← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 82

Sashe 53

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tunda Khairiyyah ta kirata ta zageta duk kuma akan Junaid Dikko ta rasa duk wata nutsuwarta da walwalarta har zazza
i tayi ga wani irin nauyi da kirjinta yayi mata.

Duk sanda ta tuna da Junaid Dikko yana da wata matar bayan ita sai taji ranta na
aci zuciyarta na wani irin zafi da tafasa.

Wani lokacin kuma takan kasa yin mamaki idan ta tuna a yadda ya aureta, tana ganin kila su ma matan bayan Khairiyya yana da guda uku a gefe ita ce ta hudun.

Ko kuma dama can ya saba da yin auri saki tunda itama sun kusa rabuwa.

A cikin kwanaki biyu
in nan ba
aramin fita daga hayacinta tayi ba.

Tana jin haushin Junaid dagaske, tana ganin meyasa zai yaudare ta? meyasa bai ta
a fa
a mata cewa yana da wata matar a gefe ba duk kuwa da cewar ba auran soyayya suka yi ba?

Wato ita ya mayar shashasha.

Idan kuma ta tuna dan jikinta ya aureta na wasu watanni shida dan ya more sai jikinta yayi mugun sanyi, xuciyarta ta sha ankarar da ita Junaid Dikko ba sonta yake ba jikinta yake so kuma da ya gama morar jikinta zai barta.

Toh daman ai ina ita ina Junaid Dikko ma?

Dama yafi qarfinta ta kowace siga ta daina
orawa xuciyarta abunda tasan ba zai iya
orewa ba.

Idan kuma ta tuna yadda suka yi mugun shakuwa da junansu acikin watanni uku kacal, sai taga kamar hakan zai
ore a tsakaninsu suyi rayuwa tare har karshen rayuwarsu.

Runtse ido tayi hawaye masu zafin gaske na sauka akan fuskarta, ta shiga girgiza kai tamkar wata zautacciya tana fa
in.

"Dan Allah kar ki fara, Jidda karki fara son wanda ba zai ta
a sonki ba Jiddah...!" Sake fashewa da kuka tayi, acikin kwana biyu ita ka
ai tasan kalar azabar da take sha, ta tabbatar jininta yayi mugun hayewa idan aka duba ta.

Daman tun da Khairiyyah ta kirata bata qara marmarin kwana a
akin Junaid Dikko ba,
akin da ya nuna mata tun farkon xuwansu
asar ta koma saboda komai nasa haushi yake bata ko abinci ta daina shiga kitchen ta girka sai lemukka take
orawa cikinta da cake
asar.

Tayi wata irin rama ta ban mamaki tamkar wacce ta kwanta ciwo na sati
aya.

Yauma tunda tayi sallar isha'i take zaune akan sallayar ga kur'arnin da ta saka a gaba tana karantawa sai dai akai akai tana goge hawayen dake sakko mata akan fuskarta.

Duk yadda taso ta cire tunanin Junaid a ranta kasawa tayi tamkar anyi mata asiri akansa.

Samun kanta tayi da
aga hannunta sama tana roqon Allah kar ya saka mata son Junaid Dikko acikin ranta, kar ya jarabceta da wannan kaddarar da bazata iya
aukarta ba.

Isowarsa kenan ya saka makullin parlorn ya bu
e ya tura
ar qaramar bag
insa zuwa cikin parlorn yana sha
amshin turaren wutar
(SCENTSCASTLE BY ASEEF) wannan ma a IG taga suna ta tallarsa sai da ta bada oder
insa tun daga garin Kaduna.

Ya rasa soyayyar Jiddah da
amshinta ne ke saka shi jin wani abu a ransa ko me?

Ya lura ko yini
aya kayi a gidanta sai ka kwashi
amshin gidan a jikina, har mamakin yadda gidan ya kama
amshin ta a cikin watanni uku.

