Sashe 29
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"
azun nan na gama yiwa Saude zancen Junaid cewa har yanzun baizo ya karbi ruwan addu'ansa ba, daman nasan kuma ba zuwa xai yi ba har ina cewa Saude,zuwa anjima zan bada a saka mai a mota driver ya kai ta sai ta kai masa." Mamma tayi murmushi Saude ta kawowa Mamma drinks da lemu tabar musu parlorn.
Zaman shiru suka zauna na kusan sakan goma, kafin Mamma ta nisa tana fa
in.
"Idan na tashi zan wuce masa dasu "Wai Hajiya kin san rigimar da yaron nan yake son ya ballo mana kuwa?." Da sauri Hajiya ta girgiza kai kana hango tashin hankali akan fuskarta Mamma "Ina yarinyyar nan Khairiyyah
ar wajen Hajiya ikilima
awata wacce da da
ewa tazo ta kawo miki turmin Atamfa da turare?" Hajiya tace"Kice min yarinyar da Junaidu yakeso ya aura ko? ai sun sha zuwa shi da ita nan gidan." Mamma ta gya
a kai cike da takaici take fa
in "Jiya nayi masa maganar ya kamata a tsayarda ranar aurensu kinga Abbansa zai turashi kasar Paris kan wani business nasa, kuma xaiyi watanni shidda acan, wallahi duk hankalina bai kwanta ba, nace masa zan san yadda zanyi mahaifan yarinyar su amince a
aura aurensu sai ta bishi can ko daga baya ne.
Hajiya kin san budar bakinsa meya cemin?
Wai shi bai ta
a maganar aure da Khairiyyah ba, bai ta
a cewa zai aureta ba." Hajiya cikin bacin rai tace.
"Toh zaman uban me yake da ita har tsawon wannan shekarun?" Mamah tace"Wallahi Hajiya na gaji da halin Junaid ina ji ajikina itama ya
ata ta shirya sa yake kaucewa aurenta." Mamma ta fa
a cike da karaya a muryar ta.
Da sauri Hajiya ta katseta tana fa
in "Asshaaa! ai wannan bai kai kiyi wannan mugun tunanin akansa ba, ita yarinyar wiwi ta fara sha da zata bari yasanta tun tana gidansu? kawai dai nafi tunanin ko halayenta ne yaga basu zo daidai da nasa ba kin san
an yau sai addu'a.
Nima wallahi aure nake so Junaid
in yayi gashi maganin nan tun daga Zamfara nasa aka kawo min shi, ruwan addu'a ne kawai aciki malamin yace yana sha sauqi na zuwa, kuma malamin ya shaida min duk ranar da igiyar aure ta rataya a wuyan Junaid babu shi babu neman matan bisa titi har abada.
Cikin rawar murya Mamma ke fa
in.
"Allah ya tabbatar mana da alkhairi." Mamma ta jima a gidan suna tattauna matsalar Junaid da Hajiya, haka Hajiya ta
ora da fa
in karta zurfafa masa da matsi idan anyi auren ba shikenan ba.
Mamma taje masa da ruwan addu'a tana komawa tasa aka juye masa duka cikin bottle water tasa Assha Dikko ta shiga har
angarensa ta jera masa su cikin fridge kamar yadda ake jera masa ruwan sha.
Bayan la'asar aka kai ku
in auren Junaid Dikko da Khairiyyah akan Naira dubu
ari biyar, sai kuma sweet da drinks da aka sissiya dan rabawa dangi.
Har dare Mamma bataga Junaid ya shigo yaci abinci ba, fushi yake yi da kowa a gidan, itama Mamma sharesa tayi ta cigaba da hidimominta.
Yau yana dawowa daga sallar isha'i yayi shirin kwanciya kiran Khairiyya ya shigo wayarsa,
auka yayi ba tare da yayi magana ba.
