Sashe 55
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Maimakon ta wuce parlor ta jirasa sai taji zuciyarta ta kasa nutsuwa tana son taji dawa Junaid
in yake waya.
Ajikin
ofa ta tsaya tana jin lokacin da ya
aga wayar yana fa
in.
"Khairiyyah zan fita wajen aiki muyi magana idan na dawo!" Bugawa ne kawai zuciyar Jiddah batayi ba a wannan lokacin, amma ta tabbatar da wannan Khairiyyah
in tana da matsayi a zuciyar Junaid Dikko da ita bata dashi.
Juyawa tayi da gudu ta nufi cikin Parlon, bai jima ba sai gashi ya fito ya karaso cikin parlorn yana kallon yanayinta yadda ya canja lokaci
aya, duk sai ya rikice yana ta
a kanta da wuyanta yake fa
in.
"Ko zazzabin ne ya dawo?" Ya fa
a duk ya rikice.
Sai kawai ta ture hannunsa cike da jin haushinsa tana ta
arin hana kanta hawayen dake son fito mata ta juya ta nufi cikin dinning area ba tare da ta yiwa Junaid
in magana ba.
Samun kansa yayi da shan jinin jikinsa na ko taji da wacce yake wayar ne? suna ta breakfast amma babu mai yin magana a tsakaninsu har Junaid ya gama amma ita ko rabi bataci ba, ganin haka yasa ya
auketa ya
ora kan cinyarsa ya shiga feeding
inta da kansa yadda ya damu da rashin walwalarta yasa Jiddah ta saki jiki sai dai can kasan ranta damuwa ce sosai.
Kusan 11 na safe suka fice daga gidan dan dai kawai walwalar Jiddah ta dawo, haka suka riqa zagaya wuraren shakatawa dake
asar Paris.
Sai wuraren la'asar suka dawo agajiye da kayan shopping da yayo mata masu yawan gaske.
Wanka suka sake yi gamida gabatar da sallar la'asar, daman sai da suka tsaya eatery sukaci abinci kafin su shigo gidan.
Dukansu suna kwance Junaid yana zuba hamma yake fa
in ya gaji, Jidda taja dogon hancinsa tana fa
in.
"Karka yi baccin la'asar babu kyau." Ta fa
a tana jan dogon hancinsa.
Ya
ara gyara kwanciyarsa akan cinyarta yana fa
in.
"Please ko na awa
aya ne zanyi idan 6 tayi sai ki tasheni." Hannunta ta saka cikin sumar kansa tana shafawa har jin da
in hakan yasa yayi bacci cikin kankanin lokaci.
Lokaci
aya ita kuma idonta suka sauka akan wayarsa, ta gyara masa kwanciyarsa ta
auki wayar zuciyarta na bugawa ta fice daga room
in, ita kam bata san meyasa take son bincika wayarsa ba.
akin ta ta shige ta sakawa
ofar key, akan soofa ta zauna tana juya wayar Junaid dikko a hannunta zuciyarta na mugun bugawa kamar zata fito.....
#ASMY B ALIYU
#BA (secret Relationship)
#Love, Romance and Destiny
#Team JiddahJunaid
[10/23, 6:17 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
(The Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
Asmy b Aliyu
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
54.
Dukansu zaman shiru suka zauna sukayi a cikin motar, Khairiyyah ta cika tayi fam saura kiris ta fashe dan kusan awarta
aya a airport duk tana zaman jiran Junaid Dikkon, wanda tayi imani da Allah suna tare da Jiddah ne shi yasa yai mata haka.
Har suka karaso cikin gidan Khairiyyah fuskarta tamke take sai da Junaid ya kashe motar ya juya yana kallonta.
an murmushi yayi ya wani kamo hannunta ya sassauta murya yana fa
in.
"Wai meyasa yanzu bakya yadda da duk uzurin da zan baki ne Khairiyyah?
