← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 82

Sashe 48

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Akwai dabiar da Junaid
in Yake mata da bata son ta, duk lokacin da yayi mata haka take kwana cikin kunci xai yi wuya Junaid
in ya
aga waya gabanta musamman idan da family
insa yake magana ko suna zaune wuri
aya da an kirasa yake barin wajen.

Sai kuma wata Khairiyyah da taga tana yawan kiransa ko cikin dare ne sai ya fita parlor sunyi waya.

Tun daga lokacin da suka sauka
asar Paris koda wasa bai ta
a yi mata magana akan iyayensa ba, idan tace abun bai damunta tayi karya haka idan tace abun baya ta
ata tayi karya.

Gashi gefe
aya ta yiwa Ummanta karya akan Junaid
in ya ha
ata da family
insa.

Akwai lokacin da tayi masa tambayar mahaifansa kai tsaye ya fa
a mata ba dole bane ta sansu tunda duka auren nasu watanni nawa ne zasu rabu, ranar da ya fa
a mata haka tayi kuka haka yaga
acin ranta a fili lokaci
aya ya yi danasanin furta mata hakan.

Da kyar ya samu ta bar zancen.

Ita kanta ta sani sun yi wata irin shakuwa da Junaid
in wanda bazata iya misilta wacce irin shakuwa ce haka ba.

Abu
aya ta sani ta yadda da Junaid shima ya yadda da ita, kowanensu yana qoqarin faranta ran
an uwansa yana
arin baiwa kowa wata irin special kulawa.

Watannin su biyu da aure Junaid ya tafi Nigeria, taso ya tafi da ita ya nuna mata a'ah kuma shi kansa sai da yayi da Yasanin rashin zuwa da ita, bai san ya damu da ita har haka ba sai da yaxo kwanciyya a gadonsa ya kasa yin bacci, wata irin kewarta ta riqa dan nesa.

Itama acan
angarenta kusan haka ne sai vedio call ya kirata tana sanye cikin wata rigar bacci kalar red da pant dinta shima da ya kasance red color, tayi masa kyau sosai acikin kayan baccin.

Wani irin matse leg ya shiga yi, ta langabe kai tana kallonsa ya manna pillow kan kirjinsa ya wani matsesa babu riga ajikinsa bakar fatarsa sai sheqi take yi.

Hira ta riqayi masa har kusan asuba
basu san lokaci har ya tafi haka ba.

Sai bayan da sukayi sallar asubah sukayi bacci dukansu cike da mafarkan junansu.

Sai wuraren
arfe 10 na safe Junaid ya shiga cikin gida, a parlor ya tarar da Mamma tana duba wasu files da medical glass a idonta.

Qura masa ido tayi ganin yadda yayi kiba fatar jikinsa ta kara murjewa alamar hutu da jin da
i sun zauna masa.

Mamma bata kawo komai a ranta ba duk ta
auka sanyin
asar ne ya sakashi murjewa haka.

Mamma bata san nutsuwar da yake samu tare da Jiddah bane yasa Junaid Dikkon canjawa a lokaci
aya.

Still da bacci acikin idanunsa ya zauna cikin koshin
in dake zagaye da parlorn yana gaisheda Mamma.

Mamma ta amsa tana tambayarsa baccin bai ishesa bane? ya wani shagwa
e fuska yana fa
in.

"Sosai ma kuwa Mamma, yunwa ce ta tasheni." Mamma ta gyada kai tana fa
in.

"Ga breakfast can akan dining, Abba dai tuni ya da
e da isa office idan ka gyara sai ka cimmasa." Sosai yayi kewar abincin Mamma haka ya zauna ya cika tumbinsa da shi
angarensa ya koma sai da yayi shirin shiga wanka sannan ya kira Jiddah vedio call, wani kalar ihu ta fasa masa tana wani rufe idonta cikin kalar shagwa
ar dake jan hankalinsa take magana.

