Sashe 14
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan sun zauna Hakeem ya gaisheda Mamma da respect a muryarsa Mamma ta amsa da fara'a a fuskarta hakama Abba dake mugun ganin hankalin Hakeem
in.
"Abdul-hakeem waye wannan yaron da yake shirin lalatawa yarinya ta mutunci?" A natse Abdul-hakeem yayi masa bayanin komai duk acikin daren yayi umurnin ayi masa bincike akan Fu'ad yau da safe aka turo masa komai na rayuwar Fu'ad
in.
"Yaron
an gidan Alh.
Bara'u ne, maybe ma kasan shi wanda yayi chairman na party
in nan a gwmanatin da ta wuce.
An ce Fu'ad
in yana cikin yaran da basa jin magana acikin garin nan, haka akwai cases
insa da dama a wajan
an sanda, sai dai ubansa yana using da ku
i yadda maganar bata da
ewa ake sakinsa." Haushi ya kama Abba.
"Wannan qaron ko zan bashi mugun mamaki, zanyi amfani da dukiyata na tabbatar yaron nan yaje gidan yari." Abba ya
arasa maganar so very harsh a muryarsa.
"Amman Abba da an rufe case
in nan saboda
an jarida gudun kar sunan Amaah
in ya
aci hujjar itace bashi ya kaita da kansa ba tana cikin hankalinta ta dauki kafa taje.
Kuma sunanka matsayin mahaifinta shima zai fito, zamuyi takarda a office
an sanda har ubansa zamu zauna dashi akan yabar rayuwar Amatullah ta har abada ko kusa gareta bamu son mu qara ganinsa." Abba kada kai kawai yake yana jinjina basira irinta Abdul-hakeem
in, bai haifi Abdul-hakeem
in ba amman yana jinsa tamkar yaron da ya fito acikinsa.
Duk wannan bayanin da Abdul-hakeem yake bai yadda ya kalli Junaid ba, Abba ya kalli Junaid yace.
"Sai ka shirya ku tafi can office
in nasu idan kun gama ka duba nutsuwar wani daga cikin ma'aikatana zamu tattauna dashi zan bashi auren Amatullah nan da sati mai zuwa na yadda zanyi masa komai tunda ta gama tozartani." Maganar ba
aramin dakar Hakeem tayi ba tuni ya fice daga Parlon Junaid yabi bayansa....
*COMPLETE PAID BOOK'S*
Muhabbatil Qalb
Albi (Zuciya ta)
Rafeeq
Waminal hoob
Nida Raheema
#ASMY B ALIYU
OYAYYAR ALA
#Hakeem Datti
#Amaah Dikko
#Junaid Dikko
[10/23, 6:12 PM] Asmy B Aliyu: *
OYAYYAR ALA
(The Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
ASMY B ALIYU
*Account details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
15...
Ajikin
ofar room
in Ashaa ta tsaya ta
an yi mata knocking kafin ta fara kiran sunan Amaah
in,
aga murya tayi yadda zataji ta take fa
in.
"Ki fito yanzu Yayan mu yana nemanki." Daman a kwance take kan doguwar soofa tunda abunda ya faru bata saka Abba a ido ba shida Junaid, jin muryar Ashaa a bakin
ofar tana kiranta wai kuma kiran na Yayanta Junaid ne yasa taji cikinta na wani irin juyawa gashi ta kira Mum
inta a waya ko awa biyar ba'ayi ba yanayin yadda Mum
in nata keyi mata magana ya tsorata ta yadda ta zageta tas kafin ta sauke wayar.
Ita babu kalmar da tafi
aga mata hankali acikin kalaman Mum
in sai na.
"Kin kyauta Amaah idan kika kashe min aure sai kinemi wata uwar amma bani ba, ina son fashion ina son social life amman ni ba gantalalliyar uwa bace da zan miki umurnin cewa kibi saurayi zuwa hotel dan yana birthday.