Cikin sanyin murya Khairiyyah ke fa
in "Meyasa ka canja? tun fara maganar auren nan kake wani shareni Junaid sai kace ni na
ira iyayen naka nace akai ku
in saka mana rana nida kai.
Haba duk ka canja min ka
auki laifin ka
ora a kaina, idan kaddarar muce zama karkashin innuwar aure wuri
aya ba sai mubarwa Allah iko yayi ikonsa akan mu ba?
Amma me yasa zaka dinga
auke min kai?" A tsawace ya katseta cikin masifa yake fa
in "Meyasa su iyayen naki baki ta
a yi masu maganar babu aure a tsakanin mu da ke ba? ai kema kina so meyasa baki fito da wani mijin ba kinyi auren ki dole sai ni?
Nima na samu wata na aura ba shikenan ba?
Tsaya wai me ma zaki bani da kike so muyi aure Khairiyyah?
Fa
a min meye ban sani ba naki tun a waje?
Ko kina da wani abun da ban sani ba?" Ya fa
a a tsawa ce.
Kashe wayar kawai tayi tana jin maganganun Junaid Dikko na wani irin tafasa mata zuciya.
Banda gori babu abinda yake yi mata, idan ya tashi sai yace me zata basa a gidan auran?
Babu abunda zata basa dan ko atitin ma haka ya
auketa.
Wani dogon tsaki yaja yana kashe wayar gabaki
aya.
Tunda ta bar gidansu Sareeena da aiki jikin Umma ya rikice kwana kusan uku kenan ana abu
aya haka ta
auketa ta kaita asibiti da ku
in da Junaid ya bata da wanda Sareena ta ta
a bata ta ha
a ta tafi asibiti.
Bayan gwaje-gwajen da aka yiwa Ummah aka tabbatar kodar Ummah ta samu matsala dole tana bu
atar wata dashen kodan, kuma a kalla ana bu
atar ku
i kusan Naira dubu
ari biyar a kasa kafin ayi mata wannan aikin.
Kwana Jiddah tayi tana kuka hankalinta yayi mummunan tashi, ina sukaga wa
annan ku
in? har gidan kawu taje ta same sa ya tayata jimami haka yace shi ko Naira dubu goma bashi da ita ta kansa bare dubu har dari biyar, nan ya yi mata maganar ina abokin nan na mahaifinta, ita sam ta manta dashi sai a wayar Ummah ta lalubo lambarsa suka kirasa. ta gaishesa dan bai ma ganeta ba sai da tayi masa bayani.
Ta fa
a masa Ummah na asibiti ya tambayeta wani asibitin anan ta fa
a masa yace xaizo ko zuwa gobe ne.
Washe gari Alh Ishaq yaje yaga jikin Ummah haka likita yayi masa bayanin ciwon nata.
Bayan sun fito ya kalli jiddah dake biye dashi har wurin motarsa ya kalleta ido cikin ido yana fa
in "Zan bada ku
in wannan aikin amman da shara
i." Cikin rawar murya Jiddah ke fa
in "Wane irin sharadi Alhaji?" Ya yi murmushi yace"Zaki yadda ki aureni ni kuma zan bada wa
annan kudaden a yiwa Umman ki aiki!" Baki bu
e Jiddah ke kallonsa cikin rawar murya take fa
in.
"Dole sai ta wannan hanyar zaka iya taimakon mu?" Ta fa
a cikin rawar murya hawaye na cika idonta lokaci
aya "Eh idan kin amince ki kirani karki manta mahaifiyarki na cikin siradi na mutuwa da rayuwa kuma aure aka ce zaki yi ba wai yawon bariki zaki shiga ba, inhar kina son mahaifiyaki ta cigaba da rayuwa ta wanann hanyar ka
ai zaki taimaketa "Juyawa kawai Jiddah tayi da gudu tabar wurin tana jin wani kuka nazo mata, banda rawa babu abunda jikinta keyi, maganganun Alh Ishaq suka zo suka tsaya mata a rai.....
