Sashe 49
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali Khairiyyah ta taka xuwa gabansa tayiwa kanta masauki akan cinyoyainsa gamida saqala hannayenta cikin wuyansa ta sunkuya daidai cikin wuyansa ta sakar masa sumba mai
an sautin da Junaid ya sakasa bu
e idonsa ya xube su a fuskarta.
"Khairiyyah!" Ya fa
a da wani irin sauti, murmushi ta sakar masa da kanta ta xuba masa lemu acikin glass cup ta miqa masa, babu musu ya kar
a ya danyi sipping ka
an ya aje.
"Ina fatan yau agidanka zamu kwana ko?" Yace, "Zai yi wuya Khairiyyah.
Sai dai mu
an fita zuwa bayan isha'i na dawo na saukeki a gida." Da mamaki take kallonsa tamkar mai son gano wani abu da ya canja mata shi, sai dai bata ce komai ba ya miqe tsaye yana kallon agogon dake
aure acikin damtsen hannunsa ganin ana gaf da yin kiran sallar magariba.
Sama Khairiyyah ta koma ta dauko mayafinta da
aramar handbag
inta aranta tana fa
in ko mai zai faru sai ta jasa xuwa gidan hutawarsa daga nan zata bincika taga meya canja mata Junaid
in da tunda aka kai kudin aurenta ya canja mata.
Ko a wayarsa ne zata bincika taga ko wata budurwar yayi duk da ta wannan fannin ta yadda da Junaid Dikko baya dating idan buqatararsa kan mata ne zai biyasu yayi yadda yaga dama da jikinsa, idan kuma ya samu natsuwa shikenan amfaninsu ya wuce a gare sa.
Mace
aya yake so Khairiyyah kuma ta yadda da wannan
angaren nasa bazai ta
a son wata mace a duniya ba baya ga ita.
Ko a mota zaman shiru suka zauna, bata gama kwasar takaici ba sai da ta ga ya kaita shopping yace ta zabi duk abunda takeso tamkar ma baya farin ciki da xuwanta ko ka
an dan bataga yana marmarinta ba.
"Namiji kenan!" Ta samu wata zuciyarta da furta wa
annan kalaman.
Akan hanya sallar magariba ta same su.
Parking motar yayi ya sauka ya tsaya bakin wani massalaci ya dauki buta yayi alwallah, koda ya idar da alwallar anyi raka'a ta farko anje ga ta biyu.
Da wannan damar Khairiyyah ta samu ta
auki wayarsa da ya bari a mota daman da wuya ka samu wayar Junaid Dikko da security cord acewarsa waxai
aukar masa waya da zai damu kansa da samata wasu lambobin sirri.
Kai tsaye Wahtsapp
insa ta shiga bataci karo da sunan ko wacce mace ba sai na JIDDAH da aka yiwa alama da flower love.
Tun kafin ta shiga message
in xuciyarta ke ta fasa tana wani irin bugawa tamkar zata fito fili, da sauri ta shige ta riqa bin chart
insu, wasu chart
in ma har na Allah tsine saboda muninsu da kazantarsu, tana mamakin yaushe Junaid Dikko ya zama haka akan matan bariki? watau har shike fa
ar yadda komai nata ke sashi natsuwa.
Wani azabben kishi wanda Khairiyyah bata san tana dashi ba yazo ya danne mata xuciya, still ta kasa daina karanta chat
in.
Har inda Jiddah ta tura masa datana daure da towel tun daga kan kirjinta ta
aukar masa pic
in har daidai cinyoyinta wai ya dawo gida yayi mata wanka yau wankansa take sha'awa.
Tana ganin amsar da Junaid
in ya bata wai ta daga masa hankali yana zaman-zamansa ta birkita duk wani lissafin sa.
A nan kuma hankalin Khairiyyah ya kai kan lambar da Jiddah ke amfani da ita bama ta
asar bace.
Kenan da ita ma yaje
asar Paris shi yasa yake shareta.
Ai kuwa zata bawa Junaid mamaki haka sai ta koyawa wannan karuwar hankali.
aukar numbern Jiddah tayi ta saka cikin tata wayar sai ta samu lokaci zata kirata tayi mata barazana akan ta fita daga rayuwar Junaid komai nacinta baxai ta
a aurenta ba itace matar da zai aura.
Zata gaya mata cewar bata san waye Junaid Dikko ba jikinta kurum yakeso da ya gama amfani da jikinta kuma shikenan.
Koda Junaid ya shigo motar yaga mood
inta gabaki
aya ya canja sai da yasha jinin jikinsa sai dai bai nuna alamar da zata gane ba, ya
auki wayarsa ya duba yaga ko an kira yaga babu miss call ko
aya.
Ajiyar xuciya ya sauke aransa, wani eatery ya tsaya ya dubeta yana fa
in ko tana buqatar cin abinci? tamkar bazatayi magana ba ta fa
a masa ya kar
o kawai suje gidansa suci da isha'i sai ya mayar da ita gida.
Fita yayi daga motar yaje ya siyo musu suka
arasa gidansa, Khairiyyah sai kallonsa take a kaikaice.
A parlor ta cire gyalen jikinta ta jawo dayan takeaway
in mai
auke da jelop rice da naman kaza akai ta somaci cikin nutsuwa, Junaid ya kalleta yana fa
in bari yaje sama kafin ta gama.
aga masa kai kurum tayi aranta tace munafuki.
Sai da ta tabbatar ya shiga da kusan minti biyar dama ba wata yunwa takeji ba ta aje abinci tabi bayansa, jikin
ofar ta tsaya jin tashin muryarsa sai da ta tsayarda hankalinta waje
aya taji kamar waya yake kuma cikin wani salo da nutsuwa yake wayar.
