Sashe 69
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Anan cikin
akin yayi wanka a gurguje yana ta duba agogo yasan kowane lokaci Mamma na iya dawowa duk da yasan ya kamata ya taimaki Jiddah a wannan lokacin ganin irin wahalar da ya bata, ya sukuya ya sumbaci goshinta da madaidaicin hancinta ya gangaro gefen bakin nata ya sakar mata wata irin sumba mai sauti tare da furta "I love you so much my other half, ki gafarce ni ki yafe min..." Da sassarfa ya nufi
ofa ya fice daga room
in tamkar walkiya.
Wani irin nisha
i yakeji yana cikasa zuciyarsa fest, kusan cin karo sukayi da Amaah Dikko da ta fito daga kitchen da cup a hannunta na damammiyar NaN ta ware idonsa akanta tana fa
in.
"Ina yini Yayan mu." Dakyar ya saita kansa ya karbi gaisuwar Amaah Dikko kafin ya
ora da fa
in.
"Ashe Mamma bata nan?" Tace, "Ehhhh ta tafi clinic." Ka manta munyi wayau daxun.
an shiru yayi yana fa
in.
"Bara na wuce daman na biyo ne mu gaisa.
Mum fa?" Amaah tace.
"Mum itama ta fita." Yace.
"Okay a gaishe ta." Daga haka ya juya ya nufi kofa sai da ya fita gate natsuwarsa ta fara dawowa.
Mai machine ya tare ya koma gidansa har wani bacci yakeji daman kuma yana buqatar yin baccin.
Fitarsa da kusan minti goma sha biyar ta miqe dakyar ta nufi toilet, wanka tayi a daddafe tana kara jin wani irin ciwon mara.
Komawa tayi ta kwanta har Mamma ta dawo Jiddah bata fito daga
akin ba dan ciwon marar ya matsa mata sai murkusu kawai take a
akin, Jidda kam tayi tunanin ko period
inta ne zaizo dan har lokacin bata san akwai ajiyar Junaid a jikinta ba.
Mamma jin shirun Jiddah yayi yawa kuma mai aiki ta tabbatar mata da ta kai mata abincinta na rana, da sallama Mamma ta shiga
akin na Jiddah.
Turus tayi ganin abincin da aka kawowa Jiddah bata ta
a ba, da sauri ta nufi kan bed
in ganin yadda Jiddah ke dafe da cikinta, a tsorace Mamma ta shiga kiran sunanta tana tamabayarta lafiya? ko bata da lafiya ne? cike da karfin hali Jidda ta miqe zaune tana gaishe da Mamma.
Mamma ta amsa tana kallonta tana fa
in.
"Meke damunki?" Tace.
"Marata ke ciwo." Sai da zuciyar Mamma tayi wani irin dokawa.
Agigice Mamma ke tamabayarta tun yaushe?
Jidda tace, "Tun dazun." Ganin yadda take a firgice yasa Mamma ta rintsa ido.
"Ohhh." Jiddah ta fa
a cikin raunin murya dan kallo
aya xakayi mata kasan dauriya kurum take.
"Tashi ki saka hijab mu tafi asibiti." Mamma ta fa
a tana miqewa lokaci
aya.
Hijab
in da tayi sallah ta miqa mata dakyar Jiddah ta saka hijab
in ko tsayuwa bata iyayi.
Mamma ta dubeta tana fa
in.
"Ki fara cin abincin sai mu tafi." Girgizawa Mamma kai kurum take dan halin da take ciki bazata iya cin wani abinci ba.
Bu
e baki Mamma tayi zata kara magana Jiddah ta riqe ciki da sauri ta sauke gwiwowinta
asa, a hankali taji wani abu na fita ta tsakanin kafafunta.
Agigice Mamma ke kallonta duk Jiddah ta kidime.
"Mamma ba sai mun tafi asibiti ba period
ina ne yazo." Ta karasa maganar cike da kunya da zafin ciwo.