A hankali yabi parlorn nasu da kallo da ko'ina aka yi cleaning clearing
insa sai kyalli yake yi.

Yana ta zuba ido yaga ta inda matar gidan zata fito sai dai shiru kakeji a cikin parlorn.

Tattaki yayi har zuwa master bedroom
insa a hankali ya riqe handling
ofar ya tura
ofar, duhu ne sosai a
akin, hannu yasa ya kunna fitila haske ya gama gauraye ko'ina, komai yana nan yadda yake,
amshi kuwa daman ba'a magana inhar yana tare da Jiddah waje
aya duk karfin turarensa
acewa yake sai nata zai riqa tashi.

Ya aje trolley bag
in a gefe ya nufi toilet yasa hannu ya
an tura
ofar gamida leqawa, babu kowa aciki, kai tsaye
akin dake kusa da nasa ya nufa ya tura
ofar ba tare da ya neman izini ba.

Tsaye yayi a bakin
ofar ya hangota kan abin sallah ta fuskanci gabas tana rera karatun alkur'ani cikin kira'a mai saukar da natsuwa da jan hankali.

Sai da ta kai ayar karshe kawai gabanta ya shiga fa
uwa, ta kalli
ofar hawaye shimfi
e akan fuskarta.

Kwarai tayi mamakin ganinsa a irin wannan lokacin shi da yaje da niyar yin sati biyu ya aka yi ya dawo da wuri haka?

Yana sanye cikin shigar kananun kayan da suka yi matuqar kar
ar sa ya fara takowa har tsakiyar
akin da wani irin slow motion cikin bin umurnin zuciya da gangar jikinsa.

A hankali ya isa har gaban Jiddah ya zube gwiwowinsa har
asa yana kallon yadda fuskarta ta canja saboda kuka.

Tayi wata irin rama da bai san dalilinta ba.

Ya tallabo fuskarta cikin raunin murya yake fa
in.

"Baki da lafiya ne matar Junaid?" Ya fa
a muryarsa a karye.

Samun kanta tayi da girgiza masa kai hawayen idonta kuma sun kasa tsayawa.

Ya
auki kur'anin dake gabanta ya ajesa a ma'ajiyarsa ya
auketa a hannunsa ya nufi kan gado da ita ya sauketa yana
arin cire hijab
in jikinta tayi saurin riqe gefen hijab din.

"Dubaki zan fara yi baki da lafiya ji yadda kika rame lokaci
aya, ki tsaya sai na fara dubaki kafin nayi miki tambayoyin dake cin zuciyata." Daga haka ya cire hijab
in jikinta ya yar a gefe ya fara ta
a tun daga kanta har cikin dogon wuyan ta.

Akwai zafi ajikinta amman ba mai yawa ba.

Cike da damuwa yake fa
in.

"Meke damunki?" Shiru ta masa tana kauda kanta gefe abunda ya kular da Junaid Dikko kenan.

"Ke ki bu
e baki kiyi min magana kina ji ina tambayarki." Ya fa
a da
ar tsawa a muryarsa.

Jidda ta
aga kai ta kallesa cikin rawar murya take fa
in.

"Ni nace maka bani da lafiya ne? dan Allah dan Annabi ka kyaleni ka koma wajen matarka da kake so." Ta qarasa maganar cikin kishi da kuka mai cin rai.

Kifa kanta tayi akan pillow ta ci gaba da rera masa kukan da yaji kamar kansa zai rabe gida biyu.

Jujjuya kalmar matarsa ya shiga yi aransa ga kukanta yana azabtar da zuciyarsa sosai.

Miqewa yayi daga kan bed
in yana dube-dube a
akin kafin ya saka kansa ya fice daga
akin duka.

Tana jin sanda ya fice daga
akin ta tabbata kenan yana da wata matar ba zai ma tsaya ya rarrasheta ba shine zai riqa yi mata tsawa da ihu.
akinsa ya koma ya ringa kai da kawo yana juya maganar Jiddah aransa, tamkar ance ya
aga kai aikuwa ido ya hango wayarta akan mirror dressing saboda tun lokacin da Khairiyyah ta kirata ta kashe ta aje dan har ta manta a inda tabar wayar.

