← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 82

Sashe 23

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da idanu
an kanunu kamar na
an China, sai pink lips
inta hanci kuma bata dashi kamar an ta
e kabewa."
A hankali ya shiga takowa gaban Sareena ransa a mugun
ace, tana ganin haka da sauri ta koma bayan Momy "Dukan min
a zakayi agabana dan ubanka?" Momy ta fa
a a mugun tsawace "To
araso mana ka daketa Mu'azzam akan
ar aikin da bata da gata, to yau ma sai tabar gidan nan." Momy ta fa
a tana nufar hanyar kitchen kusan komai dake jikin Mu'azzam tsayawa yayi na wucin gadi, da sauri Sareena ta riqe hannun Momy tana fa
in "No Mumy please kibarta dan Allah ta iya aiki sosai, kinga duk wanda mukayi a baya
an iska ne kuma barayi ne, nasha gwada Jiddarh ta
angarori da daman ban ta
a neman abu na rasaba wallahi, kawai dai kice yaya Mu'azzam ya fita a harkarta kawai ai yafi qarfin
ar aiki." Shiru Mumy tayi ta kalli Mu'azzam dake tsaye a wajen har lokacin duk jikinshi ba da
auko car key zaka saukeni gidan Hajiya kuluwa." Juyawa kawai Mu'azzam yayi ba tare da yace komai ba ya fice daga parlorn, da kallo suka bisa daga Sareena har Mumy.

Jiddah tana cikin kitchen tana wanke-wanke sareena ta shigo kitchen din tun kafin jiddah tayi magana Sareena ta sa hannu ta juyo da ita , kafin tai auni ta
aga hannu ta kai mata mari tare da nunata da yatsa
Ke matsiyaciya dake gayyar talakawa har kin isa ki riqa ha
ani da yayana?

Duk yadda zai ga ina juyaki sai ya shiga tsakaninmu?

Fa
amin ke mayya ce hala?

Kika kama masa kurwa ko?

Ni na sani."Da sauri Jiddah ta shiga girgiza kanta hawaye na ta ruwa a idonta dan sosai taji marin da Sareena tayi mata kusan karo na ukku kenan tana marinta akan abunda bai kai ya kawo ba "Wallahi Aunty babu abunda nayi masa shike kulani shike
arin yimin magana ta fa
a kuka na kwace mata, Jidda daman badai saurin kuka ba "Ki shiga hankalin ki idan baso kike ki rasa aikin ki ba, duka kwanankin ki nawa da fara aiki har kin fara zama
ar iska a gidan nan?

Ko dan kinga kina da hasken fata?

To sai na
ona fuskar naga uban da zai tsaya maki, ni wuce muje ki gyaramin
akina." Da sauri Jiddah tayi waje, tsaki Sareena tayi tabi bayanta zuciyarta na tafasa bata san meyasa ta tsani yarinyyar nan ba komai nata baiyi mata ba, tun ranar farko da mai kawowa Mommy
ar aiki ta kawota ta rasa kuma meyasa sam jininsu yaki haduwa da Jiddah, gashi tana da tsafta yarinyar, ga aiki tamkar agogo, ranar da ta saka ta dafa mata indomi kusan somewa taso tayi saboda da
in indomie
in dan tun da take a rayuwarta bata ta
a cin indomie mai da
in da gardinta ba, har bata san lokacin da ta tambayi Jiddah ba akan waye ya koya mata iya girki haka?

Ga mamakinta sai jitai tace tayi aiki a restaurant, tun daga ranar bata zauna ba haka Sareena za ta riqa sakata aiki tamkar babu gobe.

Kusan shidda da rabi tana bakin hanya tana jiran abun hawa, daidai lokacin Mu'azzam ya parking
in motarsa inda take tsaye, Jidda ganin haka yasa ta kuma gefe dan tasan motarsa ce sai ta fara tafiya da
an sauri tana jin gabanta na mugun faduwa.

Itakam tun lokacin da ta fara aiki a gidansu Mu'azzam ta rasa me yasa tunda yayi ido biyu da ita shikenan ya hanata zaman lafiya, duk yadda zai kai hannunsa jikinta nema yake sai yakai, ta rasa meke damun maza ta rasa meyasa maza keson jikinta, haka shugaban restaurant
in da tayi aiki a karkashinsa yaso lalata mata rayuwa da karfin addu'a Allah ke kwatarta, tunda ta
i yadda ya korata a karo na biyu ta fa
o gidansu Mu'azzam wanda take ganin ta tsira sai dai nan ma ga yadda rayuwarta ta kasance, tana tausayin rayuwarta da ta mahaifiyarta dan ita ka
ai ta rage mata aduniya itace komai nata itace sanyin idaniyarta, da wannan aikin suke rayuwa dashi suke ci suke sha, matakin karatunta tun daga secondary school ya yatsa daman tunda ta tashi ta bu
e ido mahaifiyarta ta sani bata ta
a sanin mahaifinta ba ko a hoto, itama mahaifiyarta ada aikatau take, dalilin rashin lafiya yasa ta bari.

Hannu da taji an saka an riqe mata hannunta shine yasata dawowa daga tunaninta, a wani irin fusace ta juyo da masifa a muryarta take fa
in "Me kakeso a wajena meyasa baka tsoron Allah meyasa duk inda na tafi sai ka bini?" Tayi maganar da kwallah a idanunta, cikin idonta yake kallo cikin wani yanayi yace "Me nake so?