Sannan kuma duk matakin da Abbanki ya
auka bazan ga laifinsa ba kin riga kin gama cuta ta kawai Amaah." Jin shiru yasa tasan da cewa tuni Ashha tabar wajan
ofar room
in, wani sanyi-sanyi mai kama da zazza
i-zazabi taji kamar yana son lullubeta.
Hijab
in da tayi sallah dashi ta
auka ta saka, ta bu
ofar a lokacin duk addu'ar da ta fito daga bakinta ita take
arin yi ta tabbata Junaid kasheta kawai zai yi.
Tun kafin ta qarasa wajensa taji kafafunta sun kasa daukarta, anan tsakiyar parlorn ta xube tuni ta fara rawar sanyi.
Kallonta kurum Junaid yake tun daga sama har kasa yana tunanin yaushe Amaah tayi girman bin saurayi zuwa hotel dan yana birthday, yaushe tayi wayon tsayawa da saurayi? zai iya tunawa watan da ya wuce tayi birthday
in ta na cika shekaru goma sha takwas a duniya.
Qafa
aya ya dauka ya
ora kan
aya ya wani irin ha
e rai tamkar ba'a ta
a halittar dariya cikin fuskarsa ba, ganin yadda yanayin Junaid
in ya canja yasa Ashha tabar Parlon babu shiri tana mamakin taurin kai irin na Amaah
in dan tasan Junaid Dikko zai iya yiwa Amaah duka biyar bai yiwa Ashaa
aya ba dan ita tana son jikinta tana kaunar lafiyar jikinta.
"Wanene shi? kuma yaushe kuka ha
u har kika fara kulasa?" Ya fa
a a mugun fusace.
Cikin rawar murya harshen Amaah
in na wani irin karyewa ta soma yi masa bayani.
"Wallahi farko bana kulasa Yaya bana bi takansa har marinsa na ta
a yi a bainar jama'a duk inda na shiga cikin makarantar yana tare dani har barazana yayi min akan idan ban riqa kulasa ba sai ya saceni munbar garin nan munje wani wurin an daura mana aure, dan haka tun wuri ma na farawa koyawa zuciyata son sa.
Yaya tun Ina tsanarsa har nazo na fara sonsa." Ta qarasa maganar wani kuka mai cin rai yana kwace mata.
"Dokar da na kafa miki yaushe na fara wasa dake da zaki karya dokata a gidan nan?" Zuciyarta na rawa tace.
"Mum ce tayiwa driver magana akan kar yaje daukoni." Shi wannan maganganun nata banda kona masa rai babu abunda sukeyi.
"Tunda kin karya dokata sai ki jira hukuncin ki, ki saurareni yanzu da kyau idan kikayi kuskuren
in bin umurnina wallahi tallahi na lahira sai ya fiki shan da
i, zakiyi bako zuwa anjima bawai neman yaddarki ake jira ba, idan kika kuskura kika ki bashi ha
in kai sai na sumar dake a gidan nan.
Magana ta karshe kuma shi ba abun rainawa bane dan yamafi karfinki ta kowace siga taimaka miki zai yi yayi maneji dake tunda kin riga kin cuci kanki, kuma shine mutumin da yakamata ki godewa dan da bai cece ki a hannun wannan yaron ba da sai kinyi da nasanin zuwanki duniya.
Kuma ko gate na ganki ba Mum ba ko uwar Mum
in tace ki fita kikaje wallahi sai na karya ki a cikin gidan nan naga mai daura ki.
Tashi ki bace min anan kafin na sauya miki kamanni." Ya fa
a yana daka mata tsawa, da sauri ta miqe tana jin yadda kafarta tayi wani irin lankwashewa wajen saurin ta tashi kar ya canja shawara ya ciro belt.
Tafiya kawai take tana jin yadda babban yatsarta yayi mata nauyi, tana kawai cikin dakinta ta sulale ta fashe da wani irin kuka tana tunanin rayuwarta tazo karshe tunda auren dole za'ayi mata.