Agigice Mamma ta
aga rigar jikinta tana sakin salati nan take Mamma ta ru
e ta fita hankalinta.
Da sauri ta fita ta kira masu aikinta mata suka kama mata Jiddah da ta fara fita hayacinta zuwa mota.
Addu'a take Allah yasa cikin jikin Jiddah ya tsaya.
Abdul-hakeem ta kira a waya tana tambayarsa yana ina? dan ya rigata barin clinic, ya fadawa Mamma cewa suna tare da Baffansa.
"Lafiya Mamma naji muryarki wani iri?
Are You okay?" Tace dashi.
"Ka kira abokinka yanzu yazo asibiti matarsa ce ke bleeding." Salati shima Abdul-hakeem ya shiga yi daman kuma bai dace ya dubata ba tunda ga Junaid, idan ma ya duba ta toh sai sunyi tsiyar da mai yayyafa mata ruwa sai Allah.
Abdul-Hakeem ya katse kiran Mamma ya kira Junaid da bai da
e da tashi daga bacci ba.
Yana zaune a parlor yana shan coffee wayar Abdul-hakeem ta shigo masa.
auka yayi jin yadda Abdul-Hakeem ke magana yayi saurin aje coffee
in hannunsa a razane ya miqe tsaye zuciyarsa kamar zata fito daga kirjinsa saboda yadda take wani irin bugawa.
Tree qautaer ne kawai ajikinsa sai rigar shan iska car key ya
auka ya fice daga gidan sai lokacin ya kira Mamma a waya amma har ta gama ringing bata
auka ba abunda ya kara gigita Junaid Dikko kenan.
Da wani irin speed ya nufi Dikko special hospital......
#ASMY B ALIYU
#BA (secret Relationship)
#Junaid Dikko
#Jiddah
[10/23, 6:21 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
( Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
Asmy b Aliyu
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
65.
Shigowar engineer Tajuddeen kenan cikin gidan nasa tunda yamma ya shigo garin Katsina, bai samu shigowa gidan nasa ba sai karfe goma na dare.
Kallo daya zaka yiwa fuskarsa kasan akwai damuwa a tattare da yanayinsa saboda sun ha
u da Aliyu Dikko acikin hotel
in Dikko sun tattauna akan matsalar
ansu, haka kuma sun fahimci junansu sun yadda da kaddarar da Allah ya zana akan rayuwar
an nasu, sunyi ammana da ita
ari bisa
ari wanda a karshe sun gama maganar cewa da ta gama istimna'i za'a
aura auren su.
Tunda Mami taga yanayin maigidan nata gabanta ya riqa faduwa musamman da tasa hannu zata kar
i briefcase
in da ya shigo da ita amma yayi saurin dakatar da ita.
Kallo
aya yayi mata yace su samesa a parlonsa dan har ga Allah abunda yakeji ya danne masa kirji bazai barsa ya kwana da abunba.
Mami ta samu Khairiyyah a
aki wacce har lokacin babu wata walwala a fuskarta, tana kwance ta
arin nemo hanyar da zata ruguza Junaid Dikko dashi da Jiddah tana neman hanyar da zasu
ani bakin cikin da suka sakata.
Mami ce tace da ita.
"Sai ki taso mahaifinka ya dawo yana son ganinki." Daga haka Mami ta fice daga
akin.
Da ido tabi Mami gabanta ya shiga faduwa sai lokacin ta dawo cikin hankalinta.
Babu wasu kayan kirki ajikinta haka ta nufi parlorn mahaifinta bata kuma sake suturta jikinta ba dan ko agaban mahaifinta tasha zama da kayan bacci tare da Daddyn ta.
Yanzu ma haka (casual slippers) ta saka a kafafunta tabi bayan mahaifiyarta.
Yadda taga fuskar mahaifinta a wannan lokacin yayi mugun tsoratata.