Ni jikin ki kawai nakeso idan kika bani ha
in kai nayi maki al
awarin
aukaka darajarki sai na fifitaki fiye da sauran mata." Bakin ciki da takaici ne ya isheta juyawa tayi ta fara tafia daidai wani
an sahu dake taho wa tai ta tare shi ta shige ba tare da tayi masa bayanin inda zataje ba, bu
e baki Mu'azzam yayi yana kallon napep
in har ta
acewa ganinsa, dole yasan me zaiyi akan yarinyyar nan dan yanzu ko bacci mai kyau bayayi saboda yadda yake mafarkin jikinta, juyawa yayi ya koma wajen motarsa ya shiga yabar wajen yana tunanin ta hanyar da zai samu Jiddah dan ya lura yarinyyar tana da taurin kai haka tana da mugun wayau fiye da tunaninsa ba kamar
an aikin da sukeyi a baya bane masu shegen
ayi wanda da ya ha
asu da dubu goma zasu bada kai sai dai banda Jiddah dan ita ya aje mata 1 million amman ko kallon ku
in batayi ba..
#ASMY B ALIYU
#secret Relationship
#mu'azzam
#Jiddah
#Sareena
[10/23, 6:13 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
(Secret Relationship)
*PAID BOOK#500*
ASMY B ALIYU
*Account Details*
0004157137
Jaiz bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta 08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 shaidar biya ta 07065283730*
24..

Haka rayuwa ta cigaba da tafiya kuma Alhaji Ishaq akai-akai yana kawo mana ziyara, cikin haka Ummah ta kwanta ciwo mai tsanani duk yan kudadenta da take tarawa suka kare a wajen magani da kuma zaryar zuwa asibiti, gwajin farko da likita ya ma Umma ya tabbar mana da kodar ta
aya ta samu matsala, wannan mummunan labarin ba
aramin tada mana hankali yayi ba, nan muka shiga tashin hankali mara misaltuwa, za'ayi mata aiki a cire wacce ta samu matsala
a bar ta da
ayar mai lafiyar, lokacin aikin kusan dubu
ari biyu aka mata, duk lokacin da abun ya faru Alhaji Ishaq na tare damu.

Haka ya cire ku
i ya biya akayi aikin cikin nasara lokacin babu wanda na ke girmamawa na kuma
auka shi tamkar mahaifi agareni irin Alhaji Ishaq, kullum yana zaryar xuwa asibiti yana kula damu, har akayiwa Ummah aiki cikin nasara ta warke, sai dai kuma tun daga lokacin rashin lafiarta tayi karanci, yau lafiya gobe ciwo anyi haka da
an watanni Alhaji Ishaq ya
ullo mana da wani zance wai yana so na da aure, itakuma Ummah a lokacin ba aure takeso nayi ba karatu takeso nayi mai zurfi wanda ko bata raye xan samu abun jingina da karatun, bu
ar bakin Alhaji Ishaq ba abun da yacewa Ummah sai me Jiddah zatayi da karatu?

Waye zai
au ki nauyin karatunta?

Tasan kuwa yadda karatun boko ke wahala a
asar nan?

Shiru kurum Ummah tayi masa ganin shirun nata ne yasa wata dabara fa
o tana fa
in idan ya amince ta aura masa Jiddah yayi al
awarin
aukar nauyin karatun ta har tagama jami'a, ban
i ta taka ba Alhaji Ishaq idan Jiddan ta amince da kai a mijin Aure ni zan bada goyon baya
ari bisa
ari, idan kaje ka nemi soyayyar Jiddah.

Ranar farko da Ummah ta zaunar da Jiddah ta fa
a mata bukatarta Alhaji Ishaq na son aurenta bayannen tsoro ne kwance akan fuskar Jiddah, cikin rawar murya da raunin take fa
in "Ummah Alhaji Ishaq fa da a haife ne ya haifeni." Girgiza kai ta shigayi tana fa
in "Bana sonsa Ummah, ni aure baya daga cikin tsarina a yanzu ta lafiyarki nake."Jiddah ta fa
a tana barwa Ummah
akin, da ido kurum Ummah tabi Jiddah.

Sanda Alhaji Ishaq yazo da daddare suka ke
e da Jiddah ya nuna mata bukatarsa na son aurenta, kai tsaye ta fa
a masa bata ra'ayinsa, ba
aramin mamaki yasha ba a lokacin duk wahalar da yasha akansu zata tashi a banza kenan?

Ace duk irin mafarkan da yakeyi akan Jiddah zasu rushe a banza?

Lokacin bakaramin rigima akayi ba da Alhaji Ishaq kafin yabar rayuwarsu akan wannan maganar dan fin
arfi yaso yayi masu, dakyar dai Allah ya dubesu ya rabasu dashi lafiya tun daga lokacin ya
auke
afarsa.

Ummah ce ta nisa jin yadda Jiddarh ta sakar mata duka nauyinta alamar bacci ya
auketa irin wannan ciwon ne ta rikayi a shekarun baya a tsaitsaye kila shine keson dawo mata a karo na biyu dan har ta fara ganin alamun canji ajikinta, addua take a kullum koma menene yazo masu da sauqi ga burinta akan karatun Jiddarh ya tsaya cak, ga Jiddarh da wani irin
ari na ban mamaki, takardunta na WAEC da NECO sunyi matuqar kyau.

Washe gari..
Chapter 23 · 0% Book details