*Account details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
#ASMY B ALIYU
#secret Relationship
#Junaid Dikko
#Khairiyya
#Jiddah
[10/23, 6:13 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
(Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
ASMY B ALIYU
*Account Details*
0004157137
Jaiz bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta 08086207764
*Katin Wayar MTN ta 07043079282 Shaidar biya 07065283730*
Yadda ta wani turo
ofar office
in yasa Dr Sharif da kuma Abdul-Hakeem suka
aga kai suka kalleta da mamaki, karasowa tayi gaban Dr Sharif hawayen idanunta sun kasa tsaya gashi tama kasa magana, Dr Sharif ne yayi karfin halin furta cewa
Jiddah are you OK?
Ko jikin Ummah ne?" Lokaci
aya ya tambayeta, cikin gigicewa take magana
Ka taimakeni doctor ayi aikin nan daga baya zan ha
a maka ku
inka ko aro ku
in ne za'a iyayi daga baya nayi maka alkawarin zan baku." A hankali ya bu
e idonsa ya zuba su a cikin fuskarta dan muryarta kurum da yaji ya fara tuna masa da inda yasan fuskar.
Tun shigowarsa shi da Abdul-hakeem
in cikin office
in Dr Sharif ya samu wuri ya zauna daman rakiya ya yiwa Abdul-Hakeem
in wanda da kyar ya yadda ma ya biyosa dan motar Abdul-Hakeem
in tsayawa tayi a hanya ya kirashi a lokacin shi kuma Junaid ya kira Abdul-Hakeem
in akan ina zasu ha
u anan ya fa
a masa motarsa ce ta tsaya, tilas Junaid ya
arasa ya daukesa haka ya rokesa yayi masa alfarma ya biya dashi asibitin da Dr Sharif yake aiki zai basa wani files, dakyar Junaid ya yadda ya kawo Abdul-Hakeem
in.
Dama kwana biyu
in nan Junaid
in yabi ya daga hankalinsa musamman da yaji an kai ku
in aurensa gidansu Khairiyyah, ga maganar tafiyarsa
asar Paris abubuwa suka taru sukayi masa yawa da ko
an matan da yakebi kwana biyu bai nemansu dan baya cikin mood
in da zai kulasu duk da yana shan azabar ciwon ciki a cikin dare idan ya motsa masa tamkar xai yi hauka.
Sai yanzu kuma da yake jin muryar Jiddah tamkar a mafarki, Jidda kam da tun haduwarsu da kuma yadda suka rabu kwana biyu da matsalar aurensa da Khairiyyah ya hanasa sukuni ya manta da wani zancen Jiddarh dan gabaki
aya ta
ace masa cikin lissafi sai yanzu da take tsaye a gabansa cikin wani irin yanayi.
Kallota kawai yake jin ya kira sunanta tayi saurin dagowa tana kallonsa, sai kuma ta dauke kanta da sauri zuciyarta na wani irin bugawa
Jikinta ne ya tashi Jiddah?" Dr Sharif ya fa
a cike da nutsuwa yana kallonta tana goge hawayen idonta wasu na zubowa take fa
Duk yau ba muyi magana ba da ita ba, ko idonta bata bu
ewa tsoro nake ji, tsoron rasata nakeji doctor ita ka
ai ta rage min a duniya please ka taimaka min dan Allah." Ya ce da ita "Yanzu kije wurinta ki tsaya ina zuwa."
aga masa kai tayi ta juya ta nufi kofa, da ido kurum Junaid Dikko ke kallonta yadda ta nuna masa kamar bata ganesa ba yana basa mamaki.
Mayar da kallonsa yayi kan Dr Sharif yana cewa
Meye matsalar su? waye babu lafiya.?" Ba Dr sharif ba har Abdul-Hakeem sai da yayi mamakin tambayar da Junaid
in ke yi, Dr Sharif ya nisa yana
an harara Junaid
in yake fa
Ashe dai kana magana?