Samun kanta tayi da riqe handling
ofar lokaci
aya ta tura suka yi ido biyu da Junaid da ya sakala waya a kunnensa, ganinta yasa ya
an ru
e ba tare da yayi sallama da wanda suke wayar ba ya katse wayar alamar rashin gaskiya suka bayyana akan fuskarsa.
Ban da bugu babu abunda kirjin Khairiyyah keyi, tasan tunda ya kashe wayar nan tasan ko wacece tana da muhimmaci a wajen Junaid Dikko, idan da dane ko a gabanta
an matansa idan suka kira sai ya
auka bayajin shakkar yin waya gabanta.
Amman yau tasha mamaki sai dai ko a fuska bata nuna masa ba.
"Har kin gama kenan? muje na saukeki ina son na koma gida akwai maganar da zamuyi da Mamma." Ya fa
a yana kallon cikin kwayar idanunta.
auke kanta tayi cikin nasa, har ya juya tayi saurin riqo hannunsa tana jin wani abu na tsaya mata a rai.
Wai yau itace tsaye a gaban Junaid Dikko take neman alfarmar ya kwanta gado
aya da ita.
"Ina son mu kasance da kai a daren yau kayi min wannan alfarmar dan Allah." Ta fa
a cikin harshen turanci da wani yanayi a muryarta da yasa Junaid Dikko yaji zuciyarsa na wani irin dokawa.
Tsaye yayi a wajen tamkar an kafa shi, duk sanyin Ac dake ratsa kowace kussuwa ta
akin ji yayi yana ha
a zufa.
Khairiyya bata damu da yanayin da yake ciki ba tayi
arin danne kishin da takeji akansa ta shiga cire kayan jikinta.
Rungumesa tayi ta baya tana
ora kanta akan bayansa da wata irin murya take fa
in yadda tayi kewarsa tana ta yawo da hannyaenta cikin jikinsa.
Shiru Junaid yayi gamida runtse idonsa ga mamakinsa duk wannan rungumar da Khairiyyah tayi masa komai baiji ba, sai ma
arin zare jikinsa yake anata yake.
A wannan yanayin duk yadda Khairiyyah taso Junaid ya bata ha
in kai kasawa yayi karshe tureta yayi ya koma gefe yana dafe kansa.
Kallonsa kurum Khairiyyah keyi tana jin hawayen bakin ciki na sauka gefen fuskarta a hankali tamkar wanda aka yiwa duka, haka ya sauka daga kan bed
in ya nufi toilet.
Yafi minti ashirin a toilet.
Kura masa ido tayi daga shi sai towel ya fito daure a waist
insa, yana ganin yadda take binsa da kallon tuhuma wannan karon take binsa dashi ta tsinewa wannan Jiddah da ta shiga tsakaninta da Junaid Dikko yafi a kirga.
Haka kuma tayiwa kanta alkawarin sai ta nemo duk inda Jiddah take sai ta wulakanta rayuwarta sai tayi da ta sani na sanin Junaid Dikko.
Har ya canja kayan jikinsa zuwa kananun kaya Khairiyyah bata motsa daga inda take ba.
Zama yayi a gefen bed
in yana son ha
a kalaman da zai fadawa Khairiyyah dan yaga kallon tuhumar da take binsa dashi.
"Kiyi hakuri ni kaina ban san meke damuna ba a kwanakkin nan bana jin kowa ne irin feelings." Kallonsa kawai take kafin wani murmushin takaici ya samu kwace mata, tana kallon irin qaryar da ya shimfida mata wai yau Junaid Dikko ne ke fa
a mata bayajin sha'awarta.
Bata qara kallonsa ba ta sauka daga kan bed
in, toilet ta shige bata jimaba ta fito ,kayanta ta saka ta kallesa fuska babu walwala tace suje ya sauketa gida dan wani irin mugun zazza
i taji yana neman rufeta lokaci
aya.
Ko a mota zaman shiru suka zauna, har cikin compound
in gidansu ya sauketa tana
arin bu
e murfin motar yayi saurin riqe
ayan hannunta ya damke cikin nasa hannun, ya saukar da murya cikin rarrashi da ban baki ya bata hakuri.
Ita dai har lokacin taki magana.
Ta kwace hannunta daga cikin nasa ta balle murfin motar ta fice daga motar ko waiwayen Junaid bata kara yi ba.
Shima da wani irin sanyin jiki ya juya kan motar yabar cikin compound
in gidan su Khairiyyan.....
#ASMY B ALIYU
#BA(secret Relationship)
#love,romance and destiny
#Junaid Dikko
#khairiyyah
[10/23, 6:16 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
(The Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
Asmy b Aliyu
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
A wannan dare rufe
aki Khairiyyah tayi, kuka tayi wanda bata ta
a yin kalarsa ba.
A cikin rayuwar da tayi da Junaid Dikko a baya tasan Junaid yayi tarayyah da matan bisa titi, kadangarun bariki wanda bazata iya lissafasu ba, sai dai bata san meyasa Jiddah tafi tsaya mata arai haka ba, charts
insu da taci karo dashi a wayarsa ya girgiza tunaninta da duka duniyarta.
Wasu kalaman da Junaid
in ke fa
awa Jiddah bai ta
a fa
a mata su ba duk soyayyar da suka kwashe shekaru suna yiwa junansu.
Bata damu da daren da ya yiwa su Jiddah acan ba, maybe ma Jiddah tayi bacci bazata iya hakurin rashin kiranta ba ko zaginta yaci ace tayi a cikin wannan daren.
Kamar yadda ta hana zuciyarta sukuni ta hanata bacci acikin daren nan ya kamata itama ace ta hana Jiddah yin baccin.