Maimakon ta shigo cikin parlorn sai ta tsaya a bakin
ofar shigowa parlorn.
aga kai mahaifinta yayi yana qarewa shigar jikinta kallo, wata uwar uban tsawa ya daka mata yace taje ta
akko hijab.
Abunda bai ta
a yi mata ba kenan sai a wannan karon.
Baki bu
e cike da mamaki Mami ta bu
e tana kallon Daddy, da gudu Khairiyyah ta juya tabar wajan.
"Wai dan Allah meke faruwa ne daddy ka dawo mana gida a hargitse kamar wanda yayi gamo.?" A fusace ya juya yana kallon Mami yake cewa.
"Wato ke har tambaya ma kike ko Ikilima? a karo na farko da nayi danasanin aurenki a cikin rayuwata wallahi.
Tabbas ina danasanin aurenki dan bazan fasa fa
a ba, kin cuceni kin
ata min tarbiyar yarinyyah." Daddy ya fa
a da wani yanayi a muryarsa.
Mami ta shiga gyada kai tana kallonsa cikin
aga murya da zafin rai take fa
in.
"Wato ma na cuceka kake fa
a ko Tajo.?
Hmmm
an Adam butulu ne wallahi, wato ni zakayi blaming kace na
ata maka tarbiyar yarinyyar ko? duk waya saka mu cikin wannan bala'in ba bayaga kai?
Idan ka manta bari na tuna maka, ka
ata rayuwar
an wasu kuma kana cikin
atawa kace ba za'a
ata maka naka ba? ka manta me Annabi yace? ko baka da kowa a duniya wannan abun sai anyisa bayan gidan ka...!" A mugun fusace daddy ya miqe tsaye jikinsa babu inda baya ka
awa, har ya
aga hannu zai kaiwa Mami mari sai ga Khairiyyah ta fa
o cikin falon kamar an jehota.
"Daddy..!" Khairiyyah ta kira sunan mahaifin nata da karfi.
Sauke hannunsa yayi ya koma dabas ya zauna yana dafe kansa dake neman tarwatse masa lokaci
aya.
Bai ta
a tsanar kansa ba irin wannan lokacin, karo na farko da yayi da ya sanin kusantar zina a cikin rayuwarsa, shi kansa sau nawa an sha fa
a masa ana ganin Khairiyyah a
akin hotel ana ganinta har a garin Abuja amma bai ta
a yadda ba saboda soyayyar yarinyar tasa ta rufe masa ido bai ta
a yadda da abinda ake gaya masa ba, gani ma yake Khairiyyah tayi kankanta da sanin wa
annan abubuwan, shi yasa bai ta
a damuwa ba tun da yaga Khairiyyah ko saurayi bata dashi, Junaid ka
ai ne saurayinta.
Lokaci
aya Khairiyyah ta sha jinin jikinta ganin halin da mahaifinta ya shiga, har na kusan minti biyar babu ko mai dogon numfashi cikin parlo
rn, daddy ya
ago idanunsa da suka kada suka canja kala lokaci
aya ya kalli Mami da kakkausar murya yake fa
in.
"Daga yau zan kafa doka a gidan nan, wallahi tallahi daga ke har yarki duk wanda ya taka min doka zaku ga the other side
ina a gidan nan.
Daga yau babu Khairiyyah babu fita koda bakin gate ne sai ranar da zata bar gidan nan a matsayin matar Junaid.
Kema duk wannan shegen yawon naki da zuwa gidan kawaye da biki daga yau na sokesa ki zauna kiyi
arin gyara tarbiyar yarinyyarki kafin taje gidan mijinta.
Ku tashi ku bar min parlor ina so na huta." Khairiyyah ce tayi saurin miqewa tsaye ta nufi hanyar barin parlorn tamkar a mafarki takejin maganganun mahaifinta nata, wai yau saboda Junaid Dikko da Jiddah daddy ke kiranta da bata da tarbiya.