Sashe 21
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kayi harkar gabanka nayi nawa babu ruwanka dani anan gidan." Yadda yake kallonta yasa taji gabanta yayi wani irin bugawa tsit tayi tana ha
e sauran maganarta "Na baki minti goma sha biyar kiyi refreshing kanki idan na dawo naga bakiyi ba zaki sha mamaki na." Ya fa
a da rashin walwala a fuskarsa bata ta
a ganinsa haka ba, juyawa yayi yabar mata
akin, tafi minti biyar zaune a haka kafin taja kafafu ta sau
a daga kan bed
in, kamar yadda ya fa
a minti goma sha biyar na cika ya dawo, zaune ya sameta akan doguwar sofa da hijab a jikinta da alamar tabi umurninsa
ar ajiyar zuciya ya sauke "Oya sauko muci abinci." Babu musu ta sau
a, shiya
i bar mata naman ya tura gabanta ya tsiyaya mata fresh milk acikin glass cup tamkar zatayi kuka ta fara tura naman, a natse yake cin namansa sun kusa minti ashirin a haka ba wanda yai magana, nan ya miqe tsaye ya fice daga
akin da alamar ya koshi ne, koda ya dawo ta koma kan bed tayi kwanciyarta, kallan kayan yai sannan ya kwashe kayan ya mayar kitchen, ya sake dawowa
akin yana kallonta yake fa
in ta tashi ta dauro Alwallah suyi sallah, sarai ta fahimci meyake nufi sai cewa tai
Nayi sallar ishaai."
Wannan daban wannan ma daban.
Yai maganar tare da ha
e rai.
Yadda yayi da fuska ne yasa taji jikinta yayi mugun sanyi ga wani irin tsoronsa da yazo ya rufeta, saukowa tayi daga kan bed
in ta nufi toilet, da ido yabita yana sakin
an murmushi, ta da
e a toilet
in dan sai da ya
arasa ya
an buga kofar, koda ta fito bata yadda ta kallesa ba, nan ya shimfida musu sallaya suka gabatar da sallah raka'a biyu kamar yadda Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya koyar.
Yayi mata tambayoyi akan addininta babu laifi tana da ilimin addini, daga nan ya dafa kanta ya shiga yimata addu'a tunda ya rike kanta taji duniyar na juye mata tana yimata wani irin nauyi, tuni hawaye suka fara rolling cikin fuskarta ta yadda ta amince Abdul-hakeem Datti shine
addarata, Allah ya riga da ya
addara zasu zauna a karkashin innuwar aure na har abada.
Asubah ta gari
AMAAH HAKEEM.
#ASMY B ALIYU
#secren relationship
#Amaah Dikko
#Hakeem Datti
#Junaid Dikko
#Khairiyyah
[10/23, 6:13 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
(Secret Relationship elationship)
*PAID BOOK#500*
ASMY B ALIYU
*Account Details*
0004157137
Jaiz bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta 08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 shaidar biya ta 07065283730*
Maganar da
an adaidaita yake yimata ita ta dawo da ita daga duniyar tunanin da ta fa
a "Hajiya wace unguwa zakije?" Numfashi ta
an sauke tana fa
a masa sunan unguwar da zataje "Naira dari biyu zaki bayar." Tana kallonsa cikin sanyin murya take fa
in "Haba dan Allah bawan Allah kullum
ari da hamsin ake
auko ni daga can, kamin ragi dan Allah, wallahi su ka
ai gareni." Ta fa
a da murya mai cike da rauni, yana girgiza kai yake fa
in "Malama Gaskiyya bazan iya shiga dake wannan lungun a
ari biyu ba, kawai ki ci kamin ku
ina." Da sauri jiddah ke fa
in "Naji ko a bakin titi sai ka saukeni." Jin bai
ara magana ba yasa tasan ya yadda relaxing tayi a kujerar adaidaita sahun, tana kallon ababen hawan dake kai da kawowa atitin, tana tunanin makomar rayuwarsu gefe
aya ga rashin lafiyar ummanta dake hanata samun natsuwar zuciya a
an kwanakkin nan yau da gobe ciwo jibi lafiya, gefe
aya ga matsalar Mu'azzam cikin sati biyun da tayi a gidansu a kullum da fargaba take saka kafarta cikin gidansu, da wani irin bugun zuciya ha
uwa goma zatayi da Mu'azzam sai ya kai hannunsa a jikinta, tana mamakin mazan da bazasu sota dan Allah ba, sai wani abu da suke hangowa acikin jikinta.
Tasan bata shigar banza kullum cikin dogon hijab take dan ko aiki take bata cire hijab ko ban
aki zata zagaya da hijab
inta take shiga sai dai tana kiyayewa tana tattaresa wuri
aya ta yadda bazai
au ki najasa ba, a kullum tana iya
arin ta na boyewa ummah wannan damuwar da yadda Mu'azzam ke
arin saka mata hannu ajiki, tasan idan ta gayawa Ummah daga lokacin bazata
ara barinta zuwa aiki gidansu Mu'azzam ba toh idan kuma sun zauna gida suci me?