Munafa
arin yin meeting kika kirani, kuma saboda ke na dagashi zuwa karfe hu
u na yammah." Wani kallo ta riqa yi masa ta shiga gya
a kai tana fa
in.
"Kai dai kawai ka fito fili kace min kana tare da mace zan fi yadda.!" Ta fa
a sounding so very jealousy a muryarta.
Zai riqota ta wani fincike jikinta lokaci
aya ta
alle murfin motar ta fito.
Kusan a tare suka fito daga motar ya bu
e back seat ya
auki
aramar trolley
inta dukansu suka nufi entrance
in shiga gidan.
Tsaye tayi a tsakiyar Parlon tana qare masa kallo, haka tana jin kamshi na daban na fitowa cikin ko wace kussuwar parlorn, kamsh
i take ji mai
auke da turaren wuta bayan kuma tasan shi ba mace ba amma meya ha
a Junaid da irin wannan turaren? ganin tayi tsaye ya dubeta suna ha
a ido ta wani
auke kanta suka nufi up stairs.
ofar
akin da yake
arin bu
ewa yasa ta bu
e ido da hanci da mamaki take kallonsa saboda duk zuwanta
asar bata ta
a sauka a wannan
akin ba, A salima a
akin Junaid
in take sauka.
Amma meyasa yanzu take ganin komai tamkar a mafarki.?
"Tabbas akwai matsala." Wani bangare na zuciyarta ya fa
a mata kai tsaye.
Tsayawa tayi tana kallonsa tana
arin danne abunda takeji a
asan zuciyarta tace.
"Amma dai kasan ban ta
a zama a wannan
akin ba meyasa yanzu zaka bu
e kace nan zan shiga?" Sai da gaban Junaid
in ya fa
i, a daburce Junaid
in ke fa
in.
"Wancan
akin ya samu matsala na daina amfani dashi." Kamar yasan hakan zata faru sai da ya tabbatar bai bar komai a
akin da Jiddah take ba kafin yaje ya
akko Khairiyyah a airport haka ya kwaso wasu daga cikin kayansa ya kawo
akin duk dan baya san fitina dan ya san halin Khairiyyah zata iya
ago cewa rayuwa yake da wata acikin gidan.
Sai da ya tabbatar da ya rufe kowace
ofar da zatasa Khairiyyah
arsa zargi a zuciyarta sannan yaje ya
akko ta.
Ganin tayi tsaye a tsakiyar
akin yasa ya fisgota cikin jikinsa yana kallon cikin kyawawan idanunta masu cike taf da zargin sa yace.
"Meya faru mine?
Ko
akin ne bai maki ba?" Ta wani yakune fuska tana fa
in.
"Naji wani qamshi na daban na tashi acikin
akin wanda nasan ba naka bane dan ban ta
a jinka dashi ba, kuma kamar
amshin turaren mata.!" Junaid ya fitar da manyya idanunsa yana kallonta.
"No... gaskiya Khairiya a hancinki ne kawai kikejin haka." Zata
ara yin magana ya ha
e bakinsa da nata waje
aya, sai da ya tabbatar da ya mantar da ita zargin da take masa sannan ya saketa yana mai da numfashi.
Riqesa tayi a shagwa
e take kallonsa tana fa
in.
"Ya zaka barni kuma bayan ka riga kagama hargitsa duk wani lissafin dake bisa kaina?
No kaima kasan baxaka fara min haka ba." Khairiyya ta fa
a tana kai hannunta kasan wandonsa.
Da sauri ya riqe hannunta yana girgiza mata kai da wani irin yanayi, kallonsa take da mugun shock acikin fuskarta tamkar ba Junaid ba haka take ganinsa, domin wannan dake tsaye a gabanta duka ya canja.
Ita kam indai wanda take da shi ne to ba Junaid bane zai tsaya iya romance, tasan da yanzu ya hargitsa tunaninta ya dauketa ya cillata duniyar da daga ita sai shi ne a ciki.
