Sashe 82
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
"Doctor bata kitchen fa." Yace.
"Toh ki dubata
akinsu mana na tabbata tana can." Wasa gaske Jiddah babu inda bata nemi Hajja a gidan ba babu yarinyar babu alamarta, hankalinta gabaki
aya ya tashi.
Kai tsaye wurin maigadi ta nufa zuciyarta na wani irin bugawa wanda bata ta
a jin kalar hakan ba.
Bata samu maigadi a wurin zamansa ba da mamaki take kallon kofarsa dake a bu
an tsayawa tayi tana knocking zuciyarta na cigaba da bugawa amma sai taji shiru, samun kanta tayi da
an leqawa abunda ta gani a lokacin ne yasa taji kafafunta na kasa daukarta a wurin.
Da gudu ta fito tana kwalawa Junaid kira da dukkan karfinta.
Tamkar a mafarki yake jin ihun Jiddah bai san lokacin da ya saki jaridar hannunsa ba da gudu ya nufi cikin compound
in tamkar zai fa
i.
Kamar wata mahaukaciyah haka Jiddah ta nufesa duk ta hargitse masa tana nuna masa
ofar
akin maigadi jikinta na wani irin rawa.
Junaid shima duk ya ru
e ya riqota cikin jikinsa yana jin yadda take kokawa da yin numfashi yace mata.
"Ki natsu Jiddah kija numfashinki sosai kiyi min magana ina Hajja.
Hawaye na cika idonta tana girgiza masa kai tana nuna masa
ofar
akin maigadi dan gabaki
aya ta kasa magana, lokaci
aya yaji komai nasa ya tsaya cak, wani irin jiri yaji yana dibarsa tun kafin ma ya karasa wajen...
"Hajja...!!!" Ya
ago
ar tasa cikin jikinsa jikinsa na wani irin kyarma musamman da ya fahimci abunda ya sameta.
Wani irin ciwo mai girma yaji yana sauka acikin zuciyarsa hankalinsa yai masifar tashi, zuciyarsa ta tsananta bugawa yana ganin abinda akaiwa yarsa yaji ashe daman haka ake ji idan akai wa
ar wani?
Da kyar ya iya
aukarta suka fito ya nufi mota da ita, back seat ya kwantar da ita bayan yasa Jidda ta
akko car key
in.
Har suka isa asibiti Jiddah na rungume da
ar tata wani irin kuka take mai sosa rai tana jin tamkar zata mutu saboda bakin ciki.
Tunda Abdul-hakeem ya karbeta yasan babu rai a jikin yarinyar da alamar ma ta da
e da rasuwa.
Daga uwar har uban shiga shock yasa suka kasa fahimtar abinda ake sanar dasu.
Dafe kansa yayi bai san taya zai musu bayani ba dan yasan tsab zasu yi masa hauka
Mamma ya kira a waya yana mata bayanin komai yana jin yadda Mamma ke sauke wayar.
Ba'a jima ba sai ga Mamma ta
araso taja hannun Jiddah da ta fita hayacinta lokaci
aya tana fa
in suje gida ta huta zuwa anjima sai ta dawo.
Cikin rawar murya hawaye na zubar mata take fa
in.
"Mamma fyade fa aka yiwa Hajja, Mammah megadi ne idan kuma ya kara dawowa asibitin fa wa zai kula da ita Mamma?
Ki barni na zauna a wajanta please Mamnah." Cikin dauriya tace mata.
"Jiddah ba abunda zai faru Hajja tana tare da Abdul-hakeem da babanta addu'arki take bukata kawai." Babu yadda zata yi hakan nan tabi Mammah zuwa gida, ganin komai takeyi tamkar a mafarki, tana ganin tamkar wani zai tasheta ya fa
a mata babu abunda ya samu Hajja....
*SILENT PAIN*#
Abubuwa da yawa suna faruwa na farin ciki ko bakin ciki a cikin kowanne akwai darasi acikinsa.
A lokacin da Jiddah ta fahimci Hajja ta koma ga wanda ya fisu kaunarta wanda ya basu ita ba tare da sun roqo ba tayi kuka sosai, mutuwar Hajja ta girgiza duniyarta wanda a sanadin hakan har gadon asibiti sai da ta kwanta.
Tana son yarinyar, tana tuna yadda take kula da ita, yadda take yi mata gayu da yadda suke wasa da dariya.
Shima a
angaren Junaid sai da ya yi
aramin hauka dan sai da mutuwar Hajja taso ta shafi kwakwalwarsa, yana son yarinyar, yana jinta har cikin jininsa hakan yasa kullum fa
i yake shine silar mutuwar
arsa yasan zunubansa ne suka shafe ta.
