← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 75 OF 82

Sashe 75

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da mamaki take ta kallon wayar sai ga kiran nasa ya shigo dama yana
auka Mamma ta sakar masa zagin da yaji har cikin kwanyar kansa.

Bai ta
a ji tayi ba dan haka ya kasa magana.

Shiru ya yiwa Mamma tamkar ba zai yi magana ba kafin yace.

"Kiyi hakuri Mamma banfa da lafiya drip nema manne a hannuna." Cikin rashin damuwa tace.

"Karka bari raina ya
aci Junaid ko asibiti ne akanka na baka rabin awa ka karaso wurin nan bana son tashin hankali." "Mamma ina yini." Abdul-hakeem ya fa
a yana gaishe da Mamma ta cikin wayar, ta amsa tana tambayarsa inda suke ya fa
a mata yana gidan Junaid yana tare dashi bashi da lafiya.

"A cire drip
in hakanan Abdul-hakeem ya kokarta ya shigo ko awa
aya yayi sai ya koma komai ya samesa ai shi ya jawowa kansa ." Banbamin fa
a Mamma take kafin ta sauke wayarta ranta duk a
ace yake bata son biyewa Hajiya Ikilima da sai ta barta da tashin hankalinta taga yaya zatayi idan Junaid
in baizo ba........
#ASMY B ALIYU
#BA(secret Relationship
#khairiyya
#Junaid Dikko
#Jiddah
[10/23, 6:23 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAKA*
(Secret Relationship)
*PAID BOOk#500*
ASMY B ALIYU
ONLINE BUSSINESS IDEAS CLASS
(DABARUN INGANTA KASUWANCI)
TARE DA DEEJARH BERVER.

DATE :- 10 November 2023
VENUE:- TELEGRAM
PRICE :- N4000
- YADDA ZAKI BUNKASA SANA'ARKI
- YADDA AKE ADANA RIBA.
- DABARUN KASUWANCI
-YADDA AKEWA COSTUMERS.
- SIRRU
AN KASUWANCI
- SAMUN MABIYA A KAFAR SADA ZUMUNTA.

YouTube,IG,TIKTOK.

BAYANI DANGANE DA WASU SANA'OIN...
- YADDA ZAKI FARA SANA'AR CAKEPOPS.
- YADDA ZAKI FARA SANA'AR PANCAKE MIX
-PUFF PUFF MIX
-GARIN DANWAKE
-GARIN KUNUN AYA
-TEA SPICES..
- HAIR GROWTH OIL.

AWO,STICKTERS,LEDA..DA SAURANSU.
kindly pay into:
Deejarh Berver Enterprises
2041774069
Firstbank
SEND YOUR RECIEPT TO 09079274454 ..AFTER PAYMENT
______
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
Da kallo Abdul-Hakeem ya bisa ganin ya cire drip ya miqe tsaye da kyar ya nufi
ofar toilet, mintituna goma kacal yayi ya fito har lokacin Abdul-hakeem yana xaune a
akin yana riqe da waya a hannunsa yana kallon pictures
in Amaaah
in da ta turo masa, wani har da wanda sukayi da Jiddah da Assha sun sakata a tsakiya kowa yayi murmushi a pic
in amma banda Jiddah da tayi kamar wacce aka saka dole.

Farar shadda ya saka ajikinsa mai aiki sai hula ya kafa akan sa, ya subahanalilah ba
aramin kyau yayi ba ya tsaya agaban mirror dressing yana
ara gyara zaman hular kansa.

Abdul-Hakeem ya miqa masa wayar ya
ata fuska batareda ya kar
i wayar ba,
Abudul-Hakeem ya ware masa ido yana fa
in.

"Hotunan matarka ne Amaah ta turo min." Da sauri Junaid ya kar
i wayar daga hannun Abdul-Hakeem
in dan bai san Amaah bata da hankali ba sai yau.

Fuskarsa ya tsayar akan hoton da sukayi su uku bata murmushi, Amman tayi masa kyau sosai.

Wani irin dokawa xurciyarsa keyi da wani irin sonta dake manne da xurciyarsa.

Samun kansa yayi da goge hoton daga wayar Abdul-Hakeem ya miqawa Abdul-Hakeem
in wayar babu walwala ko ka
an akan fuskarsa.

