Sashe 13
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wuraren 2 ya fice daga office
in, kai tsaye gida ya nufa bai samu Mamma a gida ba tace masa ta fita clinic amman bazata kai 4 ba.
Zaunawa yayi yaci abincinsa a parlorn Mamma Assha ta fito cikin parlon tana gaishesa ya amsa yana kallonta tamkar bata da lafiya.
Da kulawa yake fa
in.
"Ya naga idonki ya sauya baki da lafiya ne?" Ta zauna gefensa tana fa
in.
"Mura ce da ciwon kai tun jiya." Junaid yace, "Amman bana hanaki zama da ciwo ba? meyasa baki fadawa Mamma ba?" Cikin sanyin murya take fa
in.
"Nafa sha magani Yaya ina jiran 4 tayi islamiyya ma zanje." Ya gyada kai yana fa
in.
"Allah ya qara sauqi Ina Amaah?" Lokaci guda ya jeho mata tambayar.
"Tana
akin ta tun da na dawo school naga take kuka na tambayeta tayi min banza qarshe ma ta sakawa
akin nata key." Yace "Kira min ita.." Miqewa Assha tayi ta nufi stairs dan kiran Amaah
in.....
*COMPLETE PAID BOOK'S*
Muhabbatil Qalb
Albi (Zuciya ta)
Rafeeq
Waminal hoob
Nida Raheema
#ASMY B ALIYU
OYAYYAR ALA
#Amaah Dikko
#Hakeem Datti
#Junaid Dikko
[10/23, 6:12 PM] Asmy B Aliyu: *
OYAYYAR ALA
(The Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
ASMY B ALIYU
*Account details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
13...
Daga Junaid har Abdul-hakeem basuyi tsammanin ganin Mamma da Abba a parlorn ba.
Ganin yadda Abdul-hakeem ya shigo da Amaah yayi mugun
aga hankalin Mamma da Abba, da wani irin shock suke bin Abdul-hakeem da kallo da yaji gwiwarsa tayi wani irin sanyi.
Karasawa yayi ya sauke Amaah akan doguwar soofa dake cikin parlorn, "Meya sameta? a ina kuka ganota?" Duk a lokaci
aya Abba ya jero musu tambayar da tsoro a tattare da muryarsa.
Kallon Junaid Hakeem yakeyi yana son ya bu
e baki yayi musu bayani amma yaki, wani irin nauyi yaji kalaman da yakeson ha
awa nayi masa.
"Abba birthday tabi saurayi hotel." Kalaman da suka kubuce daga bakin Junaid Dikko kenan wanda bai riga da ya shirya fitowarsu ba.
Yana kallon yadda fuskar Abba ke
auke da bayannen mamaki, zuciyarsa ciwo take dan haka ya juya ya fice daga parlorn ba tare da kowa ya ankara ba.
Tun daga Parlon Abba ke kwalawa Mum kira itama har tayi shirin bacci zata cimma Abba turakarsa dan yau itace da girki, jin kiran da Abba ke mata da wani irin sautin da yasa ta kasa fassara sa ta
auki hijab ta saka akan doguwar rigar baccinta.
Kusan karo sukaci da Abba.
"Ki fadamin mafarki nake Rafee'a, ki fa
amin Amatullah na cikin gidan nan." Abba ya fa
a yana tsareta da idanunsa, lokaci
aya gaban Mum ya fa
i.
Tunani take meya kawo wannan maganar kuma acikin gidan nan babu wanda yasan Amaah
in bata nan daga ita sai Assha ko Mamma bata sani ba." Rafee'a biyoni parlor." Abba ya fa
a yana juyawa ya koma parlorn.
Ji tayi
afafuwanta na kasa daukarta kar dai Abban ya san shirin su.
Tunda ta doshi kanta cikin parlorn taji gabanta na wani irin bugawa wanda bata ta
a jin haka ba hango Amaah Dikko kwance cikin soofa ko kyakkyawan motsi batayi, taji bugun zuciyar ta ya tsananta Abba ya daga kai yana kallon yadda ta ru
e, lokaci
aya zarginsa ya tabbata da gaske Rafee'a ta san Amaah tabi saurayi zuwa hotel.