"Haba doctor meye haka? ka manta baka
asar nan duka irin wannan jan rai haka?" Ta fa
a a wani shagwa
e tana wani kwabe masa baby face
inta.

Ya
age mata girarsa duka biyun yana fa
in.

"Ramawa nayi kin manta jiya yadda kika riqa kasheni da dirty talks kina fa
in kinyi kewata blah-blah-blah, toh ramawa nayi." Kukan shagwa
a ta saka masa, da yaji kukan na neman tarwatsa nutsuwarsa yasa ya fara rarrashinta.

Sai kusan 12 ya samu yayi wanka saboda yadda Jiddah ta riqesa da rigimarta shi kuma sai biye mata yake tamkar babu wani abu mai muhimmanci a wurinsa sai ita.

Yana fitowa daga wanka ya saka farin yadi ajikinsa mai shara-shara har ana hango
ar cikin dake jikinsa, ya gama fesa turarrukansa ya
auki car key da aka wanke motar da zai fita da ita ya kira Mamma a waya yace mata yayi wajen Abba.

Sai kusan 2 ya baro office
in a hanyarsa ta komawa gida Khairiyyah ta kirasa a waya tace zatazo Katsina ko kwana biyu tayi.

Ya rarrasheta yace shima ba da
ewa zai yi ba zai koma
asar Paris
in.

Haushi ya kama Khairiyyah cike da
acin rai take fa
in.

"Amma wata nawa bamu ha
u ba?

Wai meyasa kake shasshareni har haka ne?

Gabaki
aya ka canja na rasa gane kanka." Shi dai shiru kawai yayi mata yana sauraren qorafin nata da har ya saba da jinsa.

Haka ta fa
a masa xatazo Nigeria ta gansa idan shi baya buqatarta ita tana buqatarsa.

Gida ya koma yayi lunch da Mamma.

Sai bayan la'asar ya fita kayan abinci yaje ya siya kai tsaye gidansu Jiddah ya nufa.

Ya da
e yana qarewa kofar gidan kallo ya kamata ko ya ya ne ya faranta ran Jiddah domin ta bashi wani irin farin ciki shigowarta cikin rayuwarsa wanda ba zai misaltuba.

Sosai Ummah tayi farin cikin ganinsa haka matasan unguwar suka riqa shigo da kayan abinci Ummah ta rasa inda zata saka Junaid saboda farin ciki tamkar yana tare da Jiddah yanzu haka takeji.

Ya da
e sosai a gidan suna hira da Ummah sai kace sunyi shekara da sanin junansu.

Har Jiddah ya kira mata ta vedio call, haka Jiddah tayi farin ciki da ganin yadda Ummanta ta samu lafiya har kiba tayi alamar tana cikin kwanciyyar hankali.

Sai ana gafda kiran sallah ya yiwa Ummah sallama ya aje mata dubu
ari na cefa .Da kyakkyawar addu'a Ummah ta bisa tana masa fatan samun zuri'a mai albarka.

Wani iri ya riqa jin addu'a a gefe
aya xurciyarsa tayi wani irin rauni bai san yaya Ummah zataji ba idan kuma lokacin rabuwarsu da Jiddah yayi bai san ya Umman zataji ba.

Anya bai so kansa da yawa ba? anya bai cuci rayuwar Jiddah ba?

Har ya kai gida zuciyarsa duk babu da
i.

Tare sukayi sallah da mahaifinsa tun daga sallar magariba har ta isha'i suna tattauna yadda business
insu na kasar Paris ke tafiya da wata irin nasara.

Kwanansa biyu a Nigeria Khairiyyah tazo tafiyar safe tayi wuraren qarfe goma ta iso ta kira Junaid tace tazo ya kamata ya leqo ya gaisheda Mami idan yaso su fita daga baya yasan Maminta da qorafi
Ya fa
a mata yana tare da Abba suna meeting idan ya fito xaizo.

Bai samu zuwa ba sai wuraren qarfe biyar ya dawo gida yayi wanka yaci abinci sa'annan ya
auki motarsa ya nufi gidansu Khairiyyah.

