Sashe 52
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sanye yake cikin shaddar filtex fara sol babu aiki ajikin rigar sai links
in hannun rigar da kuma botir da aka saka a gaban rigar, yayi kyau yayi wani irin fresh na ban mamaki sai dai yanayin fuskarsa da ta kalla taga yana cikin damuwa, damuwar da zuciyarta ta bata amsa nan take akan Jiddah ta kirasa.
Ta
auke kanta tana jin wani abu na danne mata zuciya wani sabon kishin Junaid
in yana kara cika zuciyarta.
Ya kai hannunsa kan goshinta yaji akwai zafi ya janye hannun yana tamabayarta meke damunta?
A fusace ta miqe zaune dama tana cike dashi cike da masifa take fa
in.
"Idan ma mutuwa nayi menene damuwarka malam? zaka iya komawa wurin matan da suka fini muhimmanci cikin rayuwarka kaji ko Junaid.!" Wannan karon ta fa
a da wani irin rauni a muryar ta, wanda yasa zuciyar Junaid
in tayi wani irin laushi.
"Haba Khairiyyah duk meya kawo wannan maganganun? wakika ga na kula tun zuwanki garin Katsina.?" Ya tambaya yana kallon yadda ta tamke fuska tamkar ba'a ta
a halittar dariya a tare da ita ba.
Shi kam da gaske so yake ya rabu da Khairiyya cikin salama da kwanciyar hankali, ko ka
an baya son wannan tashe-tashen hankalin kuma har ga Allah bayaso taga kamar ya yaudareta ne tunda shi bai ta
a yi mata alkawarin zai aureta ba.
"Khairi." Ya fa
a yana riqo duka hannayenta biyu yana damkewa cikin nasa hannun, xuciyarta ciwo take wasu irin (warm tear's) suka fara sauka akan fuskarta da gudu tamkar an kunna famfo.
Bashi da zabi illah na sata a jikinsa, kwantar da kanta tayi cikin kirjinsa ta cigaba da rera masa kukan kissa tunda tasan baya kaunar kuka ko ka
an yanzu ne zai nemi nutsuwarsa ya rasa.
Sun
auki kusan minti goma a haka sai da ya tabbatar da ta daina kukan sa'annan ya cireta daga cikin jikinsa.
"Akwai zazza
i ajikinki ya kamata naje na kar
o miki magani a pharmacy.
Please bayan zazza
i babu abunda kikeji?" Girgiza kai tayi murya na rawa take fa
in.
"Babu komai kai kawai nake son kasancewa tare da kai.
Dan Allah karka ce min a'ah xan iya mutuwa saboda kariga ka saba min da hakan." Da sauri Junaid ya shiga girgiza kai zuciyarsa na tsananin bugawa.
Shi kam bazai iya wannan rashin kunyar a gidansu Khairiyya ba.
Idan kuma Mami ta shigo fa? da wane ido zai sake kallonta?
Ba tare da Khairiyya ta jira amsar saba taje ta sakawa
ofar key harda su zaresa a jiki, bai tabbatar da Khairiyyah bata da hankali ba sai da ta zama tsirara a gabansa, ya dafe kai yana kallonta zuciyarsa na mugun rawa, da kyar.
Wata irin kewar Jiddah da yakeji tana zagaye masa xuciya karfin hali kurum yake ko wani minti ko wane sakan sai ya tuna da Jiddah da komai nata.
Khairiyya ta zauna akan cinyoyinsa tana roqonsa bukatarta akansa ya taimaki rayuwarta.
"Please Khairi bana son wannan yanayin dan Allah." Ya fa
a da wani yanayi a muryarsa da yasa Khairiyyah ta danne
acin ran da takeji yana taso mata.
"Nasani amma please ko romancing
ina kayi na samu natsuwa dan Allah.!" Junaid ya dinga jin
acin rai, haka taja ra'ayinsa sune har kan gado.
Gangar jikinsa kawai ne a tare da Khairiyya amma kwata-kwata hankalinsa baya tare da ita ko ka
an.