Kallonsa take tamkar mai son gano wani abu cikin fuskarsa wanda ya canja.
Sauka yayi daga kan bed
in kai tsaye toilet ya shiga yayi wanka saboda shi kansa bai san meke faruwa da rayuwarsa ba da zarar ya kusanci wata mace wacce ba Jiddah ba sai yaji kamar an rirrikesa an hanasa aikata wata alfasha.
Yasan zai sha rigima a wajen Khairiyyah dan be saba yi mata haka ba.
Har ya fito daga wanka daure da towel, kallonsa Khairiyyah keyi idonta sun kada sun canja kala saboda tsantsan
acin rai.
Tabbas akwai wata acikin rayuwar Junaid
in da tazo ta shafe duk wata mace a cikin zuciyarsa.
Dole ne sai ta miqe tsaye idan ba haka ba tanaji tana gani zatabar rayuwar Junaid Dikko karfi da yaji.
asa daurewa tayi a wannan lokacin da wani irin sauti cikin muryarta take fa
"Meyasa ka canja lokaci
aya?
Shin mayasa kake nuna kamar baka ta
a tarayya da wata mace ba acikin rayuwarka.
Please wacece haka cikin rayuwarka da tayi matsayin dani bani dashi Junaid?
Yadda na san halin ka nasan matsalarka bazaka iya
auke idonka akan kowace mace ba idan har tayi maka, yau abun mamaki a karo na biyu ka kasa biya min buqata ta kamar yadda ka saba a baya.
Ina zargi, tabbas ina shakku akan anya kaine Junaid?" Kalamanta ba qaramin ruguzasa suke ba yana ta kokuwa da numfashinsa yana ta
arin kar Khairiyyah ta lura da bayannan tashin hankalin dake kwance akan fuskarsa.
Yana saka kayansa ya dubeta yana fa
in.
"Babu abinda ya faru Khairiyyah ki nutsu sai nayi miki bayanin matsalata.!" Cikin idonsa take kallo tana so ta tabbatar da gaske yana da matsalar ne.
Ya dubeta yana fa
in.
"Kiyi wanka kici abinci ki kwanta ki huta idan na dawo zamuyi magana saboda sauran minti talatin mu shiga meeting." Daman basu shigo gidan ba sai da ya biya da ita eatry yayi mata order
in takeaway.
aga masa kai Kurum tayi ya karaso har inda take ya kama hannunta ya sumbaci hannun, da ido kawai take binsa har ya fice daga room
in.
Ita kam ta
auki alwashin koma wacece takeso ta shiga tsakaninta da Junaid Dikko sai ta nemota ta wulakanta rayuwarta ko
ar gidan wacece.
Har suka gama meeting kusan magariba Jiddah ce manne aransa, ga kuma Khairiyyah a gefe da ya rasa yadda zai yi da ita, duk tazo ta hargitsa masa tsari.
Har ya
auki hanyar da zata kaishi hotel
in da ya kamawa Jiddah, sai wayar Khairiyyah ta shigo tasa wayar,
agawa yayi jin yadda Khairiyyah
in ke kuka yayi mugun
aga hankalinsa har ya fara tunanin ko wani mummunan abune ya faru da ita.
Hankalinsa duk ya tashi gashi taki magana sai kuka take abunda ya
aga sosai hankalin Junaid a tashe, ya karya kan motar ya nufi gidan kai tsaye.
A gigice ya fado cikin parlon sai dai turus ya tsaya ganin Khairiyyah zaune acikin Parlon sanye da kananun kaya masu fisgar hankalin duk wani
a namiji da remote a hannunta.
Da mamaki yake kallonta ya zube
aya daga cikin kujerun yana mayar da numfashi yake fa
in.
"Meye haka dan Allah dan Annabi Khairi? duk kin bi kin
aga min hankali baki kyauta min ba." Junaid ya karasa zancen da rashin jin da
i a muryarsa.