"Karaso mana." Aliyu Dikko ya fa
a yana bugawa Mum
in tsawa.
Da jan kafafu ta isa cikin parlor.
"Rafee'a karki yi min qarya, shin da sanin ki Amatullah tabi saurayinta hotel?" Wannan karon girgiza kai Mum ta shiga yi da mugun tashin hankali cikin rawar murya take fa
in.
"Tayaya zan
ata rayuwar yata da hannun na? kama ta
a jin Amaah tayi saurayi ne?" A fusace Abba ya katse ta.
"Toh a hotel aka
aukota taje Birthday
in saurayi." Banda salati babu abunda Mum keyi, cikin rawar murya ta fa
a masa yadda sukayi da Amatullah
in dan bata ce mata birthday
in saurayi zataje ba, ta dai fa
a mata za'ayi birthday
awarta har tace ta kwana a hostel idan aka gama sai ta dawo.
Cike da takaici Abba ke kallonta yama rasa me zai fa
a mata.
"Idan wani abu ya samu rayuwar
ata Rafee'a ki tabbatar da babu igiyar aure a tsakanin mu dake, sannan acikin daren nan ba sai gobe ba ki barmin gida har sai na nemiki Rafee'a." Abba ya
arasa maganar da fushi a muryarsa yana juyawa yabar Parlon.
Duk yadda Mamma taso ta tsayar dashi kasawa tayi kafin ta ankarar dashi ina Mum
in zataje cikin daren nan?itada ba
ar gari ba.
Juyawa kawai Mum tayi hawaye na zubar mata ta nufi stairs har tana ha
a hanya.
Mamma ta kalli Junaid Dikko wanda tamkar babushi a parlorn tsaye yake tamkar an kafasa.
"Da alamar bata cikin hankalinta maybe sun saka mata wani abu cikin drinks ko? kana ganin bazai mata illah ba?" Mamma ta fa
a tana kallonsa.
"Babu abunda zai yi mata idan ya saketa zata tashi da kanta." Ya qarasa da wata irin murya tamkar ba tashi ba.
Juyawa yayi ya fice daga parlorn yana jin tsanar kansa aransa musamman a yau da wani abun ya samu Amaah Dikko da bazai ta
a yafewa kansa ba.
Gaskiyar Hakeem ne zunubinsa yana bibiyar rayuwar kannensa.
Washe gari kusan qarfe bakwai ta soma bu
e idonta ta dafe kanta da taji yayi mata mugun nauyi, riqe kan tayi dan ko sallar Asuba Mamma bata tasheta ba.
akin ta riqabi da kallo tana jin yadda kirjinta ke wani irin fat..fat..fat kuma tana
arin tuna abunda ya sameta a daren jiya.
A haka Mamma ta sameta a ru
e Amaah ta sauko daga kan bed duk da babu qarfi a tare da ita,
arin zare dogon wandon jeans
in jikinta take addu'a take Allah yasa mafarki takeyi ba gaske bane kafin ta fashe da wani irin kuka, babu inda jikinta baya kadawa, ita dai Mamma tsaye tayi tana kallon ikon Allah, wani irin kuka ta fashe dashi ta kalli Mamma tana fa
in.
"Wallahi tallahi ba halina bane Mamma kice min bai ta
a martabata ba, ki fa
amin Mamma me ya faru dani?
Ki fa
amin please Ma...." Wani mari Mamma ta dauketa dashi, da mugun mamaki take kallon Mamman tana hango idon Mamma yadda suka juye lokaci
aya.
"Idan ma ya ta
a wannan martabar me zaki yi yanzu Amaah? da gaske kece zaki bi saurayi hotel?" Sulalewa tayi a hankali kan gwowinta ta saki wani irin marayan kuka.