Sai da ta samu natsuwa ta hanyar romancing
in da ta roki Junaid akan suyi sa'annan yabarta har wani baccin mai da
i ya
auketa tana manne cikin jikinsa tana sauke ajiyar xuciya.
Sai da ya tabbatar baccinta ya
an yi nisa sannan ya cireta acikin jikinsa ya rufeta da duvert saboda babu kaya ajikinta ya kara mata gudun Ac
akin.
Kai tsaye toilet ya shige, wanke jikinsa kawai yayi dan bazai iya wanka agidansu Khairiyyah ba, ya mayar da kayan jikinsa ya kwashi wayoyinsa ya
auki key
akin da ta saka cikin bedside drower ya bu
e ya fice daga
akin.
Abun da bai yi zato ba Mami ce xaune a parlorn da plate
in chips a hannunta.
Kallonsa kawai Mami take har ya qaraso cikin parlorn kansa a
asa ya xauna cikin kujera ba tare da ya kalli Mami ba yake gaisheta da respect, ta amsa masa kafin tace.
"Ashe kana ciki?" Wani mugun nauyi yaji kansa yayi kafin yace "Nazo dubata ne, yanzu dai ta samu bacci." Mami tace "Owk Allah ya tsare gaba." Ta mayar da kanta kan tv dake aiki cikin parlorn ta cigaba da cin dankalinta.
Junaid yayi mata sallama ya fa
a mata Insha Allahu da dare zai dawo.
Mami ta
aga masa kai tayi masa fatan sauka lafiya.
Gidansa na hutawa ya wuce yana
ara neman layin Jiddah, har kusan qarfe 3 na rana amma har lokacin a kashe yake jin wayarta.
Kasa daurewa yayi ya kira mai gadin dake gadin gidansa dake can Paris bayan sun gaisa ya tabbatar masa da komai lafiya lau.
Shiru Junaid yayi yana tunanin to meya samu wayar Jiddah? cikin harshen turanci Junaid keyiwa maigadin bayani akan yaje ya buga kofar parlon idan ta fito ya bata wayar yana son magana da ita.
Haka mai gadin ya isa har
ofar parlorn nasu Jiddah ba tare da ya kashe wayar ba dan Junaid Dikko bai basa damar ya katse wayar ba.
Yaje ya danna door bell na kusan minti biyar sannan ta fito da dogon hijab har kasa ta bu
ofar.
Cikin harshen turanci yake sanar da ita maigida ke son magana da ita.
Itama saboda zama da Junaid ta goge wurin iya turanci musamman na
asar da takejin kalarsa ba irin nasu ba.
Wani kallo da bata ta
a yi masa ba tayi masa ba tare da ta qarbi wayar ba haka bata yiwa maigadin maganar ba ta mai da kofa ta rufe.
Junaid duk yana saurarensu ta cikin wayar, baturen ya masa bayanin taki kar
ar wayar.
Cikin tashin hankali Junaid ke tambayarsa da wane yanayi yaga fuskarta akwai damuwa a tare da ita ko akasin haka? maigadin yayi masa bayanin kamar fuskarta tayi kumburi da alamar tayi kuka sosai.
Kashe wayar Junaid Dikko yayi, meke damun Jiddah haka da zataki kar
ar wayarsa? watau da gangan ta kashe wayar?
Duk iya tunaninsa na son gano laifin da yayi mata bai tuna laifin da yayi mata ba.
Haka ya yini cikin sanyin jiki, sai bayan sallar magariba yaje ya gaisheda Hajiyar Mamma, sai tsiya take yi masa akan yayi
iba mai turawan
asar da yaje suke basa? shi dai da murmushi kurum yake bin ta dan yau ko doguwar hirar da yake yi da ita bai samu yayi ba.
Daman kafin ya taho sai da ya shigo mata da kayan abinci irin cimar da takeci duk da yasan duk watan Allah Mamma na tsaye akan mahaifiyarta ta.