Sai da aka dawo ana yiwa junaid addu'a da magani dan haka sai wani irin shiru ya biyo baya acikin rayuwarsu tare da wani irin ciwo mai girma wanda ba kowa bane zai fahimta sai wanda hakan ta shafesa.
Mutuwar Hajja da kusan shekara biyu kafin su samu su manta komai su tari gaban su.
#Sudais Dikko
Tsaye yake a gaban Jiddah tana gyara masa maballan shadda dake jikinsa gezna sai wani
ata rai yake yi, ita kuma tana sane da yadda yake ha
e rai tayi kamar bata fahimcesa ba ta cigaba da gyara mai maballan rigar.
"Wallahi Aunty zafi zan rikaji cikin kayan nan dan Allah ki bari na saka kanunun kayana." Shureem Dikko dake zaune a gefen bed da shima an gama shirya sa cikin shiga irin ta Sudais
in ya ballawa Sudais
in harara yana fa
in "Aunty kayan ne baya so yanxu da munje gidan Mamma zai cire." A mugun fusace Sudais ke fa
in.
"Toh kai ina ruwanka?" Yi yayi kamar zai dakesa Jiddah ta daka masa tsawa tana fa
in.
"Daga fadar gaskiya zaka kai masa duka? ka nutsu Sudais idan ba haka ba zan kwada maka mari, kuma idan ka cire kayan nan nida kaine a gidan nan zaka dawo ka sameni."
Jiddah ta fa
a rai a
ace tana
arasa saka masa ta ha
asu ta nufi parlor inda Junaid Dikko ke jiransu wanda shima da nasa shaddar ajikinsa kalar tasu.
Ganin yadda Sudais ke cin magani yasa ya shiga tambayar me ya samesa?
Tsaki Jiddah tayi tana fa
"Karka
ara
ata min rai dan Allah doctor ka
auki yaranka ku tafi kawai." Junaid ya kama hannun Sudais da Shureem yana mata wani irin kallo, turo baki kawai tayi tana folding hannunta akan kirjinta yace.
"Duk bake kika koyawa yaran nawa fitina ba.
Ko kin manta ke fitina ma kina yinta babu komai ballantana kina dauke da wannan abun." Ya fa
a yana nuna katon cikinta da zata haihu yau ko gobe. juyawa kawai tayi tabar musu Parlon tana jin Shuraim na yi mata bye-bye shima Junaid hannun yaran ya kama suka fice daga gidan.......
_Alhamdulillahi..!
Alhamdulillahi!!
Alhamdulillahi!!!
Dukkan godiya su tabbata a gurin shugaban mu annabi Muhammadu SAW, Allah ya kara mana soyayyarsa a cikin zu
atan mu.
Nayi farin ciki da Allah ya nuna mana yadda na fara labarin nan gashi har na kammala shi, alhamdulillahi Allah kaine abin godia._
Bazan iya ajiye al
alamina ba face na mi
a sakon godiya ga masoyana masu bibiyar labarai na tun daga farkon fara rubutuna har zuwa wannan lokacin.
Sakon babbar jinjina zuwa ga my royal customers na WhatsApp normal group da VIP uwa uba kuma Arewabook.
Hakika bazan iya manta soyayyarku ba ku
in masoya ne, Allah ubangiji yaci gaba da inganta sana'oinku da namu, ya
ara mana hak'uri da albarkar kasuwanci.
*WALLAHI IDAN KIKA KARANTA MIN BOOK BAKI BIYA BA ALLAH YA ISA BAN YAFE BA.!
IDAN KIN SAN ILLAR ALLAH YA ISA KARKI KARANTA.*"
Masoya nace ba!
Mu ha
u daku a sababbin labaran mu na gamayyar
an Tagwaye.
Nasan kusan tafiyar farko, to a wannan karan ma salon ya canza, tsarin ya hau daidai da bukatun masoyana mu, ki shirya ki tanada, ki nutsu dan samun damar tsunduma a cikin tafiyar.
Insha Allah
*YAN TAGWAYE NOVELS*
December 2023 Insha Allahu!
*MUTALLAB ASAAD*
Billy s fari
Nana diso
*AKWAI SIRRI*
Zeee bawa
Hajja ce
*KULUWA*
Sadiya Nasir
Zeee yaborh
*KURMAN ALLO*
Jiddah Aliyu
Asmy b Aliyu
*BAQEER*
Ummu Asgar
Ayusher Muhd
22-10-2023
*ASMY B ALIYU*
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO BD4h
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Heading 2
Default Paragraph Font
Table Normal
No List
Heading 2
Times New Roman
Times New Roman
Symbol
Symbol
Arial
Arial
Calibri
Calibri
SimSun
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
c40392959db04d02ab4316c7cc013727