Sashe 58
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka shima a
angaren Junaid bai yi bacci ba duk inda ya juya kansa Jiddah ce makale aransa, Khairiyyah kuma dama bata da matsala da saka damuwa aranta tunda tasan hanyoyin da zata yiwa Junaid
in barazana dan haka cikin nutsuwa tayi baccin ta.
Sai ma da safe da ta riqa jin motsi a cikin room
in ta bu
e ido tana kallonsa yana tsaye gaban mirror dressing da towel a waist
insa da alamar wanka yayi.
A hankali ta riqa bin jikinsa da kallo mai cike da yalwataccen gashi, haka tsikar jikinta ya riqa tashi wata irin miqa tayi ta cikin mirror dressing suka ha
a ido ta kashesa da murmushi tana wani kanne masa ido, ya
auke kansa daga gareta ya cigaba da shiryawarsa.
A hankali tazo ta kwanta bayansa tana shafa kirjinsa a hankali take fa
in.
"Good morning mine." Shima yace.
"Good morning 2." Ya fa
a fuska babu walwala.
"Har yanzu fushi kake?" Ta fa
a tana kwantar da muryar ta.
A dake yake fa
in.
"Idan munyi auren ma babu kwanciyyar hankali tunda tun kafin aje ko'ina kin fara zargina." A tsorace take fa
in.
"Haba dan Allah ai daga ranar da muka zama mata da miji babu wani zargi a tsakanin mu, na tabbata zaka daina bin duk wasu matan bisa titi." Cikin rashin damuwa yace.
"Kema zaki daina bin duk wasu mazan bisa titi ko?" Lokaci
aya Khairiyyah ta ha
e rai tana fa
in.
"Wa nake baiwa jikina bayan kai?
Please kama daina wannan maganar." Kallon kin raina min hankali yayi mata.
"Na tabbata baki yi ko sallar Asubah ba, ki shiga toilet kiyi refreshing kanki ki fito parlor muyi magana.
A gabansa ta cire
ar bingilar rigar baccin jikinta sai karka
a jikinta take a gabansa, shi dai Junaid ko kallonta bai kara yi ba ya gama saka kayansa ya bar room
in.
Ya koma parlor ya samu ya kunna wayarsa haka ya yi ta cin karo da sakwannin Jiddah a wayar tana tambayarsa lafiyarsa. dialing lambarta ya yi tamkar jiransa take ta
auka cikin rawar muryar da Junaid yaji ajikinsa kuka take
arin fashe masa dashi.
"Sabahul khairi my wife." Ya fa
a murya a hankali sai yaji tayi masa shiru sai ajiyar zuciyar da take saukewa.
A rikice yake fa
in.
"Kuka kuma wife?" Kasa daurewa Jiddah tayi kukan da take ta
arin riqewa shine ya kwace mata.
Kukanta yake ji yana ta
asa haka ga wata irin kewarta da tazo ta lullu
eshi a lokaci
aya, nan fa ya fara rarrashinsa yana fa
a mata cewa akwai uzurin da ya rikesa zuwa anjima ka
an zai shigo me zata basa? shiru tayi masa, shirunta kuma ba qaramin karya masa xuciya yake ba.
"Please matar Junaid." Cikin shawaga
a ta fara yi masa korafin meyasa ya kashe wayarsa?
Dakyar ya samu ta hakura karshe ya
ora da fa
in zata bashi apples
insa yasha?
Tamkar wasu masoya haka suka riqa musayar kalamai da alamar Junaid ya manta a inda yake sai da yaji taku akan stairs sannan ya yiwa Jiddah sallama ya goge lambar duka da kiran da yayi, xuwa lokacin Khairiyyah ta qaraso wajensa.
Qarasowa tayi cikin parlorn ta yiwa kanta masauki akan cinyoyinsa tana jin
ara sonsa na cika mata zuciya, ta riqe kansa tamkar
aramin yaro ta wani shagwa
e fuskarta tare da fa
in.