Kunna wayar yayi akwai caji a ciki, zama yayi a gefen bed ya aje wayar ya bata kusan minti goma abubuwa sun gama shigowa chart
inta ya shiga bai samu wata bakuwar lamba ba,sai ya fito yaje call long yanata bin number da kallo, da wani irin tashin hankali yake fa
in.

"Khairiyyah..!" Shiru yayi xurciyarsa na wani irin bugawa ya duba time
in da suka yi wayar, a take yayi blocking
in lambar ya gogeta ya kashe wayar ya mayar kan mirror dressing
in.

A gajiye yake bari ya fara yin wanka yayi sallar isha'i tabbas yayi mata laifi dole shine xai sauke kai yayi rarrashin.

Wanka yayi ya dauro alwala ya gabatar da sallar isha'i, baya tare da yunwa dan yaci abinci tun a cikin jirgi.

Cire jallabiyyar jikinsa yayi ya saka bedshoes a kafafunsa daga shi sai boxer ya nufi
akin Jiddah.

Yadda ya barta haka ya tarar da ita, wani irin tausayinta yaji ya
ara lullu
esa yasan Khairiyyah bata da hankali ko ka
an Allah ka
ai yasan irin maganar da ta fa
awa Jiddah a waya.

Wannan karon jawota yayi cikin jikinsa sai
arin kwace kanta take cike da karfin hali har aranta tana son kuma ya rarrasheta
in.

Junaid ya saukar da murya yana fa
in.

"Meyasa kika yi abunda kika yi matar Junaid?

Shin baki san irin ukubar da na shiga bane na kwana biyu da kika kashemin waya?

Kin sa nayi kwana biyu cikin xullumi da tunanin meya sameki zaki kashe min waya, sannan na kira maigadi dan ya ha
amu kika ki kar
ar wayar duk saboda Khairiyyah shi yasa zaki kashe min waya?" Jiddah ta
aga idonta masu cike da kishi take fa
in.

"Har ma kasan saboda ita na kashe waya ta?

Toh menene na damuwa kuma?" Ta fa
a cikin rawar murya.

Ya ha
e fuskarta da tashi suna sha
ar nunfashin junansu yake fa
in.

"Kiyi hakuri dan Allah nasan duk abunda zata fa
a miki ba mai da
in ji bane ba, kiyi hakuri kinji my wife?" Jidda tace.

"Hakurin me zaka bani matarka ta kirani ta gama cin zarafina?

Ta kirani da sunan karuwa..

Wai karuwa kamar an gaya mata cewa a titi ka
akko ni..!" Shima Junaid
in sai da kalmar ta doke shi, aransa yake fa
in.

"Khairiyyah shaidaniyya ce." Yana shafa cikin kunnenta yake fa
in.

"Toke tunda kin san ba ita bace menene na damun kanki da kalmar?" Jidda cikin takaici tace.

"Dole na damu meyasa ka
oye auren mu a wajen
an gidanku baka ta
a ha
ani da kowa naka ko a waya ba saboda kasan aurena bai da muhimmanci a wajenka, auren wucin gadi ne kayi dani dan me ba zata kirani da wannan sunan ba?!" Kalamanta suna
ara hargitsa kansa da kwakwalwarsa, ba zai iya jurewa ba kuma, ba tare da tunanin komai ba ya ha
e bakinsa da nata ya shiga yi mata wani irin passionate kiss mai hargitsa tunani.

A zafafe yake yi kai daga gani kasan sun yi missing
in juna, ya mutsata son ransa lokaci
aya ta koma gefe ta dunkule kanta waje
Komai zai faru bazata bawai Junaid Dikko jikinta a daren yau ba.
Chapter 53 · 0% Book details