Duk yadda yakeson yakice Khairiyyah cikin rayuwarsa abun ya faskara saboda nacinta yasan bazata ta
a barinsa ya shaki iska ba inba zuwa gidansu yayi ba.

Mai gadi ya bu
e masa gate ya shiga da motarsa har cikin compound yayi parking.

Yana zaune acikin motar ya
an bu
e marfin motar ya fito da
afarsa
aya waje, ya
auki wayarsa ya kira Khairiyyah babu
ata lokaci ta
aga ya sanar mata yana cikin compound.

Ko minti biyar ba'a yi ba sai gata ta fito.

Fitted gown ce ajikinta ta atamfar super Holland, sai daurin nan da ake kira ture kaga tsiya fuskarta taji powder tayi kyau sosai sai fitinannen
amshi take zubawa.

Tana karasawa daman ta yiwa kanta mazauni akan cinyoyinsa, duk irin yadda Junaid yaso ta sauka kin yadda tayi sai wani manne masa take qarayi ga ma'aikatan gidan dake ta kai da kawo wanda Khairiyyah bata damu dasu ba.

Ta riqe fuskarsa tayi masa light kiss tana fa
in.

"I miss you mine.!" Ta fa
a tana saka hannayensa biyu cikin wuyansa tana
an murzawa har daidai wajen kirjinsa.

"Kaga kyan da ka karayi kuwa? kayi
iba sosai, anya kibar nan ta lafiya ce?" Khairiyyah ta fa
a tana dan shagwa
e masa fuska.

Samun kansa yayi da sakin murmushi aransa yake fa
in.

"Ba dole nayi
iba ba irin da
in da Jiddah ke bani." Khairiyyah ta riqe hannunsa tana fa
in.

"Muje ka gaisa da Mami tun
azu kai ta tsaya jira fita zata yi." Ganin Mami a Parlon yasa Junaid ya cire hannunsa daga cikin na Khairiyyah ya
arasa ya zauna cikin parlon yana gaishe da Mami.

Ta amsa cike da fara'a tana fa
in.

"Ya
asar Paris?" Ya shafa kansa yake fadawa Mami alhamdulillahi ya samesu lafiya? tace suna lafiya.

Ya tambayi daddy fa? ta fa
a masa daddy yana Abuja.

Daga nan Mami ta miqe tsaye ta
auki
an yololon gyalenta tamkar babu aure a tare da ita taci uban gayu tamkar mai shirin zuwa wani taron biki tayi musu sallama ta kalli Khairiyyah tana fa
in.

'May be acan zata kwana.' Khairiyyah ta mata fatan sauka lafiya Junaid ya bita da addu'ar Allah ya tsare hanya, Khairiyyah ta kallesa tana fa
in.

"Bara na kawo maka abun motsa baki." Da haka ta nufi hanyar kitchen.

Jingina bayansa yayi cikin seat
in da yake zaune akai, ya lumshe ido yana tunanin Jiddah....
#ASMY B ALIYU
#BA(Secret Relationship)
#Khairiyyah
#Junaid Dikko
#Team JSQUARE
[10/23, 6:16 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
(Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
Asmy b Aliyu
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
Tana tsaye da
ar aikin su tana nuna mata abunda zata sakawa Junaid Dikko na
an motsa baki, bata fito ba sai da ta tabbatar an xuba abunda take buqatarsa sannan ta juya tabar kitchen
in mai aiki na biye da ita da tray a hannunta.

Tun kafin su
arasa cikin parlorn Khairiyyah ta xubawa Junaid Dikko ido wanda idanunsa suke a lumshe yayi mata wani irin kyau sajen da ya xagaye kyakkyawar fuskarsa sai sheqi yake da daukar ido.

Har mai aiki ta
ora tray
in akan madaidaicin center table dake tsakiyar parlorn ta juya tabar cikin parlorn Junaid bai bu
e idonsa ba.
Chapter 48 · 0% Book details