"Kayi kyau." Juya mata ido kawai yayi, jin yadda cikinta ke kukan yunwa yasa ta da gashi.
Kai tsaye dinning table ta nufa dama yayi musu order
in breakfast shi ya da
e da yin nashi saboda shi sam cikinsa baya iya juriyar zama da yunwa.
Cikin parlorn ta dawo bayan ta
ebo abincin ta xauna gaf da shi tana qarin kumallo tana yi masa hira yace.
"Khairiyyah ki bani hankalinki nan.!" Tattara duka hankalinta tayi ta bashi tamkar yadda ya buqata.
"Karki
auka Jiddah budurwata ce, iyayenta suna zaune a
asar nan ne.
A wani restaurant muka ha
u shikenan muka zama friends.
Nasan tana xuwa gidana kuma bazan
oye miki alakar dake tsakanin mu ba.
Toh koma dai menene yanzu haka dai Jiddah bata
asar nan ta koma
asar England acan take karatu." Ta wutsiyar ido yake kallon yanayin Khairiyyah
in yana tunanin
aryar da yayi mata babu haramci aciki.
Ta ta
e baki tana fa
in.
"Ni dai tun kafin naganta naji na tsaneta, but yanzu dai tunda bakwa tare komai yazo da sauqi." Yace da ita.
"Maganar kuma da nace zan fa
a miki ajiya bani da lafiya yanzu ma haka ina ta shirye-shiryen xuwa
asar India ganin likita.
Ko a haka zamu yi auren babu abunda zan baki har kike
arin ha
ani da mahaifiyata?" Nan take jikin Khairiyyah
in yayi sanyi.
Shi kansa yana bukatar ganin likita da gaske bai san meyasa Jiddah kurum ce baya jin nauyin kusanta ba, haka ya nemi dalili ya rasa yana son yaga likita ko dan lafiyar sa.
A haka ya kanainaye Khairiyyah da kalaman da suka daure ta tamau haka ta bashi kwarin gwiwar xuwa ganin likita kamar yadda yace haka tace yayi mata booking Flight gobe ko jibi zata bar
asar Paris daman kuma a matse take tasan kuma bata isa ta nemi wani namiji a
asar Paris ba tasan halin Junaid
in.
Har bakin mota ta rakashi lokacin da zai wuce office ya fa
a mata idan ya dawo da wuri zasu fita.
Sai da yaja motar yabar cikin gidan ya riqa sauke numfashi yana sha
ar iska.
Kai tsaye hancin motarsa ya
auke xuwa hotel
in da ya sauke Jiddah.
Tana kwance akan bed daga ita sai farar vest ajikinta mai bakin less da pant
inta tayi parking gashinta waje
aya tayi wani irin kyau hasken ya kara kyau.
Chat takeyi a group
in Humkam gidan Kamshi na matan aure tana yi tana sakin murmushi ita
aya, wasu kalmomin da manyan matan ke fa
a kunya suke
ata.
Tana cikin wannan yanayin taji ana
arin bu
ofar kafin ya bayyana kamshinsa ya cika
akin.
Kallonsa take tana hango kewarta a cikin idanunsa, bu
e mata hannayensa yayi duka alamar tazo garesa.
Make masa kafa
a tayi ya
an ware mata ido yana roqonta da idanunsa.
A hankali ta sauka daga kan bed
in ta shiga tafiya tamkar wata dawuisu, Junaid ya jawota cikin jikisa yana manna ma fuskarta kiss, cikin taushin murya yake fa
in.
"Ni kike yiwa yanga koh?'' Idanunta ne suka cicciko da kwallah lokaci
aya, xurciyarsa ta shiga bugawa ya
auketa dukanta ya nufi kan bed da ita.
#ASMY B ALIYU
#BA (secret Relationship)
#Jiddah
#Junaid Dikko
#khairiyyah
[10/23, 6:17 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
(The Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
Asmy b Aliyu
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
56.