Baki bu
e Abdul-Hakeem ke kallonsa "Daga na baka ka gani shine zaka goge min? wayace ka goge?" Kai tsaye
ofar barin
akin ya yi batare da ya bari yabi takan Abdul-Hakeem dake masa masifa.

Abdul-hakeem ne ke driving
in yana xaune a front seat ya kwantar da kansa sosai cikin seat
in motar.

Shiru ne sosai a motar Abdul-Hakeem har ya saka wakar (Abdul d one) ya kashe wai kansa ciwo yake, haka dai suka karasa wurin dinner party
in har Abdul-Hakeem ya gama parking Junaid bai motsa daga inda yake ba.

Shima Abdul-Hakeem fita yayi daga motar ya kira Amaah akan ta fito ita da da Asshaa ga ango suje su shiga dashi dan bai shirya
aukar hayaniyar Junaid Dikko ba.

Yana jin yadda Amaah ke dariya ta cikin wayar.

Ko minti biyar ba'ayi ba Assha da Amaah suka karaso wajen ita Assha ta nufi Yayan nata dake cikin mota har a lokacin, ita kuma Amaah kai tsaye ta nufi waja mijin nata.

Bu
e mata hannayensa yayi tun kafin ta qaraso wajensa ya bu
e mata hannayensa ta ware masa ido gamida maqe masa kafada.

Jawota yayi da karfi ya ha
e spaces
in dake tsakaninsu ya riqeta sosai ajikinsa ta zaro ido tana kallonsa fuskarsa gafda tata take cewa.

"Me zaka yi min haka?

Yayan mu fa yana kalloka ga kuma Assha." Abdul-Hakeem ya sumbaci cikin wuyanta yana fa
in.

"Ya kamata na biya wannan kwaliyyar dear zo muje." Ya riqo hannunta ta san me yake nufi da hakan, sai ta fisge hannunta ta nufi wurin Junaid Dikko da ya fito daga motar.

Amaah ta karaso wajensa tana fa
in.

"Yayanmu kayi kyau." Ta fa
a wearing a loverly smile kwance akan fuskarta.

Shi dai Junaid bai ce komai ba haka kannen nasa suka sakasa tsakiyya har xuwa cikin hall
in, masu hoto suka zagayesu ana daukarsu pics ta ko'ina.

Tun kafin su karasa aka fadawa Mc xuwan Ango, waqa mai sanyaya xuciya mc ya sakar masa.

Zubawa wurin da suke tahowa ido tayi xuciyarta na tsananin bugawa bai ta
a yi mata kyau irin wannan ranar ba, yayi kyau tamkar shi yayi kansa duk da babu wannan fara'ar kwance akan fuskarsa a hakan ma sai taga yafi kyau.

Wani abu mai kama da mashi taji ya soki xuciyarta da taga su Assha sun xaunar dashi kusa ga Khairiyyah, da sauri ta
auke kanta tana
arin hana hawayen da ta tara a idonta basu kai ga zubowa ba.

A hankali Khairiyyah ta kwantar da kanta kan kafadarsa sai ya bada wani irin style masu pics suka shiga haska masu Camera ta ko'ina, Khairiyyah ta kallesa ta kanne masa ido
aya ta kamo dayan hannunsa ta damke cikin nata hannun murya can
asa take fa
in.

"I miss You.!" Lokaci
aya yake
arin fisge hannunsa daga cikin nata hannu sai dai ta riqesa sosai.

Kyaleta yayi daman yasan magana takeson saka shi dan haka ya share.

Mum ta karaso wurin Jiddah da mood
inta ya canja lokaci
aya, sai ta riqo hannunta tana fa
in ta taso suje ta zauna kusa da mijinta ai masu pics ai ko batare aka shirya masu dinner ba ya kamata ta xauna kusa da Junaid
in.

Babu yadda ta iya haka Mum ta shiga ratsawa da ita a tsakiyyar jama'a dake binsu da kallo, Amaah ta sanarwa da mc uwargidan Junaid Dikko na xuwa.

Anan mc ya shiga sanarwa tare da canza salar wakar dake tashi, wani abu Khairiyyah taji ya tsaya mata a wuya har aka karaso da Jiddah wurinsu.