Da rarrafe ta karasa bakin gado ta
auki wayarta, wani irin rawa jikinta keyi ta lalubo number Mum
inta tayi ta kiranta har kusan sau biyar bata
auka ba, tasan Mum
in nata fushi take da ita, hawaye na sauka cikin fusrkarta haka kirjinta nayi mata wani mugun nauyi ta shiga tura message tana typing.
"Mum Please ki
auki wayana mutuwa zanyi wallahi Yaaaya Junaid auren dole zai yi min." Saqon yana gama nuna mata ya shiga ta wani kifa kanta jikin pillow ta shiga rera kuka mai ta
a zuciya.
Ji take qara kawai ta mutu da zuwan wannan ranar, har bayan magariba tana kwance a daki still Mum
inta bata kirata ba.
Tana kwance akan abar sallah taji an turo
ofar
akin duk da haka bata bu
e idonta ballantana tasan waye ya shigo.
Muryar Mamma taji akanta tana fa
in.
"Zakiyi bako shine kika yi zaune a
aki dan sakarci? ki tashi ki shirya yana Parlon baki yana jiranki." Bin Mamman kurum take da ido tamkar bata ji me take fa
a ba.
"Bara nasa Ashha ta kai masu ruwan sha." Daga haka Mamma ta juya tabar
akin nata.
Kalaman Mamma suka tsaya mata arai sun kuma sakata ta kara shiga tashin hankali da wani irin firgici, tuna kalaman Junaid Dikko yasa ta miqe tsaye dakyar tana jin yadda yatsan kafarta ke wani irin ra
i dan dakyar take
agasa, aranta take fa
in.
"Kwaliyyar me zatayi ita kam banda abun Mamma? ko wanene idan yaji yana iya aurenta a yadda take sai ya aura tunda mahaifinta da Yayanta sun rokesa ya aureta auren alfarma ne zasuyi." Tun kafin takai kofa take
arin tsayar da hawayen idanunta da suka kasa tsayawa.
Da Ashha sukaci karo da mamaki take kallon yanayin tafiyar ta.
"Meya samu kafarki Yaaya Amaah?" Ko kulata Amma batayi ba duk yadda Ashha taso ta tsaya ta tambayeta me Yaya Hakeem yazo yi wajenta bata samu damar tambayarta ba.
Tun a
ofar parlorn ta tsaya ta ha
e kanta da
ofar tana shesshekar kuka a hankali.
A cikin Parlon ya riqa jin sautin kuka da mamaki, kai tsaye kofar ya nufa ya bu
e sukayi ido biyu dashi yana kallon yadda idanunta suka mugun kumbura saboda kuka.
Da sauri ta ha
iye kukan tana saka gefen hijab dinta ta shiga goge hawayen idonta.
Juyawa yayi ya koma cikin Parlon ya zauna ba tare da yace mata komai ba.
Jikinta lokaci
aya yayi sanyi tana tunanin "Me Yah Hakeem keyi anan kuma? ko shine wanda Yayansu ya zabar mata a matsayin mijin Aure?" Wata zuciyar ta fa
a mata ko a mafarki ko a gaske haka bazai faru ba.
Ya
aga kai da mamaki yana kallon
ofar, duk wata dauriyarta ta tattarota tayi ta shiga cikin parlorn amma bataga kowa cikin Parlon ba banda Abdul-hakeem dake bin kafarta da take dinginsawa da kallo, akan rug ta zube ta shiga rera kuka tamkar
aramar yarinya.
Karasowa yayi gabanta ya
an rage tsawonsa yana
arin kai hannunsa wajan kafar tata, da sauri ta janye kafar tana wani girgiza masa kai cikin raunanniyar muryarta take fa
in.
"Dan Allah kace bakai bane Yaaya Hakeem." Ta fa
a cikin raunin murya wacce muryarta harta disashe saboda kuka.
Maimakon ya amsa mata tambayar ya qara kai hannunsa jikin kafarta nan ya riqa kallon babban yatsanta da ya
an kumbura, a wani irin gigice yake fa