Haka ya cigaba da kissing
inta cikin wani irin wani yanayi mai wuyar fahimta, bai san kewarta na danne da shi ba sai yanzu da yakejinta manne cikin jikinsa.
Dare
aya kawai da yayi ba tare da ita ba shi ka
ai yasan irin wahalar da ya
ana.
Da wannan idanun nata yake hango wata irin kaunarsa mai girma a tare da ita, a duk inda ya kalli idanunta yana hango wannan yanayin a cikinsu, da gaske baya son ta fara sonsa a wannan yanayin.
Yadda Junaid
in ya haukace mata tamkar basu ta
a ha
a gado ba yasa taji tana kuma jinsa a cikin ranta.
Kewarta ta awanni da yayi ba tare da ya yi da ita ba yaji babu da
i, sai da ya amayar da zahirin yadda yake jinta aransa sannan yaji zuciyarsa na samun relief.
Ko yanzu ba ya cikin hayacinsa yake maimaita kaunar da yake yi mata.
Wannan kalaman sun samu wurin zama a xuciyarta duk lokacin da Junaid ya fa
a mata wa
annan kalaman acikin yanayin da yake ciki, ji take kamar da gaske ne yake furtawa.
Yana kwance cikin jikinta bayan lafawar komai ya samu wani irin bacci ya
auke shi.
Baccin da yake yinsa cikin natsuwa da kwanciyar hankali.
A hankali Jiddah ta saka hannunta cikin sumar kansa tana saka yatsun hannunta duka suna nutsewa aciki, ita ka
ai ta riqa murmushi, da haka itama baccin ya
auketa suna manne da junansu.
Dukansu ramuwar baccin da basuyi a jiya ba shi suka yi yanzu, Junaid yana riqe da ita tamkar wadda zata gudu tabarsa.
Sai wuraren azahar Junaid ya farka yana jin Jiddah cikin jikinsa yana
arin cireta daga cikin jikinsa ta kara manne masa tana
an turo baki yadda yara keyi, hakan ba
aramin kyau yayi mata ba.
Ya riqe guntun hancinta yaja ka
an, tamakar jira take yaja hancin ta shiga bu
e idanunta lokaci
aya ta sauqesu cikin kyakkyawar fuskarsa.
ayan hannunta takai kan quarter million
in da ya
an taru fuskarsa xuwa
asan gemunsa, ta riqa shafawa tana kallon cikin idanunsa.
Shi
in ma ita yake kallo.
Shiru sukayi dukan su na kusan sakan goma, sannan ya miqe da ita ajikinsa yana fa
in.
"Lokacin sallah yayi muyi wanka." Kusan tare suka yi wankan kowanne ya fito
aure da towel a jiki, sai shagwaba take xuba masa, ganin yadda gashinta yayi wani iri sabida ruwan da yasha, yasa shi ya zaunar da ita akan stool ya dauko handryer a cikin kayansu yayi connecting nata da socket
in cikin room
in shi ya busar mata da gashin kafin ya gama sai complain yake.
Jidda sai dariya take yi masa ya shafa mata oil
in da take amfani dasu dukansu masu kyan gaske da kamshi mai ratsa zuciya ne.
Ya riqe kansa yana fa
in.
"
amshin gashin kanki kurum zai saka alwalana ya warware matar Junaid, bari na gama sallah sai nayi gyaran mai dalili." Ta zaro ido tana buga kafafunta, cikin shagwa
a da ta
ara take fa
in.
"Nima bazaka sakani wani wanka ba, muyi sallah sai mu fita nagaji da zaman waje
ayan nan." Ta ciro wata duguwar rigar Atamfa kalar pink da brown ajikinta da kuma ratsin fari sai gaban rigar da aka kawata da wasu irin stones, sosai rigar ta zauna mata tayi wani irin kyau acikin kayan.