Kayan fruits masu yawa ya siya saboda Hajiya na son fruit sosai.
Har zai tafi Hajiya tasa mai aikinta ta wanke dabino da take ta ajiya kwara bakwai ta kawo mata tasa Junaid agaba akan yaci wanda duk yana cikin irin Addu'oin da take kar
o masa ne daga mallamai daban-daban.
Junaid Dikko ya yamutse fuska yana kallon dabinon yake fa
in.
"Yau kuma dabino za'a sakani ci a daren nan? dan Allah dan Annabi Hajiya ki barsa zuwa wani lokacin bana jin cinsa bana ma da wurin sakasa yanzu." Ya karasa xancen da
ar damuwa shimfi
e a fuskarsa.
Idan kuma ya tuna yadda sukayi da Jiddah sai yaji gabansa yayi wani irin faduwa.
Jiddah kawai tana so ta wahalar dashi ne kawai, da tasan yadda yake kewarta da batayi masa wannan horon ba.
Yadda Hajiya ta damesa yasa ya
auki dabinon ya fara taunawa a bakinsa ba tare da yasan dandanon saba.
Sai da ya canyesa tsaf, ta basa ruwan zam-zam cikin glass cup nan ma ya kafa kai ya shanye.
Miqewa tsaye yayi yana yiwa Hajiya
orafin zafi yake ji.
Ya aje mata rafar kudi ta Naira dubu kwaya
aya dan tun kafin ya shigo ya cirosu a banki sai albarka take saka masa.
Sai bayan sallar isha'i ya shiga gida.
Yayi mamakin da ya samu motar Dr.
Abdul-Hakeem Datti acikin compound
in gidansu, yayi parking tasa motar.
Kai tsaye cikin gidan ya nufa duka ya samesu a parlor har Abdul-Hakeem suka daga kai suka dubesa.
Lokaci
aya Amaah Dikko ta ru
e ganin Yayan nasu ya bayyana cikin parlorn da cikinta da ya fito sosai, tamkar zatayi kuka take kallon Abdul-Hakeem da alamar dai bataji da
in ganin Junaid ba tana a wannan yanayin.
Ta tsaya a bayan Assha tana gaishe da Junaid
in dake bin ta da ido, ya xauna kusa da Abdul-Hakeem ya amsa gaisuwarta ya maida kallonsa kan Abdul-hakeem din, Amaah ta juya ta shige part
in Mum cike da wata irin kunyar Yayan nata da batasan tana da ita ba.
Abdul-hakeem ya sassauta murya yana fa
in.
"Ango kasha
amshi ya
ar amana mu? hop kana kularmuna da ita?." Junaid ya hararesa yana fa
in.
"Ai kai naga ga
ar amanar tawa nan kana kula da ita yadda ya kamata." Kwabe baki Abdul-Hakeem yayi yana wani dage gira yake fa
in.
"Ashe ka hango ajiyata manne ajikinta." Sosai Junaid yasha toka yana fa
in.
"Kai baka jin kunyata?" Wani irin kalar murmushi Abdul-Hakeem ya saki yana fa
in.
"Kai zanji kunyarka?
Tab! muje part
ina muyi magana." Junaid Dikko ya fa
a da serious tone a muryarsa, ganin da gaske maganar zasuyi yasa Abdul-Hakeem ya miqe yabi bayan Junaid
in......
#ASMY B ALIYU
#BA (secret Relationship)
#Junaid Dikko
#jiddah
#khairiyyah
#Hakeem Datti
#Amaah Dikko
#Assha Dikko
[10/23, 6:17 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
(The Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
Asmy b Aliyu
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
Washe gari tare suka yi karin kumallo da Mamma, sai nuna masa atamfofin da ta zabar masa takeyi a waya, shi dai bin Mamman kurum yake da ido bece komai ba.
Jirgin
arfe takwas yabi zuwa Legos acan jirginsu zai tashi wanda sai sha biyu ne jirgin zai
aga, Junaid ya yiwa iyayen nasa sallama driver ya sauke shi a airport.