Kallonta kawai yake cikin shiga ta riga da skirt da suka yi mata kyau suka fito da ainahin shape
inta, sai
an yololon mayafin da ta saka wanda ta
ora a daidai kafadarta komai nata a bu
e yake wannan mayafin ma bai da amfani.

Ransa yaji yana
aci yana ganin mazan dake cikin wurin kamar idonsu duka suna kan jiddah.

Zuciyarsa banda zafi babu abunda take yi aransa yake fa
in sai yaci ubansu Amaah Dikko dan yasan duk wannan aikin nasu ne.

Daga Jiddah har Khairiyyah babu wacce tayi magana acikinsu har lokacin Khairiyyah taki sakarwa Junaid hannu.

Kallo
aya tama hannayensu ta
auke kanta xuciyarta taji tana rawa addu'a take aranta Allah ya sassauta mata dan bata ta
a sanin haka kishi yake ba sai yanzu da taga Khairiyyah tare da Junaid
in a matsayin mata da miji.

Tana so tayi kuka da gaske kuka take bukatar yi amma idanuwanta sun hana ta.

Amarya da ango aka gayyata zuwa tsakiyyar fili dangin amarya zasu yi musu likin kudi.

Kamar da gayya Khairiyyah ta shiga rawa agaban Junaid tana riqosa duk da gayya take yi dan taga Jiddah kamar bata cikin hankalinta.

Assha ta jawo Jiddah tsakiyyar filin ita da Amaah suka shiga yi mata likin suma.

Juyawa Junaid yayi ya shiga xuba mata dalolin kudi baki bu
e kowa ke kallonsa da tsananin shock dan bai yiwa Khairiyyah likin kudi ba.

Ganin kallon ya dawo kansu Jiddah yasa ta sulale tabar filin rawar.

Idanun Khairiyyah suka juya nan take da wani irin kishi, Ummi ta shiga rawa da ita tana fa
in.

"Ke Khairiyyah ki kwantar da hankalin ki ki daina
aga hankalin ki akan wannan yarinyar, dubi fa ashe ma yarinya ce kinfi ta komai wallahi." Khairiyya tayi shiru kawai.

Komawa sukayi wurin zamansu duka hankalinsa baya tare dashi dafe kansa yayi yana jin wani iri.

Miqewa yayi yabar wajen so yake yaga Jiddah yaga abunda ke cikin idanunta yana tsoron wani abu ya sameta ko cikin jikinta.

Babu inda basu nemeta ba shi da su Assha Dikko.

Tamkar ance ya juya ya hangota jikin motar Amaah Dikko ta ha
e kanta da motar, wani irin tsalle yaji xurciyarsa tayi da sassarfa ya nufeta, bataji takun tafiya ba sai dai taji an rungumeta duka,
amshin da ta sha
a ne ya tabbatar mata ko wanene.

Ta
ago a mugun fusace hawaye na zuba acikin fuskarta take kokarin tura Junaid da dukkan karfinta ta kasa.

Wani irin kuka ta fashe dashi ta kwantar da kanta cikin jikinsa duk makeup
in fuskarta ya manne a farar shaddarsa wannan bai damesa ba kukanta ke
aga masa hankali dan ko ka
an bayason jin wannan kukan.

Bayanta ya ha
e da jikin motar ya ha
e jikinta da nasa ya ha
e bakinsa da nata a lokaci
aya, wani irin possionate kiss ya shiga yi mata, tsit tayi tana jin yadda zuciyarsa ke wani irin bugawa da sauri da sauri.

Yafi minti biyar a haka tamkar zai canye mata bakin, jin kamar baijin numafashinta yasa ya
ago ta agigice ganin yayi bata numfashi agigice ya riqeta ya shiga girgizata yana kwala mata kira, ashe tuni ta sume masa.

Babu kowa cikin parking lot
in daman kuma Assha naganin Jiddah ta juya ta koma cikin hall
in.

Wayarsa ya laluba cikin aljihunsa ya kira Amaah yace tazo masa da car key
in motarta dan Hakeem bai jima ba cikin wurin ya wuce wai kunyarsu Mamma yakeji bazai iya tsayawa ba.
Chapter 75 · 0% Book details