Tunda ba wata tsayayyar sana'a suke dashi ba, ita bata jin matsalar Sareena kamar yadda takejin matsalar Mu'azzam, ita gwara kullum Sareena tayi mata mari sau goma ta zageta son ranta da Mu'azzam ya ta
a jikinta.
Jin yadda mai adaidaita sahu ya taka burki ne yasa ta
an firgita, ajiyar zuciya ta sau
e alamar sun kawo, daman ku
in na hannunta dan kullum idan zata taho sai Momy ta bata ku
in zuwa dana dawowa, sau
a tayi ta fara tafiya, ganin duhu yasa ta
an daga kafa tana tallabe da basket
in abincinta da bataci ba watarana tana cin rabi tazo da rabi ta baiwa Ummanta yau bata ma samu natsuwar cin abincin ba.
Duk da unguwar cikin garine kuma irin Geto area ne rufe gidansu suke tana zuwa sai da ta kwankwasa na kusan minti biyu sannan Ummah dake bakin rijiyar tayi Alwallah sallar magrib kenan taji bugun gida daman ta riga da tasan Jiddah ce,
arasa wa tayi ta bu
e mata da murmushi kwance a fuskar Jiddarh take kallan Umma.
Yawancin lokutta idan kaga murmushin Jiddah irin haka mahaifiyarta na gabanta, mayarda
ofar sukayi suka rufe, still wearing a lovely smile akan fuskar Jiddah take fa
Ummah ina wuni ya
arfin jikin?"
"Na samu sauqi Jidda, sannunki da hanya." Tare suka
arasa cikin
akin nasu da simintinsa kawai akayi sai
atuwar tabarmar da ta tsufa har ta fara cinyewa wacce aka malala a tsakiyar
akin sai wata
atuwar katifa da aka shimfi
a a gefe itama dai ta tsufa sosai, sai
atuwar bakko har guda ukku suma a jere a gefe da alamar nan suke aje kayan sakawarsu, basket
in dake hannunta Jiddah ta aje ta shiga cire hijab
in jikinta kafin doguwar rigar atamfar da take sanye da ita wacce har ta canja kala saboda tsufa da kodewar da tayi, sai lokacin na kare mata kallo tana da tsayi daidai misali fara ce sosai irin pure farin nan mai kyau, tana da fa
in fuska haka idanunta can ciki suke tamkar na yan China baka ma ta
a tunanin ta fito daga Nigeria zaka
auka yar asalin
asar China ce.
Sai kyawawan pink lips
inta wanda suke karawa fuskarta kyau da kwarjini, asalin kyau sai da ta warware
ankwalin dake bisa kanta gashinta ya bayyana baki sidik wanda ya sauka har a kafadunta, tana da wani irin diri mai jan hankalin duk wani
a namiji haka tana da wasu irin hips ga breast da suka cika kirjinta.
Ganin yadda zata shiga ban
akin dake tsakar gidan ne yasa Ummah ta dakatar da ita tana cewa "A haka zaki shiga bayi Jiddah babu ko hula kuma ana
iran magarib?
Ki bari har agama sai kiyi wankan mana." "Ummah zafi nakeji tamkar zan kama da wuta kibarni dan Allah zanyi addu'a." Ummah ta miqa mata hula tana fa
in "
a ki saka Allah ya tsare." Amsa tayi ta saka hular ta juya tabar
akin Ummah, itakuma ta tada sallah, sai da Jidda taja ruwa a rijiya sa'annan ta shiga wanka, koda ta fito har idar da sallar magrib, itama agurguje tayi alwallah ta shige
aki wata duguwar rigar roba ta
auko cikin kayanta wankakka marar nauyi ta saka ta
au ki hijab
in sallah ta saka ta tada sallah, har kusan
arfe bakwai da rabi suna zaune akan sallaya daga ita har Ummah suna azkar, Jiddah na idar danata ta miqe tsaye ta ninke abin sallah ta ajeta inda suke ajewa sannan ta
arasa ta jawo basket
in ta fara fitar da kular shinkafa, sannan ta fitar da ta miya a basket
in da suke zuba kwanukka nan ta jawo plate da spoon ta shiga dibarwa Ummah, hadaddiyar shinkafa da miyar da taji naman kaji Ummah na shafa addu'a ta kalli abincin tana fa
in "Wannan yayi min yawa duk kin kwashe ki rage ki karawa kanki.."
Jiddah ta girgiza kai tana fa
in "Nifa na
an ci acan gidan Ummah, ko zanci ka
an zan kara, ke kuwa nasan tun karin kumallo rabonki da wani abinci." Da haka Jiddah ta rufe bakin Ummah, ficewa daga
akin tayi ta tafi cikin randar da suka zuba ruwan sha ta bu
e ta dibarwa Ummah ruwa acikin kofi, komawa tayi ta kaiwa Ummah ta sauke cup
in agabanta "Allah yayi maki albarka." Ummah ta fa
a da sanyi muryar, murmushi kurum Jiddah tayiwa Ummah, tana kallon yadda takecin abinci da gani tana bala'in jin yunwa, kwallah taji ta cika mata ido lokaci
aya tai saurin mayar da kwallar, bayan sun ta
a hira ne suka kwanta.