"Ba halina bane Mamma, wallahi ban ta
a ba wannan ma
addara ce wallahi wani abu suka sakamin a abun sha nasha." Mamma tayi mata banza sai ma cewa tayi.
"Tashi ki shiga toilet kiyi wanka kiyi alwala kizo kiyi sallah." Mamma ta fa
a tana nuna mata
ofar toilet, a hanzarce ta miqe tsaye ta nufi
ofar toilet
in bata ta
a ganin Mamma so disturb and worried irin wannan lokacin ba.
Itama Mamma juyawa tayi tabar room
in gamida rufo mata
ofar.
Ko a daren jiya Mamma ba baccin kirki tayi ba kwana tayi tana tunanin da wani abu ya samu Amaah
in fa? dan tun daren jiya Mum tabar gidan wanda ta tabbatar
aya daga gidajen kawayenta ta nufa.
Har cikin daren ta tashi sallah tana addu'a Allah ya tsare musu martabar Amaah da Ashaa Allah kar ya jarabcesu kamar yadda ya jarabcesu da matsalar Junaid Dikko, kuma har lokacin bata saka Abba a idonta ba, tana ji ajikinsa bai samu baccin kirki ba shima.
Har kusan qarfe takwas tana tsaye a kitchen ita da
an aiki suna shirya abun karin kumallo.
Suna gamawa kai tsaye
akinta ta koma, a parlor ta tarar da Amaah ta dunkule kanta waje
aya kan abin sallah, kai tsaye
akin ta ta wuce tayi wanka ta fito ta shirya kanta cikin atamfa mai simple
inki ta saka turarrukan da take using ta nufi
angaren Abba dan har kusan qarfe 9 na safe bataji motsinsa ba.
Shima Junaid ta kira wayarsa a kashe, falon Abba tayi sallama yana zaune akan soofa a zaune kallo
aya zakayi masa kasan akwai damuwa tare dashi.
Ya amsa sallama Mamma ta qarasa ta zauna kafin ta fara da fa
in.
"Mubi komai a hankali Abba, insha Allah komai zai zama daidai mugodewa Allah da hakan bata kasance ba sai dai a kiyaye gaba." Ajiyar zuciya Abba ya sauke ya kalli Mamma yana fa
in.
"Da wani abu ya samu Amatullah da Rafee'a ta cuceni cutar da bazan iya warkewa ba har abada,
ara da Allah ya tsayar anan tunani na shine wanene wannan yaron? ina son nasan waye mahaifinsa kafin na
auki mataki akansa duk da bana ganin laifinsa, laifin duka yana wajan Amatullah da bata fita tabishi hotel ba shi zaizo har gida ya
auketa ne?
Toh tun kafin ta kunyatani aure zanyi mata.
Daga yau ban yadda ta fita koda
ofar parlor ba, idan kikaga ta fita to gidan mijinta zata tafi." Daidai lokacin Junaid ya sako kansa cikin parlorn da sallama a bakinsa, farar jallabiyya kurum ce a jikinsa, daga uwar har uban kallonsa suke ya karaso ya zauna kan rug ya gaisheda su dan shima yau bai samu fita sallar asuba ba.
A natse Abba ke fa
in.
"Wanene wannan yaron? a binciko min ko waye shi." Tun safe yake kiran Abdul-hakeem bai daga ba har cajin wayarsa ya qare bai daina kiransa ba.
Can kuma sai wayar Abba ta soma ringing ganin me kiran yasa Abba ya
auka bakinsa
auke da sallama, a acan
angaren Abdul-hakeem ne ke neman izinin shigowa wajen Abba, kai tsaye Abba yace masa ya shigo.
"Kaje ka shigo da abokinka yana waje." Abba ya fa
a yana kallon Junaid wanda ya zama wani irin a lokaci
aya.
Miqewa yayi tsaye ya fice daga Parlon.
Yadda Hakeem ya
aure fuska yasa Junaid ya
an saki tashi fuskar, hannu ya bashi suka gaisa daga nan suka juya suka nufi Parlon kowa da abunda ke cikin zuciyarsa.