girki.

Mamma tayiwa Mum sallama ta
auki mota ta fita.

Kai tsaye gidan Hajiyarta ta nufa mai suna Hajiya Safiya dake unguwar (layout) wanda Mamma ce ta gina mata gidan.

Mamma ce ka
ai ta rage mata duk sauran yaran da take haifa basu tsayawa.

Maigadi ya bu
ewa Mamma gate ta shige da motar ciki.

Da sauri maigadi ya iso wajen Mamma ya bu
e mata
ofar motar yana mata sannu da zuwa.

Ta amsa da fara'a tana tamabayarsa ya aiki?

Ya amsa da "Alhamdulillahi." A babban parlorn Hajiya Mamma tayi sallama, Saude mai taya Hajiya zaman gidan
aninta mijinta ya rasu bata ta
a haihuwa ba shine ta dawo wajen Hajiyar da zama, dan asalin su Hajiya mutanen Kankia ne.

Hajiya na zaune a
asa saude na shafa mata man zafi a kafa da fara'a Saude ke yiwa Mamma barka da zuwa.

Mamma zama tayi akan rug tana gaishe da Hajiyan, Hajiya ta amsa cike da kulawa tana tamabayarta maigidanta da kishiyarta, Mamma ta
ora da fa
in.
Chapter 28 · 0% Book details